Sashe 23
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In reality Abba ya kuma duban É—an nasu a karo na biyu cikin bada umarni kai tsaye yace.
"Tabbas nida mahaifiyarka mun yanke shawarar maka mata!tunda kai naga alamu sammm har zuwa yanzun babu zancen aure a gabanka. Kai na yaro bane ALIEYO don haka umarni ne muke baka ba wai naiman shawara ba.
Kuma dama Hajjo a cikin satin daya gabata ta kira ni tana cemin, zaman ka babu aure yayi shekaru biyar aiba kwana biyar bane. Ahar kullum kuma girma ƙara zuwar maka yake! Xuwa yanzu yaci ace ka ajje komi a gefe
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 23&24
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
*Alhamdulillah forever and always ðŸ‘*
_________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
__Ka fuskanci gobenka. dan haka dani da mahaifiyarka mun zaɓa maka mata in Sha Allah. Domin zaman zuba idon 👀 yayi yawa haka, nasan kuma baraka taɓa bamu kunya ba ALIEYO SHUREIM! Tashi kaje yaron kirki Insha Allah zaka yi alfahari da zaɓin da muka ma."
Tunda Abban nashi yafara wannan maganar yanemi jinshi ganinsa yarasa, wata iriyar zuface ta shiga zubo mishi ta ko ta ina, duk kuwa da sanyin A/cn dake falon.
Aure kuma? shin dama shi haryanzun bai wuce loƙacin yin auren bane taa yaa yaa maa , za'a masa haka?.
To shi yace musa yana S0n auren ne? ko kuwa dai sunga yaka sa riƙe kansa ne, ko sunga alamar hakan ajikin sa ne bai sani ba?
Kai wannan tsohuwar Æ´ar jazawa mutane bala'i ce. Amma ba komi zasu haÉ—u dashi neee ai. Duk acikin zuciyarsa yake maganar
A baiyane kuwa kai kawai ko motsin kirki ya gaza yi, saima tsuma da naman jikinsa yake. Ji yake tamkar dutsen dala aka aza mishi bisa kansa.
Ko gabansa baya gani haka ya shiga taka step bibbiyu, da wani irin bala'in ƙarfi ya mirza handle na ƙofar bedroom nashi tamkar ƙofar itane ta mishi laifin.
Cikin azabar mugun bugun da zuciyarsa ke S0n zautashi ya faɗa saman tattausan lafiyayyan gadonsa, tare da dafe daidai saitin zuciyar sa da yakejin tamkar zatayi bindiga ta fito "Innalillahi wa'inna ilair raji'un" yashiga mai mai tawa sabo da wani irin beating data shiga yi very, sosai yakejin wani irin malolon da yazo ya tokare ƙasar maƙoshinsa.
Shi kaɗai ya shiga ayyana yadda zaiyi da duk yarinyar da tayi gangancin shigowa rayuwar sa a irin wannan loƙacin, domin ya riga ya yima kansa alƙawarin shida aure kuma har gaban abada abadan abada har xuwa loƙacin da numfashinsa zai bar gangar jikinsa.
Kamar kuma wanda aka zabura ya miƙe da sauri yana nufar inda yayi jifa da wayoyinsa. Wasu ƴan latse-latse yayi kafin ya saki wata iriyar ajiyar zuciya ganin kai tsaye sun amince masa, baki ɗaya ji yake dade da sakan ɗaya bazai iya ƙarawa a 9j ba.babban burinsa bai wuce ace ya buɗe idon sa ya ganshi a inda yake da zuwan.
Few minutes ago
Sai gashi ya fito sanye da suit white color, se baƙin takalminshi halp cover sai agogon diamond in dake ɗaure ahannun sa. yasha bakin sun glass fuskan nan ahaɗe tamkar anyi ɓarin wuta a kan fuskar nashi, amma duk da haka ba ƙaramin masifar kyau yayi ba kasan cewar shi kyakyawa wanda kallo ɗaya zaka masa kasan cewar half-cast ne (Ruwa biyu)
Cikin sauri sauri ya kwashi wayoyinsa sai jakar laptop nashi kawai daya ɗauka, domin baya da ɓukatar wasu tarkacen kayayyaki. Tun fil azal haka yake dama tun ma daran sofiyan shi, Samm idan zasu yi tafiya tare baya barin ta ɗauka koda kala ɗaya ne. Sai sun sauƙa a ƙasar da suka je yake musu ordering na kayan buƙatunsu.
Ahankali yakai hannunsa kan handle na ƙofar yina shirin ɓudewa,a kuma daidai loƙacin Irfan ma ke noking ƙofar.
Hakan ya sanya shi yin baya kaÉ—an shi kuma ya sama damar shigowa.
Yana shigowar shi kuma ya nufi hanyar fita har xuwa yanxun kuwa fuskar nan haɗe. Ganin zaifa iya ficewa e ne ba tare da sunyi maganar daya kawo shi bane ya sanya shi Saurin riƙoshi yana faɗin.
“Relax, Please calm dawn! bro†ya faɗa yana mai cigaba da tuhumarsa da idanu,Cikin halin ko inkula kamar bazai amsa ba shi .sai kuma ya furta.
"Why are you worried about me?"
yana gama  faɗin maganar yayi wucewrsa ,da ido kaɗai Irfan yabi yayan nashi yana girgiza kansa,shima yana ficewar da sauri tare da binsa
compound gidan domin dakatar dashi.
bayan yafito ne yatarar da shi atsakiyar compound ɗin tsaye, ɗaya daga cikin guards na gidan yana ƙoƙarin buɗe masa lafiyayyar motar da samfurin ƙirar Bugatti. bayan ya gama kallon yayan nashi tare karantar yanayinsa gyaran murya yayi. Kansa kawai ya girgiza yana mamakin halin irin na ɗan uwan nasa. Kafin cikin son ya fashimtar dashi wani abu dabai gane bane ya sanya shi furta.
"Kada ka sanya damuwa aranka yaya! nasan  A wannnan karon kammm  Ammiey batayi fushi mai zaifi dakai har haka ba kamar dai wancen loƙacin. Amma inda kace a wannan karon ma kace zaka saɓa umarnin su, to kuwa tabbas nasan zasu iya fushi dakai fiye da baya, ka daure ka danni zuciyarka karo ɗaya dai kabi umarnin su Abba pls.idan har anyi auren kaga dabi'un matar da suka ma baiyi ma saika sake ta! kaga ko daga yanayin yadda su Abba sukayi magana da kai na tabbatar da da zaɓin su mai ƙyau ne, kuma kaga zasu yi farin ciki dabin umarnin su da kayi a wannan karon pls and pls ka yanke shawarar da zata ɓulle maka yaya!"
Yabar wurin da sauri wasu irin zafafan hawaye na sauƙar masa saman fuskarsa. wata katuwar ajiyar zuciya ya sauƙe yana jin tsananin tausayin ƙanin nasa, amma taya? Ta yaya zai iya amsan wannan auren ina bama zai taɓa iyuwa ba yasan daya bar ƙasar ma shikenan. Wannan shawarar da zuciyar sa ta bashi ne ya sanya shi faɗa wa cikin motar.
ba tare da tunanin halin da iyayen nashi dama É—an uwansa da kuma Amnah zasu shiga ba, haka ya drive'rn yaja motar yana barin cikin anguwar ma baki É—aya, Kai tsaye airport motarsa ya nufa.
Motar su nayin parking a harabar airport in wasu irin manya manyan escort suka zagaye motar nashi, suna sanya motar tsakiyar su bi ma'ana sunwa motar garkuwa keñan, Aƙalla Saida ya kwashi sama da mintoci biyar kafin ya sanyo fararen ƙafafunsa da suke cikin halp cover ɓaki mai tsananin ƙyau da ɗaukar ido.cikin takun nan na ƙasaita dajin ya isa ya soma takawa a babban filin jirgin.
Cikin azama waɗan nan manyan escort ɗin sukayo caa akansa tare da rufa masa baya, wanda ya taka da qafafunshi har zuwa cikin jerin manyan ofisoshin airport ɗin, a wani gaban tamfatsesen office yaja ya tsaya. Wanda sunan AA ke rubuce a jikin ƙaton Office ɗin, wanda yafi kowanne Office dake jere ƙawatuwa da kuma haɗuwa kasancewar sa office ne na *The chief of the pilots*.
Wanda gaba ɗaya ginin office ɗin na glass da glass ne, tafin hannunsa yakai wani guri da kallon farko dana ma wurin nasha irin adon nan ne aka yi. Saida naga ya wurin yayi On tamprint na hannun sa glass ɗin yayi ƙasa zuuuuuuu kana na cika da mamaki.
A nutse ya sanya kansa cikin ƙaton Office ɗin, ɗaya daga cikin escort ɗin ne yayi yunƙurin bin bayan sa,wani mugun kallo daya watsa masa da rikitattun idanunsa waɗanda suka fi kama dana maijin bacci yasa escort jan wani uban birki.
Gumi na tsurgo masa sannan ya soma ja baya soma basa haquri, domin kowa na shakkar AA kasancewar sa na shugabansu. Kuma mamallakin jiragen baki ɗaya, wanda wasu dalilai nashi ne ya sanya shi ɓoye sunan sa.
kowa kema airport ɗin kallon na gwamnati. Amma shi samm haka baya taɓa damunsa, babu yacce yaran sa basu yiba daya dena tuƙin amma kasancewar wasu shuɗaɗɗun al' amurra suka sanyi fara tuƙin kasan cewar dama shi ne babban burinsa ya zama PILOT.
Yana shiga ƙofar glasses in ta koma yadda take tamkar ma ba'a taɓa yin wata ƙofa a wurin ba. Saida ya ratsa wasu office's ɗin kafin yakai cenñnn ƙarshe innalillahi sai anan nasan cewa lalle ba komai na gani a sauran office's ɗin ba, wannan Office ya wuce duk wani tunanin mai tunani. Kai tsaye zaku iya ƙiransa da aljannar duniya, domin Office ne daya haɗa komi da komae, wasu irin abubuwa ne marasa misaltuwa office ɗin ya tara.In banda sanyayyan sanyin A/CN dake fidda wani irin sanyayyan ƙamshi babu abinda office ɗin yake bazawa.
Zaune yaƙai kan wata rantsatstsiyar kujera dunƙulalliya ruwan zuma irin mai narai narai ɗin nan, wata haɗaɗɗiyar ultra system yaja gabansa yana wasu danne danne.
In the experience yake sarrafa laptop wanda take jone da wasu na'urori da mahaÉ—ai. Saida ya kwashi sama da 40 minutes kafin yaja baya kaÉ—an, tare da Lumshe idonsa, wasu abubuwa ne suka soma dawo masa na komi da komae.
Wani irin buɗe idon yayi yana jin yadda wasu al'amurra suke neman birkita brain nashi,taune qasan lips nashi yay yana jin yadda tsigar jikinsa suka shiga mimmiƙewa.
__________★★★____________
*Queen*
"Misalin Ƙarfe 2:30pm na dare Sautin ƙaran Alarm ɗin data Saita shi acikin wayarta Wanda ke tashinta duk daren duniya, ya shiga bugawa a cikin wayar ummie wanda ƙarfi da yaji ta zama nata
Dirowa tayi a saman gadon nata.
Cikin Nutsuwa ta Farka Tare dayin miƙa,kafin ta zuro da duka ƙafafunta Waje,wayar ta Fara ɗauka ta kashe alarm ɗin kafin tayi amfani da wayar wajen haska ɗakin Sakamakon ko ina ya ɗau duhu dumdim.