Sashe 48
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rai na bai min da
i ba saboda har da mutum
aya daga cikin team
ina, hakika nayi dauriya cire hula na kawai nayi, nayi baya baya na koma office.
*******
After 2days Commander ya kirawo ni.
Ina zuwa office
in sa ya ke sheda min cewa, sojojin Turkiyyah baza su samu damar zuwa wannan aikin ba, saboda basu jima da dawowa daga wancen ba, amma tare da shi zamu tafi........na yamutsa fuska
abi'a ta, nace,"Am sorry sir but i don't get you"..
Commander yace,"Congratulations, Sojojin Nigeria sun tura mana request na son zuwa wannan mission
in, Because the victim was a Nigerian citizen and........dole
asar ce zata ce zata ceto
asar ta......So i will be going with you back to Nigerian.
ALHAMDULILLAH, murna kaman ya...nayi ta gode ma Allah, bayan kwana biyu muka shirya tsab har da commando
in muka tafi NIGERIA don mu ka
ai ake jira.
NIGERIA.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 38
Mallakin Diela
MALI/MELI
asar Mali,(Meli)
asa ce dake yammacin afrika, Mali tana
aya daga cikin manyan
asashen afrika na 8 takwas,
asa ce wacce masana ilimin kimiya da masana hasashe suka ce girman ta da tsarin ta kamar girman
asar texas, wasu kuma suka ce
asar california, wa
annan
asashen Amurka ne.
ZANTIGUILA
Zantiguila kan hanyar birnin Segou mai nisan kilomita 70 saba'in, daga babban birnin
asar Bamako.Babban birnin tarayyar
asar meli.
Kai tsaye jiragen mu suka soma sauka
aya bayan
aya muna afkawa cikin kauyen.
Kewaye garin mu kayi kafin wasu daga cikin mu suka shiga masarautar kauyen muka samu damar shiga fadar, wanda gini ne na asalin gine ginen
asar mali ginin laka wanda ake cuccura shi da da itace anyi shi mai tsayi kamar bukka.
Da ni da commander muna fadar sarki muka kuma sanar da abin da ya kawo mu.
Yayin da idanuwana suka sauka akan wata mace banda matar da take gefen mai martaba, Da alama ita ce gimbiyar da take zaune gefen hannun damar mai martaba sarkin nasu, Jin dalilin zuwan namu ya sanya idanuwan ta suka ka
a sun canja launi, jin dalilin zuwan mu, mun zo tafiya da
asar mu ne, kuma babu ruwan mu da cewa sun
an tashi, abin da muka sani shine shi
in dai ba bawa bane don haka dole su bamu Ayman.
Ran gimbiya ya yi dubu ya
aci, ina kallon yadda ta mike buguzun buguzun ta wuce fuuuuuu gasu irin matan nan da Allah ya basu murjajjan jiki, ga kiba ga koshi ga tsayi.
Awan mu
aya muna zaune a
an tsukukun fadan nasu, Commander ya ce, "Idan fa ba'a bamu
asar mu ba to zamu
auki gimbiya da sarkin garin su tafi da su..Duk suka yi banza damu, ta shi nayi na shiga ciki , sai wasu dakaru suka nuna min wuka, banyi wata wata ba na harbe su da bindiga, karar bindigar ta sanya wasu sojojin suka biyo ni ciki, daga nan muka fara neman in da suke, ido rufe, dakaru na ta zuwa muna harbe su, har wani ya yanki hannu na da wuka, sosai jini yake zufa na samu kyalle na
aure wajan na miki nayi wata hanya cike da kwarin gwiwar zan samu Ayman saboda zuciya ta na bani ta wajan yake.
Na hango ana ta kokarin fito da mutane maza da kuma mata suna yin wata hanya da ta bi jeji, waya ta na sojoji na ciro nayi magana da commanda na fa
a musu in da nake.
Sai dai kafin su karaso an min tarko aka jefa ni cikin wani babban keji wanda suka
aura shi saman wata babban mota hanya ce mikakkiya bamu ka
ai bane a wajan, har da mata da maza da aka kama.
Cikin wannan yanayi na
aura idanuwa na a kan masoyi na, ya rike min hannun da aka yanka, idanuwan sa suka kalli idanuwa na, sai naji wani farin ciki da nayi tozali da Ayman
ina.
Ya ilahi!!!!
Ya salam!!!!!!!
"Inna lillahi wa'inna illaihi raji'un" wallahi ba dan ni da na riga na san Yaya Ayman ba, da babu wanda zai iya gane shi, da wallahi cewa za'ayi ba shi bane, yayi baki, ya rame kamar mai cuta Allah ka raba mu da ita......yana tangal tangal....ya kusa fa
i na taro shi da hannu na biyu, hawaye na suka sauka saman fuskar sa yayin da ya
aga dara daran idanuwan sa ya kalle ni da kyau, sai ya saki murmushi mai kayatarwa, ya sanya siraran hannayen sa ya share min hawayen dake fuska ta, ya ce,"Anan me yasa kika
au tsayin lokaci baki zo ba?....Kullin da ke nake kwana nake tashi a rai, a ko da yaushe zuciya ta na bani kwarin gwiwar zuwan ki, Bana bacci sai dare ya raba, ako wani sa'i guda ina ambaton sunan Allah da ya kawo mun Anam
ina na sani you are the one, Anam ke ka
ai ce zaki cece ni daga hannun azzaluman mutanen nan.
aga idanuwa na ina kallon Gimbiyan data fito tana harara ta,ta umarci da a raba mu, garin bu
ewa ne za a fito dani, sai ga commander da sauran sojojin suka fara bada wuta suna harbi, nan da nan suka harbe duka direbobin motaoci ukun, kuma aka sake mutanen da ke ciki, bayan ni kuma na sauko na kama gimbiya, dukan ta na fara yi sai da hancin ta ya soma jini.
Na ce,"Ku wasu irin azzalumai ne haka, me zakuyi da mutane kuke kama su kuna
oye su, saboda ku azabtar da su, shin kun san girman laifin da kuke
auka kuwa....Na gyara zaman belt
ina na ajiye bindiga ta, na umarci sojoji da su kama Gimbiya da sarki,.
Mutanen kuma wasu suna ta fa
an suna yen garin su da
asar su, don jaraba ma sun ha
a matan Sudan, Togo, morocco, cameroon, Ghana, da sauran su, ashe
an sa ne yake zuwa garuruwa yana kamo mata yazo ya ajiye su, yana amfani dasu
aya bayan
aya....wa'iyazubillah, wallahi har da shi na sa akama....bayan mun zauna na tsahon kwana
aya, commander ya sa sojoji suka mayar da kowa
asar sa, bayan jiragen sun dawo ne muka yi shirin tafiya.
Bamu wani
ata lokaci ba muka hau jiragen mu muka bar
asar tare da gimbiya da Sarkin garin, doka ta bamu damar tahowa da su saboda laifin da suka aikata.
Ranar Friday muka sauka a
asar Nigeria,
an jarida kuwa kama daga kan lawyoyi su Khausar, shuwagabanni da kuma wasu gidan telabijin da suka samu labarin tun da jimawa....jiran saukowan mu kawai ake.
Kowani channel
in da ya zamana na news ne rahotannin mu ne akai, ana hasko
aukar live.....wannan karan ko wacce
asa ta jinjina ma Nigeria saboda ceton ran mutane da yawa da muka yi.
Mutanen da muka taho dasu, wasu basu da lafiya, kai tsaye emergency aka kai su ana ta sanya musu drip....wasu kuma tsabar yunwa ta sanya musu cuta gwamnatin Nigeria ta bada taimakon diet, har zuwa lokacin da zasu warke su tuna
an uwan su da
asar su da asalin sai a mayar dasu.
A lokacin da muka dawo, mun jima a cikin jirgin kafin muka fito, daman kowa jiran fitowar mu yake yi.
Rana ce ta hasko min idanuwa na yayin da na riko shi yana tsaye da kafafuwan sa, na sanya tafukan hannaye na naa kare mana ranar..... wannan karan ya sanya hannayen sa a kafa
a na, na mishi riko sosai muna takawa sannu a hankali yan jarida suka mana cha....sai dai Abhi da kansa yazo ya rufe mu suka bamu hanya muka wuce ciki zuwa resting room.
Bayan awa guda, ana ta min dressing ciwon yankan da akai min a hannu, manya manyan motocin commander suka zo suka
auke mu da Abhi aka kai mu gida.
As usual kamar ko da yaushe ni na tallabo Ayman muka fito daga cikin mota, muna kokarin wucewa ciki ne, Ammi ta ce,"Anam nan flat
in zaku shiga.....Da mamaki na juya ina kallon Abhi, Murmushi yamin da kansa ya haura saman balcony na flat
in, ya bu
e mana kofa ya mana iso, yayin da Umma ta ce,"Ku shiga gidan ku ne Anam, ku shiga da addu'a, kunya ta sanya na kasa
aga idanuwa na na kalle su murna ta sanya na kalli Ayman shima kuma ni ya ke kallo.....yayinda Umma ta zo ta kama shi ta
ayan gefen, muka shiga main parlour.
Sanyin A.C shi yayi mana iso da kamshin turaren Miss Anna Cherie, (Na cikin littafin Almajira) Babban falo ne mai adon kalar fari da ash kama daga kan kujerun kamfanin "Miss Anna Cherie" na cikin littafin Almajira.
Tsayin ginin ma abin kallo ne yayin da tsayin labulayen suka bada kala Ash,blue na cikin kuma white.....muka lalla
a muka kwantar da Ayman, Ammi ta shigo da cololin abinci yayin da khausar take tafe a bayan ta ita da mijinta, ga Ayman da Anam da Junior suna tafe suna wasa abin gwanin ban sha'awa.
Katafaren
akin Ayman dake saman upstairs gadon ma ka
ai abin kwatance ne, ga wani lallausan bedsheet mai duvet da pillow nevy blue and white sun kai takwas manya da kanana....Daga bayan gida ya fito
aure da towel, yau da fari ka
ai na fara
aura idanuwa na a suran jikin sa sai naji wani iri, na yi saurin juyawa ina rufe idanuwa na, jin yana nishi ne da kyar alamar yana bugatar agaji sai nayi saurin runtse ido na nufi wajan ina shafa bango ina cewa, "Yaya Ayman sannu, sa wannan shirt
in sai na kama ka ko"
Na fa
a ina
an rawan mazari, Ji nayi an manna min peg a kuncin kumatu na......Da sauri na bu
e idanu zanyi magana naji ya rungume ni tsam yana
dariyar keta.
"Yaya Ayman, Abhi fa zai iya shigowa wallahi, this is cheating Yaya.........." ya toshe min baki da hannu yana cewa ,"A'uzubillah Anam,A ina kika ji ance idan mutum ya ta
a matar sa haramun ne?