Sashe 56
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Rungume shi tayi tsammm a cikin jikinta bayan ta haÉ—e bakinsu wuri guda ta bashi wani kyakkyawan
kiss.
"Alhamdulillah, alhamdulillah alhamdulillahi ala kulli halin, Ahar kullum ina qara godewa Allah. Daya bani mata ta gari kamar FATEEMERH haqiqa samun mata ta gari ma Rahama ce daga cikin Rahamomin Ubangiji, Allah shine abin godiya Allah ya dauwamar da haske marar yankewa daga cikin Rayuwar mu, haqiqa keÉ—in matar Alkhairi ce kana MACEN SIRRI, Allah ya dawwamar da farin ciki acikin rayuwarki na har abada. FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER".
Tashi yayi da ita a jikinsa toilet suka shige suka sallo wankansu, shirya wa sukayi cikin kayatacciyar shigar da suka saba kamar kullum.
Nima anan nace alhamdulillahiðŸ™ðŸ»
Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna ƘAUNA BIYU.
*Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan É—an littafi nawa🤲ðŸ»*
Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa me suma *💫 PRINCE SAPWAN 💫*. 💥Sanyi ya haifi wuta 🔥
Wanda salon rubutun yasha ban-ban da ƘAUNA BIYU, domin shi na zallar SOYAYYA 💘 ne me tsayawa a zuciya shi kuma ya haɗa komi da komi da kuke buƙata.
SANYI YA HAIFI WUTA fa to ya zata kaya 🤗 🥰 keñan kundai san alkalamin AMMEY LAYLERH âœï¸ bana wasa bane,kuma bamu fara don mu daina ba💪🫰 INSHA ALLAH.
Kudai ku kasance tare dani
*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶ðŸ»ðŸ«°ðŸ»
AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni masoya tare da shering na litattafai na.
Irinsu.
*KAREN BANA*
*JALAAL AREEF*
*ƘAUNA BIYU*
*MIKIYA*
And ongoing *PRINCE SAPWAN 💫*
SANYI YA HAIFI WUTA
SADAUKARWA 💪 ƳAN UWANA ABABEN ƘAUNANA 💘 💔 UMMIE MUHAMMAD NASEER Allah ya baki lafiya jinin jikana.
LOVE YOU I'll MASOYAN AMMEY LAYLERH muah😘😘😘😘😘😚😚😚😚😚😚😚😚😳🤩✅ irin masu ratsa zukatan nan