Sashe 25
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru yayi yana ƙare mata kallo da kyawawan idanunsa from head to toe sosae ya zuba mata lumsassun idanunsa masu kama da yana jin barci. Ɗan ware idanuna nayi ina mamakin anya kuwa wannan ALIEYN mune ko ba shi bane, saka irin wannan zafafan kalamai duk kuwa da cewar wancen bamu san mine a rubuce ba🥴
Few minutes
Sosae airport ɗin ya ƙara ninka tsaro fiye da farkon shigowar sa.Cikin wani irin zallar izzar da yake da, yake tunkarar coumpaund na filin jirgin da tarin sojojin dake tsaitsaye. Wasu kuma na faman kai kawo, tsittttt wurin ya kuma ɗauka fuskarnan tamau kai bakace ya san wata aba wai ita dariya ba.
Gashi escort É—in sa sun sanya shi tsaÆ™iyar su, ga kuma Æ™arin na airport É—in tuni cikin Æ™anÆ™anin loÆ™aci suka gama settilyng na komai. Jirgin sa yayi landing zuwa babban birnin New York ✈ï¸
# New York | 08:30 pm
Jirgin ALIEY yayi dirar angulu a babban birnin na New York.
Directly Kamar yadda yake a ƙa'idance A
# Trump hotel ALIEYO
Ya sauƙa inda manyan jami'an ƙasar ne suka zo ɗaukarsa a wasu ƙerarrum motoci Masu Numfashi.
25 minutes drive from Hamad International airport zuwa trump hotel suka ɗauƙa, ya kai su cikin ƙayataccen hotel ɗin. A ɗaki mai lamba 0221 vip sec ya sauƙa, Saida ya tabbatar ɗakin baya da matsala komai kafin yaja wata iriyar ajiyar zuciya.
Jakan system nashi ya ajje a saman stool sanan yacire kayan jikinshi,yana faÉ—awa bathroom wanka yayo da ruwan sanyi sanan yafito,
Ko kamin ya fito har hotel dinner sun ajje masa lafiyayyar diner. Kota kan
Sauran tarkacen abinciccikan bai bi ba, S-coffee kawai ya haÉ—a yana kammala sha yakashe wutan É—akin yana barin Electric kindl.
Saida ya biya bashin sallolin da aka biyo shi kafin ya kwanta a saman wani irin azababben gadon daya gaji da haÉ—uwa,
Ahankali yana tunane tunane wanda duk mafi yawan su kan maganar auren dasu Abba suke shirin ɓallo masa ne.
Haka yadinga tunane tunane har bacci yazo yay awon gaba da shi awurin.
10:45Am.
_ Presbyterian hospital New York _
Zaune yake gaban babban likitan da yake É—ora shi akan nau'in magunguna tsawon shekaru, kamar koda yaushe sosae Dr. AXTON RUDRA ya zubawa ALIEY Ido.
Kafin cikin son ya fashimtar dashi gaskiyar kuskuren da yake dab da aikatawa. Cikin Yaren su ya shiga faÉ—ama aliey wasu maganganun da suka kusan É—aukar 40 mints.
Idanunsa ya rumtse loƙaci ɗaya yaji duniyar na neman juya masa, bugun zuciya da numfashinsa ne suka nemi tsayawa sakamakon jin kalaman dr axton ɗin yayinda shock ɗin daya shiga yasa shi kasa motsa koda yatsar sa ne.
Sosai idanunshi suka tara ruwan hawaye masu tsananin zafi dan sosai tausayin kanshi da kanshi ya kama shi. Wani irin abu mai kama da rauni na hango a cikin tsakiyar ƙwayar idonanun aliey, don wani irin zafin dake cinshi taciki ranshi wanda kallo ɗaya zaka masa ka fashimci yana cikin babbar damuwa.
Cike da son basarwa tamkar dai yadda ya sabayi É—in tare da kawar da kansa gefe Seeing the compassionate look Dr AXTON RUDRA was giving him.
Shima Dr. Axton É—in sai kawai ya basar Abinsa kamar komai bai faru ba, yana tura masa wani file gaban sa, idonsa akan file É—in amma kuma yaÆ™i ya taÉ“a tamkar wanda zaiyi aran gama da saÆ™on mutuwarsa, Gefin lips nashi ya É—an taune ba tare da yace komi ba ya É—auka file É—in a nutse tamkar babu damuwar komi acikin ransa. A iyaka samar lips nashi kaÉ—ai ya iya furta â€Thanksâ€
Da ƙyar ya iya kai kansa hotel ɗin da yake saboda wani irin jirin dake ɗibarsa da lulluɓe ganinsa.
Gashi da hali irin na ɓoye abu a rai da idan bakai dogon nazari akansa ba saika ɗauka babu abinda ke damunsa.
Amma kafiya da kuma taurin zuciyar sa yasa yake iya shanye komi acikin tsakiyar qirjinsa.
Saman gadon ɗakin ya faɗa har yanzu zuciyarsa zafi takeyi masa, yayinda wani irin ɗaci yake daɗa mamaye maƙoshinsa, idanunsa da suke alumshe ya ware saboda bayajin zai iya jurewa wannan ƙaddararren auren da suke tunanin shine mafita.
ayanzu baya buÆ™atar komai domin brain nashi abu É—aya takk take da buÆ™ata acikin duka duniyar, â€MY JAAN!"
Ya furta a saman laɓɓansa sa.
Tare da rumtse idonsa da karfin bala'i
Yana jin brain nashi gab take da juyewe, wanda hakanne kuma yayi sanadiyar hautsunewar tunaninsa loƙaci guda, yayinda har yanzu maganar da Dr da kuma zancen auren ke masa yawo acikin tsakiyar kansa taƙi kuma barin zuciyarsa, kallonsa ya maida kan bottle ɗin Win ɗin dake gabansa Idanu ya zubawa ƙatuwar bottle ɗin. yanajin zuciyarsa na bugawa akai akai amma bashi da wani zaɓi wanda ya wuce hakan. bayajin zai tsaya sauraran shawarin da zuciyarsa ke ƙoƙarin basa domin brain nashi ɗauki chajin da idan ya bata cikakkun 10 minute zata iya samun matsala. zuciyarsa kuwa ko tantama bayayi zata iya bugawa, duba da yadda tarin damuwowin da suka masa ƙawanya acikin rayuwar sa.
Hannayensa na rawa haka yaja wo Kwalbar giyar gabansa ya ɗakko tare da ɓalle murfin.
Cikin yanayin zaucewa ya matso da fuskarsa yana kafa kwalbar giyar a bakinsa. †Kiyi haÆ™uri SOFEEYYERH!â€
Shine kaɗai abinda ya yace yana cilli da kwalbar a wurin tare da kuma ɗaukar wata kwalbar Saida yasha kwalbar biyar na giyar. Ahankali ya ɗago da kansa yana me jan wani irin numfashi, tare da ɗan soma jujjuya kansa domin cikin abun da bai wuce 10 minute ba har ya fara samun kansa acikin wata duniya ta daban, duniyar da bakomai acikinta sai gushewar hankali da tunani, duniyar ɗaya ɗaukar ma Sofeeynshi alƙawarin daina xuwanta, giyar dayama kansa alƙawarin shida Shanta har gaban abada abadan abada. Amma sai gashi cikin abinda bai wuce 30 minutes ba wata tasa ya karya alƙawari mafi girma a duniya da baya jin zai iya taɓa yafewa koma wacece tayi sanadiyar komawarsa cikin maye. Cikin yanayin fitar hayyacin daya samu kansa aciki ne, ya sashi soma ganin kyakkyawar fuskarta nayi masa gizo.
Ahankali yaji nauyin da zuciyarsa tayi yana raguwa, yayinda mind ɗinsa ke ƙoƙarin yin zeroying, take duniyar ta juye masa sabuwa wanda babu ɗigon damuwa acikinta.
Kafum 10 minute tuni ya fara ganin abubuwa na zame masa bibbiyu, yayinda yake ganin komai adisashe daga haka bai kuma sanin inda kansa yayi ba.
# Queen teemah
Zaune ta ke tsakiyar gado ta rafka uban tagumi hawaye na tsiyaya a kan kyakkyawar fuskar ta,ba ka jin komi ɗakin sai sautin sheshsheƙar kukanta. Ummie da tun ɗazun take tsaye a kanta tana ta mata magana amma Sammm bata masan da tsaiwarta a ɗakin bane, yasa ta zama dab da queen tare da dafa kafaɗunta.
A firgice ta juyo domin Sammm bata ji xuwan ummien nata ba, Ido kawai ummien ta zuba mata tana haÉ—o kalmomin da tasan za suyi tasiri akan t, cikin tausayawa ummie ta dube ta tare da faÉ—in.
â€fateemah yanzu ke sabida Allah É—abi'ar da kika É—aukarma kan ki kenan?kullum kuka sai kace wacce aka aikoma saÆ™on mutuwa! Ina sane da duk wani takun ki fa, Ki tuna Ni! Mahaifiya ce ta yaya kike tunanin zan wofantar da duk wasu al'amurra naki?, Ki tuna ita mutuwa É—aya ce! Idan mutum ya tafi baya taÉ“a dawowa Fateemerh, don me zaki gaza rungumar Æ™addarar data zo miki idan kikayi hakan kamar kin butulcewa Ubangijiin kine.
Wannan hanyar da kika ɗaukarma kanki samm bamai ɓullewa ba ce, kullum tunani ko kuma kuka idan kuma an tambaye ki kice babu komi! Anya wannan rayuwar da kika ɗaukarma kanki mai ɓullewa ce kuwa?" Waɗannan kalaman na ummie sune suka ƙara raunata zuciyarta fiye da tunanin mai tunani, haƙiƙa da ace hakan yin kanta ne to da kuwa tabbas ta yaye ma kanta, saidai itama kanta bata sanin loƙutan faruwar hakan.
Ajiyar zuciya ta saki a raunace kafin ta É—ago kai ta kalli mahaifiyarta cike da tausayin halin da ummien kan shiga in ta ganta cikin makaman ciyar damuwa irin haka.
Murmushi ta ƙirƙiro kafin tace.
"Babu komi fa ummiena ni kauna bana ma sanin loƙacin da hawayen suke zubar min ba kici gaba damin adda'a ummiena"
tayi maganar ta na mai tashi ta shige bathroom bakinta ta kuskure ta wanke fuskarta sannan ta fito.
Mai ta murza a fuskarta domin kar ma su Abba su fashimci tayi kuka sannan ta fito, Ita kaÉ—ai tasan irin suyar da raÉ—aÉ—in da zuciyar ke mata.
Baki ɗaya sun hallara kan dining suna breakfast kujera ta ja ta zauna ta gaishe da Abba sannan yayunta, Ganin irin kallon da Abba ke binta dashi ne yasa ta yin ƙasa da kanta.
Tsayawa yayi da cin abincin da ya ke kafin cikin yanayin lallashi yace.
"Fatin Abbanta na kula Æ´an kwana kin nan tunda wannan abun ya faru ba ki son yin walwala, Na tambaye ki idan auren ne baki so kince min taya zaki bijirewa umarninmu.
Tunda dai kince babu damuwar komi gama cin abinci zan kira docter Laylerh Saita duba min ke"
Da ka ta amsa shi kafin ta miÆ™e da sauri yaya jay yace, â€Tunenen yaya Vijay banga kinc..... Kalmar ta maÆ™ale sakamakon ganin queen É—in da suka yi zube a warwas a saman carpet É—in parlourn.
Da wani irin gudu dukansu suka miƙe hankali tashe su na yin kanta a kiɗime, kafin kowa ya isa gareta har yaya Nurien ya isa yayi wata irin turgwasuwa a gaban ta, du kanta ya sure ta yana yin waje da ita a guje. da sassarfa tashin hankali suka rufa masa baya suma.
Da sauri yaya jay yama motar key tare dayin reverse yana jan motar da wani irin mugun gudu.
Babu ɓata lokaci Dr laylerh da dama already tasan da xuwan su ta amshesu tana yin emagency room da ita.
Kafin wani loƙaci tuni waɗan nan family duk sun fita a hayyacinsu, gashi an ɗebi loƙaci da shigarsu emagency ɗin amma har xuwa yanxun shiru babu kuma wanda yace dasu komi ɗin.
Wannan shirun da likitocin suka yine ya sake tada musu hankali fiye da tunani.
Babu jimawa Dr laylerh ta fito hannunta riƙe da farar takarda office na nata ta wuce tana cewa mutum ɗaya ya bita, har rige rige ake tsakanin Abba da kuma ummie wajen bin Dr ɗin.