← Book details Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 56

Sashe 54

Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Musayar kalamai suke a tsakanin su masu girma, da hargitsa tunani, kalamaine suke aikama junansu masu birgita ƙwaƙwalwa da tunanin mutum, masu sanya brain gigicewa.
“Muah!!”
Sassanyar sautin fitinannen kiss ɗin da ya mannawa screen ɗin wayar, ya ratsa cikin dodon kunnenta, wanda hakan yasa ta jan wani irin dogon numfashi me ɗauke da ruɗewa haɗi da bayyana sabon yanayin da ta samu kanta aciki. saboda ya saki kiss ɗin ne cikin wani fitinannen salon da yasa har yakai ba tare da ta sani ba, adaburce ta saki wani sassanyan nishi, haɗi da jingina bayanta da jikin gado, dan sai takejin kamar kiss din akan lips dinta suka sauƙa bisa dole ta haɗiyeb wani busashshen yawu daya tsaya mata amaƙoshinta.
Inda shi kuwa Aliey ganin yanda kiss ɗin nasa ya narkar da itane yasa shi, sake ƙasa da Fitinannun idanunsa da janyeeee suka kuma ƙanƙance tsabagen wutar fitinar dake cikin su.

Seeing how her condition started to change to pure desire ya sanya murya a shaƙe ya furta

“Kiyi bacci!”

“Uhummmm...”
Ta amsa masa cikin sanyin yanayi, tare da É—an zamewa ahankali ta sake cusa kanta cikin pillow, saidai bata kashe wayan ba, kamar yanda shima bai katse kiran ba.

Shiru ne ya biyo baya atsakaninsu na ɗan wasu mintuna, babu wanda ya kuma furta komi face idanun da ya zuba mata da sukayi ja saboda muguwar sha’awarta. yayinda ita kuwa ta kasa jure kallonsa, dan ayanayin da take ciki bazata iya jure yin ido huɗu dashi ba. Hakan yasa a wahalce ta lumshe idanunta da koma ƙananu sosai, har wasu ruwa ruwa suke fiddawa, a wahalce ya furta ”baby zuma!”
A gigice tawo sama da kanta, tare da zuba masa narkakkun idanunta, mararnsa ta zuma ba ido wanda har yanxun ganinta ba ƙaramin tsoratata yake ba. Har makaki take ta yadda take iya ɗauke tsawonta da girman ta.
Wani irin miƙa tayi tare da ziro tongue nata ta ɗan lashi saman laɓɓanta. Ganin yadda tayin ba har bai san loƙacin daya ja yaji domin ba ƙaramin birkita tunaninsa hakan da tayi yay ba.

”FITINANNA!”

Ya furta saɓan laɓɓansa tare da kawo bakinsa sairin tsayayyun breast ɗinta ya wani irin rumtse Ido tare da sauƙe musu 😘 😚. Ai da wani irin azababben gudu ta tashi tana faɗawa cikin bathroom. Wani wahalallen Numfashi yaja tare da sakin wani shu'umin murmushin da shi kaɗai yasan ma'anar kayansa.
Datse qiran yayi bayan ya furta dole dolen dole gobe na sauƙa a Nigeria,karna kashe ƴar mutane na boni da kaina.

★★★

Washe gari haka ya taso ba tare da ya sanarma kowa ba, sauƙar dare yayi wajajen taran dare. Sosai su ammiey suka yi mamakin ganinsa bayan sun gaisa kai tsaye part ɗin sa ya wuce Saida ya watsa ruwa a jikinsa kana ya fito cikin wasu haɗaɗɗun shigar kayan bacci, directly ɓangaren ta ya nufa cikin wani irin farin ciki.

Fitowar daga wanka kenan jikinta sai wani irin ƙyallin ƙyawu yake ga wani dauwamammeen qamshin daya riga da ya gama kama jikinta, a nutse ta shirya kanta cikin wata haɗaɗɗiyar sexy gown wanda gaba ɗaya kusan rabin breast ɗinta suka bayyana kansu ta saman rigar, humrarta mai masifar qamshi ta shiga mulke jikinta da ita, a take wani irin daddaɗan qamshi ya game ɗakin. Tun fitowarta a wankan ya wani irin kafe ta da Mayatattun Idanunsa, gaba ɗaya daga inda yake zaunen ta gama zauta tunaninsa da iyaka qamshinta, a rikice ya miqe yana yin kanta wani irin ɗan banzan murmushi ta sakar masa, domin duk da batasan da dawowar nashi ba amma jikinta ya gama bata yana cikin ɗakin. Hannuwanta ta buɗe masa da wani ƙayataccen murmushi kwance saman kyakkyawar fuskarta, wani irin kyakkyawarn runguma ya mata yana manna kansa cikin qirjinta.
Sake matseta yayi cikin wani irin salo yakai bakinsa kan kunnenta harshensa ya zura acikin kunnen nata yana yawo dashi, cikin qwarewar ta a fannin ta tallafo kansa tana haɗe bakinsu wuri guda tare da laluɓo harshen sa ta fara wani irin suck na halshensa dake cikin bakinta.
wani irin numfashi me zafi Alieyo yake fitarwa sake matseta ajikinsa yayi, hannunsa yaɗaura akan ƙirjinta, atake suka sauƙe wani irin ajiyar zucia tare da sakin wani zazzafan numfashi me sauti. ahankali yake goga laɓɓansa ajikin kunnenta, cikin wata irin kasalalliyar murya me dauƙe da tsananin mayen so, ƙauna, haɗi da tsantsar sha'awa ya furta

" I LOVE YOU ina SONKI da yawa and I Miss your sweet innocent farce.
inason kici gaba da jiyar dani da kuma shayar dani daÉ—inki My JAAN"
Wani kalan harÉ—e tongue nashi yayi a cikin bakinta,kafin yaja wani zazzafan Numfashi ya furta.
”I Miss your voice, I miss your hug,I Miss your 😘 I Miss forever da komai da komai naki barin ba nan da nan”
Yayi maganar yana matse nononta da kuma shafo ƙasan mararta.
Chapter 54 · 0% Book details