Sashe 41
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yan zu kika tashi?
Ayman ya tambaya.
"Ah ah, Yaya ai banyi bacci ba, ina ta sallah ne, shine yanzu nace bari na kira ka naji muryar ka, walau yau ita ce rana ta karshe da zan ji muryar taka"
"What do you mean Anam"
"Hmmmmm Yaya nah, babu komai, kayi bacci ne kai ma?
"Taya ya bacci zai iya
aukar Ayman a cikin wannan rana, da dare ranar da aka so raba masoyan asali, hakika ban ta
a tsanar rana kamar ranar yau ba, yau
in lissafin kai na duk ya kulle, shakka babu zan iya zauce wa idan aka cigaba da chusa min abin da bana so"
"Yaya nah kenan, Yaya Ayman, what if yau ace na bar duniyar nan ne, aka ce kuma ka auri Khausar sai kace baza ka aure ta ba?
"Anam ya kike irin wannan maganar, bana so don Allah"
Hmmmmmm, Anam tayi murmushi, ta cigaba da cewa, a yau na karu da darasi Yaya nah, Wannan rana ya kasance darasi ne daga cikin rayuwar mu, mun tsunduma mun fa
a kogin soyayya bamu ta
a tsammanin wani abu zai raba mu ba, bamu ta
a kawowa za a iya hana mu aure ba...yau gashi wani abu ya faru, wanda sosai ya koya min hankali a cikin rayuwar duniya"
"Hmmmm Anam kina wasu maganganu kamar wata mai wahayi, ni don Allah mu dena wannan maganar, Fatan dai kina sane da yadda na tsara miki, kuma baki manta ba?
"In Sha Allah Yaya nah, amma ina da wata alfarma Yaya!!!!!
"Kin samu Kanwata"....Hmmmmmmm Anam tayi dariya ta ce "Yaya Ayman, kamin alkawari bana laifi a wajan ka, har duniya ta na
"Anam na sha sanar dake bakya laifi a waje na, idan kuma kinyi laifin to na miki alkawarin na yafe miki duniya da lahira"
"Yess Alhamdulillah, na gode kwarai, Allah ya biya mana bukatun mu" Amin ya rabbal alamin" Ayman ya amsa....daga nan suka
arke da hira har gabanin asubahi.
Umma ta jima da komawa
aki hakika tun ranar da ta fara tozali da Anam ta shiga ranta, ta fara son yarinyar, haka nan tun bata san abin da ke faruwa ba zuciyar ta ta amince da halayyar Anam, ta sani bata jima da sanin Khausar ba so ba zata iya yanke hukunci akan wani hali take da shi ba.....ita dai rokon ta
aya Allah ya za
a ma Ayman macce ta gari har karshen rayuwar shi.
***********
Bana manta ranar yau daga cikin ranakun rayuwata.
27th of April,
Tun daga kan kakanni,
a, da kuma jikoki da tatta
a kunne, gaba
aya zan iya cewa kowa ya hallara a babban farfajiyar filin gidan kaka na, saboda zaman meeting da suke yi duk karshen wata, a yau ashirin da bakwai ga wannan aprilu, na tashi da misalin karfe bakwai da rabi, cike da
okin sabuwar rayuwar da nake shirin farawa wanda na tsara shi a cikin zuciya ta.
Na yi wanka na shirya tsab kamar ko da yaushe shigar dana saba doguwar riga ce da karamin hijab, na sanya a gogo na sanya takalmi sau ciki na kuma rataya jaka ta na fito falo da misalin karfe takwas da minti hamsin, jin shirun gidan namu hakan ya tabbatar min da cewa duk sun riga ni tafiya, ko kuma suna tsammanin ba zan iya halartar meeting
in ba....na kama hanya na tafi, da kafa na karasa har gidan Grandpa
ina na shiga da sallama.
Duk taron
an uwan nawa da suke wajan, hakan bai
oye min ganin hasken idaniya ta ba, kai tsaye na samu waje daga
angaren Mummy Khausar na zauna ina mai gaishe da manyan da suke wajan su Baba Huraira da su Inna, da sauran su....ina kallon yadda Khausar take ta wani shan kamshi, ko magana ma bata son yimin amma ni wannan ba damuwa ta bace.
Tsahon minti arba'in ana fa
akarwa akan ahalin gidan Daura, ana cire tsoffin al'adun da basu kama ta ayi su ba, ana dasa sabbi, Baban Sulaiman ne mai magana, daga karshe Baban gida ya sheda ma kowa cewa, an cire dokar hana auren bare, an yarje ma koya ya kawo wanda yake so ko da kuwa ba kabilar gidan daura bace.....hakan ya bama kowa damar hamdala daga ciki har da wasu
an mata sa'annin mu jikokin baban gida, kowa dai yana murna har da Abhi na.
Muryar Ayman ita ta sanya kowa yin shiru, yana cewa,"Idan kun gama ina son na yi magana"
Baban gida yace,"Jikoki basa magana idan ana irin wannan taron"
Grandpa ya ce,"Uhm uhm Baban gida, barshi ya yi magana, muna sauraronka"
Ayman ya tashi tsaye ya ce, Wa
annan hotuna ne da muka yi da Anam, na jima da fara son Anam tun kafin na san cewa Khausar na so na, tun kafin na ga khausar da idanuwa na, Anam na fara gani a hoto lokacin da muka tafi turkey da Abhi yana jinya, ban bayyana mata ba sai wannan dawowan da mukayi, shakka babu muna cikin tsaka da son junan mu muna shirin bayyanawa ne, sai mukaji abin da ya
aure mana kai daga ni har Anam......tausayin
ar uwar ta yasa Anam taso
oye nata muradin,....zan so kuyi adalci akan wannan al'amari, ku tambayi Anam kuji komai daga bakin ta.
Kallo kuma ya koma kan Anam........ana jiran tace wani abu.
Kamar an tada nakiya, an jefe shi da babban dutse kura ya tashi haka ya soma ji a duniyar sa da kuma yanayin da gangar jikin shi ya shiga, bai yi tunanin Anam zata iya furta wannan kalmar data fa
a ba.....idanuwan sa na zubar da
igon kwalla ya juyo yana kare mata kallon a lokacin da take magana....wallahi kunnuwan sa suna masa ruri yayin saurarar maganganun da take fa
a, kamar wanda ake nana masa wuta a cikin jiki haka tsigar jikin shi ta tashi, take yanke kafafuwan sa suka fara rawa suka gagara
aukar sa, ya koma ya zauna, ha
e da dukar da kai kasa yana mai da huci, nan da nan hawayen suka soma tseren fita daga kwarmin idanuwan nasa.....shin me yake damun Anam haka da take furta wa
annan maganganun.........Anya ANAM
in sa ce kuwa????
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 33
FADILA IBRAHIM
*Tabbas na ganshi ranar da mukaje graduation
in Khausar, shine rana ta farko, amma ni ba soyayya nake yi da shi ba*
*Ban san shi ba, gani na biyu kuma shine ranar da na gan shi a gidan t.v suna shari'a a kotu, ni da kai muke soyayya a ina kuma?????* Anam ta fa
a tana kallon shi ido cikin ido tana magana da confidence
inta.
*Hotunan da yake kokarin nuna wa, ranar graduation
in Khausar muka
auke su, ni ban ma kula shine a gefe na ba,....Kayi hakuri bawan Allah ni ina da wanda nake so kuma ba anan
asar yake ba, and da zaran ya zo nigeria za muyi aure In Sha Allah*
Wannan shine abubuwan da Anam ta fa
a, wanda suka
aga ma Ayman hankali, amma ko minti biyar da gama fa
in hakan batayi ba, Ayman ya daure ya
ago kai ya kalli Abhi ya ce,"Abhi ban fa
i haka don tozarci ga kowa ba, amma ina mai sheda muku cewa, Na yadda na amince zan auri Khausar kuma zan kula da ita har karshen rayuwa ta, ya tashi da niyar barin wajan, ya sake dawowa yace,"Sannan don Allah a gaggauta
aura mana aure
an kwanakinnan saboda zan koma Abuja wajan aiki na"
Yana fa
in hakan ya bar gidan, kai tsaye ya bar gidan daura gaba
aya ma.
Nima ta shi nayi da sauri na bar gidan ma gaba
aya, don zuciya ta tana gab da tarwatsewa, numfashi na sama sama yake yi, bai kuma dai dai ta ba har sai da na koma gida na shiga
aki, a lokacin na fara ganin biyu biyu, jiri jiri, shin dama zan iya ambaton abin da na fa
a, babu kalmar da take dawowa cikin kwanyar kwakwalwata sai kalmar dana fa
a nace,*Ban san shi ba*
Na dafe kai na na zauna kasan tile gaban gado na, na jingina kai na da gadon na lumshe idanuwa na, na kuma fa
a tunani.....meyasa Ayman ya yanke wannan hukuncin mai tsauri, haka?
Wata zuciyar ta ce min," Ke baki ga abin da kikayi masa ba kenan, kin tozarta sgi, kin wulakan tashi, kin karyata soyayyar ku, kin ci mutuncin yardar da ke tsakanin ku Anam, Why Anam....
zuciya ta ke tambaya ta.
Nayi tsammanin zai bada amsar zai aure ni koda nazo a ta biyu ma.....amma irin wannan hukuncin,....wata zuciyar tace," Kin manta da cewa ya fa
a miki baya son auran mata biyu, ke ce yake mura
in ya aura.
Wata zuciyar kuma ta ce,"Jiya kun shirya cewa zaku sanar da kowa, me yasa kika karyata masoyin ki, Anam baki kyau ta ba, to be honest kin bar baya da kura, kin bar tabo a cikin zuciyar shi wanda da wuya ya iya gogewa tun da har ya yanke wannan
anyen hukunci, wallahi ranshi a
ace yake"
Tunanin yayi min yawa, na fita don nemo Yaya Ayman, amma neman duniya nayi masa a fa
in garin Daura wallahi ban same shi ba, haka na hakura na koma gida da misalin karfe hu
u da rabi, sai dai a lokacin na ke wucewa da motata nabi ta gaban gidan Grandpa sai na hango motar Yaya Ayman, idanuwana kuma suka hango min shi tsaye, next abin da zan gani Khausar ce tana magana kamar mai shagwaba, sai wani manne mishi takeyi kamar zata cinye shi, kauda kai na nayi na kara gudun mota ta na tafi gida.....har na shiga
aki ina tunkahon abin bai dame ni ba, ashe haukan ban za nake don kishi .......haka kawai naji
acin rai, abu ka
acin rai masifa kuwa haka na rinka yi da riya.....idan na gama kuma sai na fashe da kuka.
Kwana na hu
u bana fita ko falon Ammi, suma kuma gidan ya musu wani iri, ganin bana walwala,, suna ta kokarin sanya ni dariya amma abin ya ci tura.
Kwanaki hu
un nan sun zame min kamar bana raye, saboda ina rayuwa ne kamar mai takaban mijin ta, kamar matacciya....a yau kwana na shidda sai nayi deciding zan fita...ko ma ina ne.