Sashe 53
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan fa ta tattaro Æ™arfinta tare É—acin É—amara da gyalenta suka shiga kokawa da security'n, sai ga dr Bilki Ali nan ta Æ™ariso wurin cikin faran faran É—inta ta furta â€meke faruwa ne†ta tambayi security'n. Nan ta zaiyane mata komi.
ÆŠan murmushi Bilki Ali ta saki tare da furta â€irin waÉ—an nan tsoffin Saida uziri, ki barta ta shigaâ€
Tana gama faÉ—ar maganar tayi gaba Hajjo kuma ga kutsa kanta cikin Labour room É—in. Turus ta kuma ja ta tsaya tana kallon Ikon Allah, ganin Fatima konce tare da jinkirta gabanta. Ba tare data furta komai ma kuma jiki na rawa ta fito tare da budar su Ammiey.
Ammiey na ganin a yadda hajji ta fito ne ya sake faɗar mata da gaba, amma sakamakon abinda tayi tunanin ji sai kuma taji saɓanin hakan.
â€Ehhhhhh kayan jaririya ake buÆ™ata domin Fatima ta haihuâ€
â€Haihuwa¿ Haihuwaâ‰ï¸â€
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 55/to 60
*END*.
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
_________________________
ALIEYO da ammeyn suka furta loƙaci guda.
â€A badai É—an mutum ba fatiman dak0 ciki bata da ake mata maganar haihuwa!â€
Ammey ta furta tana sake duban hajjo.
â€Muje kuwa ki ganema idanuwanki, domin ni harda É—an Æ™aramin yaÆ™i akayi dani kafin na ganema idanuna zahiriâ€
Ba Ammiey kaɗai ba shi kansa uban gayyar dake tsaye daga bayansu a cike yake da tarin al'ajabi lallei Allah da girma yake, Ai kafin sukai ga ɗakin shi harya kai, duk da kasancewar sun riga shi barin wurin taku yake wanda yake jin ba ƙasa yake ba, jinsa yake tamkar a saman gajimare yake tafiyar.
â€Ikon Allah Ikon gaske, wannan shi ake Æ™ira da kuÉ—irar Ubangijii, me yanda so akan komi da kowaâ€
Haka Ammiey ta shiga faÉ—i tana tafa hannayen ta kafin ta ciro kyakkyawarn baby boy É—in dake rufe cikin fari Æ™al É—in towel irin na babyn nan, â€Allahu akbar Allahu Allah alhamdulillahâ€
Haka Ammiey tayi ta ambata, domin ganin abin take tamkar gizago tamkar a mafarki ne ba zahiri, gani take koda yaushe zata iya farkawa daga wannan daɗɗan mafarkin, hakan yasa ta kife babyn tsaƙiyar ƙirginta.
Shi kuwa Alieyo Lumsassun idanunsa wanda suka bayyana girmansu ta dalilin ware sun da yayi, wajen kallon kyawawan halittun dake gabansa guda biyu, wato JAAN'ÆŠINSA da kuma Baby'n data haifa masa.
Ita kuwa da ido take bin ko wanne na ɗakin, domin dai ita bazata ce ta san da cikin ba, ba kuma zatace batasan dashi ba, domin dai rabonda da ganin period nata tun ƙarshen watan da LIEY ya kusanceta (sex) tun daga lokacin shike nan, sai ita kuma kyakkyawarn rayuwan da suke shimfiɗawa ita da mijinta ya sanya sammm tama manta da woni batun period nata. Duba da cewar dama ba ƙaramin wohala take sha ba.
Da sassarfa ya isa gaban Ammiey tare da amsan babyn cike da wani irin maÉ—aukakin farin ciki ya manna babyn a tsakiyar Æ™irginsa, Nan ya shiga yima ALLAH (S.W.T) kirari tare da yabo da jinjina tsarkin Mulkin sa. Sai kuma ya É—aura bakinsa a kunnen babyn tare da furta â€Allah subhanahu wata'ala ya rayaka bisa ta farki na gaskiya ALIYU SHUREIM ALIEYO â€
Ko ta kanta bai biba saima haÉ—e babyn da uwar da yayi ya rubgume abinsu yanajin wani zallar farin ciki na ratsa dukkan sassan jikin sa.
Nan ya shiga faɗa masu kalmomi masu girman gaske cikin kunnuwanta, tare da sanya mata albarka. Ammiey ce hankalin ta ya ɗan dawo jikinta. Cikin sauri kuma ta ɗakko wayar ta tare da dokama ummie ƙira, Ring ɗaya ana biyu ummiey ta cira ƙiran, cikin girman abotar dake tsakanin su suka shiga gaisawa. Bayan sun gaisa take sanar mata Allah ya sauƙi Fatima lafiya ta samu ƴarta mace.
Sai kan ummie ma ya kulle ta rasa wacce Fatima Ammiey take nufi 😳😱, domin dai tasan ammieyn bata da Æ´a mace bare tace ko Æ´ar tace ta haihu, sai kuma cikin Æ™arfin hali ta furta. â€Amma saidai Oummu Irfan ban gane wacce Fatima kike nufi baâ‰ï¸â€
â€Fatima dai Fatima dai Fatima tamu ce ta haihuâ€
Sai kan ummie ya sake kullewa kawai sai ta furta Allah ya raya, jin tana shirin katse ƙiran ne ya sanya ammiey furta.
â€fatimanki Fatima auta ce ta haihuâ€
Dummmmm haka ummie taji kanta yayi mata nauyi, taya za'a ce mata Fatima ta haihu bayan É—azu É—azun nan fatiman ta bar gidan taga Fatiman da Idonta suka wuni kuma tare wanne irin Ido gare ta ita kuwa dahar cikin a jikin fatinta gudan jinin ta ta kasa ganewa.
Don haka sai ta tambayi inda suke kai tsaye ta kira Abba ta faÉ—a masa shi É—in ma dai cike da tarin al'ajabi yace Saita dawo, wurin Maman shureim ta shiga, bayan sun gaisa take faÉ—in â€tambayi malam kizo ki tayani kallon ikon Allahâ€.
â€To meya faru kuma da daren nan?â€
â€kedai muje muga ikon Allah, kinji wai Fatima ce ta haihuâ€
â€Ikon Allah haihuwa kuma? to ai ba mamaki ko kin manta haihuwar Aliyu shureim Ni kaina bansan da cikin saba sai haihuwar kowa yajiâ€
Sai yanxun ummie ta tuna tare da sake tsarkake sunan Allah a cikin bakinta.
Malam dake ɗakinsa yana jin komai ne ya furta musu a dawo lafiya, nan suka nufi hospital ɗin da ammiey ta musu kwatance, cikin ƙanƙanin loƙaci sai gasu a cikin asibitin Ammiey ce tazo ta musu jagora, a kuwa nan suka yarda tare d ganema idonsu zahiri.
Mama ce cike da tsananin jin ƙaunar babyn har tsaƙiyar ƙirginta, ta rungume shi, tare da tuna haihuwar Aliyu shureim ɗin ta......
Ammiey ce ta share guntuwar kwalla tare da furta â€Allah ya raya mana Aliyu shureim Alieyo bisa tafarkin Muslunciâ€
Ai jin haka da Mama tayi batasan sadda takai gurfane kasa ba tare da sake ƙanƙame yaron tana sakin kuka me ƙarfin gaske, tare da soma faɗin.
â€Aliyu shureim ya tafi wani ya dawo Ikon Allah Ikon gaske, Ashe zan sake ganin shureim a duniya, Ashe za'a sake haihuwarka a duniya shureim â‰ï¸, kaima kamar haka haka na haifeka babu wanda yasan da cikin ka a duniya harni kaina haihuwarka kawai kowa yaji, Ashe baka tafi ba ashe za'a sake haifar ka ta tsatsonka tsatso mafi girman daraja da É—aukaka a garemu, lalle duk wanda baiji tsoron Allah ba shi taÉ“aɓɓane, É“ataccene, lalle duk wanda ya kasance a cikin zuciyarsa babu Allah yayi mafi Æ™ololuwar hasara a nan gidan duniya dama lahira, lalle wanda bai yarda Allah É—aya bane yayi hasara ikon buwayi gagara misali, wannan shi ake kira da Ikon Allah Aliyu! ALIYU SHUREIM ya dawo an sake haihuwar sa a karo na biyu!!!â€.
Haka Mama ta shiga sambatu ummie da hajjo, ammiey tuni suma idonsu ruwan hawayen yake zubara, Saima da suka ji irin haihuwar da Maman tayi exctly irin haka itama. Sosai tsoron Allah ya sake ratsa zukatansu.
Fatima kuwa zuwa loƙacin Idanunta har dishi dishi take kallonsu, sosai ƙaunar mijinta uban ƴaƴanta Amnah da babyn da yaci suna Aliyu ya sake ratsa ko ina na cikin jikinta. Tabbas ba kowanne namiji ne zai yi irin halaccin da Alieyon yayi ba. Kafin kace mene tuni hospital ɗin ya cika da ƴan uwan ummie dana Ammiey har dama na Mama data ringa shaidawa ƴan uwanta haihuwar, tuni fareedah ma ta bayyana a cikin hospital ɗin.
A daren Ammiey ta ƙira MAH dasu oum abiddeen su oum Anum ta sanar dasu haihuwar fatin.
Sosai suma suka sha murnan haihuwar, shi kuwa boss ln a daren yaje ya haÉ—o kayan baby dana Maman kamar hauka, domin kayane bana hankali ba, ba kuma wanda hankalin zai iya É—aukar ba.
Washe gari aka sallame su kasan cewar ƙalau babyn da maman babyn suke.
Haka Æ´an uwa abokan arziki suka ringa zuwa barka inda wasu ma don kawai suga al'ajabin da ake ta faÉ—a suke zuwa ganin babyn.
*ÆŠan tsokaci*
(Kar kuga kamar kowani tarkace yana cikin novels, NO! Wannan ku ɗauke shi a zahiri domin acikin gidanmu hakan ya taɓa faruwa, kuma wasu abubuwan dake cikin littafin tabbas alƙalamin AMMEY LAYLERH gaskiya suka rubuta, bawai ƙagaggen labari ne kadai ba harda zahiri ma haihuwar Fatima ta abin al'ajabi mutuwar Aliyu shureim duka gaskiya ne har zuwa takwaran da alieyo yama Fatima saidai na sanja labarin ne na wani salo daban, Kuma yanxun haka abinda aka haifa manan yana nan yana yawo a doron duniya)
Haka Mama ta haɗo uban kayan baby da maman, kullum a gidan fatima take wuni, Ranar suna anyi shagali iyaka shagali, anyi ɓarin nera kai harda ma Dollars tamkar basu san zafin nemanta ba. Kodan pilot guda kuma me jiragen kansa ba aike ba, inda mah ita kadai tazo daga Madina, inda suka ci gaba daba Fatima kulawa ta musamman satin mah biyu ta koma Madina, hajjo taci gaba da kulawa da fatin ita da ammiey domin dai dama suna a bangaren ammien ne.
Sa'arsu ma ɗaya alieyo baya ƙasar amma kullum cikin nacin ƙira yake. Shine wannan shine wancan haka zaibi ya hana baiwar Allah Fatima sakar ta hanyar ƙira da banda uban video call din da duk daren duniya safiyar duniya saiya kirata, haka zaita tada mata hankali da darty talk nashi, masu tayarma da mutum sha'awa.
Gyara take take amsa bana wasa ba, daga hannun mutane biyun, gefe guda ga mama itama ba'a barta baya ba. Aliyu shureim kuwa yanata wayo abinsa kamarsa da mahaifinsa na sake bayyana.
Konci tashi hasarar mai rai kwana ya juye zuwa sati, sati ya juye zuwa watanni, sai gashi cikin Ikon Allah Fatima har tayi watanni uku da haihuwa cifffff.
Inda suke shar gwanin sha'awa ita da shureim wanda yake nan ɓul-ɓul dashi suwal tamkar ɗan tarwaɗa. Kuma duk wannan watanni aiki nacen ya lula alieyo badan yaso ba.
Kamar kullum yauma wajajen sha biyu Na dare harda ma ƴan wasu minti nan, idanunsa kafe a kanta ta hanyar video call ɗin daya ƙirata.