Sashe 26
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Momma na tsaye tana kare masa kallo, ta sani ko ta tunkare shi yanzu ba maganar ta zai ji ba, sai ya aikata duk abin da yayi niya tsabar taurin kai irin na Deen
in ta....ta haye sama kawai ta barshi yana ta hauka.
Na jima muna kallon kallo tsakani na da Aiman bayan Deen ya fita,
unar da zuciya ta take mun ya sa na kasa furta masa ko da kalma
aya, na
acin rai da Deen ya sani....
aukar jaka ta nayi na fita ganin client, da employees
ina suna ta kallo na nida Aiman.
Bi na yayi, da sauri na shiga mota, sanin cewa zan iya aikata ko
a mene ne shiyasa ya shima ya shiga motar , ko gezau balle ma nasan ya shigo, na kunna mota nayi reverse na arce da gudun tsiya......Sanin cewa am not my self sai naji ya
aura min hannayen sa saman hannun dama na, ya kalle ni ya lumshe idanuwa alamar na sassauta gudun, ban sassauta ba sai da nashiga layin dana san babu mutane sosai kafin na parker.
Fita nayi da sauri na tsaya rai na a
ace yake, zuciya ta tana min tunanin wata kila Deen zai aikata wani abu babba, don bazai kyale Unknown ba.
Fitowa yayi cikin natsuwa yazo ya tsaya gefen inda nake, hankalin shi kwance ya ce,"Da gaske kike Anam, are you willing to spend the rest of your life with me????
Kwantar da muryar tasa, tasanya min shauki cikin zuciya tuni na manta da tashin hankalin da zai iya risken mu, amma don tsokana sai nace, Aa kawai na fa
a ne don ranshi ya bace,Unknown baka san an kusa
aura min aure da shi ba"
"Cikin natsuwa ya juyo ya ce,"Mace tamkar allura ce a cikin teku/ruwa, kuma bana da tantama nine zan nemo ki"
"Murmushi nayi mai sanyaya zuciyar mai kallo na da sauraro na, Idanuwan mu sun sar
e da kallon juna, yayin da zuciyoyin mu suke bugu lokaci
aya muna murmushi....zallar soyayya ce take wanzuwa a sassan jiki da kuma ruhi wanda ban san ta yaya hakan ya faru ba......Na ce,"Ni zan tafi gida, ya kamata ka bar garin nan"
"Kwana nawa, watanni nawa, shekara nawa na
auka banga hasken idaniya ta ba, sai kuma kice na bar garin nan, ina nan zama daram, saboda nima nan ai garin Mama na ne" Kinga kuwa ai babu in da zani" ya fa
a yana make kafa
a kamar yaro karami yana shagwa
Unknown,"Amma nace kai ne kazo kwanaki lokacin dana fara ganin ka a restor
ina?
Yayi murmushi, kafin yayi magana nace,"Daga yanayin murmushin nan na san kai ne, to meyasa ka
oye min?......."Saboda bana so na rasa ki Anam"
Ya wurgo min amsar tambaya ta wanda ya sanya zuciya ta bugu lokaci
aya, gangar jiki na na son amsa masa amma nayi karfin halin share zancen "*Anam ki na so na*?
Na kawar da tambayar da yake min, don ba zan iya amsa shi ba, na ce ,"Dama ka sanni ne, ko ka ta
a gani na a wani waje?
Aiman yaji tambayar tayi yawa, Ya ce,"Tun da ba zaki amsa ni ba shikenan" cikin zuciyar shi yana son ya mata ba zata ne saboda gobe Abhi zai dawo kuma tare da
ar uwar sa da Inna zasu shigo
AURA gidan Daurawa.
Ya ce,"Is getting late Anam, ya kamata ki koma gida gobe akwai surprise
in da zan miki....."Ki na min rowar lambar waya ko ba damuwa"......Anam ta sheke da dariya ka
an ta ce,"Yaushe ka tambaye ni na hana ka"
"Yanzu mana, da nayi magana ai sai kawai ki bani ba sai kin kara sakon
aya ba"....Anam ta tafa hannuwan ta tana murmushi, ta ce,"Kawo wayar na sanya maka toh mu a dangin mu babu marowata"
"Uhmmm dama ai bance a dangi ba, ni dake na keyi, ya fa
a yana mika mata waya yana kare mata kallo ta sanya mishi lambar....bata iya sake kallon shi ba tace," Allah bamu alheri" da gurbatacciyar hausar ta take magana wanda yasa Aiman tsokanar ta har tana girgiza kai ta shige motar ta ta wuce abin ta.
Sun rabu suna mararin juna, duk da shi bai ta
a tsammanin Anam zata sake da shi hannu biyu ba, amma dole ya san yadda zai yi tackling problem
in sa da Deen....kai tsaye apartment
in sa ya nufa yayi wanka, ya sauya kaya, sannan yai alwala ya gabatar da sallar la'asar kafin ya ci abinci.
Kiran Abhi ne ya shigo wayar sa, ya
aga yana mai gaishe shi cike da ladabi da biyayyah zaka rantse Abhi na gaban sa ne....Daga cikin wayar Abhi ya ce," Muna Airport ni da Riya zamu shigo walau da asubahi ko kafin asubahi"
"Ma Sha Allah Abhi i cannot wait to see you in Daura, so Riya taki zama kenan?
"Yeah tace tana son tazo wajan Ammi, tayi kewan su, and kuma yarinyar tana zaman ka
aici shiyasa kawai na
auko ta"
"It's Alright, amma ya batun court
in...zaka bari a gama da kotun ne a yi final round kafin kazo Daura?
"No no noooooo I don't think so, zan zo gida before i proceed with my case, zai fi da
an uwa su san abin da ke faruwa a society namu, da ma kallon da ake mana mu likitoci kamar bamu san aikin mu ba"
"Easy Abhi, Aiman ya fa
a yana dariya, shima Abhi dariyan ya soma yi daga cikin wayar......tsahon dakiku biyar babu wanda ya sake magana a cikin su.
So far Abhi cut the silence,"Na gode kwarai Aiman kai ka ceci rayuwata daga mutuwa, Na gode da ka shigo cikin rayuwa ta" Cewar Abhi.
Aiman yace, "Abhi to be honest you are the reason for everything Allah ne ya ha
a mu saboda Allah(SWT) ya san cewa muna tsananin bukatar juna, and yet you are my father too shiyasa Allah ya ha
a mu a waje
aya....Guess what ABHI????
"Am all ears son".......Naga Anam, bamu jima da rabuwa ba, ta tafi gida"
Abhi ya yi murmushi, ya ce,"Ohhh Allah i missed this soul".....Allah ya kawo mu lafiya" "Aiman yace,"Ameen ya rabbi, sukayi sallama.
Abhi na murmushi, ya da
e da gane cewa Aiman na tsananin son Anam, kuma zai so ya ha
a wannan auran don tabbas Anam
in sa ta samu miji mai nagarta da sanin ya kamata......yana da tabbacin Aiman zai kula da Anam har karshen rayuwar su....fatan shi Allah ya kawo shi lafiya ya gama da abin da ke gaban sa tukunna idan komi ya lafa sai ya fara shirye shiryen auran yaran sa.....Yana wannan tunanin Riya tazo ta ce masa ana kiran sunayen su.
8:30pm
Ina kwance saman gado, yayin da Ammi ke zaune saman kujera, Khausar ta dawo weekend......tana
akin mu muna ta hira sai naji wayata tana ruri, wakar celine-dion ke faman tashi a hankali.
Na duba sai naga sabon number, rai na ya bani
agawa nayi, ina amsa sallamar sa ciki ciki don ina jin kunyar Ammi ta gano na fara soyayyah.
Daga cikin wayar Aiman ya ce,"The Moon shines brightly among the stars and it reminds me of you Anam"
"Ohhhh wow, which one am i the moon or the stars?
Anam ta tambaya cike da shauki
Ya ce,"Anam is like a star that light up the night, to me Anam is also like a universe, the moon, the sun, and the earth".....Tuni ya tsunduma Anam cikin kogin tunani wanda ya sa ta ma manta da duniyar da take ta fara tunanin duniyar taurari gasu tsamo tsamo a sararin samaniya suna rayuwa tsakanin wata da taurari Aiman shine sarkin wata ita kuma sarauniyar taurari......Aiman ya katse ta da cewa,"Anam do you also felt same way as me"
"Anam tayi murmushi kunyar sa ba zata ta
a bari ta labar ta mishi sirrin zuciyar ta ba".....Ta ce, "Unknown dare nayi zan kwanta"
Yayi murmushi ya ce,"Alright zan barki ki kwanta, amma ina so ki fa
a min maganganun da zasu kwantar min da hankali".....Anam tace, "Dama hankalin ka a tashe yake ne?
Aiman ya sheke da dariya mai da
in sauti ya ce,"Sai da safe, ki kwana lafiya Anam" Ki tashi tare da mafarkin gobe za'a
aura mana aure da ke"
Anam tayi saurin datse wayar, ba dan ta gaji da sauraran zancen sa ba, sai dan bata san Ammi da Khausar suyi wani tunani daban.....kamar kuwa ance ta kalli gaban ta taga Khausar ta zuba mata idanu biyu tana mata dariyar keta, tana cewa "Anam yau kece da soyayya, ba dai zuciyar taki ta amince da Deen
in ba"
Ambaton Deen ya tuna mata da kalubalen rayuwar ta, Da muguwar rawa kara muguwar tashi.....Bata kula taba ta juya
angare guda tana mai kumshe idanu ta rungume wayar a kirjin ta, ta sauke numfashi mai tsayi.
"Anam your silence means there is something fishy, to Allah ya bamu alheri, and to remind you gobe akwai Bikin gargajiya da za ayi a cikin Masarautar Daura, tare da Inna Mune zamuje ki zama cikin shiri"
Ina jin ta amma nayi lamo kamar me bacci, yadda Khausar take mutuwar son Aiman, haukace min zatayi idan ta san da shi nake waya...ina tunanin ban san bacci mai da
i yayi awan gaba da ni ba.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 18
Fadila Ibrahim
AL'ADAR
ASAR HAUSA
A cikin Al'adun
asashen hausa wanda aka fi ji dasu sune Biki da Sallah,...yau ake gudanar da bikin
aya dag cikin jikar sarki wacce take matsayin
a ga Innar Abhi.
Dalilin da yasa mu gayyar so
i Khausar ta dame ni akan na shirya muje naga yanda suke gudanar da al'adun su idan biki ya tashi.
inkin atampha na sanya riga da zani, rigar ta sauko iya gwiwa, na
aura
an kwali irin
aurin zara buhari bana mantawa ana yawan cewa wai ina kama da zara buhari, buhari shugaban
asar Nigeria ashe tushen sa Daura ne.
Na fito fes Bahaushiya dani, nayi matukar kyau wanda muna sauka daga kofar gidan sarki aka soma kallo na, ana bin mu da idanu, har muka shiga cikin gidan masarautar....mun bada gaisuwa ma kowacce mata, kai tsaye muka shige wani
aki daga cikin sashin mahaifiyar Inna.