← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 54

Sashe 34

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya juya ya cigaba da abin da yake yi, ganin messages da yawa suna shigowa yayi tsaki yana cewa shiyasa fa baya son hawa whatsapp sai uban tara messages yana kokarin kashe wayar ne ya ajiye ta agefe sai yaga sunan Anam yanda yayi saving, Sunan
aro
aro, messages
in sun bayyana a sama, da sauri ya shiga yana murmushi da alama tun jiya ta turo masa, shi kuma rabon da ya hau whatsapp ma ya kai one week, sati guda saboda chat bai dame sa ba.

"HELLO!!!

"HOPE YOU ARE GOOD?"
Karo na ba adadi kenan murmushi na su
ucewa bakin nasa, ya kuma kasa
auke idanuwan sa daga kan screen
in wayar, sakon yake ta karantawa yana kara nanatawa, hakika bai taba shiga farin ciki na shaukin soyayyah ba irin na yau, da alama Anam ma ta fada son shi, baya manta statement
in ta na
azu ta ce,"
*To sai me idan za kayi tafiya ne, bayan ko kana garin ma you don't border to see me*
Kenan Anam ta damu da shi, har tana kewan shi, har ma tana begen ganin sa, murnar samun wannan amsar daga zuciyar sa ta sanyaya rungume wayar tana lumshe idanuwan sa, kyakkyawar fuskar Anam ta bayyana a akan eye ball
in idanuwan sa, ya jima a haka yana tunanin ta sannan ya bu
e ido, ya kunna wayar sannan ya mayar mata da amsa kamar haka,
*Hey Sunshine!

I am so happy to hear from you, and i'm so sorry for the late reply*
Anam!!!!, I want you to put this at the back of your mind that You are like a wall that helps me from falling apart, promise me that you will always be there for me*
Ya tura mata ya kwanta yana nazarin yadda rayuwar su zata kasance nan gaba idan komai ya lafa.
*Shin komai zai lafa kamar yadda Ayman yake tunani?
******
Washe gari da sassafe suka tashi suka shirya tsab, Abhi yayi hanyar asibiti, while Ayman yayi hanyar court zai je office....Abhi ya samu nasara akan likitan ya yarje masa gobe za'a kawo ta kotu amma Abhi yace ba kotu za a kawo taba, likitan yace ina za a kai ta kenan?

Abhi ya ce,"Anan asibitin za a bar ta masu camera zasu zo tunda ba zata iya magana mai tsayi ba...likitan ya gya
a kai yana cewa "Don kare hakkin al'umma da kuma martabar likitocin mu zan yi amfani da wannan damar na taimaka wa
asa ta In Sha Allah"
Abhi ya ji da
in wannan ha
in kai da likitoci suke ta bashi suna mara masa baya akan gaskiyar abin da shuwagabannin
asar najeriya suke son aran
abi'a da Al'adun wasu
asashe, kuma hakan sai ya shafi likitoci a wannan zamanin daya shu
e.

Abhi ya koma gida suka cigaba da shirye shiryen shiga kotu ranar juma'a.
*******
Kamar kullun dai ina fita jogging da safe, sannan na dawo na shirya cikin native na fita zuwa resto
ina, yayin da employees
ina da clients
ina suna bani girma yanda ya kamata, tare muke abinci duk wani abin da zamu dafa, kafin a fara siyarwa.

Na fito bakin hanya ina neman abin hawa dama da safe Grandpa ne ya ajiye ni shiyasa ban taho da motar Abhi ba.

Ganin sa kawai nayi a gaba na, yana min murmushin sa mai tayar da hankali, tsoron sa da nake ji ya bayyana karara a fuskata yayin da na ja da baya nayi saurin tare mashin na bar wajan.

Kamar dai fatalwa haka Deen ya dawo, don wallahi tsaye na same shi a
agare mai kallon kofar gate
in mu sai dai dama masu gadi suma waje suna zama a kofar gida su ta
a hira, wucewa nayi ciki ina mamakin bibiyata da yake yi...kai tsaye na samu Ammi a bedroom
in ta, na ji da
in ganin ta hankalin ta kwance, na jima ban same ta cike da farin ciki kamar wannan lokacin ba da Abhi yake tare damu, ashe ma wai sun gama waya ne da Abhi.

Na so na sanar da ita damuwa ta amma sai na cigaba da
oyewa ina
awainiya da abin kunshe cikin zuciya ta.

Da misalin karfe biyar muka fita ni da Riya, kai tsaye gidan Baaba Huraira muka nufa yana ta bayan namu, muna zuwa muka gaishe su don mun same su a palo suna ta hira, gefen Inna na zauna ina cewa,"
ar tsohuwa har yanzu baki tafi ba" na fa
a da keta, sai naga ta
aka wa Riya duka tana cewa,"Ja'ira sai yanzu kika ga damar kawo mun ita" ta karashe maganar tana hararar Riya....Riya kam dariya tayi ta tafi wajan su Umma don ita ba wai tana fahimtar hausa sosai bane idan aka mata magana sai dai tabi mutum da murmushi kamar dai mu lokacin da muka fara zama a cikin su....yanzu a hankali ina yin hausa kuma tana fitowa, a duk yare duk da ma ban kwatanta koyon sauran yarikan ba amma Hausa yafi min saurin koyo, na koyi larabci saboda zuwa islamiyya, na koyi yaren
asar turkiyyah wanda yana nan a kwakwalwata ban manta ba, to sai hausa da nake ta kokarin sanya shi cikin kwanya ta.

Hakika zama cikin dangi akwai da
i, sai yanzu ne nake fuskantar so da kulawa a tare da dangin mahaifi na, Sai na dangantashi da dalilin bayyanar Abhi, sai muka samu
anci daga cikin kaso talatin a cikin
ari ya koma kaso saba'in cikin
ari, bana manta ranar da na ha
u da Babangida Ina kofar gate
in reato
ina yayi min lift haka yayi ta tambaya ta rayuwar da mu kayi a
asar mu, yana cemin Ai shi baya son halayen
asar waje shiyasa bai bar
an sa da jikokinsa sun fita waje karatu ba, ni kuma na kara nutsar dashi cewa, sai dai idan kabi halayyar su amma ba zaka ta
a ta
e wa ba, kuma suna da da
in mu'amala ba kowani
abi'a da Al'ada tasu ce mara kyau ba....su ma suna da rikon addini kamar ku
an najeriya.....ni dai kai yake ta
aga min ya na cewa shi abin da yake fitar dashi waje shine ziyartar
akin Allah wanda duk shekara sai yaje hajji, ban da wannan babu wata
asa da zai ce yana muradin zuwa.

Sosai muyi hira da shi har ya ajiye ni kofar gida, ya shiga gidan Grandpa yana neman sa....sai alokacin na yarda akwai shakuwa mai girma tsakanin Babangida da Baban Sulaiman, suna mutunta juna, sunyi fa
an amma kuma ya biyo kanin nasa har gida sun shirya.

Gabanin magriba muka bar gidan muka koma gida, Don ban sake da Umma ba kamar yadda itama kuma bata sake dani ba....kamar kunya ta take ji itama amma ban san dalili ba, ni dai nayi hira da Inna sosai, na sha dariya sosai.

Ranar Juma'a
Kawai sai ga zuri'ar gidan su Deen sun taho da zugan su, zuri'ar su Inna Mune.

Kakanshi ta wajan uwa, kani ne wa Inna ya riko sa suka taho shi a dole yazo neman wa jikansa aure, suna ta busa sarewa sarewa,...gidan Baban gida suka nufa sunyi nasarar samun sa saboda ranar juma'a ne ba kasafai suka cika fita ba.

Sun gurfana a falon Babangida, yayin da shi kuma yake ta
okarin kiran kanin nasa a waya..Damuwan su kawai yadda aka alkawarta musu Anam to yau suna bukatar a
aura aure su tafi da Amarya.

Baban Sulaiman na zuwa ranshi
ace ya sanar dasu cewa,"Ba za su samu wannan auran ba, dama cen da aka amsa musu baya da lafiya ne yanzu kuma yaji sauki"
Ran wakilin mai martaba yayi dubu ya
aci, hakika ba a ta
a ci masa mutunci irin wanda Mustapha yayi masa ba....Baban Sulaiman ya kalle shi ido cikin ido ya ce,"Ba wai zan ci maka fuska bane, naga yarinyar bata son wannan aure to akan me zamuyi ta neman ha
a auran da zai zamo fitina"
Wakilin mai martaba ya bu
e baki kenan zai yi magana, Zakariyyah
a ga Baban gida ya shigo falon da sauri yana cewa "Ina remote ku kunna mana tv" Ya kunna yayi searching channel BBC news sannan kowa ya hango Abhi yana bayani tsaye cikin babban kotun dake garin abuja.

Muma dai kallon mu keyi a sashen Inna Mune, ranar su Umma Asma'u dasu Baaba Huraira dasu Inna suna gidan Grandpa da Mummy Khausar muma zuwa mu kayi.....Maganganun da Abhi yake yi su suka fi komai sanya natsuwa da mai da hankali kan abin da ake nunawa a tashar BBC.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 26
FADILA IBRAHIM
SATURDAY
DAURAWA ESTATE
4:00pm
Cikin Telebijin inji hausawa, muryar Abhi ce mai cike da amo yake ta kwararo bayanai game da
oyayyen sirrin da shuwagabannin mu suke da masaniya akan komai.

Ana amfani da basirar likitoci ana ya
a cuta ta hanya mara kyau.

"Ba za mu cigaba da
oye kanmu muna rufa musu asiri don mu rayu ba, Ba kuma zamu cigaba da yin abin da suka sanya mu ba, muna da dama amatsayin mu na likitoci kwararraru kuma sanannu masu ilimi muyi aiki da basirar da Allah ya bamu, kuma mu ya
a alkhairi kuma mu aikata alkhairi"
*Brs Sulaiman Yusuf Zaria* " Shin kana da wata tambayar ne?

Alkali ya tambaya.

"Eh mai girma alkali",
Ayman ya fa
a a daidai lokacin daya juyo ya kalli camera da kyau kammanin sa suka fito, kowa ya ga fuskar sa, ya juya fuska ya kalli Abhi sannan yace,
Dr.

Sulaiman Mustapha Daurawa, Shin zaka iya fa
a wa kotu abubuwan da shuwagabannin suke sanya ku ku aikata"
Dadda
an muryar sa mai kauri da nuna cewa shi
in cikakkan namiji ne mai zati, suka sauka kan kunne na a yayin da idanuwa na suke kan yankan farcen da nake yi, ban san lokacin dana
ago kai na ina kare masa kallo ba, ji nayi an tsala ihu har da tafi aka chakume ni wai da sunan runguma, ba wata bace Khausar ce wacce bata jima da shigowa falon ba yanzun nan ta dawo daga kaduna.
Chapter 34 · 0% Book details