← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 56

Sashe 34

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Dab da inda take zaune ta kawo shi ta zaunar da shi tare da sakin hannunsa tare daja baya, da ido tama hajjo magana a take ta gashimta abinda take nufi É—in.
Cike da tsananin farin cikin auren alieyon nata ta karaso wurin tare dajan wannan Abin zaman dake fuskantar su cikin bada umarni ta furta "a bisa al'adar mahaifiyarka zaka wakilcemu bi ma'ana ka mana jagora wurin ganin fuskar sarauniyar ƙyawawa, tauraruwa acikin taurari"
Cikin wani irin tsimammen yanayin daya fara tsintar kansa tun farkon shaƙar wannan tsimammen ƙamshin wanda hakan yasa ya gaza koda kwakkwaran motsine, domin gani yake da yayi wani yunƙiri kowa zai iya fashimtar halinda yake ciki, cikin basarwa kuma ya sanya fararen hannuwansa tare da tallafo kyakkyawanr fuskanta cikin tafin hannunsa dake ɗan yin rawa kaɗan. A bazata taji sauƙar hannuwan nasa domin ita tuni ta tafi duniyar tunanin Aliyu shureim, duk maganganun dasu MAH keyi sammm bata fashimta ko kalma ɗaya bane.
Idanunsa ya ɗan lumshe tare da shaƙan numfashin dake ƙoƙarin kwace masa sakamakon ɗago Idanunta da tayi tana zuba su tsaƙiyar nasa idanun, tamkar an zabure ko wacce take tsoron faruwar wani abu ta miƙe a zabure, ta tattaro rigar jikinta da shirin kwasa a guje, tsammm tsammm haka taji kyakkyawanr riƙon da yama Tsintsiyar hannunta. Kafin cikin sarrafa kansa ya
matsota jikinsa, cikin yanayin da shi kansa ya gaza tantance wa ya É—ago lallausan tafin hannunsa tare da ware Æ´an yatsunsa ya kama kafaÉ—ar ta kana ya juyar da ita ta fuskanci Jama'ar dake wurin.
Loƙaci ɗaya jama'ar wurin suka ɗauka tafi cikin tsananin farin ciki, amma banda Anum da take jin wani irin tuƙuƙin baƙin ciki na taso mata, tare da sukar zuciyarta, tsananin tsanar queen kuma taji ta sake kamata fiye da farko, acikin zuciyarta ta shiga raya wasu muggan abubuwa game da wannan auren.
Cikin tsananin farin ciki mah ta iso garesu tare da ɗaukar kyakkyawar tasar da humrar ke ciki, Saida ta rufe idanunsu da farin ƙyalle a bazata suka ji sauƙar wani abu mai tsananin kamshi a jikinsu, hakan yasa ka daga ita har shi kowa ya shiga ƙoƙarin neman maɓoya tangal tangal na faɗuwa ta shiga yi hakan ya sanya shi mata Kekkyawan masauƙi da ƙirjinsa tare bata cikekkiyar kariya daga shirin faɗuwar da take shirin yi.
Ta hanyar bata wani irin kyakkyawan runguma, me ɗauke da tarin ma’anoni masu tarin yawa da yafi kama da tsananin shauƙi hadi da zallar kewa da kuma bege. Rungumeta yayi tsam a cikin ƙirjinsa ta yanda har sautin bugun zuciyoyinsu dake harbawa da tsananin ƙarfi suna iya jiyowa.
Sosae ta shiga mutsu mutsun kyacewa amma Samm yaƙi bata damar hakan, don su oga Boss ALIEYON Ammiey da alamu an manta a inda ake LoL 🤩 🥴 🤗
Sai ma lumshe narkakkun idanunsa da yayi tare da sake shigar da ita cikin jikinsa. A bazata a kuma ɗimauce yaji an saki zazzafar waƙar da yayi ba tare da sanin kowa ba me taken *A love affair♥️*

Sake tsumewayi yayi wuri tare da sumar tsaye, cikin daddaɗan sautin sa me ratsa jinin jiki daɗɗadar wakar ta soma tashi, wanda baki ɗaya katafanin mutanen dake wurin suka sake nutsar da nutsuwarsu zuwa ga ci gaba da daɗɗarn sautin sa dake fita cikin nutsuwa da sanyi. Duk da kuwa cikin harshen English ne yayi wakar da kuma indiyanci duka yare biyun ya gwamutsa abinsa, wanda mafi akasarin masu daga cikin mutanen basu san shi mawaƙi bane duba da cewar ba sakin waƙoƙin sa yake ba, TikTok ɗin ma da yake yawan hawa ya saki yanxu na dena, A bazata wanda shi kansa bai ma san yadda aka yiba kawai dai yaji ya sake zagaye ƙugunta da hannuwansa tare da kwantar da kanta saman ƙirjinsa, cikin wani colourn deep sound nashi ya soma bin wakan daidai wurin da yake faɗin.

_meri har saash me tu ♥️_
_meri har Khushi me tu tere bina jindg_
_meri nhi kyu ki Meri jindagi hai tu ♥️😘 I love you my JAAN, my sweetheart, my life line sweet dreams baby_

Yanayi ne na musamman a gare shi daya sanya shi lumshe kwayar idanunsu, musamman ma yadda sautin wakar ke tashi a tausashe.
Cikin wani irin aminci da salama ya ɗan sunkuyo kanta kaɗan tare da ɗago haɓarta, Cikin sarƙafeffiyar muryarsa tsananin sanyi a tausashe yaci gaba da bin waƙar nashi inda aka zo daidai setin da yake cewa.

_ I've finally accepted that it's time to let you go_
_you will always hold a place in my heart ♥️ _
_but you no longer belong in my JAAN_
_ I tried everything to keep you by my side _
_but I was losing myself in my process _
_As much ASI love you _
_ I know the change of us being together again no longer exist_
_ I wish you the best and just know I will always love you _
_ it's time to put myself first for change _
_ more thant I accepted Mee_

wani irin amintaccen numfashi ammiey ta saki tare dayin ƙasa da kanta.

Yayinda MAH da hajjo suma suka kafe alieyo da ido ta cikin É—an walwalin dake gittawa, tare da sakin murmushinsu na manya tuni suka hango wasu al' amurra masu girman gaske dangane da jikan nasu.
Irfan kuwa wayarshi ya zaro tare da fara musu video, cike da birgewa.
Chapter 34 · 0% Book details