Sashe 43
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya yi maganar idanun na fitar da zallar fitinar dake danƙare a cikin su.Zunbulelen himar ɗin dake jikinta ya fusge a ahaukace tare dayin gifa dashi.
Ido ya zubama ƙirginta cikin sarƙewar,Numfashi Ya jawota
Cikin qirjinshi ganin guntun kayan dake sanye a jikin ta, tare da manna ta da jikinsa yana ɗaura kansa saman tsayayyun qirjinta,Ya rinka shaƙar daddaɗan ƙamshin da jikinta ke fitarwa .
Ita kuwa tureshi takeyi tana faɗin Ni ka sake ni ka ƙyaleni.....
Cikin wani irin amintaccen sauti ya furta "SUNSHINE"
Bata kula shiba amma zuciyarta naci gaba da bugu jin again ya kuma ƙiranta da ɗayar sunan.
Cikin rawan da jikinsa ya soma ya ɗaura hannuwansa saman qirjinta, aninayen gaban rigarta ya soma qoqarin ɓallewa. Da sauri cikin fushi
ta buge hannushi tana cewa " Me ne hakan ni banson ka bari, ka barni ba na so!, nace ma bana SO ka ƙyaleni"
Sake Jawota jikinsa yayi cikin rawan murya ya furta, "Ki na so mana! abinda kike so É—in ne zanji tausayinki na Miki"
Cikin alamun kukan data soma tace "Wllh Ni ban ce ma ina son komai ba, kuma idan ka cuceni Allah yana gani kuma shine maji qan bayinsa"
Ɗaukarta yayi cilakk yana ƙarasa wa gaban ƙofar bedroom nata, da ƙafarsa ya tura ɗakin, jikin na karkarwa ita kuwa zuwa loƙacin baki ɗaya tsoro ya gama baibayeta, ganin yadda jikinsa yake wani irin mazari ga bugun zuciyarsa da take ji. Ga kuma azabar dake fusgarta na ciwon da marar ke mata. Tamkar wani tsohon zakin ɗaya shekara nemar abinci bai samu ba haka ya shiga Romance nata, sama sama take jinsa domin ciwon da marar ta ke mata ya riga da ya rinjaye ta.
A daidai lokacin daya samu nasarar rabata da rigar jikinta a kuma daidai loƙacin ne numfashinta ya tsaya cakkk da bugu, sakamakon ɗaura tongue nashi da yayi Saman nipples ɗinta ya musu wani irin tsotso. Saida ya kusan 3 mint kafin ya gano bata ma Numfashi, hankali tashe ya shiga girgiza ta yana faɗin. "FATEEMERH! FATY!! FATEEMERH!, mine hakan da da wasa nake miki babu abinda zan Miki, ki tashi kinji"
Sai kuma ga wawuro ta baki ɗayanta, sai kuma ya dakata jin kamar hannunsa sun taɓa laima, saurin kallar wurin yayi wata wawuyar Ajiyar zuciya mai qarfi ya saki loƙacin daya fashimci period nata ne yazo keñan. Domin ya san irin baƙar wahalar da take ci a yayin period nata, ata dalilin Jay domin shi da kansa yasha kaima ammiey alluran da ake mata ta hanyar jay idan ya bashi saƙo.
Hakan yasa yaji ya samu ƴar nutsuwa kai tsaye bai dire ta a ko ina ba sai cikin bathroom nashi, guntun wandon dake jikinta ya zame mata, ya zirata cikin bathtub Wanda ya tara ruwan ɗumi, amma har loƙacin bata ko motsa ba.
Wonka ya mata tsaf ya tsabtace mata jikinta, kontar da ita yayi tamkar wata gawa pad da pant ya ɗauko ya sanya mata, sai kuma ya dafe kansa ganin ya manta kayanta. Sai kawai ya ya ɗauko mata wata t-shirt ɗin rigarsa wanda tazoata har cinya, yar kit box nashi ya ɗauko yana haɗa ruwan allura tare da yi mata, wata ajiyar zuciya taja ƙakkarfa, wani ɗan madaidaicin bowl ya samo tare da demo ruwan zafi ya sami ƙaramin towel ya shiga ɗan daddana mata mara.
"Hmmmmmmm" yaji ta kuma sakin ajiyar zuciya, tare da yin juyi tana mirginosa jikinsa fashimtar da yayi ta farfaÉ—o ne ya sashi rungume ta tsam tsamm a jikinsa, yana jin zuciyarsa na ci gaba da bugu haka barci yayi awon gaba dashi ba tare daya shirya ba.
***** Washegari 7:13 ta farka ganinta a inda ba tayi zata bane ya sanya ta wani irin waro Ido waje. "Mi ne ya kawo ni nan kuma?" Tambayar data fara jifar kanta dashi keñan, saurin dafe kanta tayi tuno da Abinda Ya faru da ita a daren jiya, a rikice ta diro a gadon sai kuma wani dubun mamakin ya kuma kumeta ganin rigarsa sanye a jikin ta. "YA RABB, wai miye hakan?"
Sai kuma tayi saurin barin É—akin cikin tafiyar sassarfa harda haÉ—awa da É—an gudu gudu ma, wai gudun kada ya dawo ya sameta a É—akin.
A gujeeeeeeee ta faɗa bedroom nata kai tsaye kuma ya faɗa cikin bathroom, wandonta ta zame da shirin yin fitsari sai kuma taga sabon wani tashin hankali. Hakan yasa takai zaune a cikin bathroom ɗin tare da takarkare ta saki wani uban Ihun kuka da azabar ƙarfin gaske. Ai bata kuma dawowa hayyacin ta takai kallonta zuwa ƙirjinta, wayyo ALLAH.
Ai kuwa nan ta saki wani azababben ihu tare da furta "Wayyo Allah na shiga uku na lalace, shikenan ya gama gane min komai wayyo Ummie naaaaa shi kenan shi ya riga da ya gani, ya ɓata miki ni, yayi fatali da tarbiyyar da kika min, wama ya sani ko harda faɗeee yamin!,,, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, ta faru ta ƙare an yima mai dami ɗaya sata"
ALIEYO da tun tashinta yaji motsinta loƙacin yana cikin bathroom nashi, bayan ya fito ne da niyar bin bayanta yazo tsakiyar parlourn ta keñan yaji uban Ihun data saki, hakan yasa hankali tashe yay cikin bedroom nata domin duk tunanin shi yafi bashi wani abu ne ya faru da ita, yana shiga yaji tana barkata waɗan nan magan ganun, ai kuwa minai zai yi inba dariya. Duk yadda yaso da shanye dariyar taƙi shanwuwa hakan yasa shi sakin abarsa, hankali konce ya kutsa kansa cikin bathroom ɗin dake dama bata rufe ba. Tana tsaka da maganganun ta marasa fasali kawai sai tsaiwarsa taji a kanta hakan yasa ta sake fasa wata uwar ƙarar. Wani irin janyota yayi ta faɗa saman faffaɗan qirjinsa, kanta ya ɗago tare da zuba mata narkakkun Idonsa wanda suke a narke suke kuma cike da wutar sha'awa, Murya a sake ya furta. "Da dukkan alamu ɗalibar babban darasi dake buƙata daga mijinta, Bismillah idan kin shirya daga yau zamu fara babban darasi mafi ƙololuwar lada kai tsaye" yana faɗin hakan ya haɗe bakinsa da nata yana wani irin zuuuuƙu yawunta tare da haɗiyewa, idanunsa da suke a Lumshe ya ware tare da zuba mata su tsaƙiyar nata idanun, babu abinda yake hangowa tattare da ita sai wata irin tsantsar wutar Fitina. Wani irin nannauyar Numfashi ya saki.
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 45&46
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
*SADAUKAR GA AUNTY MAMU GHE TARE DA MY ƘAUNANA ♥ï¸ðŸ¤ðŸ¤Ž BUGUN NUMFASHI NAAAAA N S S *
Da dai sauran wanda alqalummana bazasu faÉ—esu ba kungane😌😌🫶🻠*l want to love you like no other you see me happily by the way God bless you and I am proud of you You are always motivated MIRRAH🫶ðŸ»ðŸ«¶ðŸ»ðŸ«¶ðŸ»ðŸ«¶ðŸ»ðŸ«¶ðŸ»â¤ï¸ðŸ’•*
*************************
https://www.facebook.com/share/p/TLMWh1zUXdpkDo7V/?mibextid=oFDknk
* Duk meson karatun littafin ƘAUNA BIYU ko MIKIYA yayi joining link na facebook nawa*
zan dena post ta WhatsApp*
https://www.facebook.com/share/p/SPrypNw9SYPNzPoA/?mibextid=oFDknk
Rayuwa ta Koya Mini Cewa Babu Wanda yake tare dakai Idan ba Allah ba, Shi Kaɗai ne wanda Idan ka tintsire sai ya Miqar da kai, Idan kayi Rashin Lafiya Sai ya baka Lafiya, Idan kana cikin ƙunci sai ya kawo ma mafita, Idan anyi masa laifi Sai ya yafe mana haɗi da gafarta mana.
Kada Ka Ji tsoro, Kada Ka Damu, Kada Kayi Baqin Ciki, Ubangijinka Shi Ne ALLAH.
🕌HAPPY FRIDAY All FRIEND'SðŸ‘
____________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
Loƙacin da takai hannunta da nufin ture shi a jikin ta sai hannun bai sauƙa a ko ina ba sai saman mararsa, hakan yasa ya fara tangal tangal yana shirin kaiwa ƙasa ita kuma ganin yana shirin zubewa ne ya sanya ta sake cakumoshi tana ƙanƙame ƙugunsa.
($hi keñan ta kashe Miki Ni ammiey Naaaaaa) ya faɗa cenñnn ƙasar zuciyarsa yana jin wani irin abu me wuyar misaltuwa na bijiro masa, saurin dafe bangon bathroom ɗin yayi daga inda suƙe tsayen ya miƙa hannunsa tare da sakar musu shower.
A bazata taji Sauƙar ruwan sanyin a jikin ta hakan ya sanya ta cusa kanta tsaƙiyar ƙirginsa. Tana sakin zazzafan Numfashi a gajarce.
{Yarin yar nan!}
Ya kuma faɗi loƙacin da hucin Numfashinta ya sauƙa saman faffaɗan qirjinsa da iyaka singlet ce sai dogon wandon Jessy. Bai kai ga zira rigar ba yaji ihunta ya fito. Kashe musu shower'n yayi bayan ya tabbatar ruwan ya wanke su tsafff kayan jikinta kamm dama ba'a maganar su. Da wani irin sauri ya sake ta yana juwa mata baya, taku ɗaya biyu ana uku yabar parlourn. Gudun kada tayi gamo da halittar sa data gama tashi ta bayyana zalamarta miraratan. Duk uban ƙiran da Amnah take masa da shigowarta ɗakin keñan ta ke ƙwala masa baisa ya juyo ba, domin koda wasa baya fatan taga yanayin da yake a ciki.