Sashe 42
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
(Ya Ilahi Amnah rigima) Ta faɗa a ƙasar ranta amma kuma taƙi motsi, juyowa tayi da nufin cewa papieyn yazo ya tasar ta shi, sai ganin wurin da yake tsaye wayammmm babu papieyn nata babu dalilin sa.
Yana zuwa bedroom nashi ya zube kan makeken gadonshi yanaji tamkar zuciyarsa, zata faso qirjinsa ta fito kan wani dalili. Aƙalla Saida ya kwashi sama da 30 minutes kafin ya miƙe ya shiga bathroom, shaf shaf yayo wanka yana fito jallabiya ya xura Ash color sai hular daya kafa a kansa irin ta ka fiya nacin nan.
Sama sama ya feshe jikinsa da tsadadden tularensa na vanilla & tobacco, kai tsaye ya fice a ɗakin Saida ya biya ɓangarensu ammiey kana suka wuce masjid shida su Abba, bayan idar da sallar magrib suka dawo gida amma shi banda shi, don zamansa yayi har isha'i bayan idar da sallar isha'i ɗin ma ba shi ya shigo ba sai wajajen 9:20 ya dawo gidan, Saida ya biya ɓangaren su ammiey suka kuma gaisawa kafin ya wuce nashi ɓangaren, Wonka ya kuma yi zuwa loƙacin yaji cikin sa na ƙiran ciroma (yunwa) haka ya fito parlourn ta ko Allah zai sa ya sama abinda zai sanya ma cikin sa, cikin Ikon Allah kuwa ya samu abincin a dining area, dake yanxu dama itane take girkinta, zama yayi yana hamadala tare da bubbuɗe komi, wani cool smile ne ya subcemishi loƙacin da yaci karo da kunun gyaɗa da yambols, sai farfesun nama wanda sai tashin ƙamshi suke.
Tafiya take ahankali da tarin tunaninnika mabanbanta fall ranta, hannunta ta ɗaura akan handle ɗin ƙofar parlourn tana turawa, yana zaune ƙafar nan ɗaya kan ɗaya yana faman latsa wayarsa samfurin ƙirar iPhone 12promax, ɓangare guda kuma yana ɗiba garar girkinta, Jin ƙarar taɓa handle ɗin ta akayi ne yasa shi ɗago da kansa yana kallon bakin ƙofar,
fararen kyawawan sawayen daya fara ganine ya ya bashi tabbacin itane mai shigowar,bai ɗauke idanunsa daka kanta ba har tagama shigowa complete nata, akan kyakkyawar fuskarta ya sauƙe ganinsa tare da kafe ta da lumsassun Idanunsa wanda suke ɗauke da wani irin shining na zallar ƙyau da kuma ƙayatarwa , jin kamar idanuwa na yawo akanta ne yasa ta ƙara haɗe jikin ta wuri guda tare da ɗago kai ahankali domin tabbatar da abinda take zarzi caraff kuwa ta kama shi yana kallonta, Amma mutuminku sai yayi saurin kawar da kansa tamkar bashine mai satar kallon ta yaci gaba da latsa wayarsa yana ci gaba da cin abincinsa. Ko inda yake bata kuma kalla ba ta shiga kitchen taje ta gama uzirinta ta fito hannunta dafe da mararn ta, da dukkan alamu period nata ne ke shirin zuwa.
Daf daf daf taji tamkar takun sawaye daga bayanta, saurin juyowa tayi sai kuma tayi saurin ja baya ganinsa tsaye daf da ita, Cikin wani irin abu mai kama da shauƙi ya sake matsowa gareta, ita kuma ta shiga jaaa baya shima yana kuma matsota a haka har suka kai jikin ginin parlourn, hakan ya sanya babu wani spes daya saura a gare ta. Baki ɗaya ta matse jikinta wuri guda zuciyarta na bugun tara tara, sauran spes ɗin daya saura ya haɗe ta hanyar mannata da jikinsa, Idanunsa ya ƙanƙatar tare dayin ƙasa da muryansa Sosae, Cikin wani irin mataccen sauti ya furta.
"Baki iya gaisuwa ba!, kana baki iya sannu da zuwa ba" So take ta ce ehhhhhhhhh ban iya ba ɗin, baka koya min ba amma sai taji bakin ta ya mata nauyi wajen furta hakan.sai motsin daya shiga yi alamun tana son tayi magana kenan, yadda ƙirjinsa da nata qirjin suke a haɗe ne ya sanya ta gaza maganar, ga wani irin fitinannen ƙamshinsa daya cika mata hanci, sai nata ƙamshin ya ɓata.
Yadda bakin nata ke mamul mamul ne ya ɗauki hankalin sa har bai san yadda aka yi ba kawai ji yayi ya samu kansa da ɗora lips nashi saman nata, hannuwansa duka biyun yabi ya dafe jikin ginin ya zaman tana tsaƙiyarsa keñan. Idanunsa da suka ɗan soma marairaicewa ya zubawa ƙyakƙyawar fuskarta wacce tayi smooth take kuma shining na kyau, gyara tsaiwarsa yayi tare da ɗan ware idanunsa wanda ya fara sanjawa daga normal zuwa sexy emotion.
Samm ta gaza koda kokkaran motsine bare tayi yunƙurin kwatar kanta, Idanunta da suke cike da ruwan hawaye ta ciro,tare da soma ƙoƙarin ture shi a jikin ta, saidai kuma samm takasa hakan domin mutumin ku ko gezau baiyi ba bare tasa ran zai sake ta ɗin, saima ƙara zagaye ta yayi yashiga hura mata iskar bakinsa saman fuskarta Ahankali taci gaba ta kici kicin kwace jikinta, amma samm bai bata damar hakan ba saima haɗe bakinsa da nata da yayi,,, lallausan sajen dake kwance akan kyakkyawar fuskarsa yaɗan shiga goga mata akan gefen fuskarta, cikin wata kasalalliyar murya cikin wani irin salo najan hankali ya furta.
*" My JAAN*" ya ƙirayi sunan cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana tsantsar peelings ɗin da yake ciki. Ji tayi zuciya da tsinke tare da bugawa da wani irin bala'in ƙarfi, jin sauƙar muryarsa cikin kunnuwanta ne yasa ta rumtse idanunta da ƙarfin masifa, yayinda zuciyarta taci gaba da wani irin buguwa. {JAAN dai?) ta sake furtawa a ƙasar ranta,
_sunan da na famarkinta yake qiranta dashi, Sunan da'a kullum kwanan duniya sai ya mata amsa kuwwa acikin kunnuwanta, sunan da har kwanan gobe babu wani mahalukin daya taÉ“a qiranta dashi, to amma shi ya akai ya Æ™irata da sunan kai tsaye â‰ï¸_
Æangaren ALIEYO bai masan abinda take ba domin daddaÉ—an Æ™amshim dake tashi ajikintane yasashi Æ™ara shigewa jikin ta, tare da yi mata wani irin hugging, cikin wani irin mawuyacin abu ya shiga sakar mata wasu irin mahaukatan kisses awuyanta,wanda kuma hakan yasa da kyar ta iya kwato numfashinta dake barazanar barin gangar jikinta, ga Idanunta da suke daf daf soma fitar da ruwa. A mugun wahalce ta samu ta fusgo kalmar.
"Wai mi ye haka nan? Mine kake aikata hakan, ko dai ka manta maganganu na gareka na sake tuna makaâ‰ï¸"
Ta faɗa tare da kwace kanta da ƙarfin masifa tana ja baya ga Idanunta da suka kaɗa sukayi jawur ta soma faɗin.
"Me nace ma ce maka nayi duk wanda ya zaÉ“i rayuwar aure dani to ya sani tamkar tarar Aradu ne da ka!, tamkar kuma É—aukar dutsen Dala ne ba gammo, kuma kai ma miye kace min ma? SOFEEYERH therefore, if you hope to find a husband, you should remove it, because I am stronger than you, I passed the class of a girl like you, don haka mine kuma abinda kake buÆ™ata daga gareniâ‰ï¸ ko yatsar hannu na baka isa sake taÉ“awa ba, na dama da kayi kaida Allah, Ni da kai kowa yayi rayuwar babu ruwan wani da wani🤗, domin har gaban abada zuciyar FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER ta ALIYU SHUREIM Cccccccc.....
Cikin zafin nama ya fusgo ta jikinsa Rai bace, domin har cikin zuciyarsa yaji zafin ambatar aliyun da tayi. Hakan yasa a fusace ya fizgota ya sake maida ta jikin ginin tare da matse wuyarta ,cikin azabar zafin kishi yace.
"Karki kuma gigin qira min sunan wani ƙato a gida!, kana jiki kuma da kike magana halak ɗinane, ina da hurimin ratsa ko ina dake jikin ki. Kin ce ko yatsar ki ban isa sake taɓawa ba ko?, to kuwa yau bari kiga yadda ake zallar Isar Anan"
Cikin haÉ—e fuska "yace a yau É—in nan ba sai gobe ba zan isan zaki tabbata ni Isheshen ne"