Sashe 41
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga wannan ranar bata kuma gigin taɓa ma wayar ammien ba, haka taci gaba da gudanar da rayuwarta cikin konciyar hankali da nutsuwa tayi yadda take so daga ita sai Amnanta, kayan shan iska kuwa na gida sune suka zama abokan rayuwarta. Rayuwarta take shimfiɗawa, zuwa loƙacin ta kuma cika komai ya sake bayyana kansa daram, cikakkun breast nata sun kuma cika Sosae amma ba irin girman nan na hauka ba, suna nan tamkar ka sace ka gudu.
Uban ships nata sun kuma bajewa farar fatarta ta sake yin fresh abinta, kusan kullum tana manne da waya ita dasu ummie su fareedah, wacce take dauke ciki na wajen 4 Months, su yaya jay ma duk tana taɓo su.
Yau shiru babban parlourn na ammiey babu kayaniyar kowa Irfan wurin aikin sa ya kwana uwar rahin jin kuma tana ɓangaren queen. Cikin wani irin rauni ammiey ta mijin nata,murya a tausashe ta ce.
"Yanxu daddynsu haka zamu ci gaba da zubama me Sunan manya Ido, anya kuwa wankin hula bazai kaimu dare ba kuwaâ‰ï¸, yaufa kimanin 4months kenan a lissafina da tafiyarsa, amma ko zancen dawowa baiyi, ga yarinyar mutane a gabanmu, idan ma har bazai dawo ba mizai hana mu kai masa ita!"
Ɗan jimmm Abba yayi tare da sauƙe ajiyar zuciya, baki ɗayansa ya juwo xuwa ga ammieyn mace mafi soyuwa acikin zuciyar sa, ɗan murmusawa yayi tare da gyara zamansa. Hannuwan sa ya ɗora saman nata dake saman teburin, "Kece kike naki zancen yanxu, domin ni na daɗe da yanke masa hukuncin sa cikin weekend ɗin nan yana nan tafe Insha Allahu!"
"Alhamdulillah" ta furta cikin jin daÉ—i shi kuma ya bita da ido tare sakin mata lallausan murmushinsa. Shigowar Fatima goye da princess a bayanta ya sanya su yin shiru da zancen da suke yi É—in.
A mutunce ta gaida su har ƙasa ita kuwa Amnah jikin ammiey ta faɗa tare da gaida su cikin harshen English.
Nan suma ammiey ta tayi sarving nasu da kanta, nan suka koma saman kujerun parlourn suka yi dinner nasu cike da nishaÉ—i.
* 0ne week later*
Gaba ɗaya airport ɗin zagaye yake da matakan tsaro, tako ta ina sun zagaye airport ɗin Yaza man sunyi mar ƙawanya keñan.Bisa zuwan ALIEYO MUHAMMAD NASEER, matashi maiji da masu gidan rana nera kenan, ya mirza nera ta koma dala ya mirza dala ta koma dola.
A hankali yake saƙƙowa daga matakalen benen cikin jirgin, cikin tafiyar ƙasaita da isa yake saƙƙowa
sanye yake cikin wasu haɗaɗɗun fararen suit masu azabar ƙyau da tsaɗa.
Ahankali ya shiga ware lumsassun idanunsa tare da buɗe hanci yana shaƙar iskar ƙasar shi daya kusa 3/4 Months rabon shi da ita.
Idanunsa ya lumshe jin yadda wata daɗɗarn iska ta shiga kaɗa shi, wasu mahaukatan motoci ne guda biyar reras suka Parker dab da keɓantancen wurin da aka keɓance. Gaban wata narkyakkiyar....
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 43&44
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
https://www.facebook.com/share/p/TLMWh1zUXdpkDo7V/?mibextid=oFDknk
* Duk meson karatun littafin ƘAUNA BIYU ko MIKIYA yayi joining link na facebook nawa,na zan dena post ta WhatsApp*
https://www.facebook.com/share/p/SPrypNw9SYPNzPoA/?mibextid=oFDknk
__________★★★__________
*Dedicated to My families Naaaaaa abin alfahari na*
MA Bilyna! Hasken rayuwana farin ciki Naaaaaa Maman haidar, ƙaunanki ta daban ne acikin Rai da Ruhina.
Yau shafin na kune
*GOVERNMENT GIRL UNITY SECONDARY SCHOOL MALAM MADORI PMB 001*
â™¥ï¸ Alkhairin Allah ya kai Miki har gadon barcinki my, Rabin nan💔 *HAFSAT IBRAHEEM BALE HADEJIA* masoyiya ta mu opozity Naaaaaa My SHANSHAN tawa, my class mate ina alfahari dake abar Æ™aunana ♥ï¸.
*Ban manta da my JANA BA, A ahhhh inyeeeeee 😱 👀 ZEEY RA'U tawa a ahhhh SURAYYAH SANI AMINU. Wayyo my pure gold, milkshake*
*AUNTY SHAMSIYYA SHU'AIBU (ME KYAU) Labour fa wllh munci uwa ba laifi, maye hfaruâ‰ï¸ðŸ¤ Dutse Gida dubu AUNTY BABYN NUWAIRA Akwai haÉ—in kauri, ina kuke barmin labarin Aunty AMEERAH JAJAYE KANOâ‰ï¸, 🫣 🫣 🤗 Wayyo aunty FAJI ME GARI na kallona. My abincin zuciya na manta da labarin Ƴar machina ta, Asma'u s Ruwa gwaram, BABYN BAUCHI ke dama muna tare.
Ke bazance komai ba *FATEEMERH ƳAR CUKWAU*
*MY UWAR KWANA NA AUNTY RABI YUSUF AUJARA* Ubangijii ya biyaki da gidan aljannatul Firdausi, kinyi min komi acikin rayuwa.
______________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
Blue black ɗin Toyota grand highlander ya tsaya, suka sauran huɗun duka ƙirarn Toyota Avalon ne wacce yake tsaye kuma itane ta kasance a tsakiyar su.
Ordering nasu yayo daga England sabbin shigone wanda a iya ƙiyasci ma kuɗaɗen ko waccensu zatakai kimanin 40 millions, banda wannan ta tsakiyar wanda katttf kuɗinta kai tsaye zai kai kimanin miliyan saba'in.
A silo motocin suka lula zuwa haÉ—aÉ—É—iyar unguwar su da SHARAÆŠA PHASE 01.
4:47 na yamma motocin suka kutsa kansu cikin wargajejen katon get É—in gidansu.
Baki ɗaya suna kammale a main Parlourn gidan, kowa da kowa nanan har Amnah ma tana parlourn, Queen ce kaɗai babu a parlourn. Jin tsaiwar motoci ne ya sanya su miƙewa domin dai su kansu basu san da xuwan nashi ba, kawai dai sun san cikin week ɗin zai zo, kuma sun sha idan zai taho zai sanar dasu.
Shigowarsa cikin parlourn mahaifiyar nashi shine ya katse musu wasi wasun da suke dan gane da shine koba shine ba.
Cikin tafiyar wanda ya isa ya kuma kai yake taka ƙafafunsa zuwa gaban mahaifan nasa, hannuwansa zube cikin aljihu. "Welcome babban yaya tafiya haka babu sanarwar" Irfan ya yayi maganar yana nufar big bro nashi, Amnah kuwa tsabar farin ciki tama gaza gane mine ya kamata tayi sai kawai ta hau sakin dariyar farin ciki. Hugging nashi Irfan yayi shima cikin farin cikin ya ɗanyi hug nashi kaɗan, domin duk hankalinsa yayi kan Amnah dake ta sakin dariyarta har yanxun.
"Princesses papiey where are you â‰ï¸"
Ya faɗa a narke kamar da yanda yake mata kuma cikan kwaikwayon irin ƴar ƙaramar muryanta yayi maganar.
"Gani tanan papieyh!"
Ta faÉ—a tana tafiya a guje xuwa gare shi.wani irin É—agata sama yayi domin Sosae yayi missing gurl In, cikin yanayin dariyar farin cikin da take ta furta.
"I miss you papiey!, amma cenñnn irin kamar da In Nan ba tunda yanxu ina da mummyna"
Wani irin murmushin da bai shirya xuwan sa bane ya kwace masa cikin tsananin qaunar ta, da kuma biye ma shirmenta shi ma yace "Nima banyi woni missing naki ba princess papiey, kinga waÉ—an da nafi missing" ya faÉ—a yana karisawa gaban iyayensa da tun É—axun yake jin yadda idanuwansu ke yawo a kansa.
Ɗan risinawa yayi tare da yin ƙasa da kansa ya zare p_carp ɗin dake samar kansa.sun san abinda yake nufi da hakan don haka suka sanya hannuwansu samar kansa tare da masa adda'a.
Cike da jin dadi ya É—ago tare da gaida su cikin tsantsar farin ciki suke amsa shi, dip dip suka ji É—an gudun Amnah, ko kafin su waiwayo sai sautin muryanta suka ji tana cewa.
" Na tafi na faÉ—oma mummy itama tazo papienmu ya dawo"
Murmushi kawai suka bita dashi, shi kuwa boss ln acikin zuciyarsa yake furta da kuwa kinfi Hajjo sona yarinya.
________★★★_________$
Ahankali ta fara ziro fararen sawayenta daga cikin bathroom ɗin, ɗaure da towel me ɗan girma komi ahankali takeyi, Anutsenta tazauna gaban mirror kan stool, blow drying gashin kanta tayi tai parking nashi a ƙasan ƙeyarta, ta ɗauki wasu sprays masu tsada da ƙamshi ta feffesa ma gashin, sannan tashiga shafe shafen lotion masu sanya fata tayi laushi. Kafin ta feshe jikinta ta tarin turarikanta, bayan ta mulke jikinta da Shu'umar humrarta. Cikin clothes na kayanta ta shige, wasu haɗaɗɗun simple ciffon riga da wando taciro tasaka nude, there’s no way idan ka kalleta baza kaso ɗauke Idonka daga kanta ba don wani masifar ƙyaun da kayan suka mata ko nace ta musu. Tana shirin sanya ma kanta band Amnah ta faɗo ɗakin...."Mummy Naaaaaa! Mummy Naaaaaa kije ga papieynmu cenñnn a parlourn ammiey ya dawo" damm haka gabanta ya bada sautin bugu. Matse hannun Amnah data faɗo jikinta tayi, Saida ta dedeta nusuwarta kafin ta ɗan rage matsar datama hannuntan, murmushin yaƙe ta kakaro tana ɗan Idanunta tace "na tayaki happy lie princess angel na!"
" To ki zo muje parlourn ammiey ki ganshi kema mummy"
Dole ta ƙaƙalo ma kanta aiki don gujema rigimar Amnah, cikin dubara tace "kije ina zuwa nima yanxun aikin nan dan ƙarasa kinji little princess angel" sakin ta tayi tana rugwawa tana faɗin "kiyi sauri to xan ce ma 😅 kina gaida shi kinji Mummy Naaaaaa!"
(Innalillahi Amnah ko)
Tayi maganar a zuciyarta, kobciyarta tayi a saman lafiyayyan gadonta taja trow pillow ta rungume shi tsammm tana jin yanayin ta na sauya daga wani mataki zuwa mataki me girman gaske. Idanunta lumshe ita kaÉ—ai tasan abinda ke damunta cikin ranta.
Aceñnn parlour kuwa bayan sun gama gaisawa ya miƙe yana yowa plate nasu Amnah riƙe da hannunsa, sai surutu take zuba masa, duk takun da zai yi sai yaji zuciyarsa na tsananta bugu fiye da farko. Har sun gitta parlourn ta yana shirin nufar nashi bangaren ƴar rigimarsa taja ta kafe nan ta soma tirza ƙafafunta kan dole sai dai suje bedroom Mummy'nta.
A kasalence saman laɓbansa ya furta "pls AMNEEE!, barni na huta haka nan mana"
Kafaɗa ta noƙe dole babu yacce ya iya haka suka kutsa kansu cikin bedroom nata, ga bugun da zuciyarsa ke masa na ƙara hauhawa. Tana konce tun fitar Amnah tayi konciyar nan irin ta rub da ciki, inda ta zamo ƙafafunta ƙasa.A loƙacin da idanunsa sukaci karo da yanayin kobciyarta, wani irin zirrrrrr haka yaji loƙacin da Idanuwansa suka masa tozali da kyakkyawanr surarnta.
Ji yayi tamkar ya tafi da gudu ya rungume ta domin kada ta sake ɓacema ganinsa, sosae ƙamshi dake tashi acikin bedroom nata ya shiga rikita tunani dama ƙwaƙwalwarsa, jikin sane yaɗau tsuma tamkar mai wata cutar,... Cikin tafiyar sassarfa ya juya hakalan barin bedroom nata, amma sai Amnah ta sake riƙe hannunsa tare da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, sai kuma ta saki hannunsa ta nufi queen dake konce tana jin sa'adda suka shigo, amma ko motsi batai ba gudun ma karya fashimci Idanunta biyu, "MAH! Mummy!! Mummy Naaaaaa ki tashi ga papiey yazo, na tawo Miki da shi nan"