Sashe 44
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosae tasha kukan takaicin ganinta da yayi babu kaya, hakan yasa taci alwashin rama kalle mata jiki da yayi.
(Ni kuwa nace a ahhh faaaa tunenen yaya Vijay 🙄 🥴 karki kalloma kanki abinda yafi ƙarfin hankali ki aha babu luwana shawara ce a gajarce uhummmmm🤗)
Shi kuwa boss ln namu kai tsaye bathroom ya faɗa xuwa loƙacin numfashinsa har fusga yake, don wani mugun peelings ɗin da yaji yana shirin zautar dashi. Ruwa me tsananin sanyin gaske ya sakar ma kansa Sosae, Idanunsa lumshe duk wannan abin yaƙi kallar jikinsa, har yanxu yana jin yadda marar sa ke harba masa, maimakon ma yaji afuwar hakan Saima tsintar kansa da yayi dajin mugun peelings fiye ma da farkon, A haukace ya jawo ɗaya daga cikin towel yana ɗaurawa a jikinsa tare da wucewa kitchen kai tsaye idanunsa har rufe wa suke tsabar jarabar dake cinsa. Ruwan tafasasshe ya ɗiba tare da jefa Lipton ya matse lemun tsami guda huɗu a ciki manya, ya kafa kansa duk kuwa irin yadda ruwan yake fidda turirin zafi, hakan bai dame shi.
Shidai babban burinsa wutar sha'awar dake damunsa ya samu ta ragu ko ya ne. Cikin 10 mint kuwa wani irin gumi ya shiga keto masa tako ta ina, kana sannu ahankali ya tsinci kansa cikin ɗan samun relief kaɗan daga matsanancin peelings ɗin da yake ji, dakyar ya miƙe yana haɗa hanya yanufi upsaid nasa....
A wahalce ya faɗa saman gadon sa tare da soma sakin ajiyar zuciya, "INA SON KI FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER, INA TSANANIN ƘAUNARKI FIYE DA KOWA DAKE CIKIN WANNAN DUNIYAR, _I CAN'T LIVE WITHOUT YOU JAAN_
_I am myself I don't know What kind of s0 do I do FATEEMERH _
_I just know that I love you with all my heart and soul My SUNSHINE _"
haka dai ALIEYO yayi ta sambatunsa tamkar woni zararre, koma nace ya zare É—in ne a cikin waÉ—an nan Æ´an kwanakin, domin nidai nasan ALIEYO MUHAMMAD NASEER baya a cikin hayyacin sane.
Slippers ta zura tana nufar cikin parlourn ta dake dama inda jinin ya zuba shikenan maganar ya ƙare, direct kuma kitchen ta nufa cikin sauri sauri tashiga haɗa lafiyayyan girkinta.
bayan kammala komai zuwa loƙacin 10:40am
bedroom ta koma ta sake ɗauraye jikinta doguwar rigar material ta saka baƙi, wanda ya amshi ƙyaƙƙyawan surar jikinta, basket ɗin data ware na ammiey ta ɗauka tana nufar ɓangaren ta, duk kuwa da cewar ammeyn tace ta barshi ta dena wahal da kanta amma ta ƙiya kullum tayi girki sai ta kai mata.
Ahankali ta sawo kanta cikin tsakiyar palon hannunta riƙe da wani haɗaɗɗan basket da kullum take amfani da irinsu wajen haɗoma ammiey lunch.
Zama tayi tare da É—aura Amnah a cinyarta, a nutse tace.
"Barka da safiya ammie"
"Barka muntashi lafiya Autar umminta?"
"Lafiya alhamdulillah ammie" , ta faɗa tana tura basket ɗin dake riƙe a hannunta sai kuma ta kama wasa da yatsun hannunta.
"Masha Allah Ubangijii yayi albarka ya kuma haɗemin kawunanku wuri guda har ranan da zanga ƴaƴanku" kanta ta sunkuyar ƙasa tana cigaba da wasa da hannunta
Shi kuwa boss ln acen ƙasan ranshi yake faɗin (Ai yama kusan haɗewa ammeyna domin nafiki buƙatar hakan) sai kuma wani irin murmushin da bai shiryama zuwanshi ba ya subce masa,
Irfan ne ya kafe yayan nashi da tsayayyawun Idanunsa masu kama da nashi, sai kuma akayi katari kamar ance ɗaga kanka, ya kuwa ɗaga yana sauƙe ganinsa akan Irfan ɗin, girarsa ɗaya ya ɗaga mishi tare da ɗaga kafaɗunsa alamar naga komea, da ido yamasa zan kama ne. Ko inda yake bata yi marmarin kalla ba, Irfan ne ya gaidata a kunyace ta amsa shi. ganin kuma su ammiey a parlourn ne ya san don dole ta ɗan saci kallon sa kaɗan, tare da furta.
"Good morning papieyn Amnah"
Wani irin Lumshe lumsassun Idanunsa yayi jin yadda muryanta ya ratsa shi.
Jikin kujerar ya koma yana ƙarayin relax yana sauƙe wata ɓoyayyar ajiyar zuciya, da idanu ya bita ita kuma dama batayi tsammanin amsawar nashi ba dan haka taci gaba da murza hannuwanta,.....kamar kuma daga taji sauƙar muryansa cikin kunnuwanta. A fusge ya furta kalmar "Morning how are you feeling today
"Morning how are things"
"$0 boring"
Ta amsa jikinta na ɗan rawa kaɗan, Ring ɗin da ƴar ƙaramar woyarta ya soma shine ya taimake ta wajen miƙewa tana barin parlourn baki ɗaya. Da wani irin azababben kallon ƙasarn Ido yabi bayanta, yana jin tsigar jikinsa naci gaba da tashi.Sassanyar ajiyar zuciya yayi, gami da turo tongue dinsa ahankali ya lashi lips dinsa, cikin yanayin kasalan da ganinta ya haifar masa, yawun daya tsaya masa a maƙoshi ya haɗiya, saboda ganin yadda mazaunan ta ke juyi da yayi ya sashi jin sha’awar Kasancewa da ita nahar abada.
__________★★★_________
*AFTER 2 WEEK*
A cikin waɗan nan sati kai biyun abubuwa sun faru da dama ciki kuwa harda zaman queen da alieyo daya fara sauya wa daga yanayi na kai da kai zuwa wata iriyar shaƙuwa. Saka makon shigar sabgar juna da su ka fara.......
Zaku yi mamaki Sosae yadda al'amurra suka sanja musu, amma fa yasha ɓakar wahala kafin ya samu ya shawo kanta, zama suke gwanin birgewa mai tafe da zazzafar soyayya, saidai ita taƙi bayyana masa soyayyarta, domin ita a ganin ta Tata soyayyar ta jima da zama shuɗaɗɗiya.
Amma tana girmama shi kammm tana bashi kulawa cikin sakewa, komi dama akace yana da rana gadai zaman ALIEYO da FATEEMERH ya Sanja daga wani mataki zuwa wani babban matsayi na daban, saidai duk wannan abun duk loƙacin da ALIEYO ya nemi data bashi haƙƙinsa, nan ta ke take birkice masa, tayi ta kuka domin ta yarda suyi zama irin na abokan ta, amma kammm bata shirya ma wannan babban al'amari ba, bata yarda da wannan zancen ba tuni kuka ya zame mata abokin rayuwa, don duk loƙacin da yayi yunƙurin hakan kuka take Sosae bana hankali ba, ba kuma wanda hankalin zai iya ɗauka ba, Gani take da zarar Alieyn ya raɓeta shike nan taci amanar ALIYU SHUREIM, masoyinta nurul qalb dinta. Hakan yasa alieyo ƙoƙarin danne duk wani fitinarsa, domin yana so ya bita a sannu ne baya son nuna ƙarfi. Shi yasa ya ajje komi a gefe yake nuna mata asalin zallar ƙaunar da yake mata.
Ahankali ya maida ƙofar bedroom ɗin ya rufe, tare da juyawa ya sauƙe fitunannun idanunsa akan queen dake kwance, Cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando na barci dogaye masu santsi..
gashin kanta wanda ya baje akan pillow yabi da kallo, wata macacciyar ajiyar zuciya me ɗan ƙarfi yasauƙe, tare da ɗan jingina bayansa ajikin ƙofan, yadda ta baje tayi daiɗai shi yafi komai tafiya da Imaninsa, cibiyoyinnta sun baje hannunta ɗaya maƙale da wuyan Amnah ta saƙale ta dashi, ga wani irin fitinannen ƙamshinta na tashi mai tafiya da Numfashin mutum.
Sexy eyers nashi ya zuba mata yayin da aransa yake jin wani irin matsanancin S0 da kuma shauƙinta na ɗibarsa, ɗan numfasawa yayi ahankali tare da karasowa cikin ɗakin.....
Rashin sanin cewa barci take yine yasa ya ƙira sunanta cikin wata sassanyar murya, ganin shiru bata motsa bane yasa shi zama abakin gadon ahankali ya ɗan ranƙwafa tare dasa hannunsa ya janye lallausan gashin daya baje a saman fuskart, tozalin da yayi da ƙyaƙkyawar innocent face ɗinta wanda ke ɗauke da busassu hawaye ne yasa shi sauƙe ajiyar zuciya, tare da sakin wani shu'umin murmushi me ɗauke da ma'anoni daban daban, Amnah ya gyarama kobciyarta.
Ahankali yakai hannunsa ya shafi gefen fuskanta cikin Muryar sa da yayi ƙasa sosae ya furta "baby doll rigima ko yaushe cikin kuka" ganin barcin nata yayi nisa ne yasa ahankali ya kama kafaɗunta tare da ɗan juyo da ita ya zaman suna fuskantar juna, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta wanda ƙusan rabin su suke bayyana ta saman rigar dake jikinta sanadin santsin da rigar keda, take yaji tsiƙar jikinsa ya wani irin zuba yummmmm yayinda tashin farko yaji wani irin abu na yawo aduka sassan jikin sa, a duk loƙacin da zai ci karo da surur jikin ta ba ƙaramin rikicewa yake ba.
A nutse yasaka hannuwansa yaɗan rungumota sauƙan lallausan fatar jikin ta akan nasa jikinne yayi sanadiyar miƙewar tsiƙar jikinsa, take yaji ƙofofin sadarwa da tunanin sa sun tsaya cakkk, yayinda taushi da kuma laushin jikinta suka birkita tunani da lissafin sa loƙaci ɗaya, suka kuma sauƙar masa da nannauyar kasala, idanunsa da suka ɗan soma marairaicewa ya zubawa ƙyakƙyawar fuskarta wacce tayi smooth take kuma shining ɗin kyau, gyara kwanciyar sa yayi tare da ɗan ware idanunsa wanda ya sauya daga normal zuwa sexy emotion, soft lips ɗin ta da suke masifar burgesa ya zubama narkakkun idanunsa, motsawa yayi jiki a saɓule tare da sakar mata wani
Tamkar kuma wanda aka zabura yayi saurin miƙewa tsaye yana barin ɗakin baki ɗaya. Saman sa ya nufa loƙacin ƙarfe biyun dare ma ya wuce.
*******
Zaune sune a cikin parlourn ta inda tayi matashin kai da cinyarsa, yana sanye cikin kayan shan iska in banda tashin ƙamshin su babu abinda ke tashi a parlourn.A hankali ya shiga Shafa gefen fuskanta cikin salo na jan hankali, A shogoɓe ta ɗan juyo da fuskarta tana ɗan kallon sa, sai kuma ta taɗan turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, a narke ta furta "Ayya Abu Amnah ka barni naje gida yau dai, kaga ban taɓa zuwa ba kaji abu Amnah?" Kobciyarta ya gyara mata saman jikinsa, Ahankali ya kawo bakinsa daidai setin kunneta.