Sashe 36
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~Heart touching love, with love aside ðŸ¤ðŸ¤~
Page 37&38
*Na Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH âœðŸ»â™¥ï¸*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
_____________________ ♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
لاَ Ø¥Ùلَـٰهَ Ø¥Ùلاَّ اللَّه٠وَØÙ’ـدَه٠لاَ شَـرÙيْكَ لَـه٠، لَـه٠الْمÙـلْك٠وَلَه٠الْØÙŽÙ…ْـد٠، ÙˆÙŽÙ‡ÙÙˆÙŽ عَلَـى ÙƒÙÙ„ÙÙ‘ شَـيْ ء٠قَدÙيرٌ، لاَ ØÙŽÙ€ÙˆÙ’Ù„ÙŽ وَلاَ Ù‚Ùوَّةَ Ø¥Ùلاَّ Ø¨ÙØ§ للَّه٠، لاَ Ø¥Ùلَـٰهَ Ø¥Ùلاَّ اللَّه٠، وَلاَ Ù†ÙŽØ¹Ù’Ù€Ø¨ÙØ¯Ù Ø¥Ùلاَّ Ø¥Ùيَاه٠، لَـه٠النÙّعْمَة٠وَلَـه٠الْÙَضْـل٠، وَلَـه٠الثَّنَاء٠الْØÙŽØ³ÙŽÙ€Ù†Ù ØŒ لاَ Ø¥Ùلَـٰهَ Ø¥Ùلاَّ Ø§Ù„Ù„Ù‘ÙŽÙ‡Ù Ù…ÙØ®Ù’Ù„ÙØµÙـيْنَ لَـه٠الدÙّيْنَ وَلَوْ كَرÙÙ‡ÙŽ الْكَاÙÙـرÙونَ
Zama tayi akan kujera 2sitter tana gaida ammiey fuska sake ta amsata tana tambayar ta ya sauƙin jikin?, kanta ƙasa itama take amsa ta,tsammm ta miƙe tare da Amnah a jikin ta suna barin parlourn. Plate nata ta nufa kai tsaye, bedroom ta wuce,wanka tayi ta canza kaya zuwa riga doguwar riga mara nauyi, Amnah ta ɗauka tare da mata wanka itama ta shiryata cikin riga da wando na ƴar kanti pitch color.
kitchen ta shiga ta debo musu abinci, downstairs suka sauƙa suna zama saman sopa,nan suka fara cin abincin tare da kunna musu kallo a channel na Sunnah tv.
A nutse ya sanyo kansa zuwa cikin palon, ko inda suke bai kalla ba yayi hayewarsa zuwa part nashi.
Hankali kwance cikin nutsuwa ya soma taka step bibbiyu,kansa na wani irin bala'in sara masa ga wasu birkitattun abubuwan da suke masa kai kawo a tsakar kansa, hakan yasa yaji zuciyarsa har wani irin tsalle take tana barazana da barin gangar jikinsa.
Haka yaci gaba da tunkarar haÉ—aÉ—É—en kuma tsararren part nashi. Har ya wuce parlourn farko wanda a aka narka Italian royal Caribbean cruise.
wanda ya gaji da haɗuwa domin iya haɗuwa kam parloutn ya haɗu don alqalamina bazai taɓa iya rubuta muku tsaruwar ploorn ba, idan kuma nace zan tsaya rubuta muku ya tsaruwar ploorn yake, to ashe kammm zamuy kwanan zaune ne kawai, Abinda nasani kawai shine kowannen ku yayi Emeg acikin RAI da kuma RUHINSA.
Paulour ne mae girman gaske wanda yake ɗauke da rassa har biyu wanda ko wanne ɓangaren da irin qawatuwar da yake da, kana idan mutum yana tafiya yana kallon kansa da kansa ne ta cikin glass mirror ɗin ɗakin, wanda shi kuma na ciki kai tsaye yake sanin wanda yake tafen, shi kuma mai tunkarar ɗakin iya kansa da kansa kawai yake kallo.
Directly parlourn tsakiyar ya nufa bi ma'ana qofar tsakiya kenan, ta yadda sauran sassan suka sanyashi tsaƙiyarsu kenan.
domin wani irin mahaukacin ploor ne wanda yaci uwar ma farkon komi da komai, gaba ɗaya ploorn an ƙawatashi da wasu Italian fashion rug masu masifar haɗuwa da burgewa, ɓangare gudan bangon ɗakin gaba ɗaya anshafe da plasma wanda idan har ba sani mutum yayi ba, bazai taɓa cewa plasma bace loqaci guda.
Daga ɗayan gefen kuma wani irin haɗaɗɗan dining area ne inda aka masa adon ƙoyaye masu ɗan girma suka sakko qasa kaɗan da dining ɗin, ɗaya ɓangaren kuwa wani irin azababben beni ne wanda aka yisa tamkar tafiyar tsutsa, wanda kai tsaye zai sada mutum da bedroom ɗin hasalin bedroom na ɗakin kenan, gefe kaɗan da wurin kuma an ajje wani ƙaton dum lightning ne shima domin bada haske kaɗan, wanda idan ma'abocin wurin baison haske yakan sanja hasken ya zuwa dum light ɗin kamar dai da night kenan.
wanda mutun A kallon farko yakan iya bama wannan ploorn aljannar duniya, domin iya tsaruwa ploorn ya tsaru kuwa.
Kai tsaye ALIEYO yake taka mata kalar benen cikin sassarfa, don zuwa wannan loqacin ya kusa kaiwa matakin da ba zai......
Saman haÉ—aÉ—É—en Italian bed nashi ya faÉ—a yana fesar da wani irin zazzafan Numfashi, tare da Lumshe birkitattun idanunsa.
"Ya Rabbi" ya furta yana wani irin Lumshe idanun tare da buɗesu ahankali, Ahankali abinda yake taso masan ya fara qoqarin fin ƙarfinsa. hakan yasa shi fara furta wasu adda'oi daga cenn qasar zuciyarsa, "Ya ilahi" ya kuma furta wa karo na ba adadi jin wani irin azababben ciwon, saurin dafe ƙasar mararn shi tare da datse lips ɗinsa da qarfin masifa, innalillahi ya shiga furta wa cikin muryar galabaituwa da azabtuwa.
Cikin ƙanqanin loqaci gumi ya gama rufe shi shirgat, daƙyar ya miƙe a cikin galabaituwa ya fice zuwa parlourn. ƙaton deep fridge ɗin dake parlourn ya nufa tare da buɗewa wanda ke shaƙe da Wine with alcoholic drinks.
Komawa yayi zaune tare da kwalbar wine in daya ɗauka, ɓalle murfin yayi yana kafa kansa, bai ɗago ba Saida ya shanye tasss kana ya kuma ɗaukar wata haka har Saida ya shanye kwalabe uku.
*** Çan parlour kuwa suna zaune har loƙacin ita da Amnah da tayi barci a jikin ta, ƙira ne ya shigo mata ta wayar landline ɗin parlourn nata,ɗauka tayi tare da manna wayar da kunnenta, cikin kamala da tattako ammiey ta furta.
*Fatima ga kayayyakin me Sunan manya ya manta su anan zoki É—iba ki kai masa"
Kwantar da Amnah'n tayi saman sopa tana fita zuwa plate ɗin ammiey, da sallama a bakinta ta shiga, amsata tayi tare da mata nuni da wayoyinsa, sai system nashi. Diba tayi tana barin parlourn zucewa tayi tana nufar upstairs nashi zuciyarta na bugawa da tsananin ƙarfi. Ƙafaɗunta har harɗewa suke wajen tafiya, Ahankali tayi Knoking amma shiru har wajen sau uku, zuciyarta kuwa naci gaba da bugawa, Saida ta rumtse Idanunta kafin tayi shahadar tura ƙofar haɗi da kutsa kanta ciki. Nan fa ta shiga rarraba Ido ganin shahi daban daban, rasa ma wanda zata shiga tayi hakan yasa ta nufar ƙofar glass ɗin tsaƙiyar, haɗi da shahadar kutsa kanta ciki.
Yana zaune ƙafa ɗaya kan ɗaya idanun nan sun kaɗa sunyi jazur, sun jirkice daga launinsu zuwa kalan na maye, zuwa loƙacin ya fara ganin komai bibbiyu ne. Rasss haka taji gabanta ya bada sautin bugu, sosae ta ƙara ware Idanunta don sake son gasgata kanta.
"Wine" ta faɗi a fili ta shiga ja da baya da baya, cikin wani irin mugun tsoro. Alieyo dake zaune kusan ma baya a hayyacin sa yake ba, amma sama sama yaji loƙacin data shigo har loƙacin data fara ja da baya da baya saidai a rarrabe yake ganinta. Cikin rashin sani aka samu ɗan akasi, ƙafarta ta bigi ƙarfen dining room chairs in, warwas ta kife a wurin tare da sakin Ihun azaba wayoyinsa da system nashi dake hannunta tuni sunyi watsi a tsakar parlourn.
Jikinsa ne ya fara rawa tamkar mazari wanda hakan ya kuma firgita queen, cikin tafiyar maye ya mike tare da nufar inda take yashe a ƙasan. Tsayuwar da yayi a kanta ne yasa ta dinga jin tamkar ta saki fitsari a wando don tsabar bala'in tsoronsa da kuma wata irin tsanarsa, domin a duniya zata iya rantsewa a duk cikin abinda tafi tsana shine ɗan shaye ²
Shi kuwa da baya jin kansa a daidai ne ya ɗan ranƙofo kanta tare da ƙoƙarin cirota daga buguwar da tayi. Cikin wani irin mugun tsanar sa dajin haushin sa ta tattaro duka iyaka ƙarfinta tana ture hannunsa,dake ƙoƙarin cirota tare da miƙewa.
Tana shirin kwashe a guje, shi kuma cikin zafin nama ya juyo kamar walqiya ta ganshi gabanta tunda ya juyo fuskarsa ta saki qara tana baya baya jikinta na wani irin ɓari sosai baki ɗaya ta fiddo idanta woje. Ba tayi aune ba sai jinta tayi ta shiga jikinsa a razane ta kuma fasa wata uwar ƙara
tare da sakin kukan bakin cikin haÉ—a jikinsa da nata da yayi.
Shi kuwa Sauƙar lallausar fatar jikinta akan nasa jikinne yayi sanadiyar dakatawar duk wani tunani na sa sun tsaya cakkk, yayinda taushi da kuma laushin jikinta suka birkita masa tunani da lissafin sa loƙaci ɗaya suka kuma sauƙar masa da nannauyar kasala duk da baya a hayyacin sa kuwa, idanunsa da suke a birkice ya zubawa ƙyaƙyƙywar fuskarta wacce tayi smooth take kuma shining na kyau.
Wani irin mugun baƙin ciki ne ya turni ƙeta cikin kuka dajin mugun tsanarsa ta shiga faɗin.
"Leave me alone, I hate the drunkard, the liar, the wicked, the oppressor and the black hearted, bazan taɓa yafe maka taɓa jikina da kayi ba mugu kawai kwarto ɗan Iska".
Afusace ya hankaɗe ta yana huci tamkar zuciyarsa xata faso ƙirjinsa tafito sabida bakin cikin sunan kwarton da kuma Masha yin data ƙirasa dashi. Tsabar masifa idanunsa har wani sake rufe wa yake, babu abinda ke masa amsa kuwa acikin tsakar kansa illa, kalmar mashayi maƙaryaci kwarto🫣.
yana wurgi da ita, a take kanta ya sake buguwa da jikin kujerar parlourn,
Cikin kuka da rarrafe ta fice a É—akin tana jero masa Allah ya isa tafi cikin kwando.
Shi kuwa a wurin saman carpet É—in ya zube tun yana fuskantar abinda ke faruwa har komi ya tsaya masa cakkkk, Sai saukar Numfashi kaÉ—ai akeji wanda ke nuni da barcin wohalane yayi gaba dashi.
3:30pm.
Cikin tsananin azabar tsananin ciwon da danƙare a mararsa yake buɗe idanunsa wanda suka sauya launinsu daga farare zuwa jajaye ƙiran sallar la'asarin da ake ta faman yi, shine ya farkar dashi a nannauyan barcin da yayi awon gaba dashi, na uban giyar daya tuttulama cikin sa.
daƙyar ya iya kai kansa cikin bedroom tare faɗawa cikin bathroom, yana zuwa baiyi wata wata ba ya sakarma kansa shower, yafi ƙarfin sama da 15 minutes ruwan na sauƙa saman lafiyayyar fatar jikin sa, amma ko gezau baiyi ba kuma baida niyar barin toilet ɗin,
Sallar dayaji an tada ne yasa shi saurin kashe shower É—in tare da É—aura towel ya fito yana tsane gashin kansa da wani mini towel É—in dake hannun sa cikin sassarfa ya shirya kansa cikin doguwar riga ta maza kamfanin kimono a gurguje ya fice a É—akin yana nufar masjid.