Sashe 27
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
â€wllh ummiena na karÉ“i Æ™addarata a yanda tazo min zan kasance mai biyayya ga Ubangiji na, kan zan kasance mai tsananin biyayya da umarninku, kuyi haÆ™uri Insha Allah za kuyi alfahari dani anan gaba, na amshi Æ™addarar rashin yaya Aliyu Naaaaaa!, na amshi Æ™addarar auren da zaku min. Ku yafemin kusakuraina na baya gare ku don Allahâ€
Da ƙarasa Maganar tana haɗe hannayenta wuri kuda alamar roƙo .
sake rungumota tayi xuwa jikinta Ahankali ta shiga shafa samar lallausar sumar dake baje kan queen. Sosai ta shiga kokawar rike hawayen dake son zubo mata na tausayin Æ´ar nata.
Abba da tun farko fara nasihar ummien yake tsaye kansu saidai su Sammm Basu ma san da tsaiwarsa a wurin ba.
â€Alhamdulliha Ala kulli halin!, Shi yasa ahar kullum nake alfahari da samun Mata ta gari kamarki A'ISHATU, nake kuma alfahari da kasancewar ki uwa ta gari ga Æ´aÆ´ayenta.â€
Daga ummie har queen baki ɗaya juyowa suka yi suna kallon Abba dake tsaya daga bakin ƙofa. da faffaɗan murmushi kwance saman kyakkyawar fuskarsa da take kaman ceceniya da ta Abban ya ƙaraso cikin ɗakin. Akan stool ya zauna yana fuskantar su duka nan shima ya shiga tashi nasihar cikin tattako da halin girma,sanin ya kamata kafin su fito zuwa cikin parlourn.
Da sauri yaya Nurien ya nufo su yana kamo hannun queen teemah domin yanxu Sammm babu wannan ƴar tsamar tasu, Tun mutuwar Aliyu yaya Nurien ya daina mata duk wata takurawa kamar da, don yanxu Fatima abar a tausaya mata ce. Saida ya zaunar da ita akan ɗaya daga cikin kujerun parlourn, kana ya ɗauƙo ledar magungunan ta yana zama gabanta, ɓata fuska tayi ganin ledar magungunan, kanta ta juyar gefe tana shirin sakar musu kukan taɓara. Da sauri yaya Nurien ya matso gareta yana ɗan ɓata fuskar shima.
Tallafo ƙeyarta yayi yana da ido ya shiga mata alamar roƙon ta daure tasha amma Sammm taƙi fashimtar Yaren. Magiya babu irin wacce baiyi mata ba haka tayi ƙeƙeme abinta.
Ummie da fitowar ta daga kitchen kenan ya sanya ta faÉ—in, â€ba saika Æ™yaleta ba sauÆ™i taji kuma jikin waye don ubanta!â€
Dama haka ummie take akwai ta da saurin hawa haka za kuma bata da wuyar sauƙa, domin ita macece da bata ɗaukar wargi. Shigowar yaya jay kenan yaji suna musu kan shan maganin. Bai ce da kowa komi ya zauna dab da inda take zaune, sakamakon wayar daya shigo yana yi. Maganin kawai ya amsa tare da tsiyanyar ko wanne Saida ya jere wajen kala biyar banta na ƙwaya ma hakan. Taso yin musu amma daya tsareta da kaifafan idonsa haka ta shiga shan maganin tana ta yamusta muska, Saida ta shanye duka tana gama sha ta tashi a guje ta faɗa toilet ɗin cikin parlourn nan ta fara sheƙa amai, duk maganin da tasha Saida ta amayo shi. Murmushi kawai yaya jay yayi Sammm yama manta da wata wayar daya shigo yana yi.
â€An daiji kunya ana shirin aurar dake amma kina abu like girlâ€
â€What?â€
Aka faɗa da ƙarajin masifar ƙarfin gaske, wanda badon Bluetooth ne a kunnensa ba babu abinda zai hana duka ƴan parlourn jin wannan furucin. Shi kuwa yaya jay da ƙarfin gaske ya cire Bluetooth ɗin yana cilli dashi..........
__________★★★_________
*New York city*
Kamar yadda ya saba yauma yana zaune a cikin hotel ɗin babu inda ya fita hutawa kawai yake sai farin Bluetooth ɗin dake saƙale a kunnensa wanda dukkan alamu suka gama bayyana cewar waya ce yake yi.
Zumbur ya miƙe zuciyarsa na bugun tara-tara bama uku uku ba, sai yanxu yake ganin wannan matakin daya dauƙa shi ne daidai,duk da kuwa ya na cutuwa da sosae da hakan. Amma taurin zuciyar sa ya shanye hakan, tsawon shekaru masu ɗan dama tun yana ƙaryata zuciyarsa ba sonta yake ba yaji yana sonta amma soyayya ba irin ta aure ba. hankalin sa bai sake tashi ba duk kuwa yadda yakai hana zuciyarsa tunani da kuma sukunin matsuguni acikin ta, amma yasan wannan karon tabbas yana neman gazawa, abinda baka taɓa gani a cikin idanunsa a wannan karon kuwa shine abu na farko da zaka fara cin karo dashi. RAUNI tabbas yanxu kai tsaye zaka fashimci rauninsa, Sannu a hankali soyayyarta me shegen ƙarfi taci gaba da faso ƙirjinsa tana ratsa duk wata kafar dake cikin jikinsa da kuma zuciyarsa.
Alcoholic drinks ɗin da suka zama sune abokan rayuwa ya shiga tuttulama cikin sa, jin zuciyarsa na neman yin bindiga ta faso ƙirjinsa ta fito. Shi kansa bai san adadin kwallabar daya shaba, Take a gurbin wurin ya soma fotali da duk abubuwan dake a cikin ɗakin. A matuƙar haukace ya shiga rotsa glasses plasma donation's kai duk komai haka ya shiga rotsa su babu ƙaukkautawa. Baki ɗaya duk ya ji ma jikinsa ciwo hannuwansa sai zubar da jini kawai suke famar yi. Kafin ya zube a cikin a wahalce saman gadon dashi kansa ya fita a hayyacin sa, few minutes saiga manyan ma'aikatun da suka gama ganin komi ta hanyar CCTV footage ɗin dake cikin ɗakin.
Cikin ƙanƙanin loƙaci suka gama gyare ɗakin tare da ɗan sassauta wasu abubuwan da suka tashi a aiki. Shi kuma suka masa treatment na raunikan jikinsa, wayarsa kuwa tayi ratsatsa sanadiyyar uban cillin da tasha a saman tiles na ɗakin. Tamkar wani mutum haka ya ringa buga wayar da da jikin ɗakin, yana bi ta kanta yana ƙara mutsitstsiketa.
Wayar da aƙalla ba kasara ba kuɗinta zai iya kaiwa 1.5million, amma haka ya tarwatse ta ko a jikinsa.
*Few minutes*
A hankali ya shiga saƙƙowa daga downstairs yana tafiya kamar baya son taka ƙasa hannuwansa naɗe da bandejin da akayi treatment nashi.
jikin sa sanye da wando jeans guntu zuwa gwiwar sa, da yar riga mai ƙaramar hannun hakan ya bawa damatsan hannun sa damar bayyana, suna cike tam kamar zasu fashe fuskar nan tasa tayi fayau tamkar wanda yayi jinyar shekara guda,fuskar nan a daure Sammm babu koda ɗigon annuri a samanta. Lallausan gashin kansa kuwa da a ɗaxun ya birkiceta a yanxun kuwa tana tufke a ƙasan ƙeyarsa, sai uban walainiya da ɗaukar Idanu take.
Lumsassun idanunsa da suka É—an yi zurfi kaÉ—an yayi tare da É—an buÉ—e su, idan har ba gizau idanuwana suka min ba 😮â€ðŸ’¨ har wata Æ´ar rama naga yayi. soft skin nasa sai wani irin sheÆ™i take. All I know is he is fair ALIEY fari ne tass irin caribean white In Nan.
Kalar jikin shi kamar ana goge shi da madara kullum, shi baiyi É—au har wani irin glowing yake daga nesa.
yana da tsayi da ginannen jikin da duk ɗa namijin da ya mallaka zaiyi tin kaho dashi, yeah shi kansa yasan kyakkyawanr ne saidai shi Sammm ko kaɗan hakan baya taɓa damunsa.
ƙafarsa kuma na sanye cikin wasu haɗaɗɗaun bedroom slippers masu azabar taushi da kuma laushi pitch color.
Cikin tafiyar nan na zaratan mazan da suka amsa sunan su maza yake takun nan nashi, yana bayyana kansa a ƙatuwar harabar hotel ɗin, kuwa tuni escort nashi suka masa caaaaa suna sanya su tsaƙiyarsu kunnensa manye da Bluetooth.
Cikin ƙanƙanin loƙaci motoci wajen biyar suka jere a gabansa, ta tsaƙiyar ya faɗa wacce ta kasance baƙa wuliƙ mai samfurin ƙirar Bugatti Chiron irin narkakkun nan, da iyaka kallonsu ka iya sanyaya zuciyar mai kallon ta. A fisge ya faɗa cikin motorn key sukama mata suna ɗaukar hanyar daya kasance na ƙaton beach ɗin dake cikin hotel ɗin. Tsit kake jin duka motocin, babu abinda ke tashi a cikin ta sai sassanyarn ƙamshim daya bune motar, Idanunsa a Lumshe yayi Relaxing da jikin kujerar motar yana sauraren daddaɗan ƙira'ar almin shawi cikin suratul MARYAM. Cikin ten minutes suka isa katafaren beach ɗin dake da wani irin azababben ƙyau.
Babban Beach ne mai girman gaske daya amsa sunan shi na beach wanda ƴan ƙasar keji Domin kabbb duniyar ne suka bashi World Best Beach.
Gaba É—aya wurin wani irin blue É—in haske ne ke ta faman kaida komo a wurin, a parking space suka Parker motocin nasu.
Cike da izzar daya motsa mishi yau ɗin ya fara ziro kyakkyawan ƙafarsa guda, kafin ya ziro ɗayarma. Kowa ka kallah a wurin harkan gabansa yake babu ruwan wani da wani.
Gaban wani haɗaɗɗan Swimming pool yaja ya tsaya da hannu yama escort ɗin alamun zasu iya tafiya, kyawawan sawayensa ya zira cikin pool ɗin da ruwan cikinsa ya kasance blue sosai.tare da fiddo wani irin haɗɗaɗɗen diary yana rungumarsa tsaƙiyar ƙirginsa.
Ga Wata irin sassanyarn sanyin ƙamshim furannin dake kewaye da ruwan qamshine keta faman tashi, irin mai ratsa jikin nan tare da sanya nutsuwa a tattare da ma,abocin wurin.
A duk loqacin da yake cikin ɓacin rai ko kuma bege da kuma kewar abu mafi soyuwa acikin Rayuwarsa, yakan zo wurin ne don yakan ɗebe mashi kaso mafi rinjaye, na daga cikin abinda ke damunsa ya daɗe a wurin sosai. Aƙalla ya ɗauki sama da 40 mints awurin yana jin sassaucin abinda ke son taso mashi, duk da yana qoqarin dannewa tsayin shekaru masu ɗan dama. A hankali  ya fara takowa har yafito cikin  ruwan lemar ruwan ta kwanta ajikinsa gwanin birgewa.
Jin barci nason fin qarfin sane ya sanya shi tashi yana layi, irin na masu jin barcin nan
hannuwansa riƙe da wannan haɗaɗɗen diary ɗin, cikin sauri bodyguards nashi suka mimmiƙe tsaye, tare da saurin nufar parking space Cikin tafiyar sassarfa ya kutsa kansa cikin lafiyayyar motar. Babu ɓata loqaci suka ja motocin aguje ajere a kuma tsare suke tafiya suuuuuu cikin tsakiyar titin na qasar New York....
*Mu dawo gida 9j*
Mu haÉ—e a next page.
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
Ya kashe duka wayoyinsa don ma gudun matsala alcoholic drinks kuwa yanxu sune abubuwan da suka fi kusanci a cikin sabuwar rayuwar daya zaɓarma kansa.
★ Gani yake xuwa yanxu tamkar ya gama rasa komai ne, idan yace komai tofa yana nufin komai ɗin ciki kuwa harda Soyayyar yarinyar daya rayu da son ta dade da daƙiƙa ɗaya tunaninta bai taɓa barin brain nashi ba, ko wacce bugun numfashi yana yinsa ne da tsananin ƙaunarta.