Sashe 5
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba É—aya suna Zazzau ne a dining area ammiey, Abba, Irfan,sai Amnah, hankali kwance suke dinner abinsu domin babu wanda yasan da xuwan sa in banda Irfan, Shima kuwa mugun kashedi yasha shi yasa yaja bakinsa yayi shiru.
Sassanyan qamshi da kuma takun tafiyar da suka jine ya sanya kowa dakatawa, tare da dago kawu nansu a tare.
Akansa suka sauqe idanunsu yana tafe cikin tariyar nan na izza haÉ—i da qasaita, baki É—aya da idanu suka bishi, kafin Amnah ta tashi ta nufi papieyn ta da Wani irin gudu da tsananin murnarn ganin mahaifin nata,duk da baya fuskarta dake nan a damke tamkar damammen kunun kanwa, amma hakan bai hana fararen haqiransa bayyanuwa.
Hannayensa ya ware mata yana É—an sassauta fuskarsa, wani irin shigewa jikinsa tayi shi kuma ya wani rungumeya tsammm yana sakin ajiyar zuciya mai É—an qarfi. "I miss my princesses" ya É—an raÉ—a a cikin kunnuwanta ta yanda iyaka iya ita kaÉ—ai ne taji abinda ya ce É—in.
"Niya nayi kewar papiey, tambayi ma ammiey kaji ina ta jiranka kuma ma ka kawo min sabuwar......
Saurin manna tafin hannunsa yayi saman bakinta,yana nuna kan saman bakinsa tare da faÉ—in "Shiiiiiiiiiiiiiii"
don ya riga da yasan abinda take shirin faÉ—i É—in, a take yaji wani irin bugun zuciya ya zirayar ce shi.
(Why? yasa nake jin irin haka duk lokacin da princess zata min zancen sabuwar momie?)
A cenñnn qasar zuciyarsa ya ayyana hakan har zuwa loqacin zuciyarsa na ci gaba da beating very fast.
Tashi tsaye yayi kasancewar yaÉ—an turqusa mata ne, gwiwar shi É—aya har tana kasa ma. Duk abinda ya waka ne kuma akan idanun abbansa da Ammiey da suka jure shi da IDO tamkar wani sabo ya zame musu.
A hankali ya janye idanunsa da ga kallon su cike da basarwa yana amsa gaisuwar da Irfan ke masa, da idanu ya amsa masa kawai alamar ƴan izzar na kusa. zama yayi akan ɗaya daga cikin kujerun dining ɗin. Cike da risinawa da girmamawa ya shiga gaida mahaifan nashi. Kada ran kada han ammey ta amsa tana ɗauke kanta daga gare shi, duk kuwa da cewar a cenñnn qasan ranta tsananin tausayin sane a danƙare domin shiɗin abin a tausa ma ne. Saidai idan ya zaman basu nuna mishi kuskure sa, to kuwa zaici gaba da zama babu aure ne yau tsayin shekaru ɗaɗdai har shekaru biyar da wani abu amma yaqi ya sammm ayi masa maganar aure. Gaba ɗaya kodan sabo da maganganun Amnah na jiya sai taji ta son tilas tashi wannan karon kammm Dole ya fidda matar aure. Sosae ta kuma tsuqe fuskar ta.
Shi kuma ganin damuwarta kam shine abu mafi ƙona zuciyarsa, dan shi karan kansa bai san irin tarin ƙaunar da yake ma mahaifiyar tasa ba. Kaɗan ya gyara daidai ta zaman sa da yay har lokacin idanunsa na kanta, ya juya yatsunsa da ke riƙe da spoon ɗin dake hannun sa yana ɗan jujjuya coffeen dake gaban Amnah.
Tsahon mintuna bai mula ba Saida ya yaja wasu Æ´an mintuna kafin tsammm ya miqe ya dawo inda take zaune. Kansa ya É—aura akan cinyarta ya kama hannuwanta yana É—an mirza mata domin yasan hakan dayai shine kaÉ—ai hope nashi akan ta.
Tsohon mintuna suna a haka har ta fara sauke ajiyar zuciya alamar saukar fushin nata. Ganin ta koma kamar yanda yafi buƙatar ganinta ya ɗan sake mata murmushi.
   “Nafi buƙatar ganin murmushi akan ƙyaƙyƙyawar fuskarki Ammiena! Ganin murmushinki kan faranta raina Akasinsa kan ƙona zuciyata fiye da yanda wuta ke narkar dalma.
Wata iriyar ajiyar zuciya mai nauyi ya sauqe a tausashe tace, "Amnah na buqatar Sabuwar momie ALIEYO, ka daure ko dan maraichin...
Saurin dafe bakin ammeyn nashi yayi tare da girgiza kansa, "AMMIEY Amnah ba marainiya bace! Amnah tana dani dake da kuba Abba ga kuma Irfan, iyaka mu kaÉ—ai mun ishe princess rayuwa ammeiyyyyy"
Yayi maganar ne kuma yana duban ko wanne a cikin su, shidai Irfan harga Allah tsananin tausayin yayan nasa yake yi. Bayason yaji ana taku ra masa akan maganar auren Nan.
Shi a ganinsa ai idan har yana buqatar auren ba sai sunce yayi ba, tunda ai ba gani suka yi ya gaza riqe kansa ba.
(Hmmmmmmm Ni kuwa nace abar kaza cikin gashinta kawai, yaro yaro ne lallae kammmm malam Irfan)
★★★
★GYAƊI-GYAƊI★
Sama sama ta shiga ɗan jujjuya kanta cenñnn cikin barcinta taci gaba da faɗin, "NOOOOO ALIYU NO NURUL QALB karka min haka pls ka dawoooooo" shine kaɗai abinda take faɗi kafin Kuma ta saki kuka mai azabar qarfi duk a cikin barcin nata.
Fatimah! Ke fati!!, wai ke wacce iriyar yarinyarce haka, ki tashi maza garin ya daÉ—e da waye wa"
Jin muryarn ummienta saman kanta ya sanyata saurin buɗe rinannun idanunta, da wani irin sauri ta damƙe hannun ummien tana sakin kuka mai matuqar qona zuciya......
To masu karatu mu dakata daga Nan
Karku manta wannan littafin na kuÉ—i neeeee akan fara shi mai sauqi da rahusa.
Duk mai son ya mallaki nashi yayi gaggawar biyan kuÉ—insa ta wannan account NO in.
3206656358
Maryam Nasiru
First Bank.
Ko kuma
8104493215
Opay bank
Maryam Nasiru
Salon na musamman ne tafiyar da daban ce, haka ma littafin ƘAUNA BIYU na mai rabo ne domin bamu sa hannu Bama yanxune, wasan zai fara yanxu muka ɗan tsoma qafafun mu a cikin littafin ƘAUNA BIYU.
Share and comments fisabilillah🤌🤌
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 7&8
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
______________
*Alhamdulillah forever and always*
________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
"Ummie kice min ba haka bane!,ummie na kice masa karya tafi ya barni dashi kaÉ—ai ne zan iya rayuwa ummie k.......
Sai kuma wani irin kuka mai masifar ɗaci da ƙona zuciya ya sarƙafe ta ta kasa ci gaba da maganar da take son yi ɗin. Ummie da gaba ɗaya samm ta gaza fashimtar inda maganganun fatiman suka dosa ne ya sanya ta faɗin. "Ke da'alla cen ki tashi haka nan, Banson wannan shirmen naki kinji"
Dole babu yadda na iya haka na tashi jiki a mace domin sosea mafarkin danayi da nurul qalb ya kashe min jiki.
(Ya Ilahi meke shirin faruwa da rayuwana ne har haka?)
Na faɗa a zuciyata a zahiri kam ina mai runtse idanuna dake cike da nauyi har yanzu. Na kai tsahon mintuna goma ina faman tunani kafin na yunƙura na tashi da ƙyar.
Saida na shiga cikin toilet na wanko fuskana da bakina kana na fito kasancewar yau Alhamis bamu da Islamiyya, haka na faɗa kitchen domin taimakawa ummiena da wasu ayyukan. Dama duk rana irin haka tare muke ayki da ita, wani bin ma nakan ce tayi zamanta ta huta nine nake aikin gidan duka,da ƴar sallamata na shiga jiki sanyaye amsawa tayi tana ƙoƙarin kunna gas. Amsa nayi ina jin jikina tamkar ba nawa ba.cikin ƙanƙan loƙaci na gama lafiyayyar sakwara da miyar da miyar da ummie tayi niyar mana. Lokacin kuma aka fara ƙiraye ƙirayen sallar magrib, kasancewar ina fashin sallah yasa ban fita daga kitchen ɗin ba saina wanke kayayyakin dana ɓata, na gyara kitchen ɗin tsabbb kana na jere mana ɗinner bisa dining.
ɗaki na koma xuwa loƙacin na ɗanyi dama dama akan da. Wanka nayo ganin inada loƙaci ɗakina na hau gyara sai bayan sallar isha'i, na fito zuwa loƙacin kowa ga bayyana a main Parlour zama nayi kusa da abbana ina gaida shi cikin ƴar shogoɓa na kasancewar nice auta kuma ƴa mace ɗaya tilo a wurin iyayen mu.
★★★
Mu uku ne a wurin mahaifanmu yaya Jabeer Al-mustapha (jay) shine babban yayanmu, sai yaya Nura wanda muƙe ƙiransa da Nurien, sai kuma Ni autarsu dana kanasance mace ɗaya tilo a gabansu. Kasancewar Ni kaɗai ce mace ya a gabansu ya sanya suke min wata iriyar soyayya ta daban.
Amma banda yaya Nurien wanda nake jin shikam yafi kowa tsana ta domin samm Allah bai haɗa jini na da nashi ba, kodan dama ance tsakanin mibiyi da mibiyi akwai ƴar tsama, toshi nashi tsamar yama fi ƙarfin tsamar mibiyi da mibiyi saidai kai tsaye a ƙira hakan da tsana. Amma idan aka cema yaya Jabeer hammm shine kattt domin ina tunanin soyayyar da yake min harya zarta nasu ummiena, saidai kashh sai Allah ya raba ƙaunar mu ta hanyar aikinsa, yanxun haka Bama ya 9j yana cenñnn qasar India shida matar sa aunty zeey da yaronsu daya julaibeeb kasancewar babban likitan zuciya. Amma yana yawan xuwar mana babu laifi.
Wannan shine takaitaccen tarihin muðŸ¤
★BACK TO LABARI★
Kaina ya shafa yana amsani da kulawa sosae kasancewar sunan Maman shi gare ni. Plate ɗin da ummie ta zuba masa farar sakwarar da jar miyar da taji kifi manya ya turo min gabana. "Eat it mana Mamana" yace dani ganin tamkar hankali na ba'a jikina yake ba, da sauri naja plate ɗin ina kallon yaya Nurien dake min kallon ƙasa ido yana zabga min harara, baki na nurguɗa masa tare da ɗauke kaina a kansa. Na fara kai abinci na zuwa masauƙinsa.
Kayan na tattara na tashi domin nasan duk inda nurul qalb yake yana hanyar zuwa ne.
Ina shiga ɗakin wayar umma na fara Rington, ɗan murmushi kawai na saki ina ayya na (ya iso keñan) a cikin zuciyana. Ban ɗauki wayar ba dogon jalbab ɗina kawai na zira na fito, babu kowa a palon haka na sanya kaina na fice zuwa rumfar da muke fira da nurul qalb. Yana zaune cikin wasu fararen kaya wanda suka masa azabar ƙyau na tashin hankali, tun daga nesa ya yake sakar min ƙayataccen murmushinsa me tsaɗa.
Da sallama a saman laɓɓana na isa gare shi tare da maida masa martanin nawa murmushin nima. Zama nayi a gefen kujerar robar dake pacing nashi, ko sallamana gaza amsawa yayi banda fararen idanunsa kawai daya zuba min, hannuwana takare da saman fuskana Nima idon kawai na zuba masa domin ba ƙaramin ƙyau yayimin ba yau ɗin, duk da kuwa cewar dama cennn shi ɗin ƙyakkyawane,