Sashe 16
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin ƴan mintuna kaɗan ta kuma farkawa, amma wannan karon kammm ko damar sunbatun bata samu ba, Samm bata lura da cewa su ummien ta suna ɗakin ba saida ta ji sautin murya ummienta dake famarn dannar Mama. da ƙyar ta ɗago kanta ta karewa Maman da kuma ummienta kallo sai kuma fareedah, wanda ta zubama guri ɗaya ido babu ko kyaftawa, kallo ɗaya zaka mata kasan cewar Samm bata a hayyacin tane, cigaba tayi da kallonsu ta ga kowane hawaye na zuba daga idanusa, sosae tsoro da zallumi haɗi da tashin hankali wanda tsawon rayuwa Fatima bata taɓa fuskantar irin sa ba ya ziyarce zuciya da gangar jikinta, ji take wani irin mashahuri sanyi yasoma ratsa baki ɗaya ilahirin jikinta . sai kawai jikinta yafara rawa kamar mazari da sauri.
Jin tamkar motsi yasa ummie ɗago kanta tana sauke Idanunta akan fatiman riƙe ta ummien tayi.
Cikin É“acewar tunani muryarnta na rawa tace â€ummiey meya faru naga kuna kuka"?
Duk cikin su babu wanda maganar fatiman bata girgiza ba, meya faru fa take tambayar su. Mama ce ta janyota jikinta tana É—ora kanta saman Æ™irjinta cikin dakewa da shanye ciwon dake sukar Æ™irjinta Mama ta dubeta tare da ce mata. â€fatima Aliyu ne ya rasu!, ya tafi ya barni ya barki yabar fareedah yabar kowa da kowa da komai na cikin duniyar na baki É—aya!, saidai Allah Ubangijii yaji Æ™an Aliyu shureim domin ya riga mu gidan gaskiya, gatan da zamu masa shine binsa da tarin adda'oinmu!†wani irin murmushi ta saki irin mai Æ™ona zuciyar nan tace, â€kin yarda keñan?, dama kema Mama ashe kin yarda da maganganun su na cewar nurul qalb ya mutu, wllh ba mutuwa yayi!, nasan bai mutu Æ™arya ce!, Æ™arya ne bai mutu ba wllh bai mutu ba!,Nima binsa zanyi idan ya mutu Wllh sai muje cenñnn muyi rayuwar aurenmu a maÆ™abartar, ai shikenan kooooo Mama?â€
Wani irin matsanancin tausayin fatiman ne ya kama baki daya Æ´an dakin, cikin son gasgata mata Aliyu shureim kamm saidai wani ba bashi bane Mama tace. â€Aliyu yatafi kamm Fatima wannan abu da kikeyi bashi zai sa yadawo gareki ba, da ana mutuwa adawo Fatima da yanzu mun dawo da Aliyun mu cikin mu muna tare da shi, Amma ina! tsakanin mu dashk sai addu'a kafin mu ma tamu mutuwar ta riske mu, A kullum addu'ar daza mu masa shine Allah yagafartawa Aliyu!, ke kuma ya musanya miki da Wanda yafi shi, Wanda zai Æ™auna ceki fiye da yadda Aliyu ya Æ™auna ceki!â€
A tsorace Fatima ta. É—ago dara-dara idanuta masu kama dana mage ta dube maman, kafin ta shiga girgiza kai hawaye na fita a idonta tace. â€har abada mama ba zan sami Wanda zai maye gurbin yaya Aliyu a zuciyata ba, bazan taÉ“a haÉ—a son wani ba bayan yaya Aliyu Naaaaaa, na tsani duk wata kalmar da tayi kama da S/ko/Ƙ na tsani soyayya domin so baiyi min rana ba, tunda mutuwa tazo ta rabani da mafarkina!, burina, muradinah fatana!, taya kuke tunanin zan so ko zan Æ™auna ci wata halitta bayan yaya Aliyu?â€
Tsammm Mama ta kuma rungume Fatima a jikinta tare da cewa.
â€Fatima É—an Adam baya fidda rai da Rahmar Ubangijii, in ki kayi tawakalli da mika al'amurranki gareshi, sai ki ga yakawo miji wanda zai mantar da ke kafff rayuwar da kike yi da Aliyu yabaki so da kulawa fiye da yadda aliyu ya soki ya Æ™auna ceki.â€
"Kika ce mene Mama?, don Allah ke yanxu akan kanki idan kika ga naso wani bayan yaya Aliyu baza kiji kishi da kuma haushina ba?, na dai na so!, na dai na so!!, na dai na SOYAYYA!!!â€.
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai suka shiga ambata ganin kamar ma fatiman bata a hayyacin tane.
A cenn ƙofar gida kuma bayan an sallace gawar Aliyu haka aka miƙa shi gidan sa na gaskiya.
(Allahu Akbar rayuwar duniyar kenan haka dai- haka dai loƙacin da kake kan ganiyar jin daɗinta, sai kuma mutuwa tazo ta riske ka, ka shirya ko ba shirya ba taɗauke ka Allah yasa mu yi kyakyawan ƙarshe Ameern ya rabb,Ubangijii yaji ƙan Aliyu shureim)
Bayan su Abba sun dawo daga maƙabarta haka zaratan matasa suka rinƙa shigowa cikin gidan suna gaisuwar Aliyu, kai kawai Mama ke ɗaga musu, ummie cema mai ɗan qarfin amsawa. Ita kuwa Fatima ganin tamkar bata a hayyacin tane ya sanya yaya jay ɗaukarta ya komar da ita gidansa wurin aunty zeey.
Haka akaci gaba da karbar gaisuwar Aliyu shureim bawon Allah, daga ko ina daga ko wacce duniya yabone kawai ke tashi akan Aliyu shureim ɗin, kasancewar mutum na mutane babu ruwansa da girman kan nan irin na mawaƙa, da yanxu mafi aka sarin rayuwarnmu ya sanja, daga inda mutum ya zama wani a fagen yanar gizo Tofa zaka same shi da jin kai da girman kan masifa. Harya manta cewar ɗaukakardai daga Allah take, amma su waɗan nan mutanen sune sanadin daukakar nasa, inda shi Aliyu shureim ba haka yayi tashi rayuwar ba, ya shimfida rayuwarsa ne cikin aminci da kuma ƙaunar masoyansa, baya taɓa wulaƙanta ɗan Adam domin yasan duk wani ɗan adam na cikin duniyar ba wulaƙantacce bane, amma fa baka taɓa gane hakan dole saiya kasance kana tarin ilimin addini, haka dai ya ringa shan yabo daga bakunan mutane maban banta. Rayuwa keñan in nayi dakyau kanka haka za inma akasin hakan ne kanka.
To Saida alhamdulillah Aliyu shureim ya sami tarin shedar mutane sai fatar hamdala kammm.
***********
Tunda ta koma gidan yaya Vijay ta daina gane komai, wata iriyar rayuwa ta koma mai cike da tsananin kunci, da matsananciyar kewa, zuwa wannan loqacin tayi wata iriyar rama ta tashin hankali, ta fita a hayyacin ta, ita kaɗai zaka ga tana zabura, tana wasu irin Maganganun marasa kan gado, Saida su Abba da yayyenta da kuma su Abban aliyu kasancewar babban malamin addini, sune suka ringa taimaka mata da adda'oi shi kuma abban aliyu rubutu ne yake mata, sammmm taƙi komawa gida acewar ta ba zata kuma komawa wannan baƙar anguwar ba. Haka dai al'amurra suka ci gaba da wakana inda anyi sadakar bakwai tare da adda'oi wa mamacin.
Komai na duniyar baya mata daɗi komai ya daina birge Fatima ta zama wata shiru shiru, baza taɓa tunanin fatiman yaya Nurien bace, Wata iriyar miskila ta zama domin takan yina churrrr ba tare da tace koda A bane, Alkur'ani shine ya zama babban abokin ta, sunayen Allah sune mafi yawan kalamanta, zuwa yanxu ta ɗauki haƙurin rashin Aliyu ba kamar baya ba, saidai idan abin ya motsa mata takan firgice.
Tana zaune Yankan farce takeyi abinta da nail cutter,baki É—aya ta bada hankalinta sosai ga yankan farcen da take . yayin da wani sashe na zuciyarta yayi nisa acikin tunanin nurul qalb nata, ita kanta bata san loÆ™acin da wasu irin zafafan hawaye suka shiga zubo mata ba, Saida taga sauÆ™ar su akan Æ™afafunta da take Yankan farcen. Da sauri aunty zeey ta juwo zuwa cikin tamfatsesen bedroom nata, Idanunta na tara ruwan hawayen tausayin fatiman, babu jimawa sai gata sun fito ita da yaya jay. Tsugunne yakai gabanta tare da É—ago haÉ“arta, cikin lallami da nutsuwa yace. â€ashe baza ki iya karÉ“ar Æ™addarar data zo miki Fatima!, ashe dama duk tarin ilimin addininki ya tashi a banza?, tunda bai amfaneki ba samm samm baki amfani dashi!, pls TUNENE ki dawo tamkar yadda na sanki a ada ki dawo hasalin fatima abokiyar gwabzawar Nurien, ki kuma dawo min a hasalin TUNENEN YATA VIJAY†wani irin rauni ne ya ziyarce loÆ™aci guda, tare da wani irin tausayin kanta da kanta, cikin Æ™arfin hali taÉ—an saki murmushin yaÆ™e wanda akance yafi kuka ciwo tace.
"YATA VIJAY ba†wani irin kukane ya kwace mata tana faɗawa cikin jikin yayan nata, cikin muryan kuka ta shiga faɗin.
â€YATA VIJAY sai haÆ™uri addu'a ya kamata kuci gaba damin, amma samm bana tunanin Fatima zata iya komawa tamkar yadda kakeso, ka tuna Min da loÆ™acin Æ™uruciyana!, a lokacin ina kewaye da tsananin gata da farin cikin da kuke bani, Ka tuna Min da baya ga sosai YATA VIJAY, zanci gaba da Æ™iran sunan da nake Æ™iranka dashi na Æ™uruciya, nasan kana son hakan TUNENEN YATA VIJAY!â€
Wata iriyar ajiyar zuciya yaya jay ya saki, domin raɗau tamkar yanxu ne yake kallon komai tarin ƙuruciyarta, samm bata iya ƙiran cikakken sunan shi
JABBER saidai ta ƙira shi da VUJAY kafin ta fara wayo da kuma ƙara girma, ta fara ƙiranshi da YATA VIJAY, idan Nurien ya tambaye ta Fatima ya sunanki!, sai tace TUNENEN YATA VIJAY, shi kuma anan zaita cin zalunta domin bata ƙiran sunan shi Saida tayi wayo take ƙiran yaya Nurien da NURUM.
Numfashi ya fesar mai zafi yana cewa aunty zeey tayo masa gaba da fatiman don zasu je gidane. Kuma a irin yanayin da take ciki samm bazai iya barinta ita É—aya ba gidan, dole zasu tafe tare ne kammmmm.
Ba tayi mu su ba kuwa ta shiryo kanta cikin farfaÉ—ar duguwar rigar atamfa, zaman kurame na jigum jigum suka yi a haka har suka qarasa gida.
Cikin danne abubuwan dake taso mata ya dake tare da soma ambaton sunayen Allah, loƙacin data ga gidansu ne suka zo, a nutse ta fito cikin ƙaton hijab ɗin ta. Da sauri yaya Nurien dake zaune shi kaɗai ya taso yana kama hannun fatiman domin wani irin bala'in tausayi take bashi. Kai tsaye cikin gidan suka nufa bayan nurien ya gaida yaya jay cikin girmama juna suka gaisa aunty zeey saɓe da julaibeeb a kafadarta. Ummie tana zaune duk abinda duniya yabi ya ishe ta, ga kuma rashin autarta Fatima da tsananin kewar ya dake damunta.
Da sauri har tana neman yin tuntuÉ“e ta iso ga yaya Nurien tana kama hannun Fatima, ganin yadda fatimanta ta koma ne ya sanya wasu wahayenda bata shirya zubarsu bane suka shiga zubo mata, wai ma hakan acikin hijab ta ganta kenan. Zaunar da ita tayi kusa da ita. Cikin tsananin Æ™aunar mahaifiyar nata ta sanya hannu ta goge mata hawayen dake saÆ™ko mata, tare da sakar mata murmushi mai taushi â€ummiena duk hawayen akan kewana da kika yine har haka?†a nutse tayi maganar, ajiyar zuciya ummie ta saki tana cewa â€duk na kewar kine Æ´ar gatan mamientaâ€