Sashe 29
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuskar Baban Sulaiman babu dariya balle nuna halin ko in kula kai tsaye kujerar daya saba zama ita ta nufa ya hau ya zauna sannan yayi gyaran murya ha
e da bu
e taro da addu'a cikin harshen larabci da karatun Alkur'ani.
Daga bisani Baban cikin gida Baban kowa mai zafin rai wato Kawu bishir ya cha
e...."Kafin nace wani abu, mun gode wa Allah da ka dawo gare mu da ranka da kuma lafiyar ka"
Hakika a baya munyi tawassali, mun kuma hakura da kai alokacin da aka shaida mana cewa har da kai a cikin wa
an da aka kashe sai dai kuma kai ba a ga gawar ka ba, dalilin rashin ganin gawar taka sai Baban Sulaiman yace ba zai yi jana'izan ka ba har sai ya tabbatar da cewa baka raye....
watsam muna cikin wannan yanayi kuma sai ga matar ka da
ar ka sun riske mu.
Daga haka sai Babangida ya dakata, yana jiran ko Baban Sulaiman zai ce wani abu...sai Baban Sulaiman ya lumshe idanu alamar ya cigaba da magana kawai.
"Hakika abin ya zame mana almara, bamu san da zaman suba, amma kuma su sun san da zaman mu,Tabbas munji zafin abin da ka aikata, baka bamu hakkin mu a matsayinmu na iyayen ka ba, kaje kayi kan gaban ka" ya tsagai ta ya sha ruwa sannan ya cigaba da cewa,"Ko Asma'u da muka kore ta a gidan gaba
aya, ai sai da muka sauke mata hakkin mu daya rataya a kan mu sannan muka sallame ta"
"A wannan lokacin bamu isa mu yanke musu hukuncin yin nesa da mu ba, illah muka yanke hukuncin yin rayuwa da su na har abada, amma mun kayyade musu sharu
an gidan Daura, Yayinda *Sa'adatul Anam* ta so bijire wa dokar mu in da Ammi ke kokarin hanata".....Gaskiya ba zan
oye maka ba girman nasara
ar ka tayi,
abi'un ta da Al'adun ta sun banbanta da namu na arewan najeriya, hakan sa
a doka ce a gidan Daura, laifin ka da yawa Sulaiman.
Abhi yayi gyaran murya ya ce,"To da farko dai zan fara da baku hakuri tukunna, Babangida, Baba Huraira, Baba na, Zan so ku yafe min bijirewa dokar ku da nayi abaya, kuma na tsallake matan arewa, matan najeriya na tafi na auro
asar turkiyyah. yayi shiru na
an mintuna abin ya dawo masa sabo....Ya fara da bada labarin wacece Ammi asalin ta, sunan ta, kabilar ta da sauran su.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 21
Fadila Ibrahim

Jami'ar dake
asar Tukiyyah(Turkey Technical University) Na
aya daga cikin manya manyan
ta bani lambar yabo ta fitattun
alibai a lokacin da ina aji
aya, Ina da malami na wanda shine shugaban sashen
angaren likitoci daks makarantar tamu, Cikin ikon Allah ya shaku dani, ashe kwanan sa ka
an ne ko wata biyu bamuyi da shi ba ya cika saboda cutar Cancer da ta mamaye masa jinin jiki.
Muna tsaye a makabarta an birne shi, ana masa addu'a kafin mu bar wajan,
angaren da mata suke ranar na soma ganin *Naina* tana kuka mai tsuma zuciya da ban tausayi.
Naina ta kasance yarinya
ar matashiya mai shekaru goma sha bakwai da haihuwa,
aya tilo a wajan iyayen ta....Asalin su Kabilar Tattar ne wanda ake kira da Mugul, cikin
asar Sin, Mahaifin ta ma daga
asar Sin ya dawo Turkiyyah yana aiki tare da iyalin sa....Bayan rasuwan sa babu wasu
an uwan sa da suka zo sai tsiraru wanda sukayi zama a cen China.
Makaranta ko ince
angaren sashen likitoci suka umarci dani da wasu
aliban da sashen
angaren likitoci suka yadda da su muka kwashe duk wani muhimmin takaddunsa da yake ajiyewa a offishin sa, muka kai su gida har da tebirin sa da kujeru, da cabinet da sauran su.
Ranar sai ta kasance rana ta biyu da na sanya Naina cikin idanuwa na, rasa dalilin da yasa zuciya ta take tausayin ta, duba da halin da ta tsinci kanta daga lokacin na fara yi mata magana duk dama da kyar take kula ni.
Rana ta uku kasancewar gidan nasu dama yana cikin makaranta
angaren staffs wato ma'aikata....to bayan rasuwan baban ta sai aka basu gida a wani yanki da yake Istiklal Avenue karkashin jihar
asar tukiyyah wanda babban mansion ne mai tsayin gidaje goma sha, gidan su shine na goma.
Sun fara rayuwa da mahaifiyar ta gwanin ban sha'awa sai ya zama na Mahaifiyar ta tana nuna mun so da kulawa ta yanda ban ta
a tsammani ba, a wani lokaci ma ina zama tare da Naina ina koya mata wasu darasi fanni boko tsayin lokacin da tafara jami'a tana aji
aya.
Ashe soyayyah mai karfi ta shiga tsakanina da Naina, Mahaifiyar Naina ba tayi kokarin hana mu soyayyah ba, ranar da ta gano cewa muna son junan mu sai kawai ta fara shirye shiryen aure, ban san wainar da ake toyawa ba.
"Saboda sun
in jahilai ne shine zasu
aura maka aure babu waliyinka a ina aka ta
a irin haka Sulaimanu" Muryar Baba Huraira ta sako zance babu shiri hanjin cikin Abhi suka ka
a, amma tuni ya cire wannan tsoron na su, ya cigaba da cewa
"Ba jahilai bane Baaba" "Su
in suna da ilimin su na addinin musulunci, suna kuma ba ma komai hakkin sa batare da tauye hakkin wani ba, Hakika yardar da ta bani ne shiya sanya ta fa
a min gaba da gaba cewa zata bani auran Naina amma tana so muje Najeriya don ta ha
u da iyaye na" Abhi ya tsagaita jin daidai wajan zuciyar shi ta masa nauyi sai Baban Sulaiman ya ce,"Tayi requesting ganin iyayen ka, to me ya hana ka dawowa gida?
"Girgizar
asa"
Wata ranar Monday ya kasance Naina na barin gida ta taho birnin Istanbul school sai friday take komawa Istiklal, ranar mansion
in da su Naina suke ya rushe ya tarwatsa duk mutanen da suke zaune a gidajen su.
Ban san abin da ke faruwa ba, ashe Naina taji labari kuma ta kama hanya ta koma Istiklal, nima na gani ne a tashar labarai na
asar tukiyyah, Ko shiri banyi ba haka na tafi Istiklal, sai dai mansion
innan ya rushe ance an rasa mutane sama da mutum talatin har da jarirai da yara, don ma yawancin yaran sun tafi makaranta.....wasu suna cewa girgizar
asa ce, wasu kuma sukace an sanya ma bangon ruwan batir shine ginin ya rushe.
Ba a san daidai ba sai Allah, Neman duniya na yiwa Naina ban same ta ba, sai da taimakon wani neighbours
in su ya kai ni asibiti ina zuwa na iske Naina tana kwance gaban gadon Mahaifiyar ta wanda take numfashi sama sama, kafafuwan ta da hannayen ta sun karye, likita yace kashin bayan ta ma bazai iya aiki ba ko da ace anyi surgery, amma a hakan take numfashi, lokacin ta baiyi ba.
Na isa asibitin ko minti arba'in ban kara ba Mahaifiyar Naina ta roke ni akan duk runtsi komin abin da Naina zata min kar na wulakanta ta, na duba maraicin ta, na kuma taimaka na aure ta don tabbas Naina bata da kowa a yanzu sai ni, ni ka
ai....ta gama fa
ar haka kawai ta cika ta koma ga mahaliccin ta.
Wannan dalilin yasa na auri Naina, ba tare da sanin iyaye na ba, kuma ta cigaba da zuwa makaranta, Daga nan Allah ya azurta mu da
a mace kyakkyawa Anam, har na gama karatu ita ma ta gama.......ban aikata hakan don na tozartaku ba sai dai nayi hakan ne sabila da tausayin halin rayuwar da Naina zata shiga, kuyi hakuri don Allah.
Ya gama bayani sai ga su Ammi da Anam, da sallama suka shigo babban falon, Riya na ganin su ta ruga a guje ta rungumo Ammi tana murnar sake ganin mu har da hawayen ta da suka sauko kuncin ta....Yayin da Idanuwan kowa ya juyo kan mu ana mamakin yadda akayi na baro P station, A dai dai wannan lokacin kuma Idanuwan mu suka sauka akan Abhi wanda tuni ya mike tsaye yana murmushin sa mai kwantar da zuciya da da
in kallo ya wara hannayen sa.
Ina tafiya sannu a hankali zuciya ta na kara jaddada mun cewa lallai fa Abhi
ina ne ya dawo ban san lokacin da na ruga sauri sauri gudu gudu nayi tsalle na rungume shi ba,
"Abhi shine baka dawo da wuri ba ka barni ina ta jira", Cewar Anam ta fa
a cike da shagwa
a, "Kiyi hakuri Anam nayi ciwo ne ban jima da warke wa ba" ya bata amsa.
"What, Meya same ka kuma"
"Babu ba wani abu bane, ya karasa maganar yana kallon Ammi wacce ta kawar da kanta gefe ganin har yanzu matar da ta gansu da Abhi tana zaune gefen Abhi means suna tare kenan.
Baban Sulaiman yayi gyaran murya sannan ya ce,"Da fari kowa ya natsu, Doctor kai ma ka samu waje ka zauna" Saboda yana yawan kiran sa da haka daman....Muka nemi waje muka zauna, ina kusa da Abhi na na rike masa hannayen sa gadagam,saboda na
ana rashin uba babu da
Muka natsu muna sauraron manyan mu su ce wani abu.
"ASMA'U ba anyi dake cewa kar ki kuskura ki sake nuna mana fuskar ki a zuri'ar gidan Daura ba, to meya kawo ki yanzu?