← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 56

Sashe 40

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Datse qiran yayi saboda wani irin wutar peelings É—in azaba na taso mishi. Tuni Idanunsa suka rikiÉ—e xuwa wata color na daban tsabar wutar fitinar dake cinsa.
Dama shi Cenñnn mutum ne me tsananin azabar sha'awa, kafin sofiyyern'shi ta saba da yanayin sa taci baƙar azaba Sosae, don har ta koma ga mahaliccinta bata taɓa iya ɗaukarsa baki ɗayansa. Shi kansa wani bin har tsoron kansa da kansa yake tsabar yawan fitinarsa, wanda mafi ƙololuwar karin miskilancinsa harda gudunmawar hakan.
Shi yasa har Kullum yana hanyar zuwa hospital gargaɗin ƙarshe da bazai manta dactor AXTON RUDRA daya may shine dalilin da ya sanya shi kwalɓewa a waccen ranar.
"In fact, you have reached the point where you are about to lose your life,to get to the point where the collection of medicine will not stop you from taking it, marriage now is the only solutions for you the easiest Alieyo!" Wannan maganganun sune suka birkita duniyar Alieyo.
Zafin zuciya da ɗacin rai suka sanya shi komawa gidansa na jiya, wato maye domin dacen ma yakan ɗan kulɓe kaɗan.
Amma har yau a gida babu wanda ya sani, ko a loƙacin sofiyyern'shi ma itane ta nusar dashi illar abinda yake ɗin.
A mugun wahalce ya shiga laluben wayarsa, direct NO na Dr axton rudra ya shiga tare da yin dialing NO In Kai tsaye, a loƙacin kuwa Dr axton rudra yana shirin fita a duty nashi. Ganin ƙiran Alio ne ya sanya shi dakatawa da ƙoƙarin rufe Office nashi da yake. Peek na call In yayi bayan kamar 3mint ya furta "okay let him" shine abinda ya furta yana fasa rufe Office ɗin, wasu magunguna ya ɗiba a ƴar first aid kit nashi.
Motar shi ya faɗa yana yin reverse tare da ficewa a hospital ɗin baki ɗaya kai tsaye Hotel ɗin da LEEEYO yake ya nufa, Knoking door ɗin yayi da ƙerrr ya iya tashi ya bude masa, yana tafiya a duƙe.
Zama yayi kan sopar da suka zagaye parlourn, sannu da jiki ya masa nooding kansa kawai yamay, injection ya fara fitowa nan ya haɗa ruwan allurar, a damtsem hannunsa yamay Saida ya rumtse idanunsa loƙacin da tsinin allurar ya sauƙa a fatar hannunsa tare da ɓulawa t shige cikin jikinsa.
Bayan Dr axton rudra ya zare allurar kana ya bashi table kamar yadda suka saba a irin maka manta waɗannan loƙutan.
10mint da masa allurar zufa ta fara sauqar masa, nauyin da mararsa ya may shima ya ragu Sosae. Sai wajajen sha biyu da mintoci kafin Dr axton yabar cikin hotel É—in. Anan parlourn wani irin nannauyar barcin wohala yayi ciki dashi******

Ƙiran sallar farko tamkar a cikin kunnuwansa aka ƙwalla, Ahankali ya soma ɗan ware wahalallun idanun sa dahar yanxun basu dawo normal ba. Da ƙyar ya miƙe yana layi ya faɗa cikin bathroom, Saida yayi wonkan tsarki kana yayi normal wanka alwula ya ɗaura ya shimfiɗa praymad tare da soma sallar nafila. Jin masallacin cikin hotel ɗin na ƙoƙarin shiga salla ne ya sanya shi miƙewa a hanzarce yana ficewa.
6:20 ya dawo cikin ɗakin bayan yayi azkar nashi tare da karatun Alqur'ani mai girma, Kai tsaye ɓangaren motsa jiki ya nufa.
Cikin sauri sauri gudu gudu yake motsa jikin duk ya haÉ—a uban zufa sosae, bai tsaya ba saida yaji ya gaji sosai kana ya dakata yana janwo wani farin towel tass Ya shiga goge saman wuyansa da fuskarsa, against ya kuma É—auko gorar ruwa daya kafa bakinsa bai diro gorar ba saida ya tabbatar yashan ye ruwan ciki tasss, kana ya yasar da gorar qasa tare da yasar da towel É—in shima a qasan, wani irin juyi yayi cikin salo tare da sarqe hannuwansa a qirjinsa yana barin É—akin games É—in cikin sassarfa.
Bathroom ya faɗa yana sakarma kansa ruwa me sanyi sosai. ya dade ruwan na dukan jikinsa kafin ya fito daure da towel a ƙugunsa.
Few minutes
sanya kansa woje yayi tare da fitowa baki É—ayansa, yana sanye cikin wasu tsadaddun track suit blue black
kansa sanye da wata Black blue p-carp wacce tayi masifar mashi kyau, cikin nutsuwa ya fara takawa a hankali hannunsa zube cikin aljihun wandon suit ɗin. Cikin takun cikakkiyar nutsuwa ya nufi harabar hotel ɗin, par car's ya nufa na cikin hotel ɗin a take escort ɗin da ko wacce ƙasa ke bashi idan yaje suka zagaye wurin. Cikin cakwalkwalin juyayyen harshen su suka shiga gaida shi.
sa ya soma sanjawa, (FITINA!) ya faɗa a ƙasar ransa yana fata da burin da Allah zai kawo masa ƙarshen wannan FITINAR dake addabar rayuwarsa. Gani yake harya koma ga mahaliccinsa bazai taɓa samun mace daidai dashi ba wacce zata iya ɗaukarsa, don shi da kansa tsoron kansa yake ya wahaltu a cikin rayuwa har neman zaucewa ya soyi amma cikin iko na Ubangijiin Rahama sai ya yaye masa kaso mafi rinjaye. Hannuwan sa ya ware idanunsa Lumshe yana jin daɗin yanayin fiye da zaton me tunani, "YOU AGAIN⁉️" ya furta maganar kai tsaye tare da ware jiƙaƙkun Idonsa da damshim ruwan da suka tsatstsafo daga cikin idonsa, "FITINANNA!, Nan ɗin ma dai ban tsira ba Saida kika kuma biyoni, wai sai yaushe raki dena wahal da rayuwana *MY PRETTY?* , sai yaushe zakiji qaina ki dena azabtar dani da kyakkyawarn surur jikin ki *MY JAAN* sai yaushe zaki san cewa kene mace ta farko dana fara ƘAUNA acikin rayuwana, tun baki san kankiba nake maƙale da SO da kuma ƘAUNARKI *MY JERRY* na hawaltu na azabtu haka nan ki tsaya ki dakata *MY SUNSHINE* *MY FLOWER* *TAURARUWAR ACIN TAURARI* *TA DABAN* ki dakata a yanxu taimakonki kaɗai nake da buƙata a wannan Aje ɗin ROHIEYYYYY!" Tamkar wani zautacce haka ya riga sambatun shi, wanda shi a nashi ganin queen ɗin ce ta biyo shi.
Hannuwan sa buÉ—e yaci gaba da tafiya yana binta, ita kuma tana ja baya da wani shu'umin murmushi konce saman kyakkyawar fuskarnta, A mugun galabaice yakai mata wata wawuyar runguma, sai jinsa kake yararab ya zube domin shi runguma ya kaima iska ko nace gizon da tayi masa.
Cakkkk numfashinsa ya tsaya da aikinsa ta hanyar ɗauke wa baki ɗaya, yana barin gangar jikinsa. A gujeeeeeeee escort ɗin suka ƙaraso wurin tare da rufuwa a kansa, duk wani taimako sun bashi amma shiru, hakan ya tashi hankalinsu Sosae, sai kawai suka kwashe shi zuwa babban asibitin New York.
Sosae likitoci suka rufa a kansa nan suka gano wata gagarumar matsala tattare dashi ata dalilin tables desire É—in daya Ringa lodama kansa, inda suka gano kwayoyin halittar sa na gab da dakata da aikin su ta hanyar bama mace ciki.
Amma dake ƙorarrun likitoci ne manya kuma ba 9j ba hakan yasa cikin ƙanƙanin loƙaci suka daidaita matsalar kana suka masa oripion injection, ta daskarar da ruwan maniyyinsa kenan suka dakatar da harbawar sha'awar sa domin gudun matsala.
Saida yayi kwana uku kana ya dawo cikin hayyacinsa, domin dai harta attack É—in dake shirin barazana wa zuciyarsa.

(Ni kuwa nace ayma zuciyar nan tayi qoqari tun yaushe ake cusa mata abubuwa kuma ta shanye su tsabbbb🫨 koba haka ba My fan's⁉️🫣)

A loƙacin da babban likitan daya masa wannan aikin yake kora masa kanin bayanan kusan birkice musu yayi.
Ni kuwa nace mai hali dai baya fasawa masifar na Nan, haka zafin zuciyar na nan, kuma fa harda aiki suka masa ta hanyar suƙe ruwan sparm ɗin daya tarun masa LoL 🤗 🥰, amma fa karku kalleni a baibai My FAN'S my Mutanen Amana na tafiyar Amana, wllh hakanma kawai na takai tane domin ina jin kunyar yayyena, kannena, iyayena, yayana, masu bibiyar littattafai na na gode.

Shidai Dr arsham idanu kaɗai ya zubamawa patients in nashi, fuuuuu ya kaɗa ya fice, Ko takan escort ɗin da suka gaza barin cikin hospital ɗin kona wuni daya ne bai biba, sai ma taran ophan da yayi ya bashi sunan hotel ɗin kai tsaye. Cikin ƙanƙanin loƙaci suka iso wargajejen hotel ɗin da yake. A zafafe ya kutsa kansa zuwa cikin hotel ɗin, har wani irin turirin zafi yake fesarwa ta cikin bakinsa.
Tun daga bakin bathroom ɗin ya soma cilli da kayan dake jikinsa, abinda ya rage masa kawai boxes, yana tura kansa cikin bathroom ɗin yayi fatali da boxes ɗin yana dafe samar maranshi, da yaji tayi mai sakayau tamkar bai taɓa jin wani abu me sunan sha'awa ba, amma d***k ɗinsa nanan ƙammm tamkar yadda take iyaka ehhh yane inne babu, shima kuma daga loƙacin daya kusanta kansa da mace shikenan zancen zai sha banban.
Ruwan sanyi ya sakar ma kansa duk kuwa da cewar uban sanyin da garin yake da amma hakan bai dame shiba. Shi abinda yafi ƙona ransa ganin d***k insa da sukayi, domin ko shi baya barin ya kalla bare har wani ya gane masa sirrinsa mafi ƙololuwa.
Zai iya rantsewa rabon da yaga yanayin girman halittar jikinsa tun mutuwar SOFEEYERH babu daɗewa, a loƙacin da yayi wani bala en en ciwon ciki,tun daga ranar koda wasa bai kuma gigin ɗora idanunsa akan d***k insa ba. Sai gashi woni ƙaton banza ya gane mishi sirrinsa, wanda koda Dr axton rudra iyakar sa dashi shine aune aune da ɗorashi akan magunguna.

Jikinsa na da sumar kansa na ɗigar ruwa haka ya fito ɗaure da towel, farar Arabian jallabiya ya xura tare da feshe jikinsa da tulare, nan ya faɗa gado da tarin tunaninnika falll zuciyarsa, ldanuwansa a Lumshe tamkar yanxu komai daya faru ke faruwar, loƙacin da sofiyerh tagan shi babu kaya Saida tafi wota guda tana wasar ɓuya dashi duk wata hanyar da tasan zasu haɗu tabi ta toshe.
Ajiyar zuciya mai É—an qarfi ya fesar yana jin kewa na taso mishi.

Haka dai rayuwar alieyo taci gaba da tafiya a ƙasar new York, Cikin konciyar hankali yake rayuwarsa a tsari, yau kimanin 4months kenan a new York.

**********

*Nigerian*
Chapter 40 · 0% Book details