← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 54

Sashe 35

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar na samu na kwace kwalar riga ta, na gyara zaman silky material
in da aka yi min doguwar riga mai kwala da botura har
asa, na ra sa me yasa Khausar bata da aji akan Ayman, da alama tana shirin zaucewa ne.....A bayanan Abhi na fahimci shari'a suke akan shuwagabannin masu sanya hannu ana shigo da allurar da ake yiwa mace wacce bata ta
a haihuwa ba, don ta samu ciki....amma a bayanan da Abhi ya zayyano ya ce,"Idan akayi allurar kafin mace ta dawo hayyacin ta ma sai an
au tsahon watanni ana experiment, sannan tana farfa
owa sai mijin ta ya kwanta da ita, daga nan kuma zata samu ciki har ta haihu tsahon wata tara"
ABHI ya kara da cewa matan suna wahala ba ka
an ba, don da yawa an gwada musu wallahi basa farfa
owa.

ABHI ya cigaba da cewa, "Daga India aka ha
a allurar, aka yiwa hukumar kiwon lafiya ta
asar najeriya magana, kuma sun yi amfani da ku
en al'umma tare da shaida musu cewa allurar bata yin komai,.....anyi experiment a idon mu, kuma har gobe ban ga matar data tashi ba, da yawan su basa kai iya adadin kwanakin da aka
iba suke mutuwa.....sunyi amfani da wannan damar suka yi kasuwancin su san ra'ayin su.

Abhi ya cigaba da cewa, wannan ba koyarwar musulunci bane, ka tura kan ka ga halaka don neman duniya, ba kuma Al'adar bahaushe bace, bugu da
ari ba Al'adar musulmi bane.

Da yawa daga cikin hausawan mu sun kai matayansu, wasu a yanzu haka na san suna kallon hirar mu a kotu, wasu zasu iya fa
ar gaskiya while wasu kuma ba zasu fa
i gaskiya ba saboda tsoron abon da zai biyo baya.

Dalilin fa
akarwa da wayar da al'umma da muke yi, sai aka fara bibiyar mu masu kyawawan halaye ana kashe mu
aya bayan
aya, one after the other.

Ina tsaye gaban dispenser na tsiyayi ruwan sha, na kasa kai wa baki, saboda jiha
in da su Abhi sukayi, ashe da gangan ake bibiyar su ana kashe su.....ya ilahi!!! idanuwa na suka ciko da kwalla tausayin Abhi
ina ya kama ni, ina tsoron kada wani abu ya same shi addu'a ta
aya Allah ya dawo mana da shi gida lafiya.

Ammi ta rungumo ni, ta kwantar dani saman cinyar ta, har Ayman yayi ta kawo shedu, matan da su kayi surviving wata ma ta farka amma sassan jikin ta yayi collapse bata iya motsa komai na jikin ta, bakin ta ne ka
ai take iya magana da ishi.

Bani ka
ai ba, sai da hawaye ya sauka daga kwayar idon kowani mai rai da yake zaune cikin falon.

Ta shi nayi na shiga ciki na kwanta, Tunanin allurar, bata ma da kyan gani, na kuma tausaya ma matan da suka shiga wani mawuyacin hali saboda mazan su da kuma suma kansu don samun haihuwa.

Ina jin wata mata da aka kashe mata mijin ta abokin aikin Abhi, Ta ce,"Wallahi ba zamu yafe ba, Allah ne zai mana hisabi, kuma su mutane sun manta da cewa Allah ne yake ba ma kowa haihuwa.....Allah fa da kansa ya ce, *Yana jin kunyar ha
a idanuwa da matar da bai bama haihuwa ba*
To mai zai sa musulmai ba za suyi tawakkali ba, sai su gaza hakuri, kuna
aran
abi'ar
asar turawa, ba kwa la'akari da su
in dama duniyar suke mawaa, while mu kuma lahira muke mawa.....

Ai mun fi su son
a nesa ba kusa ba, sai sukayi amfani da son
an mu da gajan hakurin mu su kayi ta kashe mu a banza bayan kuma shuwagabanni sun ci ku
i a hannun mu......Manya manyan likitocin kuma aka danne su babu halin su fa
i gaskiya, da sukayi yunkurin fallasa sirrin sai aka fara bibiyar su
aya bayan
aya ana musu kisan gilla.......Kamar yadda aka kashe min miji na uban
a na, aka mai da ni bazawara, aka mai da yara na marayu.....ta karashe maganar tana hawayeeee, "Wallahi bazamu yafe ba"
Daga nan Kotu ta
arke dan surutu na shige
aki ban san yadda aka kare ba,
Ina kwance a
akin Khausar nan gidan Grandpa na, na tsunduma cikin tunani barkate, sai ga khausar ta shigo ta
ane saman gado na tana cewa,"Keeeee Anam ashe dai Ayman
an uwa nane shiyasa nake jin sa tamkar wata tsoka data tsiro cikin zuciya ta"
Na juya eye balls
ina ina cewa,"Really? ,"Yes Ayman
an Umma Asma'u ne, kuma Umma Asma'u
akin Inna mune ne, so yanzu jira nake Abhi yazo don yana dawowa za'ayi maganar auran mu"
Wani irin hali mai wiyar fassarawa zuciya ta ta shiga, na rasa gane gabar da yamma, ciwon kai ne ya ziyarci kwakwalwata yayin da yake saran kai na, shin wata irin magana ce Khausar ta zo min da ita wanda yake shirin
aga min hankali.....na daure saboda kar ta gane halin da na shiga na ce," To amma shi yana son ki ne? kuma haka nan kawai sai Inna mune tayi masa auran dole ko da ace baya san ki? ko Abhi.

Harara ta galla min tana cewa,"Anam ban san wasa fah, wacce irin tambaya ce wannan, gaskiya ni ko baya so wallahi sai ya aure ni, balle ma Inna mune duk abin da nake so shi take min" ta karashe maganar a daidai lokacin da Ammi ta shigo
aki tana cewa,"Ki zo mu tafi gida, kada dare yayi mana Anam"
Na tashi nace da Khausar, "Sai da safe Khausar"....Khausar ta amsa min tana cire kayan kit
in akwatin data dawo da shi tana cewa,"Na kawo miki tsaraba fa, ko sai gobe kawai"
Had na kai bakin kofa, kasancewar bana jin da
i, sanadiyar maganar Khausar, sai na dafe kai na tsananin ciwon kan da yake yi na jingina da bangon
akin, Ammi tayi saurin tarbo ni tana cewa,"Lafiya ANAM?

Ammi kai na ne yake min ciwo, ba zan iya komawa gida ba dishi dishi nake gani, haka Ammi ta koma dani
akin Khausar, ta kawo mun magani na sha, ban san lokacin da bacci ya
auke ni ba....cikin bacci nake mafarki.
*Zaune nake a wani filin shakatawa, na sanya fararen kaya kamar fairy tale, ina iya tashi kamar butterfly, sai ga Ayman shima kuma tashi yake yi, ya taho gare ni sanye da kaya na alfarma, ya rike min hannu yana min kallon soyayyah, sa'i guda sai ga mutane wa
an da ban san suwaye ba, da yawa haka kamar masu taya murnar aure....suka taho da wata yarinya wacce banga fuskar taba, naga an kama hannayen Ayman an ha
asu dana yarinyar, suka tafi ana ta musu tafi, ni kuma aka bar ni ni ka
ai a wajan.........nayi kiran sunan Ayman yafi so miliyan amma bai juyo ya kalle ni ba, da alama murna yake da wacce take gefen sa.

Ka mar an watsa min ruwa haka na jike sharkaf da zufa, Farkawa nayi idamuwa na suka sauka akan Ammi wacce ta jima tsaye tana kare min kallo, na duba babu kowa a
akin sai ita ka
ai, ta shi nayi ina mika, ciwon kan ya ragu amma dai sarawan yana nan.

Ammi ta ce,"Yanzu ake magriba mu koma gida ko, riya na falo tana jiran mu"....Da kyar na mike na shiga bayan gida nayi alwala, nayi sallah, itama Ammi sallah tayi sannan muka kama hanya muka koma gida.

Ina kwance saman cinyar Ammi tana kitse min gashi na
angare guda, naji ta wurgo min tambaya
"Waye Ayman?

"Who is Ayman?

Kasancewar da turanci muke magana.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 27
FADILA IBRAHIM
DAURAWA ESTATE
"Who is Ayman?

Ammi ke tambaya ta.

Na ce,"Ammi a ina kikaji sunan Ayman
Ammi tace,"Dama akwai wanda naji su, Grandpa suna nuna sa a telebijin cewa shine ya taimaki Abhi lokacin da aka zo kashe shi"......Ammi na magana amma bacci nake yi, tana duba idanuwana taga nayi bacci tana kyautata zaton banji last conversation
in mu ba.

Ni kuma naji abinda tace,"Shiru nayi saboda bana son ta gane ina soyayyah da Ayman
in, kun san Iyaye mata,.....Daga rufe idanun baccin ya sace ni, tana gama min ta tallabo ni ta kai ni
aki na.

After 2days
Sunday
Christmas day
Na tashi na gama abin da nake da wuri na nufi eatery
ina, ina ganin kiran wayar Khausar amma na share ta saboda bana son damuwa.

ABUJA
Abhi da Ayman ne suke ta kokarin ha
a dukkan rubuce rubucen akan shedun da suka nuna a kotu, yayin da
angare guda Abhi na hamdala, yana murnar kotu zata tsanan ta binchike akan abubuwan da suka fa
Kotu ta sa a rufe babban asibitocin da suke anfani da product
in allurar da ake yiwa mata wa
an da basu ta
a haihuwa ba ake musu allura don su haihu, sa'annan kotu ta sa abinchika mata sauran matan da akayi wa allurar, kotu kuma tasa polisawa da su tsananta binchike akan masana'antar kiwon lafiya ta
asar najeriya ma gaba daya, kotu ta tura sako zuwa ga ko wani kotun garuruwan najeriya da su tsananta binchike akan lamarin, sannan aka kama duk masu hannu dumu dumu a cikin lamarin.....daga karshe kotu ta baiwa Abhi masu tsaro ma'aikatan jami'an sirri suna biye da shi duk in da za shi don tsaron lafiyar sa da iyalan sa.

Ranar Juma'a suka shiga kotu, asabar suka karasa shirya duk wani shedu suka mikawa alkali, ranar laha
i suka kama hanyar DAURA.

KATSINA STATE
DAURA TA ABDU TUSHEN HAUSA
DAURAWA ESTATE
SUNDAY
Ana ta bikin zagayowar christmati wato Christmas, wanda aka ha
a shi da Bikin zagayowar shekara wato new year.

Daura kam hanyoyi a cike yake dam da kabilu, suna ta murna abinsu kai kace ashe dama akwai ahlul kitabi a
asar hausa ta daura, amma basa da yawa kamar hausawan.

ANAM'S EATERY, Ana ta zuwa siyan abinci, saurayi da budurwa suna ta zuwa shagalin outing, masu
aukan hoto suna ta
aukan hotuna a wajan dana sa a gyara shi akayi masa kwalliyar christmas.
Chapter 35 · 0% Book details