← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 56

Sashe 51

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Fatima! Fatima!! Ammiey ce ki nutsu ba ALIEYO bane ni ce Ammiey"
Jin muryarn ammey ne ya sanya Fatima saurin buɗe Idanunta da har zuwa wannan loqacin basu dawo normal ba, da sauri ta ƙamƙame Ammiey tana faɗin, "don Allah AMMIEY ki tafi dani wurin ki, Ni bana son nan ɗin bana son zama"
"To shikenan nan tashi muje kai wannan ciki da wahala yake!"
Kaji fa Hajiya Ammieynmu, wai ciki ita a nata tunani an daɗe da shafe wannan fannin LoL 🤩.
Sammmm tama manta da raunin dake jikinta cikin hanzarinta ta saƙko a gadon, sai kuma tayi saurin komawa tana fashewa da kukan da bata sami damar yin saba, A take ammiey ta fahimci abinda ya faru hakan yasa ta cikin sauri ta komar saman gadon, sai kuma ta shiga lallashinta. Plask ɗin lafiyayyan farfesun data zo mata dashi ta buɗe tare da samar plat ta ɗibar mata me yawa.
Da kanta ta rinƙa bata a baki sosai kuwa taci Black tea ta zuba mata shima tasha sosae, sake Taimaka mata tayi wajen haɗa mata warm water, Sosae ta sake gasa jikinta zuwa loƙacin ammiey tabar bedroom ɗin. Shirya kanta tayi cikin riga da zani na supar cruise, sosae Kayan suka amshi jikinta. Ahankali ya sanyo kansa cikin ƙaton bedroom ɗin nata hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa, sanya yake cikin wasu fitunannun Riga da wando trouser brown color, sumar nan sai zuba uban sheƙi take, ga wani azabar ƙamshi tularensa dake tashi. A nutse ya shiga binta da nutsatstsun idanun sa da suka yi haske sosai, zatinsa da cikar kamalarsa suka sake bayyana, ga wani irin annurin dake fita a saman fuskarsa, yau dai kam fuskarn a sake take sosae saidai ba cenñnn ba amma rahama ne akan baya, A nutse ya shiga takawa har zuwa tsaƙiyar bedroom ɗin, ita kuwa tana saman darduma tana rama sallar zuhr da asriyya da bata yiba, baki ɗaya ɗakin wani irin fitinannen ƙamshin yake bayarwa.
Zaune yakai saman gadon tare da jan plask na farfesun yakai gabansa, a hankali ya shiga zubawa iyaka yanda zai iya ci. cikin nutsuwa yake cin farfesun da mayasa wani irin daÉ—i bana wasaba.
Tana sane dashi shi yasa data idar da sallar ta janyo Alkur'ani mai girma ta shiga karantawa cikin ƙira'ar ta me daɗi, har wani lumshe ido yake sabo da daɗin da karatun ke masa, cikin suratul mu'umin.
Hannunsa ya wanke tare da ɗebe tarkacen ya fita dasu, dawowa yayi cikin bedroom ɗin dab da ita ya zauna tare da ɗan jingina da jikinta Idanunsa lumshe yaci gaba dabin karatun da take cikin muryansa daya dame nata wajen fitar da tajwit, da bama ko wanne baƙi haƙkinsa.
Sosai tasha mamakin yadda yake binta ba tare da Alqur'anin ba, (Me abin mamaki tari tari) ta furta cenñnn ƙasar ranta gana ci gaba da karatun, haka har suka kai ƙarshen Ayar.
Tana shirin buɗe ta gaba ya riƙe hannun tare da zame qur'anin cikin Muryan da yayi sanyi sosai ya furta. "Ya isa haka nan!, Kina da buƙatar kulawana"
Turɓune fuska tayi tare da turo ɗan cukulon bakinta gaba, "Ni babu wata kulawanka da nake da buƙata" bakin daya gama jiyar dashi daɗi yaci gaba da kallo, babu zata babu tsammani kawai taji sauƙar laɓɓansa saman nata laɓɓan, a firgice ta juyo shi kuma hakan ya bashi damar shigar da ita cikin jikinsa.

**********

Haka dai rayuwarsu yaci gaba da tafiya cikin aminci da konciyar hankali, ga wani irin zazzafar soyayyar da suke numa junansu, ita kanta idan tana tare da Alieyo har manta kanta take, domin shi gwanine wajen iya bi da mace a gado, badai iya sarrafa mace ba, ko inji haka ya ganshi, tuni mituniyar anɗau seti domin wata iriyar rayuwa suke mai cike da birgewa, watansu biyu a Nigeria ya ɗauke abarsa suka bar ƙasar ma baki ɗaya, kai tsaye ƙasar Instanbul suka nufa daga nan kuma suka wuce kasa mai tsarki, bayan sunje indiya wurin yaya Vijay'nta da aunty zeey ɗinta, daga nan suka koma ƙasar EGYPT, kunji fa matar pilot keñan.nan fa aunty zeey ɗin ta sake setata a hanya, harkan Odafare kala kala babu wanda bata iyaba bata kuma haddar abinta, hakan yasa LEEEY ɗin nata ya zame mata tamkar raƙumi da akala.
Don ya zama mayenta ta zama mayyarsa itama ba har Mamakin kanta take itama, domin ada cenñnn baya tayi tunanin ita da wata aba soyayya har gaban abada, amma sai gashi cikin sauƙi LEEEY ɗinta ya Sanja mata rayuwa, loƙacin da batayi tunani ba. Zuwa loƙacin tayi wani irin cika tare dayin fresh abinta domin zumar ƙaunarsu da suke kwasa, hohoho zanso kuyi emage yadda Rayuwa ALIEYO MUHAMMAD NASEER (LEEEY) tare da matarsa ƴar gaban goshin sa Autar mata FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER (queen) take tafiya.
Amma shi alieyo baraka taɓa jin ya ambaci queen ba, domin hasalin sunan na Aliyu shureim ne.

Hajjo kuwa tayi mitar tayi mitar harta gaji, wai ko dai ƙoyayen halittar ALIEYO sun mutu ne, kaji fa hajjo da jaza rigima.
Ita kuwa shanawarta take ita da mijinta abin alfaharinta, farin cikin rayuwarta.

_________★★★_________

💔💘♥️🫂

Kwance take saman jikinsa inda suke sanye da kayan shan iska, sosae suke zuba rayuwar su a ƙasar ta EGYPT, lallausan tafin hannunsa ya sanya ya ɗago haɓarta, Fitinannun idanunsa da suke a janye ya ware a kanta, cikin wani irin mayataccen sauti, ya furta.

"Ce kina sona! kice bazaki iya rabuwa dani ba, sannan kice zaki kasance dani har abadan abada gaban abada"

" Yayi maganar yana me lumshe idanunsa tare sake matseta a cikin jikinsa, jin muryarn da yayi amfani wajen furta hakan ne yasa ta ƙara narkewa a jikin sa, domin bawai iya kalaman nasa bane kawai ke wujijjiga tunaninta, harda unique voice nashi dake tayar mata da wani irin feeling.

Shanyayyun Idanunta ta zuba masa cikin Cool voice nata ta furta
“Zan kasance dakai har gaban abada zan rayu dakai tamkar yadda uwa dake rayuwa da ƴaƴanta Kai garkuwa nane a SO LEEY”

Wani irin shigar da ita yayi cikin jikinsa, tare ɗora hannunsa saman ƙirjinta, tare da ware tsumammun idanunsa a kanta.

Kallon da yake mata ne ta kasa jurewa, saboda tsumata da idanun nasa keyi, da wani irin yanayi me wahalar fassara.

Shi ɗinma itan yake kallo ganin kallon da takeyi masa ne, yasa shi ɗan lumshe idanunsa, tare da buɗesu aloƙaci guda, tare da yin ƙasa da ƴar ficilar rigar dake jikinta, wani kasalallen wutar sha’awarta ne ya dirar masa loƙaci guda, wanda hakan yasa shi zamewa ahankali ya kwanta, kasancewar dama a zaune yake akan rantsatstsen gadonsa tare da ɗorata saman jikinsa, bayan ya zame rigar dake jikinsa shima,

“sugar gurl”
Ya ƙira sunanta akasalance cikin yin ƙasa da muryarn da wutar sha'awa ya gama cinye wa, jin yadda ya ƙira sunan nata ne ya sanyata zuba masa narkakkun idanunta, tana me kallon chest ɗinsa dake a bayyane.Sai kuma tayi ƙoƙarin haɗe yawun daya tsayar mata a maƙoshinta, saboda ganin sa da tayi babu riga ya sanya ta jin sha’awar ɗin chest in nashi,A nutse tayi ƙasa da kanta tare da sakar masa wani zazzafan Italian a saman ƙirjinsa😘 “Muah!!”sautin fitar kiss ɗin data may ya bada.
Wani irin jan numfashi yayi, tare da furta sautin ”Ahhhhhhh awwwwwn” gami da zuro tongue ɗinsa ahankali ya lashi lips ɗinsa, domin sosae kiss ɗin ya shige shi. Sai kuma a hankali yakai bakinsa saitin kunnuwanta cikin wani irin mataccen sauti ya furta.
”Kece rayuwata! kece bugun numfashin, I promise to love you with all my heart ♥️ FATEEMERH. Inason in zama abokin ki kamar AMMEY LAYLERH da KHADIJAH SABI'U YAHAYA , I love you my lifeline and I want you to love me kamar JADDERH'N MALEEK TOUFIQ” yayi maganar Cikin kallo shanyayyun Idanunta.
Itama kallon nasa tayi cikin yin luuuuuu da jiƙaƙƙun eyelashes ɗinta da suka soma jiƙewa da ruwan da suka tarummata a Ido, sake shigewa cikin jikinsa tayi cikin muryan ta yafi kama dana ƴan maye ta furta.
”Ina sonka fiye da yadda JADDERH'N MALEEK, Zan ƙaunarka fiye da yadda JALAAL AREEF ya Ƙaunaci LAYLERH'NSA, Sannan in soka fiye da MEERAH'N AK EAGLE, Ina sonka har abadan abada gaban abada har ya zuwa fitar numfashina na karshe”

Wani irin azazzaben runguma ya mata tare da soma birgita tunaninta, domin wasu irin zafafan abubuwa yake aika mata masu wuyar fassaruwa, Romance nata yake idanu rufe, a tare suka shiga jiyar da junansu daɗi tamkar yadda suka saba. Wani irin SO da ƘAUNA suke ma junansu fiye da tunanin mai tunani. Bayan sun gama samun nutsuwa ya kwantar da kanta saman ɗamtsen hannunsa, Ahankali Ahankali suke sakin ajiyar zuciya a tare, juyayyun Idonta ta ɗago wanda suke sharkaf da ruwan hawayen daɗin da ya gama jiyar da ita,Saida ta bama foraheed nasa sumba kafin cikin muryarn fita a hayyaci ta sake cusa kanta cikin ƙirjinsa, Ta shiga Raira masa waƙar da kai take fitowa daga cikin tsaƙiyar ƙirginta, ba tare da sanin ta yadda akayi ta iya ko aka koya mata ba.

_💘 Ƙauna ce ta sanya nake jin ka zama rayuwata💘_
_💔In bakai kwa yaya zanyi In ɓoye damuwata💔_
_🫂Ba madadin ka guna a SO ni kai GARKUWA ta💪_
_✍️Labarin dake zuciyata gunka kaɗai na furta🤗_
_🫰♥️ Ka aminta dani mu zauna in ƙarasa rayuwata💘_
_🤎🤍 Ka shiga raina zuciyata kyauta na baka ɗan gata!👥_

Wani irin kyekykkywan runguma ya mata cikin tsananin zallar ƙaunarta da Allah ya ɗarsa may, ya lulluɓeta da faffaɗan qirjinsa. Cikin deep sound nashi ya shiga furta.

”I'm lucky to have you in my life 💕, never leave me alone I'm incomplete without you my lifeline🫀”

ÆŠaukarta yayi yana yin bathroom da ita Wonka ya mata itama ta mashi, suka fito tamkar wasu furanni, tamkar zara a cikin taurari domin wani irin mugun dacewar da suka yi.

Sai da suka kwashe sama da 8 Months rabon su da Nigerian shaƙatawarsu kaɗai suke yi, sukan kira gida jifa jifa ba ko da wanda loƙaci ba.
Chapter 51 · 0% Book details