Sashe 38
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya faɗi hakan acikin zuciyarsa Yayinda afili kuwa idanunsa ya lumshe tare da ɗauke kansa daga kallonta, tamkar baki kuma a tare suka muƙe shi hanyar fita woje yayi ita kuma nufi hanyar part nasu.
Shi kuwa coumpaund na gidan ya nufa gaban wata zuƙeƙiyar farar mota ƙirar Toyota Avalon NJ ya tsaya, zaro car key nata yana buɗewa tare da faɗawa ciki.
reverse yayi tare da barin harabar gidan, kai tsaye hanyar airport ya nufa
A hankali yake mirza starryn motorn tamkar baya son yin driving ɗin. Yana shiga cikin airport ɗin escort ɗin dake kewaye da airport ɗin suka wani mimmiƙe tare da zagaye motar nashi. Shi kuwa cikin zallar nuna isa da izza ya fito yana musu alamu da hannu kan su dakata.
Ko taku ɗaya basu ƙara ba wajen gigin take masa baya, cikin rantsatstsen office ɗin sa ya shige. Wasu ƴan cike cike yayi tare da setting na dawowarsa ci gaba da aikin sa, domin ya gaji da zaman gidan haka nan.
Bayan ya gama seta komi yanar cikin airport É—in, wayar sa ya Ciro daga aljihun gaban rigarsa dialing NO na jay yayi ring É—aya ana biyu yayi answering call In.
"Ango kasha ƙamshi sai yau ake neman mu kuma?"
Wani dogon tsuƙa yaja tare da furta
"Malam niba shashanci na ƙira ka kamin ba kana ina?"
"Mine zaka min?, da kake tambayar inda nake to gani tare da Iyali na ina kwasar Odafare"
Ƙittt ya datse qiran tare da furta "ɗan Iska"
( Ni kuma nace kaima kaje kayi Iskancin mana waya hanaka🫣)
Ganin yadda garin ya haÉ—e ne da hadari ya sanya shi sanja hanya daga nufar gidan jay zuwa gidansu.
Gaba ɗaya garin ya game da hadari sosae, ga iskar da aka fara saki irin me siiiiii ɗin nan ba me kwarafniyar nan ba. Kafin yakai gida tuni garin ya haɗe yayi baƙi ƙiri, kowa ya ɗaga ido ya kalli hadarin sai ya razana, sabida yadda yayi gangami yayi ɓaki.
Yana isa gida iska na turniƙewa zaman sa yayi cikin motar saida iskar ta ɗan rusuna.
Lumsassun idanunsa da kusan koda yaushe suke A lumshen ya Lumshe jin yadda iskar ke kaɗawa, sai kuma aka soma yayyaf, A ɗan tsorace ya fito a motar domin shi kaɗai yasan irin illar da ruwan sama yake masa. Cikin ɗan sauri sauri ya fito tare da ɗan haɗawa da gudu gudu. Yana Isa coumpaund ɗin aka kece da ruwa tamkar da bakin kwarya. Cakkkk yaja ya tsaya a wurin jikinsa ya shiga wani irin tsuma, zuciyarsa na buguwa da bala'in ƙarfin masifa.
Cikin sauri Irfan ya ƙaraso inda yake tsayen, wanda shima shigowar keñan gidan daga wurin aiki. "Innalillahi amma bro leeey ya kake tsaya cikin ruwan?, bayan kafi kowa sanin irin illar da yake ma" uffan baice dashi ba saima ƙoƙarin ɗaga ƙafafunsa da suka masa wani irin nauyi yake....ganin hakan ne yasa Irfan taimaka masa yana riƙo ƙafaɗunsa, suka shiga tafiya a tare. Directly plate ɓangaren Aliey ya nufa dashi, a parlourn farko ya barshi yana fita a ɗakin.
Ahankali take takowa cikin natsuwarta, turus taja ta tsaya ganin mutum tsaye ƙikam a parlourn domin Samm bata yi tsammanin ganin kowa ba, itama abinda ya saƙƙo da ita wayar ta ta manta a wurin, bayan ta gaisa ummienta da Abbanta harma da yaya Nurien, aikuwa asha hauka domin kamar zasu fasa wayoyin da Ihun su, har Saida yaya Nurien ɗin ya kwace abarsa ya katse ƙiran kana suka haƙura.
Kanta ta É—auke tamkar ma bata san anyi wata halitta a wurin ba, wayarta dake dab da shi ta É—auka tare da juya bayan da nufin barin wurin.
Cakkkk haka ta tsaya a wurin tamkar bishiyar da aka dasa, domin wani irin fusgota da yayi tana faÉ—awa saman faffaÉ—an qirjinsa sa.
Idanuwansa wanda suka sha ruwa sukayi jajur ya buɗe tare da furzar da ruwan dake bakinsa, ya zuba mata narkakkun Idonsa yana jin yadda zuciyar sa take sake buguwa da bala'in ƙarfi. Cikin bala'i ta juyo da nufin sauƙe masa buhun masifa taji su zube saman duguwar kuje 3sitter, A matuƙar fusace ta fusge jikinta a nashi tare da faɗin. "Kada ka kuskura ka ƙara gigin taɓa min jiki, tunda ni ba ƴar iska bace, idan kuma ka kuskura ka sake koda yunƙurin taɓa nine wll...... Bama ta ƙarasa ba sai jinta kawai tayi saman jikinsa.
Kauda idanunsa gefe yayi tare da ɗauke duk wata annurin dake kan fuskarsa , bai sake koda ƙwaƙƙwaran motsi bane saima Idanunsa da yaja ya kulle tare da maida kansa jikin kujera, yana sake rungumo ta tsammm a saman jikinsa.
Ɗamtsen hannunsa ta samu ta sakar masa cizo me azabar ciwo,sai kuma ta juyo da zuwa gareshi, amma sai taga ko motsi baiyi ba. hasalima idanuwansa suna a kullen da suke ne ganin ko gezau bai yiba ne ya sanya ta kafe sa da ido. zara zaran eye lashes ɗinsa da suke a kwance luf luf , Ahankali tayi ƙasa da idanunta tana kallon ɗan ƙaramin pink lips ɗinsa wanda suka ɗan jiƙe da damshim ruwa. Idanunta ta sake mayarwa kan lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa shima sai ɗigar ruwan yake. "Kona sauya mike ne da kika wani tsuramin ido? hala ko dai wani abu ne zaki bani? Ko cinyeni danye zakiyi!?"
Yayi maganar batare daya juyo ba, haka bai kuma buÉ—e idon ba.
Saurin kawar da kanta gefe tayi tare da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, cikin yanayin Mood na rashin kunya ta fi tace.
"Ni dai ba kallonka nake ba kuma ba kai nake kalloba!"
A hankali cikin sexy voice yace.
"Toh wa kike kallo?"
Baki ta É—an turo.
Tare da furta "miye abin kallo a jikin mashayi kuma"
Dan gajeren tsaki yaja tare da furta.
"Really? To inba abin kallon kika gani ba miye yaja ra'ayin ki har kika zarme haka?"
Cikin cool voice nashi ya mata maganar mai kama da raÉ—a.
Kallon É—an madaidacin bakinsa dake motsawa tayi, sai kuma ta kau da kanta tare da janye Idanunta a kansa.
"Wai kai a daƙiƙin tunaninka kallonka nake, to kawai ina kallar yadda wani irin yake kwance samar fuskar naka ne, kasan Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yace. Babu wani abu mafi muni acikin duniya ɗaya zarta me aikata zina, (mazinaci keñan) sai kuma wanda ya maida giya tamkar ruwan shansa, tare da sauran kayan maye, Annabi yace da za'a buɗe muku hasalin yadda munin abinda yake aikatawa a saman fuskarsa da kuwa babu shakka duk duniya sun shiryu domin tsananin azabar munin fuskar sa kaɗai abin gudu ne, hatta ƴaƴan da ka haifa acikin cikin sai sun guje ka, to bare kuma Ni!, da miye zai jani gareka? Allah ne kawai ya nuna min irin munin da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ya misalta na kanshi miraratan a fuskar naka ba komi ba!"
Ta kare maganar tana slowdown da muryarta, tamkar wacce rauni ya faÉ—o a cikin maganganun nata.
Hakan kuwa shiya sanya Alieyo É—in É—an juyowa akaron farko ya kalleta.
Karab kuwa kyawawan idanunsu suka haÉ—e cikin na juna, da sauri queen É—in ta kawar da kanta gefe.
Wani irin kafe ta yayi da birkitattun idanunsa. Sai kuma ya É—an ya mutsa fuska tare da kawar da kansa gefe,
Yana Lumshe Idanunsa akasalance. Kafin ko ina na jikinsa yaji suna saki sai yaji zuciyarsa tayi wani irin rauni sosae akan maganganun ta, bawai yau ya saba jin wa'azi daga bakuna irin haka ba amma yau sai yaji natan yafi ko wanne ratsa shi ta kashe masa jiki.
Cikin wani irin mataccen yanayi ya dawo da kallon sa gare ta, ida É—in ma idonta yana a kanshi, cikin mataccen murya ya furta.
"Idan kuma mutum yana da wata ɓoyayyar damuwa ne fa.
"Babu abinda yafi ka rungumi Alqur'ani mai girma!, domin shine maganin duk wani ciwo ko damuwar dake tattare da bawansa, domin Allah subhanahu wata'ala Saida ya ajje mana duk wani magani acikin littafinsa me girma, bawai shan giya ne kaÉ—ai mafita ba, ita fa giya hasali anyi tane don juya hankalin É—an Adam, da kuma son nisanta wannan ma'abocin shan nata da mahaliccinsa, kaga kenan babu amfanin Shanta.
Ga kuma tarin illon da take ma ma'abocin shan ta, tana gusar da hankali ne kawai bawai maganin damuwa ba!, ko tun da kake Shanta ta taɓa ɗauke ma duka damuwarta baki daya?.
Ba daga loƙacin data sake ka shike nan ba an wuce wurin, da kuma ka kuma tsintar kanka cikin wani damuwar saika kuma kwankwata, wanda ƙarshe sakamakon mutum idan baiyi Sa'ar gaske ba shine haukatar wa, ehhhhhhhhh haukatar wa!"
Ta kuma sake memai ta masa don ganin yadda ya kafe ta da rikitattun idonsa da suka sanja color.
"Amma shi fafalar Alqur'ani mai girma shine raba mutum da damuwa ta har gaban abada abadan abada har gaban abadan"
Wani irin kyakkyawarn runguma ya mata yana kusa kansa tsaƙiyar ƙirginta.
Kwace jikinta tayi tare da sanya gudu tana barin parlourn, ta kasance ita mutum ce da samm ta tsani ganin ana wani bawa na aikata saɓon Allah. Duk yadda takai da zuciyarta ji take Idan har bata faɗa maka gaskiyar ba tamkar Akwai wani zunubi me girma akan ta itama, tunda taga ana aikata saɓon Allah amma kuma taja bakinta tayi shiru.
To Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yace babu wani babban mugu irin wanda zaiga waninsa na aikata saɓon Allah kuma yaja bakinsa yayi shiru, to wannan mutumin shi ake kira da babban me mugun hali.
Da yawan abubuwan da suke faruwa keñan da rayuwarmu a yanxu, wani sabo da yanacin arziƙinka ne yana kallon kana aikata saɓon Allah amma gudun kada yama wa'azi akan ka dena gudun daga wannan ranar ka dena morarsa keñan. Shi kenan sai kawai yaja bakinsa yayi shiru, to Wllh kana da babban kwamasho ranar gobe kiyama kaima.
Shi yasa a koda yaushe mutum me feɗe gaskiya marar tsoro yake da baƙin jini a cikin al'ummar mu, kuma tabbas haka ne abubuwan da suke raya duniyar keñan, saidai Ubangijii yasa muyi kyakkyawarn ƙarshe.
★★★