Sashe 38
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsohon ya tsagaita dalilin kwarewar da nayi, sosai na kware Ayman yana bubbuga min baya na a hankali, ina ta kwalkwalal ruwa, yana cigaba da cewa "Sannu Anam" Ki bar shan ruwan hakanan, kin samu ruwa sai kwalkwalar ruwan kike ba dole ki
ware ba"
an harare sa kamar da wasa, na ce "Eh
in na sha kuma ma na kara sha
in" na sha sannan na ajiye
aramar langar ruwan, yayin da tsohon yake ta mana dariya ya ce,"Ku
in ma'aurata ne ko, na hango tsantsar qauna a idanuwan junan ku"
Muka ha
a idanu muna murmushi, na
an kwanta a gefen hannun sa na dama, ina cewa,"Kakaka cigaban mana da labarin mana"
Tsohon ya ce,"Da haka Daurama da Bayajidda suka fara...kamar ku
innan.....Wayewar garin kowa ya san labarin abin da ya wakana, yayin da ake ta tururuwar zuwa rijiyar kusugu don bawa idanu abinci.....labari ya isa ga masarautar Daura zuwa Daurama ta kasa yadda har sai da tazo da kanta taga abin da ya faru, ta bada umarnin a nemo mata wanda yayi jarumtar domin ta bashi tukwici mai tsoka, Ganin Jarumin bai zo ba, sai Daurama ta sanya aka kawo mata warin takalmin daya bari....Samari, Matasa da dama sun gurfana a fa
ar Daurama don gwada wannan takalmi sai dai babu wanda yamai.....Cikin ikon Allah kuwa tsohuwar nan ta ji abin da ke faruwa, hakan ya kara tabbatar mata da cewa bakon tane jarumin daya kashe wannan macijiya...sai ta nufi gida ta sanar da shi abin da ke faruwa hakan ya sa ya isa har fa
ar Sarauniya Daurama ya fa
a cewa Shi ya kashe macijiya.....Sarauniya Daurama ta nemi da ya nuna sheda, nan take ya fito da kan macijiyar ya nuna, kuma aka miko masa takalmi ya gwada cikin ikon Allah ya masa....Sarauniya ta cika alkawarin bashi kyautuka da kyautar rabin garin Daura, daga baya kuma ta amince ta aure sa...Shine aa aka samu albarkar aure aka samu Hausa bakwai da Banza bakwai daka
angaren
an su.......Har yau dai bayajidda ana bada tarihin sane a matsayin jarumin daya zo daga wata
asa ya nuna jarumta...amma ba shi da alaka da Hausawa saboda asalin sunan sa ABU ZAID, rashin jin hausan yasanya aka sanya masa Ba-ya-ji-da.
"To kunji takaitaccen tarihi akan wannan rijiya ta kusugu.wanda ta zama gidan tarihin da har gobe ana zuwa gari i gari ana ganin rjiyar"
Tuni nayi bacci a hannun damar Yaya Ayman, tsohon ya ce,"Bata da wiyar bacci Allah sarki, to zaku iya tafiya"...
Ayman ya gya
a kai yana sake duba agogo karfe hu
u ne daidai ya samo gashin kaza dogo ya tsokala mata cikin hanci... a firgice Anam ta farka tana waige waige kawai sai Ayman ya kama dariya yana rufe baki, Anam ta ce,"Haba Yaya Ayman, tsokana fa"
"Ya ce,"Sorry Anam, yadda ya fa
i kalmar sai ya bata dariya ta shi tayi tana cewa, "Ya kamata mu koma gida kada Ammi tayi ta nema na"...."As you said my queen" ya fa
a yana rissinawa, ya sake
agowa ya ce,"Da fatan dai gobe Gimbiyar zata amince mu sake fita gobe kamar dai irin na yau?
Suna hanyar tafiya Anam kam murmushi take yi tsabar murna ta kasa cewa komai, farin cikin kasancewa tare da Ayman, ina ma ace shine zai mijin ta....Ta ce,"Yaya Ayman wai kai baka da budurwa ne?
Ayman yana tuki ya ce,"Ina da ita mana", "Khausar???? na wurgo masa tamabayar a lokacin da bayyi tsammani ba kuma daidai lokacin da muka kawo kofar gidan namu, sai ga Khausar
in ta fito ina ga da alama zasu koma gida kenan sun gama yinin na su.....Khausar ta tsaya cak tana kare mana kallo ba tare da ta ce komai ba ta bi bayan Inna Mune suka tafi...kamar an cire wata jijiya a jiki na haka na fito daga cikin motar ina jin sa yana min magana amma na kasa amsa masa, saboda ban fahimci mood
in Khausar ba, kallon da ta min ya sanya ni cikin wani yanayi....Anam dai bata da tsoro amma na rasa dalilin daya sa nake
oye wa khausar alaqa ta da Ayman....ko dan ita ma shine zabin ta?
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 30
FADILA IBRAHIM
DAURAWA ESTATE
Ayman yana tuki ya ce,"Ina da ita mana", "Khausar???? na wurgo masa tamabayar a lokacin da bai yi tsammani ba kuma daidai lokacin da muka kawo kofar gidan namu, sai ga Khausar

Ina fita naji yana cewa,"Anam kiyi sallah, yanzu zan dawo zamuyi magana da ke"
Duk da na ji abin da yace, amma ban iya amsa masa ba nayi wuce wata ciki.
Ayman na ajiye ni ya bar kofar gidan namu, kai tsaye gida ya koma ya gabatar da sallah, alokacin su Umma har sun koma gida...na shiga gida ban samu kowa ba har Abhi baya nan sun fita da Grandpa, Ammi ka
ai na samu da Riya suna hutawa a falon shakatawan Ammi.
Bayan nayi sallah nayi wanka na sauya kaya na fito falo na zo na zauna kusa da Ammi ina mata magiyar yunwa nake ji.
Ammi ta ce,"Akwai abinci a dinning" na tashi naje na duba, coololi ne guda uku, na zuba fried rice, da chips sai na
ebi farfesun naman kaza, na dawo na zo na zauna, abincin dana
iba bazan iya cinyewa ba, hakan yasa Ammi ta zuba min idanu kallo na
kawai takeyi, jim ka
an sallamar sa ita ta sanya duk muka waiwaya Ammi na amsawa, Ya tsugunna har kasa ya gaida Ammi ya sannan cike da kunya ya juya yabar falon ya fita.
Ammi duk tana kallo na, gashi kuma na kasa cin komai, tashi nayi na kirawo Riya na mata magana kus kus a kunne sannan na fita waje.....na same shi a balcony barandar shiga sashen Abhi zaune saman kujera na sunkuyar da kai na
asa har na karasa na samu kujera na zauna, shiru ya biyo baya.
"Anam ina so ki amince min, a tsaida maganar auran mu kafin su Umma su koma Zaria"
Na san cewa Ayman na da natsuwa fiye da duk wani saurayin dana sani a duniya amma natsuwar tashi ta yanzu ya fita daban da sauran ranakun da yake mu'amular sa....Hakika zuba masa idanuwa na nayi na kasa furta masa ko da kalma
aya tak.
"Anam ki yarje min saboda kece zabi na, ke nake so na aura ki zama uwar
a na", ya
an sunkuyo saitin fuskata ya ce cikin siririyar murya,"Anam kice min wani abu mana"
"Kaci abinci Yaya" adaidai lokacin Riya take ajiye kwanonin kashi masu murfi ta jera su tsab akan karamin teburin dake tsakiyar mu, na kasa kallon fuskar shi bare kwayar idanun nasa, hakika ina jin nauyin Ayman kuma girman soyayyar shi ce tayi min yawa har nake kasa yin magana idan ina gefen sa...."Kice min wani abu Anam, ko ba kya so na ne?
Karar Horn
in motar Abhi ita ta dawo da ni daga trance
in dana shiga na zurfafa sosai cikin tunani, a hankali na nufi motar Abhi na bu
e masa murfin motar ina yi masa barka da shigowa, yayin da Ayman dake gefe na a tsaye ya sakarwa Abhi da wani murmushi mai kashe zuciya, na fahimci akwai wata shakuwa tsakanin Ayman da Abhi wanda Allah ka
ai ya ha
a ba mutum ba.
Hannayen Ayman na cikin na Abhi suna tafe a jere duk da cewa Abhi bai furta kalma
aya ba, gaisuwa ma gya
a mana kai yayi kai tsaye sai da muka raka shi falon shi sannan muka dawo wajan
zaman mu......duk da mun koma amma hakan bai sa na furta masa sirrin zuciya ta, Yaya Ayman bai jima ba ya min sallama tare da yikinin washe gari zai dawo, in shirya fa
a masa koma miye ne.
******
7:00am
Kamar Almara cikin bacci naji muryar ta cike da kissa da tana kuka tana ambaton sunan Yaya Ayman....Ina kwance a dinning
angaren falon Abhi saboda anan ne muke ajiye littafai na islam na idar da karatun Alkur'ani shine bacci ya kwashe ni.
Da kyar na mike na mustsuka idanuwa ha
e da doguwar mika, sautin kukan da takeyi shi ya kara janye min hankali, tunani na ya rabu gida biyu, jin hayaniya a falon ba muryar mutum
aya ba.
Zaune take a
asa ta sunkuyar da kai, yayin da Inna mune na zaune
angare guda na kujerar falon, Abhi ma yana
ayan gefen kujerar sanye da jallabiya fara sol ya har
e hannayen sa biyu alamar akwai damuwa.
"Kiyi shiru Khausar, abin bai kai na kuka ba, matukar kina son shi to babu makawa zaki aure shi, ko da kuwa duk duniya zasu tsane ki ballantana kuma ban ga abin tsana ba anan" cewar Inna mune ta karasa maganar tana kallon Abhi wanda ya dukar da kai kamar mai nazarin wani abu.
"Abhi Abhi, Abhi" muryar Khausar tana kuka ta taho gare shi tana rokon shi.
"Abhi, wallahi zuciya ta fashewa zatayi idan ban samu abin da nake muradi ba, na da
e ina wannan mafarkin tun ma kafin na san da cewa Yaya Ayman
an uwa nane ne, Abhi kai sheda ne tun da ka ganni a zaria naje gidan su, ka
ai zaka iya taimako na, Abhi ka da
e kana bani dukkan abin da nake so a matsayin ka na uba agare ni,Abhi ka ceci rayuwar Khausar
in ka.......Kuka ne ya biyo bayan maganar nata...a hankali na soma saukowa daga kan matakalar da zai sada ni da falon, hakika zuciya ta bugu take yi cak na tsaya jin sallamar Ayman don Abhi yayi kiran shi.