← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 56

Sashe 52

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shirya kansu sukayi cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando iri ɗaya, inda sukayi wani mugu mugun ƙyau nan dacewa da haɗuwarsu suka sake bayyana, wuraren shaƙatawa suka rinqa ratsawa cikin babban birnin egypt. Inda sai wajajen taran dare suka dawo gida cike da tarin gajiyawa. Wonka kawai sukayi baccin gajiya yayi gaba dasu duk da tsananin feelings ɗin junansu da suke ji.

Washe gari.

10:44
Ahankali yake taka fararen ƙafafunsa a ƙasan dakin jikinsa sai ɗigar ruwa yake, yana sanye cikin rigar wanka. Kai tsaye ya nufi inda take tsaye tana shirya wa cikin gudu gudu sauri sauri, domin bayan sunyi sallar asuba suka sake komawa barci, bayan sunyi azkar ɗin da suka saba. Sauri take wajen sama musu abinda sazu sanya a cikin su domin ita yanxu sammmmm komi baya burgeta komi dai kawai tana ci ne, ta malam bahaushe take kiran aci kar a mutu, to itan ma haka yake a gare ta. Tana ɓoye hakan ne domin gudun tashin hankalin sa amma tun suna 9j komai ya sile mata.
A nutse ya sanya tattausan hannuwansa ya zagaye ƙugunta tare da manna haɓarsa saman wuyanta,A hankalin ta juwo gare shi tare da manna masa kiss a gaban buɗaɗɗen ƙirjinsa dake a bayyane.
Ganin yana shirin birkice mata ne ya sanya murya a shake ta furta. ""Pls rieon ka barni zanyi mana girkine”
Cikin muryan sha'awa ya furta. ”Ni ke nake da buƙata ba abincin kiba! Pls ki tsaya, Karki kasheni da sha'awarki baby Zuma!” yayi maganar tare da wani irin hugging nata, tare da soma mata wasu Abubuwan masu wuyar jurewa.
“Ahhhh wayyyoo Allah.....”
Ta faɗa loƙacin da taji ya LIEY ɗin ya yayi ƙasa da hannunsa cikin wani irin salo ya soma shafan mararnta, sosae a abinda yake matan ya yamutsa kwakwalwarta.

Tamkar wasu ƴen India haka ya ɗauketa ya ɗora saman cinyarsa,bayan ya zame rigar wankan dake jikinsa haka itama cikin dabara ya zare rigar dake jikinta. Wani irin runguma yayi mata me tada sha’awar jiki, rungumar daya sanya numfashinsu kusan ɗaukewa saboda kasantuwarsu naked yasa su jin kansu awata duniya na daban, tuni tama manta da wani kitchen da zata shiga, itan ma a yanxu mijinta take buƙatar kasancewa dashi ba komi ba.

”Awwwwwwn!”
Ta fidda sautin hucin Numfashinta Saboda ji da tayi Alieyo'n ya ɗaura bakinsa saman nipple ɗinta, ji tayi tamkar Numfashinta zaibar gangar jikint. saboda ɗumin bakinsa daya sauƙa akan nipples ɗinta ya ratsa har cikin jikinta, wannan yasa ta rumtse idanunta, haɗi da buɗe bakinta da niyar ƙiran Zauj ɗin ne ya maƙale mata amaƙoshinta, saboda juya tongue ɗinsa da taji ya soma yi akan nipples ɗinta.
Wani uban daɗi take ji tama rasa Ina zatasa rayuwarta, mararta ta dunƙule gefe guda kawai so take taji yana ratsa cikin jikin ta.

A kiɗime tayi ƙasa da hannunta zuwa ƙasan mararnsa, ta soma masa wani irin abu, mai kama da tafiyar tsutsa.
”baby zuma”
Ya faɗi yana nishi tuni hannunta ya jiƙe da ruwan sparm ɗin sa,
Ji yake tamkar yasa kuka saboda fitinar sha'awar da yake ji.
Hakan yasa a haukace ya zare bakinsa daga saman nipples ɗinta, wani irin numfashi ta saki ta sake kamo kansa tana dawo dashi saman nipples ɗinta, ɗaya na mirza saman nipples ɗinta yayinda ɗayan ke cikin ƙasanta.
Cikin gigicewar yanayi ya mirgina da ita tare da zubo ƙafafunta ƙasan gadon ya,ya zaman tayi masa doggie style kenan, A matuƙar buƙace ya soma ratsa cikin jikin ta, wanda daga ita har shi suka fita a hayyacin su, ”Zuma ta” yayi maganar saboda ɗumin da ya soma jiyowa na jikinta, dake ratsa saman d**k ɗinsa, hacking ta yake yi cikin gigicewar yanayi ta yanda yakejin idan har ba mutuwa, babu me raba shi da FATEEY'NSHI. Sosae jikinsa ke karkarwa saboda daɗin da yakeji ya wuce girman brain nashi, ba komai ke ƙara rikita sa ba, kamar daddaɗan ɗumin cikin jikinta, tabbas shike ƙara zautar dashi akanta, duk ya zautar da kansa haka itama queen ya zautar da ita ta hanyar tsotse ko ina na jikinta. Wani irin matseta yayi a faffaɗan qirjinsa,tare da sakin ajiyar zuciya me ƙarfin gaske, a tare suka kawo ita dashi. Hakan yasa jikinsu yin wani irin laushi. Kitchen ɗin da ba'a shiga ba keñan.

***********
Saida suka sake ɗiban sati kai biyu kafin su dawo gida Nigerian, Inda suka gamu da babbar tarɓa daga Hajjo, domin tunda taji zancen dawowar Alieyn daga Abba shikenan ta tattaro nata ya nata dawo gidan da zama. A nata tunanin wai tasan zuwa uban wannan loƙacin ai fatimar tayi nauyi, itane ma da kanta ta matsawa Abba akan Ita fa lalle dole Alieyn ya dawo gida kar ƴar mutane ta haihu a garin daba nasu ba.
Saidai ganin Fatiman babu komi tattare da ita ne ya sanya ta soma zuba musu tijara kala daban daban, shi kuwa Boss in ko a jikinsa domin yace zai iya rayuwa da FATEEY'NSHI ba tare da haihuwa ba, ammiey kammm idone kawai nata, nan Hajiya Hajjo aka shiga tsuma abubuwa irin kayan gargajiyar nan, wai da Fatiman da Alieyon suka sha suna wanka dasu, me aliey zeyi ina dariya ba a ranar cikin sa har ciwo Saida yayi, domin dole a mata dariyar ai,
Ita dai queen nata ido banta cikar da tayi babu komi tattare da ita, domin cikin nan yana a plate nashi, Kwanansu uku da dawowa ya kaita gida suka gaggaisa daga nan kuma ya kaita gidan yaya Nurien domin tun suna baifi 4months da tafiya ba ta haihu, inda ta haifa ɗanta namiji, aka sanya masa sunan yaya Aliyu shureim ɗin ta. A loƙacin da Fatima ta ɗauke shi harda hawayenta, ai kuwa yasha uban kaya na fitar hayyaci.
Nan dai ta ringa zaga dangi sai bayan sallar magrib ya dawo ya É—auke ta, inda Allah Sarki uwa itama sai jikinta yayi sanyi ganin har yanxun shiru gashi ko alamun yaron ciki babu gareta. Sai ta cika da tausayinta sosae.
Bayan sun koma gida kai tsaye part ɗin su ammiey suka wuce inda hajjo ta shiga mita da ƴan ƙananun maganganunta, ” Ayi Mutum a rayuwa baya son ci gaban rayuwarsa, ƴan jikokin nan dai da nake son gani babu su sai amne, Ga magani an baku kaki amsa ka hana matar naka amsa, to Wllh babu ruwana duk randa Irfan yayi aure matarsa ta haihu aka sanya suna na,kuga ina mata ɓarin kuɗi kamar irin dubu ashirin ɗin nan zuwa sha biyar kuji haushina, ko kuji ciwona babu ruwana esheeeeeeee!”
Tayi maganar haɗi da murguɗa baƙi bayan ta dabji goron daya fi ƙarfin bakin ta. Me za suyi inba dariya ba hakan yasa suka shiga sheka dariya harda Ammiey queen kuwa harda su riƙe ciki tsabar dariya don dama kwasarta suke ita da Hajjo ɗin nata. Ɗagowar da zatayine ya sanya ta dakatawa jin yadda marar ta, gadon bayanta, cikin ta, suka riƙe loƙaci guda. Sai ta shiga ƙoƙarin ganin ta ɗago ɗin amma INAAAAAA babu damar hakan Sai kuma Jikinta ya shiga rawa sosae hannunta tafe da mararta da take jin tamkar zata ɓalle.
ALIEYO ne ya fara lura da halin da take ciki aikuwa yayi kanta gadan gadan tare da birkitota saman cinyarsa, sai kuma ammiey da hajji suka yi kansu baku ɗaya suma. ”Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un” suka shiga maimaitawa ganin yadda loƙaci guda Fatima ta fita a hayyacin ta ƙira take ”Ammiey ciki na marana bayana zai ɓalle” Sai kuma ta lalubo hannun LIEY tare da kifawa saman cikin ta da yaji ya dunƙule wuri guda. Ganin yadda take zufa ne ya sanya shi ɗaukarta cilakk kawai yana yin woje da ita, da sauri ammey ta suri suka bi bayansa, suna shiga yana ma motar reverse tare da barin gidan.
Gudu sosae yake tsalawa a kan kwalta domin gani yake daya jinkirta fatin na iya rasa ranta. Cikin ƙanƙanin loƙaci sai gasu a babban hospital, yana yin parking ya fito tare da surarta yana kutsawa cikin asibitin da ita, Dr AMMEY LAYLERH dake duty ce ta amsheta, tare dayin emagency room da ita. Sosai ta dukufa akanta, cikin ƙwarewarta aikin nata. Cikin ƙanƙanin loƙaci cikin ikon Allah bayan wasu Alurai da AMMEY LAYLERH tama queen sai gashi ta santalo kyakkyawarn beautifully girl ɗinta, Sai kuma cikin sauri ta fito tare da faɗin.
”Su waye suka kawo FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER”

Babu ganan wanda bai faɗi ba a cikin su domin ƙiran da aka musu, jiki na rawa Hajjo ta isa ga likitan, domin ita kammmm ammiey ƙafafunta ma nauyi suka mata, tana Isa ga likitan tace ”ina kayan baby da sauri sauri nake buƙata yanxun nan, don sanyi kada ya shige shi”
Saƙale hajjo tayi tana kallonta kafin kuma cikin bala'i ta furta ”daɗina da wasu likitocin sammm basu san aikin suba, muda muka kawo yarinya babu lafiya muna tunanin laulayi ne ta fara zaki wani ce mu kawo kayan baby, keeeee A garinku haka ake haihuwar mace babu ciki”
Ita ma AMMEY LAYLERH ɗin da kallon kawai tabi tsohuwar sai kuma ta furta , ”Sai dai in kune baku san mine kuke yi ɗin ba, in banda haka yarinya da cikin tsawon watanni harku gaza fashimta, Saima woni zancen fara laulayi” LoL 🤩 kun jinifa da woni shishshiga🤗. Ko ina luwana da su kuma oho. Tare da komawa ciki abinta. Nan fa hajjo ta yunƙura da shirin bin bayan likitar,da sauri security macen da take tsaron wurin ta dakatar da ita.
Ai kuwa hajjo ta doki ƙirjin security'n cike da tijara ta ”furta idan da uban da ya isa hanani ganinsu Allah ya tsine min, jar uba Kun kuwa san koni wacece a iya shuka rashin mutunci, to Wallh saina ga ƴata babu ubanda ya isa hanani shiga tare da tura kofar zata shiga, cikin girmamawa security'n ta furta ”Ajiya dokane ba'a shiga ɗakin me haihuwa, kiyi jira har a fito da ita†
Chapter 52 · 0% Book details