← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 56

Sashe 3

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Au haka ma za ka ma zaka ce? Don kawai kana son kare abokinka, kenan ma kafi son sa dani?”

“Yi hakuri Babyna, faɗa min mene kike son na siyo miki a kasuwa?" Ya katse faɗan nata ta hanyar tambayar ta

“Zuciyarka, ka cireta daga Ƙirjinka ka saka ta a hannunka ka zo min da ita, iyaka ita kaɗai nake da buqata nurul qalb!"
ÆŠan lumshe idonsa yayi tare da buÉ—ewa yana tuna famarkin sa na daren jiya, "Queen gaba É—aya zuciyar Aliyu shureim ta daÉ—e da zama mallakin ki ke kaÉ—ai, saidai ina ji!, ina tsoron na mutu na barki da tarin zallar soyayyata a cikin zuciyar......

"Kada ka sake yi min maganar mutuwa nace ma bana so!, bana so!! Bana so ka daina, kuma mutuwar ta rasa wa zata É—auka sai kai? Wlh duk sanda aka wayi gari babu kai Tabbas a ranar nima zan rasa tawa rayuwar"
”Mutuwa kike tsoro queen?" Yayi maganar yana sakin ɗan wani murmushi mai ciwo a cenñnn qasar ranshi.

katse wayar kawai Fatima tayi ba tare da tace komai ba.

"I LOVE YOU DRAMA QUEEN" ya faÉ—a yana manna wayar a kan qirjinsa, bayan ya duba wayar yaga katse qiran tayi.

★★★

★ƘASAR🌆MOSCOW★

*Cosmos hotel's lobby*

P U B É—aki mai no:1200

*~Singer🎙️🎧~*
Wani bazaraten matashin saurayi ne ke tsaye gaban Singing speed kunnuwansa manne da headphones idanunsa a lumshe, iyaka kwantaccen gashin dake nan kwance saman qeyarsa kawai nake iya hange daga ɗan nesa, in banda walwali da ɗaukar idanu babu abinda sumar take aikin yi, ga wani irin qamshin haɗa haɗen mayuka masu azabar ƙamshi da tsada keta faman tashi.
Yana sanye cikin wasu haɗaɗɗaun buttoned shoulder strip wool sweater na Paco Rabanne, Coffee and white color sai sweater daya ɗaura saman kayan da ya mai wani irin kyau banawasaba, yana sanye dawani Black Merni trouser qafafunshi sanye da wani black boot na Lanvin, wani irin azababben ƙamshi yakeyi tamkar Companyn tularen duka ne a jikinsa.
Tsaiwarsa ya ɗan gyara hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa idonsa lumshe, Cikin wani irin Sound wizard dake tashi a cikin iyaka ɗakin ya fara fitar da sautin waqarsa mai wani irin sanyi da sanya nutsuwa a wurin ma'abocin jin waqoqinsa. duk da kuwa cewar shi ɗin *PILOT NE* (matuƙin jirgin sama). Amma yana tsananin ƙaunar yin waqoqi ko yaya iɗan ya sami free ya kanyi waqoqi bawai don ya tara kuɗi ba a ahhh saidan kawai tsananin qaunar son yin waqoqin da yake. Kai tsaye idan yayi baya taɓa fitar dasu saidai yakan yi ɗan short video haka a TikTok INSTAGRAM harma da sauran yanar gizo, da ire-iren waqoqin sa masu azabar daɗin saurara. Kaf tarin mabiyansa babu wanda yau zai iyacewa ya taɓa ganin ainihin fuskar ALIEY A wanda da iyaka ALIEY A ɗin kaɗai yake amfani.
Saidai duk da haka yana da tarin mahaukatan fan's kwarai sosea da gaske, wanda daga sunji ya hau kan ire-iren waqoqin sa sukan rikice su haukace da roqon don Allah ya taimaka ya sakar musu a comment sections, saidai baya taɓa sakar musu ɗin sammmm tunda dama yayi ne kawai don nishaɗin ƙansa, da ɗebe masa kewa da hakan yakan yi a loquta da dama.

★★
★★

_Tu hiye mujhko bata de_
_chaahun_ main _ya- na...._
_Apne ta dil ka pata de_
_chaahun _main_ ya -na..._
_Itna bata dun tajhko_
_chahat pe apni mujhko_
_yun toh nahi ikhtiyaar_
_Pair bhi yeh Socha dil ne_
_Ab Jo laga hun milne_
_Poochun tujhe ek baar_

_Tu hiye mujhko bata de_
_chaahun_ main_ ya- na...._
_Apne ta dil ka pata de_
_chaahun _main _ya -na..._

_Aisi kabhi pehle hui na thi khwahishien ... Oh...._
_Kisi se bhi milne kina kithi koshishien
Uljhan Meri suljha de_
_Chaahun_ main_ ya- na..._
_Ankhon aakhon main jata de_
_Chaahun_ main_ ya -na_

★★
★★

Har wani irin luuuuuu idonsa keyi alamar waqar na hawan kansa sosea kuma duk wannan abin da yake, karkuce da pepar yake roying na waqar a ahhh dama haka cenñnn yake waqarsa cenñnn. Vibrating da wayar shi ya ɗauka ne yasan qirane ya shigo masa cikin wayar. Picking call ɗin yayi tare da manna wayar da kunnensa cikin dakewa da nuna tsantsar izza, daga cenñnn ɓangaren mai qiran kuwa jin anyi picking na call nashi ne ya sanya cikin sauri don ɗaya daga cikin aikin aliey ne ya datse qiran nashi baki ɗaya, cikin hamzari ya daidaita nutsuwar shi tare da faɗin.
"Sir.Our flight will depart from Moscow to Nigeria at around 12:30 tonight"

yatsine kyakkyawanr fuskarsa yayi as usual yana daidai tsaiwarsa "ohk" kawai ya iya faÉ—i tare da zare wayar a kunnensa yana datse qiran baki É—aya.
Ajiyar zuciya Obi ya saki yana jaddada tsantsar jin kai da tsananin izza irin ta aliey.

*Nigeria*
KANO
SHARAÆŠA PHASE 01

★ALIEY MAI MATA ESTATE★

Wani irin qerarre kuma haɗaɗɗen shimfiɗeɗen estate na hanga mai kama da SOLDIER'S HOUSE wanda gaba ɗaya anguwar wasu jibga-jibgan soldier's ne kewaye da ita tako ta ina. Tamkar rana haka tsananin haske ya haskake wannan anguwar. Nan na sami kutsa kaina cikin qaton get ɗin gidan dake zagaye da manyan soldier's da ƙyar domin ɗakkowa masoya mabiyan littafin ƘAUNA BIYU rohoton wannan haɗaɗɗen gidan.
Haka na ringa ratsa SOLDIER'S kawai don samo muku meye wannan gidan ya qunsa🤗🥰

Cikin wani haÉ—aÉ—É—en paulour na kutsa kai na, da wata kyakkyawar qaramar yarinyar da batafi Æ´ar five years na fara cin karo, mai masiyar kyau da tsananin hasken fata, tana kwance jikin wata kyakkyawar farar mata wadda taÉ—an manyanta kaÉ—an, amma duk kwakwkwafinka baka isa faÉ—ar shekarunta tashin farko ba.
cikin irin yarintar nan na yara ta shiga doddoka qananun fararen qafafunta, tana faÉ—in. "Ammey yaushe pa piey naaa zai dawo?, kice ya dawo, kice ya taho min da sabuwar mamien da kika ce zai kawo min tunda kowa yana da mamie amma Ni! Bani da mamien!, idan nace pa piey ya kawo min sabuwar mamie idonsa sai yayi jaaaa, ya fito ni waje ya kulle É—akin sa!" Tayi Maganar tana ci gaba da birgima jikin matar da data qira da Ammey.
"AMNA papieynki ba kamar sauran mutane yake masu samin freedom na kansu ba, gaba É—aya ya kanainaye rayuwarsa da tarin busy, don kawai wata rubutacciyar qaddara tazo ta gitta ta cikin rayuwarsa....."
Sai kawai wasu zafafan hawaye suka shiga saƙƙowa daga saman kyakkyawar fuskarnta, alamun ko miye ta tuna haka mai girma ne acikin rai da ruhinta, koda wannan kyakkyawar yarinya da aka qira da Amna taga hawaye na zubowa daga cikin ƙwayar idanun ammey sai kawai ta kwantar da kanta saman jikin ammeyn tare da sakin nata kukan itama.
"Duk lokacin da nayi muku zancen sabuwar mamie keda papiey ba kwaso ke kuka kike, shi kuma papiey ya ya rufe kansa ya koroni waje why?, grenny"
(Ya ilahi ya rahman)
Ammey ta faɗa cenñnn cikin qasar zuciyarta ganin Amna na qoqarin fashimtar halin da suke a ciki. Wani irin rungume yarinyar kawai tayi cikin jikinta tana fesar da wani irin zazzafan Numfashi.....

To masu biye dani shin za'a je? Kuna biye da ALQALAMIN AMMEY LAYLERH ✍️. Don jin yadda tafiyar zata kaya🤗💪🥰
Tafiyar mai zafi ce🔥, salon na musamman ne 🫰✍️ haka ma littafin ƘAUNA BIYU 🌺 na daban ne ba kamar sauran littattafan da kuka saba karantawa bane.

This promise is MIRRAH 💫 AMMEY LAYLERH💪🫰
Shin waye ALIEY?

Shin su WAYE waÉ—annan bayin Allah? Masu tsananin Bama mutum tausayi, AMNA da kuma AMMEY.

Shin waye papieyn da Amna take qiran sunan ya kawo mata sabuwar mamienta?

Shin wannan wacce irin qaddara ce tayi kutse harta zo ta gitta tsakanin wadannan bayin Allah?

Babu 🖐️🤚🙅🙅 duk kanmu bamu sani ba kai tsaye kun san amsar tana ina???

ƘAUNA BIYU

😳

A gimtse 🫰🙃

*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*

~Heart touching love, with love a side 🤍🤍~

Page 5&6

*BY*
*AMMEY LAYLERH*

✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~*

______________

بسم الله الرحمن الرحيم
*Alhamdulillah forever and always 👏*
____________________

♥️🤍♥️

Wasu irin zafafan hawaye ne sukaci gaba da zubo mata, zuciyarta wani irin zafin masifa ke mata, duk yadda takai ga hana hawayen ta sauqa amma hakan ya gagara AMNA, Amna Abar tausayice abar a tausaya mata ce. A kaff duniya babu abin yakai rashin mahifiya É—aci da ciwo, da tashin hankali.

Sai dai sammm papieyn ta ya gaza ɗaukar ƙaddarar mutuwar matarsa abar sonshi Safiya (Sofeey). Wanda a ranar data haifi Amna a ranarn Ubangijii ya amshi ran safiya.
Ya zam tamkar wani zararre,mara hankali duk sanadiyyar mutuwar matarsa safiya. Saboda da tsananin tashin hankalin mutuwar ta shige shi sosae fiye da tunanin mai tunani,Sabo da wata iriyar zazzafar soyayya yakema matarsa Sofeey, domin shi mutum ne da bai iya so ko qi ba shi kaɗai yasan tashin hankalin da mutuwar Sofeey ta sanya shi a ciki.mutuwar tayi matuƙar bugarsa da kuma gigitar dashi,don saura kadan ya zauce a sannan,tun daga wannan lokacin komai ya tabarbare masa.
Hakan sanya shi killace kansa wanda ko abinda ta haifa É—inma bai gani ba, saida yakai kimanin sati guda babu wanda yasan ko inda yake,gashi duka woyoyinsa switch off ne, anqira shi, an qira shi amma amsar É—aya ce switch off. Har sai ranar da safiya taci ka kwana bakwai da rasuwa kana ya kunna phones nashi.yana buÉ—e wayoyin nashi qira yana shigo mi shi, Saida yayi tamkar bazai É—aga ba sai yaga ammey ce, yana picking sai yaji ta fashe masa da kuka.
Shi kuma a duniya babu abinda yafi tsana sama da zubar hawayen ammeynsa.da ƙyar da tarin adda'oi aka samu ya ɗan dawo haiyacinsa.
Chapter 3 · 0% Book details