Sashe 37
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*****
Queen tunda ta samu ta fita a ɗakin ta shige cikin bedroom nata, bata kuma kuskuren leƙewo koda ƙofar parlour bane. Amnah kuwa har zuwa loƙacin nata shirgar barcinta, Saida ta gasa kanta sosae da ruwan ɗumi kana ta ɗauro alwula da ƙyar take taka ƙafar domin sosae ta bugu.
Koda Amnah ta farka wanka ta sake mata, tare da sauya mata kaya kota kan dinner bata bi ba, ta É—akkoma Amnah Chocolate cookie crumble, tare da Ice cream stick.
Ita kuma ta ɗauki cledor chocolate tare da fresh & gold milkshake. daga nan basu ƙara nemar komi ba koda dare yayi iyaka black tea kaɗai suka kora sukayi kwanciyar su.
Ammiey kuwa ganin shirun yayi yawa ne ya sanya ta ƙiran aliey tare da cewa ya kawo mata Amnah, koda yaje yaji dakin rufe domin bata zare key ba gudun ma abinda ka iya zuwa ya dawo. Don dole ya ƙira ammiey yace mata ay harma sun riga da sunyi barci. Haka aka dole ammiey ta haƙora har Abba na mata dariya.
*Washe gari*
11:15
A hankali ya shiga ware lumsassun idanunsa wanda suka yi jajur dasu, hannu yasa yana dafe kansa, dake Sara masa kaɗan kaɗan , hakanan gaba ɗaya duk bayajin ƙarfi a jikinsa, wanda hakan kuma baya rasa nasaba da ƙarfin wine ɗin daya sha daren jiya , da zai konta wanda ko sallar asuba ma daƙar yatashi yayita.....cije jajayen laɓɓansa yayi cikin ɗan kuzarin daya saura ajikinsa ya sauƙo daga saman gadon nashi..
***Kai tsaye bathroom ya nufa tun daga bakin bathroom É—in yasoma rage kayan jikinsa, kafin ya faÉ—a tsabtataccen bathroom nashi, yana sakarwa kansa shower lumshe sexy eyers nashi yayi yana sakin wata iriyar nannuyan ajiyar zuciya.
A haka ya kwashi sama da 30 minutes yana tsaye ruwa na dukan jikinsa, ahaka dai yayi wankan koda ya fito daga bathroom É—in towel ne É—aure a waist É—in sa, gaba É—aya jikinsa É—auke yake da damshim ruwa, yayinda itama lafiyayyar sumar kansa tayi lub, A hankali take É—an digar da ruwa.
Wani mini towel ya É—auka wanda dashi ya goge kai da kuma jikinsa
Wani tsadadden kuma fitinannen body lotion me ƙamshim gaske ya shiga shafa wa lallausar fatar jikin sa, cikin clothes ɗin sa ya shige wanda ke shaƙe da kayansa. ɓangaren ƙana nan kayansa ya buɗe ya ciro riga da wandon track suit masu masifar ƙyau da tsada, koda yasanya kayan a jikin sa ba ƙaramin ƙyau suka masa ba haɗuwarsa da kwarjinin sa sun sake baiyana , gashin kansa kuwa sai shining yake domin yasha mayuka masu ƙyau da tsada... Wasu white shoes yasanya a ƙafafun sa sannan ya debi wayoyinsa yana fita.
Ido ya rumtse ya na jin zuciyar sa na bugawa da domin komai daya shiga dawo masa. "Ya Ilahi meke damu na har haka?"
Cikin wata macacciyar muryansa ya furta hakan, yana jin wani tururi daga cikin tsaƙiyar ƙirginsa.
Amma cikin dakiya da ƙarfin zuciya ya shanye hakan yana fita a ɗakin baki ɗaya.
10:17 na safe ta gyara ɓangaren kamar yadda ta saba, tanufi kitchen ta musu saukakkan girkin, Parloun ta nufo da plate na abincin kusa da Amnah ta zauna nan suka soma cin soyayyar Indomien su cikin kwanciyar hankali.
Cikin takun ƙasaita ya sanyo kansa cikin ƙaton parlourn, queen dake zaune taji saƙkowar Aliey wani irin mummunan faɗuwar gaba taji, tanajin lokacin da yake ƙarasa bayyana kansa tsaƙiyar parlourn, A guje Amnah ta ruga zuwa gare shi cikin tsananin murnar tace.
"Good morning papiey Naaaaaa"
Rungume ta yayi cike da zallar ƙaunar ƴar nashi.
Tare da furta "morning too my princess angel" cikin hosky voice.
Wani mugun kallo ta watsa masa mai cike da tsantsarn tsana dajin haushi.
A ɗan taɓa ba yawa masoya
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love aside ðŸ¤ðŸ¤~
Page 39&40
*Na Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH âœðŸ»â™¥ï¸*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
_____________________ ♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
Shi kuwa boss ln ko a jikinsa domin dai baima san tanayi ba, saima saɓa Amnah a kafaɗa da yayi yana barin plate ɗin nasu baki ɗaya.
"Ammey! Ammey!!"
Ya shiga ƙwala kiran ammeyn yana zama kan doguwar kujera. Ammey dake kitchen tana haɗa musu breakfast ne ta fito cikin ɗan sauri.
"Lafiya kuwa me sunan manya? irin wannan ƙira haka"
"Yunwa"
Ya faÉ—a a wani narke tare da zame wa yana kofciya bisa doguwar kujerar da yake zaune, bayan ya zamar da Amnah.
"Toh".
Tace tare da juyawa ta fita, A hankali ya É—an juyo kwayar idanunsa kamar motsi.
Yatsunta ya É—an kalla kana ya kauda kanshi, ba tare daya ko ya kuma kallonta ba. Ita kuwa kai tsaye kitchen É—in tabi ammey, ba tare data ko nuna alamun ta ganshi wurin ba.
Bayan ta tsuguna ta gaida ta har ƙasa kana ta kamawa ammey aikin.
"Fatima kafin mu kammala ga markaɗaɗɗar gyaɗa cenñnn a lokar ƙasa ki ɗiba ko kaɗan ne, ki damawa me sunan manya kunun gyaɗar, tun ɗaxun ya tasa ni gaba wani wai yunwa yake ji"
"To ammey"
Ta faÉ—a a sanyaye tare da barin fereyer carrots É—in da take, cikin É—an madaidaicin plastic ta É—ebi markaÉ—aÉ—É—ar gyaÉ—ar tare da zuwa ruwa ta dame ta tsab, kana ta tace ta juye a tukun yar silver da É—aurawa akan gas.
Cikin ƙankanin loƙaci ya soma fidda wani irin ƙamshin daɗi. 30 minutes kaɗai ya ɗauka ta sauke abinta, tare da dauko damammar flowern ta wacce ta matsa lemun tsami akai, nan ta ɗauke tare da fara zunawa tana ɗan jujjuyawa. Saida yayi iya ka kaurin da take son yayi kana ta barshi, tare da ɗaukar madara peak ta ruwa gongoni ɗaya ta juye a ciki. nan ta kuma ɗaukar ta gari ta ɗan dama da ruwa kaɗan ta kuma juye a ciki, bowl ɗin da zumar ta ke ciki ta janyo tana tsiyanyawa a madadin sugar.
Ya Ilahi wani irin linkif yayi ga maikon gyaÉ—a ga kuma Uban madarar daya sha.
AMMEY ce ta gaza yin shiru ta juye tana faɗin. "Kai Fatima wai duk wannan ƙamshim na kunun ne ko kuwa?" Ganin yadda lafiyayyan kunun gyaɗar nan yayi wani irin ƙyau ko a ido ma ya sanya ammey cewa.
"A tabbas dole ALIEYO yaƙi shan nawa idan na haɗa may,irin wannan uban ƙamshi haka ga kuma kayan madara da zuma da yaji. To wllh ba za'a yi babu ni ba, Nima bara na ɗebi rabo na".
Ita dai nata murmushi ne kawai.
Bayan ta ɗiba ne tace tace ta miƙama Alieyn yana parlour, Saida taji gabanta ya ɗan faɗi, amma dake ita yarin yace bamai yawan musu ya sanya ta cewa to. Tana ɗaukar wani kyakkyawarn glass cup ta cika masa shi har baki, ƴaƴan cup ɗin ta ɗiba kwara biyu.
Tana shirin fita saiga Irfan ya daɗo kitchen ɗin, wanda tun zamansa a parlourn ƙamshim kunun ya gama cika masa hanci.
"Ammey wai yau me ne kike mana?, kinji kuwa yadda parlourn nan ya gama da ƙamshi"
Dariya ammey tayi tare da cewa "Kunun gyaÉ—a ne gashi kai kuma ba sha kake yiba, Fatima nasa tama me sunan manya,tun É—axun yake min kukan yunwa"
"Cabbb Wallh ko zan sha na mutu yau sena sha!, kinji irin ƙamshin da yake yi ne"
Ita dai murmushi ta kuma saki tana faÉ—in"kaji dashi dai, ganan sauka zo ka É—iba, sannan bata hanya ta wuce"
Matsa mata yayi yana É—an tsokanar ta haka.
Wuce wa tayi tana nufar parlourn ajje masa tayi a gaban sa.
Shi kuwa Aliey idonshi ya lumshe sabida yadda kamshin kunun ya kuma tayar masa da tsohuwar yunwar da cikinsa keyi, Juyawa tayi zata koma Cikin kitchen É—in.
Cikin deep sound nashi ya furta "zo ki zuba min" taji muryansa ya daki dodon kunnenta, (dibe shi se kace mutumin kirki a haka dai) ta faɗa a cenñnn ƙasar zuciyarta. Kamar baza ta juwo ba me ta tuno kuma sai kawai ta juyo ta tsiyanya masa nan ma ta zubama Amnah.
Halshensa ya sanya ya É—an laso kukun
Zir haka yaji yawun bakinsa ya tsinko domin zaki da garÉ—in zuma da kuma madarar da kunun yaji.
Idonsa ya lumshe sabida É—anÉ—anon zumar da madarar da gyadar da yaji sun gigita masa harshe.
Gyara zamansa yayi tare da É—auko jug É—in ya kai bakinshi baki É—aya.
Numfashi ya ɗan fesar tare da juyowa ya kalli inda take tsaye, wayammmm yaga bata wurin. Ajiyar zuciya ya sauƙe ya Kafa ya shiga kurɓan kunun, ɗan kaɗan ya rage shima badan yaso haka ba, cikin ƙanƙanin loƙaci suka kammala aikin nasu ta taya ammey jerewa a dining table, izini ammiey ta mata da tayi sarving na kowa haka ta shiga sarving in a nutse, tana kammala musu ta ɗauki hanyar barin parlourn.
"Ina kuma zaki?" muryan Ammey ya katseta daga shirin barin parlourn da take yi.
" dama É—aki zankoma ne ammey!" tafaÉ—a tana wasa da yatsun hanunta.
"Zauna idan kinci abinci saiki tafi É—akin!" Ammey tafaÉ—i haka tana me jawo mata kujeran zama wacce take facing na Alieyo.
Sam musu ba al'adanta bane don haka kamar wacce aka cirewa laka ajiki haka ta zauna akan kujeran a É—an tsorace. hanunta har rawa yake alokacin data soma serving kanta, pepper soup
ta É—iba É—an kalan acikin plate sai. Sai coconut juice É—in data tasanya har rabin cup É—in.
A yadda yake ɗan cakalar pepper soup ɗin kaɗai zaka gane cewar a kashe yake, duk kuwa da kakatun yunwar daya ringa mata. Ita kuwa motsi ta shiga yi da bakinta alamar tana son yin magana, so take tace ta ƙoshi amma sai taji bakin nata ya mata nauyi. Alieyo daya ƙure ta da ido ne murya cenñnn ƙasa ya furta "zagina kike yi ko"
Ya ƙare maganar still yana me Kallon yadda bakinta ke ci gaba da motsin.
Idanuwanta me kama dana mage ta tsura masa, sabodab Samm bata yi tsammanin zai sake mata magana har ƙarshen tashin duniya.
(Anya kuwa queen 🙄)
Pink lips dinta ta ɗan turo tare da soma motsasu tana mamul mamul dasu, murya cenñnn ƙasa ta furta "ehhhhhhhhh ka ɗau mataki inka isa"
Lips din nata ya kalla ganin yanda suke motsawa ne kuma yasa shi kauda kansa gefe. A take ya fashimci abinda ta faÉ—a É—in.
(da wani ƙaramin bakinta kamar gidan tsuntsu)