← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 56

Sashe 49

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Ita ko Fateemerh wani irin kuka take mai tsuma zuciyar mai sauraro
gaba ɗaya jikinta ya sake ko yatsarta bata iya motsawa.Loƙaci ɗaya Zazzafan zazzabi mai zafi Ya rufeta sai rawan sanyi takeyi. Jin yadda zazzafan zazzaɓin ke sake hawar mata ne ya sanya shi yunƙurawa da ƙyar, duk kuwa da yadda bayansa ƙafafunsa ke yimay ciwo. Haka ya ɗauke ta cilakk yayi cikin bathroom da ita, yana jin mararsa sakayau,ruwa masu zafi ya haɗa mata sai faman sakin ajiyar zuciya take, jin ta Acikin Ruwan zafin ne ya sanyata fasa wata uwar qara tare da qoqarin fitowa daga cikin ruwan, da wani irin sauri ya qara dannata ciki, cikin sheshsheƙar kuka tace "Wallh bazan tafe maka ba, kuma sai Allah ya saka min"
Shi kuwa yana jinta yayi tamkar bai jitan ba, domin dariya da tausayi dake bashi, wai aha hakan ma ba duka abar nashi bane ya shige. Amma duk da haka ya jinjima namijin ƙoƙarin ta, domin daren su na farko da sofiyyerh saida uban kowa ya sani harda su asbiti. Haka ya ringa sauya mata ruwa har sai da ya tabbatar ma kansa cewar ehhhh lallai ta gasun, wani irin munafikin murmhshi ya saki loƙacin da maganganunta suka soma masa amsa kuwwa.
Harda su ƙiran shi da baba, yaya, kai abinfa bana wasa bane don harda su Aliyu shuriem saida ta ƙira.
(Rigimammah?)
Ya faɗa a kasan zuciyarsa, jin yadda da wani doke hannuwansa ne ya san shi ɗan satar kallon ta, (trouble meker, silly gurl) duka ya ƙirata da sunayen kai tsaye.
Saida ya zubar da wancen ruwan kana ya tara musu woni, towel ɗin jikinsa ya saki tare da shigewa cikin ƙaton bathtub ɗin, ai kuwa tana jinsa cikin ruwan ta sanya kuka wanda ko muryanta ba'a ji, jin yadda ya matsota jikinsa ya sanya jikinta soma rawa.
A kunnenta ya rada "silly gurl, koki nutsu ko kuma yanxu anan nayi second round"
Ɗifffff tayi haka za jikinta ya daina rawan da yake yi, hankali kobce ya tsarkake musu jikinsu. Tare da zarar sky blue ɗin bathrobe ya naɗosu a cikin. Tattasan bathrobe ɗin dake jikinsu ya sake naɗeta a ciki shi kuma ya nufi cikin clothes nashi, babu jimawa sai gashi cikin sakakkun kayan barci samfurin ƙirar Dion like.
A natse ya nufi gaban gadon da baƙi ɗaya ya cukuwkuye ya murmutse, wani irin rumtse idanunsa yayi ganin yadda blood ya ɓata gadon, baja baja. Tattare duka kayan kai yayi tare da kaisu cikin worshing machine, ya wonke su tsabbbb.
Wani lallausan farin blanket ya sake shimfiɗe gadon dashi, kana ya dawo inda ya kontar da ita, ɗaukar ta yayi zuwa gaban mirror akan stool ɗin mirror'n ya zaunar da ita. pyjams nashi ya sanya mata Ash color, tare da busar mata da gashin kanta ya sake feshe jikinta da ɗaɗan tularukansa masu ƙamshin gaske. Akan stool ɗin ya barta ya sake faɗawa bayin, ita kuwa cikin mayen barcin dake kwasarta, ta miƙe tsaye tare da soma ƙoƙarin tafiya, ai babu shiri ta saki wata razananniyar ƙarar azaba, jin kamar kasanta zai zazzago daga jikinta, da wani irin bala'in gudun masifa fito a bathroom ɗin, jin ƙarar ta. Ganinta da yayi tsaye ne ya sanya shi sakin ajiyar zuciya, domin shi yama sha ko woni abu ne ya sameta.
Ɗaukar ta yayi sai wani tale ƙafa take kontar da ita yayi saman haɗaɗɗen Italian bed ɗinta, shima konciyar yayi bayan ya zame rigar jikinsa tare da shigar da ita cikin ainihin naket skin nashi, hancinsa ya cusa cikin wuyanta nan ya shiga shaƙar ni'imantaccen ƙamshita me ratsa jinin jiki da zuciya.
Ita kammmm shi ta bari da aiki don tuni wani irin wahalallen barci yayi gaba da ita.
Chapter 49 · 0% Book details