Sashe 15
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
â€No! Ina ba xan iya ba!, ba xan iya, nace Samm bazan iya baâ€
Jikinsane ya shiga wani irin girgiza amma dole ya fashimtar da ita cikin fusgar numfashi ya furta mata, â€dole zaki iya!, zaki iya Fatima, kada ki taÉ“a yarda ki butulcewa Ubangijii, kada ki yarda ki nuna Ubangijiin Rahama bai isa zartar da ikonsa a garemu baki É—aya ba, kinga Mama ma ta haÆ™ura to kema dol.......
A guje likitoci suka faɗa cikin dakin jin wata iriyar ƙara da na'urorin da aka jona masa a jikinsa suka ɗauka, wannan alamace ta mutum na dab da shirin rasa rayuwarsa. duka suka fitar dasu maman Aliyun suna kuka suna komai, haka suka fitan, suna dab da barin emagencyn ne suka tsinkayo muryarsa cikin ƙaryewar harshe yana faɗin. †Mama ummie queen fareedah duk ku yafemin ku nai mamin yafiyar kowa da kowa, sannan fareedah kece wacce na barma Amanar Mama Naaaaaa da kuma quee........ Sune kaɗai kalaman da sukaji daga gare shi.
Suka bar tarin likitocin na ƙoƙarin daidaita tsayuwar numfashinsa sa saidai ina tuni rabbi ya amshi abinsa, wanda yafi kowa son abinsa da ƙaunarsa, Baki ɗaya likitocin suka fito daga cikin ɗakin bayan sunja mayafi sun rufe fuskarsa, da sauri Abban Aliyu ya nufi ɗaya daga cikin likitocin yana tambayar yaya jikin nashi kuwa?. Innalillahi wa'inna ilair rajiun ya shiga nanata wa da ɗan loƙacin da likitan ke sanar dashi saidai suyi haƙuri Ubangijii ya amshi abinsa.
Wannan dalili shine jawo hankalin su Mama dake tsaitsaye sun gaza zama. Da sauri cikin tashin hankalin da ba'a saka mishi rana Mama,Fatima, fareedah suka jiyo kalma mafi muni a kaff tsawon rayuwarsu da basu taɓa cin karo da koda de kwatankwacin kalmar ba.
â€Innalillahi wa'inna illahi raji'un†kalma da su yaya jay da yaya Nurien ke ta faman mai-maitawa saÉ“anin Fatima da ke tsaye tamkar an shuka taba,ba Æ™aramin jajircewa tayi ba wurin ganin ta dai-daita numfashinta da ke barazana rabuwa da gangar jikinta.
da ƙyar ta iya fusgo kalmar ƙarya ce wallahi!, ƙarya kake yi likita ya za'ayi kace nurul qalb ya mutu!, bayan bikinmu yau saura kwana biyar kacal
Just get back to your composure for nowâ€
Wani irin murmushi Doctor yayi cike da tsananin tausayin ta yace â€I'm sorry to say Aliyu bashir is gone sai Kun yi haÆ™uri mutuwa rigar kowa ce.ya juya yanufi office nashi,a hanzarce yaya jay ya riÆ™o fatiman â€ka sakeni yaya†girgiza mata kai yaya jay É—in yayi cikin hargowa tace â€kasakeni yaya jayyyyyâ€a tsorace ya yasa keta a hankali tafara ja da baya yanayi ta tamkar mahaukaciya sabon kamu, Kafin ta tajuya da gudu ta afka É—akin. yayinda Su Mama suka rufa mata baya, cikin tsantsar tashin hankali ta hango tun daga tafin Æ™afarsa har izuwa kansa lulluÉ“e da farin zani da gudu ta Æ™arasa daf da gadon hannuta na rawa ta yaye zanin da aka rufa masa, idanun sa na lumshe tamkar mai bacci fuskarsa É—auke da murmushi kamar ka Æ™ira shi ya amsa, goshinsa na fitar da wani irin haske Fatima ta riÆ™o hannusa cikin sarÆ™ewar numfashi da halshe ta fara magana.
â€Ba ka mutu ba nurul qalb!, ba ka mutu ba ya ya Aliyunmu!, don Allah ka ta shi karka yi min irin wannan wasa karka tafi ka barni. Please tell them that you are not dead!Get up and deny that nonsense, the doctor is the same one who wants to die ka tashi Plsssssâ€
Ta Æ™arasa Maganar haÉ—i da rushewa da wani irin kuka mai Æ™arfin gaske, yaya Nurien ne ya riÆ™ota ya mannata da Æ™irjinsa yace, â€ki daure!, ki nutsu, nutsu fatimaki danni zuciyarki don Allah nasan da matuÆ™ar ciyo hakan dole zakifi mu jin mutuwar Aliyu duba da cewar yau saura kwanaki biyar aurenku dashi,
Amma hakan ba shi zai ba ki dama ki mance da cewar ubangijin daya bamu Aliyu shureim, shi ya karÉ“i abinsa duk mai rai mamacine kuma mutuwa dolece a wuyan kowanne É—an Adam Aliyu shureim ya riga mu gidan gaskiya Allah ya gafarta masa!, Ubangijii yasa yayi kyakkyawanr Æ™arshe yasa aljannatul Firdausi itace makomarka Aliyu shureim!â€
Yaya Nurien yaƙa rasa maganar haɗi da fashewa da kukan tsananin zafi da tausayin kansu da iyayensu, yayinda Fatima ta ƙanƙame yaya Nurien tasaki kuka mai matuƙar taɓa zuciya da ratsawa. Yaya jay ne yayi ƙoƙari yaja ta suka fito daga ɗakin, tana turjewa tana komai haka ya jata kafin ta tafi luuuuuu idonta yana rufe numfashinta na barin gangar jikinta. Rasa taka maiman mene zaiyi mata ya kasa kawai ya shimfiɗe a motar ma ya fice yana komawa cikin asibitin.
Abban aliyu da Abban Fatima suka karɓi gawar Aliyu shureim suna nufar cikin motar yaya jay.
har zuwa loÆ™acin Fatima bata farfaÉ—o ba yaya Nurien daya kai zauna ne ya yaÆ™ara rungumota zuwa cikin jikinsa sai a sannan su Abba suka fashimci halin da take a ciki, cikin Æ™arfin Abban aliyu yace †fatimatu suma tayi"? Kansa kawai ya É—ago da rinannun idonsa yana gaÉ—in, â€nima haka na ganta†gorar ruwan dake gefen motar Abba ya jawo yana yayyafa mata, da wani irin matsanancin kuka Fatima ta farka.
Kukan Fatima keyi kamar ita ma za ta bi Aliyun ne sai faman sanbatu take.
â€yaya Vijay†Fatima ta Æ™ira shi cikin dasashiyar murya, wanda ita a tunaninta yaya jay É—in ne, a tausashe yaya Nurien ya amsata.
â€Na'am queen†shima ya amsa mata cikin murya tausayi.
â€Shikenan yaya Aliyu yatafi ya barni!, na tabbata nima nayi ban kwana da farin ciki kenan ko?, wallahi yaya Vijay ba zan iya rayuwa babu nurul qalb ba mutuwa zan yi Nima domin ban ga amfani rayuwata ba in ba ta re da nurul qal......
Da sauri yaya Nurien ya toshe mata baki yahanata ƙarasa abunda ta ke shirin faɗar.
Fatima ta riƙo hannun yaya Nurien ta aza bisa Ƙirjinta tace ka saurara yaya Vijay ka ji yadda zuciyata take bugawa wani duhu nake gani wallahi mutuwa zany....numfashinta ne ya kuma ɗaukewa yaɗauke yarafff ta kuma komawa, da wani irin tashin hankalin ya yaɗago fuskarta ƙara rungume ta yayi domin tashin hankali da yake ciki ya fi ƙarfin tunani sa....
Tuni zancen mutuwar Aliyu shureim ya karaɗe cikin garin na Kano kasancewarsa shahararren mawaƙin Hausa, kafin kace mene har kofar gidan su ya cika Maƙil da mutane kowa ƙyakkyawan yabo ne ke fito wa daga bakin sa game da Aliyu shureim ɗin.
Har suka iso gida kuwa babu wanda ya kuma sanin fatiman a some take, Kasancewa dama Mama da ummie tuni suka dawo gida, kasancewar dole zasu zo su É—umama ruwan É—umin da za'a wanki gawar.
Bayan an fito da gawar ne yaya jay ya ɗauƙi queen cilakk Yana nufar gidansu da ita, babu daɗewa da fitar yaya jay Fatima ta kuma farfaɗowa da wasu irin sambatun daya fi na farko. A gigice tayi gidansu Aliyu, loƙacin an gama haɗa shi keñan tsaffff.
Cikin rasa tunaninta ta faÉ—ja kansa tana wasu irin sambatu ta shiga faÉ—in.
â€I hate love na tsani soyayya bazan qara wata aba wai ita soyayya ba!, na gama yin SOYAYYA har abadan gaban abadan abada, baxan taÉ“a iya auren waninka ba NURUL QALB baxan Æ™...……luuuuuu ta koma baya yarafff alamun ta kara somewa kenan, cikin sauri jay yazo ya É—auke ta yana mayar da ita cikin É—akin Mama........
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 17&18
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
@Alhamdulillah forever and always ðŸ‘
عقدة Ø§Ù„Ø±ÙˆØ Ø³ØªØ¤Ø¯ÙŠ إلى الموت
_____________________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸