Sashe 24
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hasken Fitilan wayarta tayi amfani ta haska har ta dangana da bathroom É—in dake manne da É—akin nata, tsarki ta farayi kafin ta É—auro alwula ta Fito tana tsane ruwan fuskarta da hannunta.
Kai tsaye dirowan dake Manne da gadon ta nufa inda ta ɗauki dardumanta ta Shmfiɗa ta kalli alƙibla hijjabinta Shima dake Ninke awajen ta ɗauka ta Sanya inda yakai mata har ƙasa,daga gani ta ijiyeshi ne domin ibadarta.
wayar Hannunta ta ijiye a gefenta,gabas ta kallah kafin Ta daidaita Natsuwarta ta tada Sallah, Nifilfulu tayi sosae,kafin tayi sallama .
Cikin Natsuwa ta kalmashe ƙafarta da yatsun hannuwanta ta shiga jera istigfar dasu sammm ba'a ganin Fuskarta Saboda ɗakin yana da duhu sai dai ana iya ganin Inuwarta.
Hannayenta ta É—aga Sama tana Kwararoma Allah kirari
â€_Ya Allah don Girmanka da Isarka! Ya Allah don tsarkin Mulkin ka don Æ™udirarka da iradarka!, Ya Mahaliccin Sammai da bakwai Kaine me kunfa yakun kaine mai umartan Abu yafaru kuma ya Farun nan take,Ya Allah kaine Gatan kowani bawa kai ka Umarci kifi daya haÉ—iya Annabi Yunusa, kai kuma ka umarci wuta data zama Salama ga Annabi Ibaraheem ,Kai ne Shugaban Halittun duka duniya,ya ilahi ya mujibud da'awati ya Allah nayi tawassali da sunayenka tsarkaka
Guda casa'in da tara nayi tawasalli dasu ya Allah!.
Na sani kana sane dani baka kuma Manta dani ba ,Kai ne kake gatan mara gata kaine gatan ko wanne baya ya RABB!, ka shiga cikin al'amurrana ka nesanta ni da duk abin da yake ba Alkhairi na bane, ka kuma kusanta ni da duk wani abu daya kasance Alkhairina, ya Allah kaine ka É—auki ran ALIYU SHUREIM!, Ba wai don baka son shi ba, a ahhh kaine mafi kololuwar don ko wanne bawa naka ya Allah, banyi butulci wa zaÉ“inka ba ko wa Iyaye tabbas na yarda É—auki hakan a matsayin Jarabawa ta,hakan da kayi shine daidai da tsarin rayuwarmu da kuma gwada Imaninmu da kayi.Ya Allah na Æ™arbi Æ™adarrata da hannu bibbiyu Allah ina roÆ™on ka Sanya hakan shine mafi Alkhairi na ya RABB!â€
Ta ƙara maganganun tana sakin wani irin kuka mai azabar ƙarfin gaske da ƙona zuciya.
kafin ta kife Fuskarta da duka hannayenta tana Sakin Sheshsheƙar kuka mai Cin rai sosae,sai da tayi mai isarta, kafin ta ɗago fuskarta bayan ta Share hawayenta,wayarta ta ɗauka ta duba taga saura baifi minti goma kacal a ƙira asuba.
Akallon Farko zaka fashci ba ƙaramar damuwa take cika ba, amma ƙarfin hali yasa ta danne hakan, Riga da wando ne a jikin na barci irin na cikin lefen ne wanda sammm su Maman shureim suka ƙi amsa. Kanta na Sanye cikin wata hula mai raga raga irin ta Sakar zaren nan ,wanda kai tsaye mutum na Iya hango tulin sumar kanta da tayi donot dashi.
Tana nan zaunen kuwa taji an ƙira sallar subhi, ci gaba da karatun Alqur'anin ta tayi a haka har taji an shiga sallar tana jin motsin za'a shigo ɗakin saurin miƙe wa ta tada sallar, ta ajje Alqur'anin gabanta gudun koma waye ya fashimci halin da take ciki. Abba daya shigo da niyar tada ita ganin harma ta tashi ya sanya shi barin ɗakin yana mai bin ta da tarin adda'oinsa.
Sosai yake jin tausayin ƴar tashi domin rashin abu mafi soyuwa acikin zuciyarka tabbas ba abu bane mai sauƙi wajen ganin ka shanye damuwar hakan.
Yana fitowa suka fice zuwa Masallaci shida Nurien dake tsaye yana jiransa.
Tun shida da rabi na safe ta faɗa kitchen, a nutse ta shiga shirya musu ɗinner kamar dai kullum 8:40am ta kammala komai harsu shara ne wanke ² ne moping duka dai haka ta gabatar da ayyukan ta, tamkar babu wani abu dake damunta. Saidai aka ce iyaye to kuwa tabbas iyayen ne, domin tuni suka fashimta halin da take ciki, Amma shanye komai ɗin da suka tayi ne ya sanya su jan bakunan su suka rufe suma.
Suna mai binta ta fatan Alkhairi tare da Adda'ar zaɓin Abu mafi Alkhairi a gare ta, haka ta zaune akayi break ɗin da ita suna kammala ta miƙe tsamm tana barin dining ɗin. Da kallo suka bita su duka tsananin tausayin ta na kama su.
⌠⌠⌠⌠⌠⌠âŒ
Da masifar ƙarfin gaske ya ya kaima glasses ɗin dake gabansa bugu yana jin zuciyarsa tamkar zata yi bindiga ta faso ƙirjinsa, kafin ya ɗago rinannun idanunshi waɗan da suke cike da zallan ɓacin rai marar misaltuwa tamkar za suyi aman wuta tsabar zallar ɓacin ran dake cinsa.
â€mafi girman kuskuren da zaki yi shine shigowar ki cikin rayuwata!, tabbas zanbi duk wata hanyar da nasan zata daÆ™ile wannan Æ™addararren auren. In kuwa ba haka ba sai ko wacce yarinya ce tayi dana sanin haifar ta a matsayin mace da aka yi".
Hhhhhhhh
Munga su MALEEK TOUFIQ ma malam bare kai.
_shin a tunaninku wacce yarinya ce zata iya zaman aure da mutum mai murÉ—aÉ—É—en hali kamar ALIEYO?_
_shin mine kuke ganin zai faru gaba?, shin zai daƙile auren kamar yadda yayi alƙawari ko a a?_
_dole fa ayi TAFIYAR Nan dani domin jin wacce cakwakiyar za'a tabka a zaman auren?_
_🤩🤩🤩🤩🤩🤩Hhhhhhhh ALIEY namu nidai ina yinka yaseen É—ari fasen ance My teemah ne tace inayinki É—ari fasen MIRRAH🫰♥ï¸, to Nima ina yinka É—ari fasen É—in ALIEYON mu🤗💘 saura kuma naji wani yayi magana🫠😅_
Byeeeee
*BY AMMEY LAYLERH*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love aside ðŸ¤ðŸ¤~
Page 25&26
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
___________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
# _LOVE ASIDEâ¤ï¸â€ðŸ”¥ðŸ”¥_
Jin zuciyarsa yake tamkar zatayi bindiga ta faso ƙirjinsa, A yadda yake jin wani irin azababben zogin da take yi may. Shin yayi yaya da soyayyar daya rayu da tsananin
# SO* da kuma *ƘAUNARTA*
tarin ƙaddarori suka bi takai suka baybaye.
Ji yake tamkar daga yau zuciyarsa ta tashi a aiki, gani yake idan babu ita acikin RAYUWAR sa shi maye amfanin tashi RAYUWAR?, YARINYAR daya RENI soyayyar ta Acikin tsaƙiyar ƙirginsa kuma yayi da ita keñan?, Yayi dokon jirayinta tare da azababbiyar soyayyar ta mai qarfin gaske haɗi da tsananin qaunar ta. YARINYAR daya RAYU da iyaka zallar tsagwaron SOYAYYARTA da ƘAUNARTA, wanda a wannan karon yake ga burinsa na dab da cika. Kuma sama taka rana tsaka iyayen sa su yanke masa wannan ɗanyen hukuncin loƙaci guda.ya azabtu iya ka azabtuwa a dalilin rashin ta.
Ina tabbas dole ne yane mi duk wata hanya wajen daƙile wannan auren, Amma kuma ita yarinyar ata yaya zai bayyana kansa gareka matsayin😱
Wayeeeeeee? *MASOYI* wata zuciyar ta amsaar hakan, amma tsabar miskilancinsa yasa ya shanye hakan a duk irin wannan loqacin da wannan dauwa mammen abu ya taso mashi, yakan tsinci kansa ne tamkar wani zararre Yakan tsinci kansa acikin wani irin mawuyacin hali. Fiye ma da yanxu
Dan shi kaÉ—ai ne ka É—ai yasan abinda yake ji acikin RAI da RUHINSA
Miƙewa yayi cikin wani irin tafiya wacce tafi kama da ta ƴan maye, agaban fridge ln office ɗin ya tsaye tare ɗaukar bottle water ya ɓalle murfin, sai daya shanye ruwan ciki tasss kana yaja
Wata ajiyar zuciya ya sauƙe tare da sanya hannu ya dafe saitin zuciyarsa.
duk yanda zuciyarshi ta so sanyashi dogon nazari yaƙi aminta da hakan.Haka kuma yaƙi bama brain nashi damar yin tunanin hakan.
A kuma daidai loƙacin escort nashi suka shigo ƙaton Office ɗin nashi Ahar gitse babu ko Knoking, daidai shima ya ɗora hannun shi rike da door handle ɗin. Kafin ya sakar musu wata razananniyar tsawa cikin.
â€daga yau kar na kuma ganin mai kama daku a cikin nan !dont you ever come into my office†Cikin tsananin É“acin rai ya furta hakan yana musu nuni dasu fice mai a office.
Wani irin ƙamewa suka yi kafin su shiga ja da baya,ba tare daya bari yaji miye matsalar suba wanne ƙorafi suka kawo masa, domin yadda yake kallon su in a disqusiting way suka san tasu ta ƙare musu.
Tsadadden Wrist ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya kalla, cikin zallar izza da kuma miskilancin dake ɗawainiya dashi, ya fara taku domin barin office ɗin. Wani irin jaaaaaa baya nayi da kuma saurin mutsitstsike idanu na don Wani makeken super huge metal frame pHoto da naci karo dashi saƙale wanda aka ƙayata shi da da wasu irin ado na musamman, wanda hakan ne ya sani dakatawa ina zuba ma ƙaton frame ɗin ido. Saidai duk yacce nakai dason bin kwakwaf ɗina wajen sambaɗo muku ruhotanni a wannan fannin kAm na gaza.
Ehhhhhhhhh tabbas Ni AMMEY LAYLERH nace na gaza. Domin da wata haÉ—aÉ—É—iyar Royal gurl idona suka min to zali wacce na gaza gane ainihin wacce yare ce ma India?, a ahhh ina No! Ba India bace.
To kodai shuwa Arab ce a ahhh itan madai no ba itan bace, kai haka dai nayi ta chanki in chankata amma na kasa gano ma Ma people Naaaaaa ainihin photon wacce beb ce, ga wasu haɗaɗɗun fitattun ƙayatattun rubutu da suka ƙara zame wa frame ɗin wani irin ado na musamman saidai kashhhh shi kansa rubutun da indiyancine aka yi shi. Shima daƙar na gane Yaren indiyan ne da ƙyar hakan ma a dalilin yawan kallon fina finan indian da nake yine.
Ga abinda rubutun ke É—auke a jikin frame É—in.
_நேரம௠அலà¯à®²à®¤à¯ வானிலை எதà¯à®µà®¾à®• இரà¯à®¨à¯à®¤à®¾à®²à¯à®®à¯, SO and LOVE இன௠மகன௠தேனை விட இனிமையானதà¯, சரà¯à®•à¯à®•ரை à®’à®°à¯à®ªà¯à®±à®®à¯ இரà¯à®•à¯à®•!, அவை இதயதà¯à®¤à¯ˆ கà¯à®³à®¿à®°à¯à®µà®¿à®•à¯à®•ினà¯à®±à®©!, அவை இதயதà¯à®¤à¯ˆ பலவீனபà¯à®ªà®Ÿà¯à®¤à¯à®¤à¯à®•ினà¯à®±à®©, இதயதà¯à®¤à¯ˆ பலபà¯à®ªà®Ÿà¯à®¤à¯à®¤à¯à®•ினà¯à®±à®©. தவிர அடடா!!!_
Babu abinda yafi ɗauƙar hankali na kamar zara zaran yatsun ƙafafun gulr in, sunyi wani bala'i bala'in kyau cikin wani tsimammen Royal calpaniong shoe irin na haɗaɗɗun ƴan gayun Nan LoL 🤩🤗, ka yatsun sunsha wani uban sun jan lalle.
Kun se mene kuwa Ma people?
Sweet innocent face nata a rufe ruff da É—amtsen hannunsa, abinda yasa nima kai tsaye na fashimta hannunsa ne É—an scul na zanen tatto machine É—in dake É—amtsen hannunsa na ta nan na fashimta kai tsaye.
Tamkar wanda aka jona ma shocking haka ya tsaya charkkkk, a gaban ƙaton frame ɗin. ɗan lumshe narkakkun idanunsa yayi,wanda hakan ya zamar masa ɗabi'arsa.
# _I love you so much baby gurl! I love you too ma amor, I LOVE YOU WITH Yell MY HEART ♥ï¸â€_