Sashe 50
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*************
Ƙiran sallar farko acikin kunnuwansa daram, domin sammmmm ya gaza rumtsawa gani yake da yayi gigin yin barcin wani ka iya zuwa ya sungume masa mata.lumsassun Idonsa ya zuba mata yana wani irin kallonta dawani irin kamshin da take yi, ahankali ya zare jikinshi daga nata cikin taka tsantsan ya zare jikinsa a nata, ya sauƙa daga gadon yaja bargo ya rufe ta da kyau yana kallon fuskarta, cikin bathroom ya shiga yasakeyin wanka da warm water sanan yay brush yadauro alwala yafito daure da towel a waist nashi. tsayawa yayi gaban mirror yana tsane jikinshi da karamin towel yana kallon yanda take baccin ta hankali kwance, murmushi yayi yace "wife" lotion ya ɗauka ya shafa kafin yaje gaban wardrobe yajawo wani brown jallabiya da white singlet ya saka sanan ya fesa haɗaɗɗun turarurukanta masu sanyin ƙamshi. Kanta yazo ya tare da ɗan rankawfo saitin kanta, Bakinshi yakai saitin kunenta yabata earlobe kiss gently, buɗe ido tayi kaɗan cikin bacci, kiss yama idanun da sauri ta damƙe idon tanadan murguɗa mai baki, murmushi yay tare ɗan ɗalle laɓɓan nata " ki tashi kiyi sallah kafin na dawo"
Queen kuwa da kumburarrun idanunta ta bishi da kallo duk da dishi-dishi take ganinsa, Cikin rauni ta saki raunataccen kuka murya na rawa take kukan tare da cewa.
"Mugu kawai Saida ka gama min fyaÉ—en , zaka wani ce in tashi? Ta ina zan iya tashi, kamin fyaÉ—e kace na tashi"
rufe idanun tayi sabida duhun da taga yana meye ganinta, kana É—akin yayi mata duhu gaba É—aya, daga nan bata kuma sanin inda kanta yake ba, sakamakon jinta da ganinta da suka É—auke.
Ana idar da sallar ko ɗan azkar ɗin daya saba yi yau be tsaya zaman yiba, domin duk hankalinsa na gida wurin Fateemerh'rshi, Sosae Abba da Irfan suka yi Mamakin fitarsa saidai kamea basu ce ba, tsabar yana ganin tamkar bazai kai gare ta bane ya sanya shi fara taka matakalar benen bibbiyu, tana kwance a yadda ya barta cikin sauri ya ƙarisa gabanta, zama yayi aɗan bakin gadon.
Ahankali ya ɗan rankwafo da kansa ya sauke mata wani French kiss 😘 😚 a forehead ɗinta, tare da gangarowa saman tsakiyar ƙirjinta. Sai kuma yayi saurin ɗagowa ya kalleta, jin babu alamun numfashin game da ita. kunnensa ya ɗaura akan ƙirjinta wai ko zai ji harbawan zuciyarta, jin shiruuuuu ne kuma ya sashi ya ɗago a kiɗime cike da tsantsarn tashin hankali. Baki ɗaya saiya rasa mene zai mata wanne irin taimako ya kamata ya bata, Sai kawai ya sure ta tare da yin cikin bathroom da ita. Yana shiga ya sakar musu shower yana riƙe da ita, wata wahalalliyar ajiyar zuciya taja, jin sauƙa ruwan sanyi a jikin ta, kanta ta cusa cikin tsaƙiyar ƙirginsa jin ruwan na cewar shige mata hanci da Ido.
Shi kuwa jin motsin ta ne ya sanya shi kashe shower'n tare da zare pyjams nashi daya sanya mata, Sake gasata yayi sosae kana ya mata wanka alwula ya É—aura mata. Sai kuma ya sake fito da ita É—auke a hannunsa tamkar wata baby, wata Brown t-shirt É—in rigarsa da wando ya sanya mata, tare da shimfiÉ—a praymad, daidaita mata tsaiwa yayi ita kuma ta tada sallar Asuba.
Tana sallar amma jikinta na rawa wani mayen zazzafan zazzaɓi take ji irin me ratsa cikin ɓargon nan. yaraffff ta zube dai-dai loƙacin da takai rukun ƙarshe.
ALIEYO dake zaune daga gefen bed hannunsa dafe da kansa dake sara masa sama². Da sauri ya ɗago "Ya Allah!" Ya furta gánin ta zube a ƙasan darduma, Cikin tashin hankali ya nufeta yana ɗaukarta cilakk yabi da hanyar baya cikin wata zuƙeƙiyar motarsa ya sanya ta tare dama motorn key yabar gidan, baki ɗaya hankalinsa baya jikinsa tuƙin kawai yake ba tare da sanin inda hankalin sa yake ba. Allah ne kaɗai ya kaishi wata private hospital mafi kusa kutsa kansa kawai yake haka har ya samu yayi Park na moton. Dr FATEEMERH JALAAL AREEF (Queen) ce ta amshi ragamar kulawa da Queen takwararnta me irin sunanta, ƴa ga LAYLERH LAMIEVITA'N JALAAL AREEF, ta cikin littafin AMMEY LAYLERH na JALAAL AREEF.
Sosae ta kula da ita harda ɗinki tama queen domin ba ƙaramin jiki ta shaba, dake yarinyar irin Mahaifin tane babu ruwanta da wani haɗe haɗen ran da yake da ganin shi basamude a kanta.
"Do Allah have mercy on women in their first night, in dealing with marriage!, kana zaka daga mata ƙafa kamar nan da 2weeks, zuwa loƙacin ta gama workewa"
Tayi Maganar cike da qosawa da rashin son maganar ta, tare da É—an lumshe idanunta, alamun bata so har tayi magana mai zurfin haka ba.
kurrrrr ALIEYO ya qure ta da ido exactly komai nata irin na JALAAL AREEF take yi, Rashin son maganar ta, rashin hayaniyar ta, kai hatta yadda yake lumshe idanunsa ya kuma bude su haka Fateemerh take.
Domin tazo wani aiki ne dake tana ƙasar EGYPT ita da mijinta, shine take ɗan zagayen manyan asbitoci. Sosai ta tausayama Queen ɗin.
Sai yamma ta bashi sallama, gashi shi kuma yaƙi fita ko nan da Cenñnn ne, wayoyinsa kuma duk ya barsu a gida, hankalin Ammiey Idan yayi dubu toya tashi, domin ganin shiru shurin yayi yawa basu shigo ba, hakan yasa tayi ta kiran wayoyin Aliey amma tana Ring ba'a peak calling In, hakan yasa taje har ɓangaren nasu amma babu kowa.
Kamar yadda yabi ta baya haka ya dawo ta bayan wajen dawowa, Zuwa loƙacin taji sauƙi sosae, Sai bayan ya sake mata wanka ya haɗa ruwan tea kana hankalin sa ya dawo jikinsa, Nan fa ya tuna da Ammieynsa, wani irin dafe kansa yayi sai kuma cikin sauri ya fita a bedroom nata, tare da nufar part ɗin Ammiey. Tana zaune tayi jurum tana jiran taga ta idda zasu ɓullo domin ba ƙaramin tashi hankalinta yayi ba, Saurin miƙewa tayi tare da nufo shi cikin sauri. "Me Sunan manya ina kaje? Ina kuka shiga gaba ɗaya hankali na ya gama tashi!"
Hannunsa ya cusa cikin Sumar kansa dake aɗan hargitse, sai kuma yayi ƙasa da kansa yana furta, "Ammiey dama FATEEY ce bata ɗan ji daɗi ba, kuma duk hankali na sai yayi gaba, gashi duka woyoyina na barsu ne a gida"
"Subhanallahi me ne ya samu Fatimah kuma?" Tayi maganar da alamun tambaya, "Ehhhhhhhhh tana ma cenñnn a kwance idan da abu mai ɗan ruwa ruwa haka ki bani na tafi mata dashi, ba taci komi ba tun jiya"
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,kuma Ni nake zaune a gida ALIEYO, ka kyauta min kwarai!"
Tayi maganar tare da raɓashi ta koma kitchen farfesun kayan ciki da gamawarta kenan ta ɗiba mata, sai turiri yake ga uban ƙamshin da yake zubawa.
Ta gabanshi tazo ta wuce, kai tsaye tayi part ɗin su, Ahankali ta tura ƙofar bedroom nata hangota tayi a kwance ta tukunkune cikin duvet, da sauri ta isa gare ta,wanda har wani ɗan barcin wahala ya sake yin gaba da ita......
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 51&55
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
_________________________
Ahankali Ammiey takai hannunta saman goshin Fatiman, Cenñnn cikin barcin ta kamar a mafarki taji ana taɓa saman goshin ta, hakan ya sanya cikin mayen barci ta riƙo hannun Ammiey wanda ita a tunaninta na Aliey ne, sai kuma ta soma magana cikin barcin dake janta.
"Wayyo ummie na, ka barni haka! ka ƙyaleni,bana so bana so bana SO!" Sai kuma ga ruwan hawaye sharrr ya biyo fuskarta.