Sashe 39
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jikin wani irin sanyin jiki ya mike kai tsaye ɓangarensa ya nufa, directly bathroom ya nufa tun daga ɓakin ƙofar shiga ya soma rage jiƙaƙkun kayansa, ruwa me ɗumi sosae ya haɗama kansa acikin bathtub, loƙacin da yaji daɗɗan ruwan na ratsa cikin jikin har wani irin lumshesu yake, daga ƙasar ranshi kuwa Istigfar yake ta famar yi, yana tsarkake Allah a saman laɓɓansa tare da neman yafiyarsa bisa tarin laifukansa gare shi. domin wannan laifin tsakanin sa da Ubangijiin sane, kuma dama kunsan ance mutum baya taɓa shiga tsakanin bawa da kuma mahaliccinsa.
Bayan ya shirya kansa cikin riga da wanda na campanyn Dior saddle Brook, saiya ɗora danim jacket saman kayan, sosae suka masa wani irin sahihin ƙyau bana wasa ba, wasu fararen sneakers boot lanving ya sanya a ƙafarsa. Kai tsaye kuma ya nufi gaban karon fridge ɗin dake cikin parlourn sa. Duk wani nau'in abinda ya dan ganci alcoholic drinks Saida ya fitar dasu a gidan ma baki ɗaya.
Daga nan kawai ya shiga zaga garin na Kano shi kaɗai yama rasa mine zai yi, domin gani yake duk inda ya gilma wannan munin fuskar nasa ake gani. Daga ƙarshe ya danganta kansa da babban masallaci yana ta neman gafarar Ubangijiinsa, shine bai dawo ba sai wajajen goman dare loƙacin kuwa kowa ma na gidan yayi barci. Kai tsaye bedroom nashi ya huce.
Washe gari kuma yama daga yabar ƙasar baki ɗaya dama su ammey su sun riga da sun san da tafiyar, ita ɗin ce dai bama ta sani ba sai'a ranarn.
Dake bama tasan shi pilot bane ya sanya batan abinda yake wakana acikin rayuwarsa, sosae ita hakan ma ya mata daÉ—i.
Koba komi zata fi ma warewa tayi rayuwarta yadda take so. Aykuwa ta tattare Amnah baki É—aya suka koma bangaren ta da zama.
Haka suka shiga sabuwar rayuwar su amma cewar queen ba AMMEY LAYLERH ba.
To ai shikenan kooooo saimu gimtse 🫰 🙃 ♥ï¸
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 41&42
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
{DEDICATED to SAPWAN AHMED {Bestyn bestyðŸ‘ðŸ»}
*Alhamdulillah forever and always ðŸ‘*
~Astougfiroulla waa'atubi ilaik~
_________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
Ɗaure da towel ya fito a saman waist nashi, A yanayin yadda yake tafiya kaɗai zaka gane cewa babu abinda kemai daɗi . Sama sama ya shiga shafa lotion kafin ya shirya cikin wasu kayan shan iska, kai tsaye ya nufi swimming pool cikin wani irin rashin jin dadi, baki ɗaya tun da ya baro 9j komai ɗin da yake ganin daya bar ƙasar zai sauya masa.
Sai gashi ashe sanda yana cennn ɗin ma rahama ne kan nesanta kanshi da ita da yayi. Kansa ya dafe Lokaci da yakai zaune ƙafafunsa zube cikin pool In. (Hey Alieyo, what's wrong with you?)
Ya tambayi kanshi dan tunanin queen tamkar zai fasa ƙirjinsa ya fito haka yake ji, kalaman data faɗimai sunmai tsai awuya yakasa mantasu, yakasa hadiyesu, su tsayamai sosai arai. Hakan ya sanya shi sake matse kansa da tafukan hannayen sa masu bala'in laushi kamar auduga, tare da faɗawa ciki pool In ya fara iyo a ciki, yau kimanin 3 Months keñan rabon shi da Nigeria, kuma duk uban wannan tsayin watannin ya yi sune cikin ƙarfin hali tamkar dai yadda ya saba ɗin, domin shi mutum ne daya iya haɗiye tarin abubuwa masu girman gaske a cikin zuciyarsa gami da shanye su tsabbb.
Ta yadda babu wani mahalukin daya Isa fuskantar ainihin abinda ke bisne cikin rai da ruhinsa. Ya wahaltu ya cutu cutar dashi kansa bai san iyaka ko adadi ba, ata sanadiyyar girman kansa, don gani yake daya je wurin ta da sunan *SO* shikenan kawai ga gama raina shi. Shi kuma mutum ne daya tsani raini, rainin ma a wurin mace.
Saida yaji numfashinsa ya fara Chaining kana yayo sama yana fidda wani irin wahalallen Numfashi, gaba É—aya yarinyar neman haukata shi take yi.
Yama rasa wanne tunani zai yi,mi nene mafitsara akan hakan. Kai tsaye ya nufi makeken Door nashi, jikinsa sai ɗigar ruwa yake uban tulin sumar nan sai yaryarin ruwa take itama, ta konta tayi linkif a saman kyakkyawarn fuskarshin xuwa ƙeyarsa. Duk taku ɗaya da zai yi saiya jinjina ƙafar kafin ya ɗaga.
Shi kaɗai yana tafe yana ta tunane da nemawa kansa mafita, Ahankali ya turo ƙofar ya shiga ɗakin da babu haske ko kaɗan, switch ya laluba ya kunna yana kutsa kansa cikin ƙaton bedroom ya zarce kai tsaye.yana shiga ya faɗa bathroom jiƙaƙkun kayansa ya shiga zame wa, zuwa loƙacin jikinsa har wani tsuma yake.
Tsaye yake gaban shower ruwa na dukan jiki da kuma kansa, hannayensa duka biyu ya sanya ya dafe jikin ginin, ldanuwansa wanda suka sha ruwa sukayi jajur ya buÉ—e tare da furzar da ruwan dake bakinsa.
Kashe shower'n yayi tare da jawo towel ya ɗaura akan waist nashi, bai damu da yanda jikinsa ke ɗigar ruwa ba ya buɗe ƙofar bethroom ɗin ya fito, idan yace zai iya baje tarin abubuwan dake danƙare aransa to tabbas ƙwaƙwalwa da kuma zuciyarsa basazu iya ɗauka ba. duk kan ƙoƙarinsa nason kawar da tarin abubuwan da suke son dakatar dashi da bugun numfashinsa. Sosae yaji ƙirjinsa na wani irin mahaukacin beating very fast, hakan ya sashi fara nanata kalmar Innalillahi wa'inna ilair raji'un, innalillahi wa'inna ilair raji'un,,Ya hayyu ya qayyum.
Miƙewa yayi cikin wani irin tafiya wacce tafi kama data ƴan maye, agaban fridge ya tsaye tare ɗaukar bottle water tare da ɓalle murfin.
Wata ajiyar zuciya ya sauƙe tare dajin nutsuwa, wata Arabian jallabiya ya xura ta maza darduma ya shimfiɗa, Nan ya shiga kera nafil filu. Koda ya idar Alqur'ani ya ɗauka ya fara karantawa cikin sanyi yake yin komi, tunda ya baro 9j kullum ta Allah idan zai konta sai yayi wannan nafil filun da karatun Alqur'ani mai girma da suka kusan zamar masa jiki.
Adda'oin barci ya shiga tofe ko ina na bedroom ɗin, bayan ya kammala karatun. Loƙacin 9:45 na dare ganin loƙaci baija Sosae bane ya sanya shi ƙiran ammien sa.shiru ne ya sanya ammiey fashimtar tabbas akwai abinda yake so ko yake buƙata daga gare ta. (Fatimah) Wata zuciyar ta bata amsar kai tsaye.
Cikin ɗan sauri ta miƙe tare da faɗin "Bara na miƙa musu woyar!" Rassss yaji gabansa ya ɗan faɗi bai san dalili ba, ita kuwa Ammiey direct plate ɗinsu ta nufa kuma ya gaza ci gaba da furta mata komai.
Abinda kawai yake saurara shine bugun zuciyarsa, taci Sa'a kuwa tana Isa parlourn loƙacin queen da na ƙoƙarin tashi da Amnah jikinta wocce tayi barci. Ganin ammiey a irin wannan loƙacin ne kuma ya sanya nufo ta Ita ma tana jin kamar wani abu ne ko ya faru.
"Ingo ki bar woyar hannunki zuwa safe kya bani"
Shi ne kawai abinda ammiey tace mata tana juyawa tabar parlourn. Ita kuwa queen teemah zuciyarta ɗaya ta amshi woyar ba tare da tasan ƙira bane, domin lokuta da dama ammieyn takan bar musu woyarta su kwana da ita da Amnah.
Tafiya taci gaba dayi loƙacin da take taka step ne ta furta "washhhhh Allah Habibty badai nauyi ba gaskiya!, yo wama ya sani ko nauyin wannan basamuden baban naki kikayi, don da ganin sa ba ɗan ƙaramin nauyi zai yiba yaseen"
Kontar da ita tayi tare da furta "Allah ya gani tunda kinyi barci baxan tada kiba, bari ni naje nayo Wonka na yadda zanfi shan iska ta ko ta ina"
Wani irin rumtse idanunsa yayi loƙacin da yaji tana kuma sake faɗar. "Kai wannan bra ɗin kin isheni haka nan Wllh zan dena sakawa" tayi maganar a shogoɓe tare da zarewa tana cilli da ita. Yana jin loƙacin data tura door na bathroom ɗin, har zuwa sanda ta fito. Tsab ta shirya kanta cikin wando jeans crazy da wani armless shirt, ta gyara gashinta sossai ta feshe jikinta da turaruka tare da faɗawa saman lallausan gadonta tayi juyi tare da furta. "Awwwwn SO so so very much na zama Sakakkiyar tsuntsuwa 🪽 🪽, nayi rayuwana yadda nake so! Babu takura babu cuta ba cutarwa, *I LOVE THIS LIFE!"*
Tare da ware yatsunta ta hura alamar yin kiss 😘 😚 wanda sautinsa ya fita Sosae.
Wani irin saurin tashi zaune yayi,tare da damƙar d***k ɗinsa da yaji ta wani irin bala'in harba masa, ba tare da yasan mene ya aikata ba ya furta *"KIN KASHE NINE KAWAI MY JAAN"*
Ita kuwa queen wani irin zaro idanuwanta tayi, tana toshe bakinta da hannunta tana maƙurewa a jikin gadon, tamkar wanda yake gabanta.
(Wai dama ƙira yayi?, to amma ai ammey bata ce mata komai ba kawai waya ta bata. Innalillahi wa'inna ilair raji'un) Ta shiga nanata acikin ranta don fa ita sammmm mantawa take dama rayuwar wani Alieyn.
Haka za ta kuma manta da cewar ammeyn ta bata woyar dake ita kipad ce a hannun ta, ta wajen ummienta.