Sashe 11
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da hannu teemah taya fito Amnah a take yarinyar ta saki hannun ammien tana yowa baya, wurin teeman tayo ita kuma cike da tsananin qaunar yarinyar ta É—auke ta. Tana É—aura ta saman cinyarta itama cike da farin cikin ganin teeman ta shiga wasa abinta.
Cikin ƴar shogoɓar yarinta da shegen wayo na Amnah tace, "Kece New mamien da papiey naaa yace min kin kusan zuwa ko?"
Da sauri ta shiga girgiza kanta tace "a ahhh new Mamienki nanan tare dake baby" domin ita sammm duk xuwan dasu ammien suke yawanci bata gidan suke xuwa, kuma ita bata ma taɓa ganin Amnan ba sai yau.
Wani irin kallo Aliyu shureim yake bin queen teemah tare da Amnah yana ganinnnn
A gimtse 🫰💪🥰
Nima kaina bansam mine yake gani ba sai mun haÉ—e a page na gaba.
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 13&14
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
*Alhamdulillah forever and always ðŸ‘*
_________________________
*Alhamdulillah forever and always ðŸ‘*
__________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
Sosae yake ganin wani irin bala'in dacewa da sukai, lumshe idon yayi tare dajan qatuwar ajiyar zuciya sunan new Mamie dayaji Amnah ta ƙira queen dashi.
Ita kuwa Amnah ta sake abinta sai zuba take, babu daɗewa Aliyu ya mata sallama domin yana tattara abubuwansa masu muhimmanci ne, don Acikin satin ake son ganin sa a ma'aikatar da suka ɗauke shi aikin. Sallama ya mata Saida ta rakashi har bakin get kana ta dawo cikin gidan. Directly main Parlournsu ta nufa tare da yin sallama cikin nutsuwa, Ammiey ce ta amsata tana faɗin "har ɗan nawa ya tafi keñan?" Ita dai haka kurum take jin nauyin ammien,kasa amsata tayi ɗan murmushi irin na manya ammiey tayi tare da cewa. "Ubangijii ya nuna mana loƙacin da Alkhairi" ummie ce ta amsa da ameern, kafin su shiga wata firan daban.
Sai dab sallar la'asr ammien tawa ummie sallama, duk da kuwa cewar ummien taso Ammiey ta tsaya tayi Sallar la'asr É—in, amma kasancewar aliey ne yazo daukar za don dole haka sukayi sallama da juna.
Har zata tafi ta tuno da Amnah da take tare da queen a ɗakinta, ummie ce tayo mata magana ta fito cikin ƙaton hijab ɗin ta, aikuwa Amnah na jin ammiey tace ta taho zasu tafi ne yarinya tace bata san zance ba, sammm taƙi yarda duk kuwa da cewar irin wayon da ammien ta riga mata amma haka Amnah taƙi ya.
Cikin salon wayon da ammien keson mata tace da ita "laaa princess ga papieyn ki cenñnn ya kawo Miki New Mamienki" noƙe kafaɗa tayi tare da cewa. "Nidai bana sonta ga New Mamien nawa a Nan, kuma ramin wanka ta bani abinci a baki ta goye ni, kuma ma kin gani harda kitson irin ƴan gayu tamin"
Tayi Maganar tare da zame band dake kanta, a take kyakkyawanr kitson da teemah ta mata ya bayyana irin me É—an gaban nan.
"Kai Masha Allah tabarakallahu ahsanilkhaliqeen 😔 inyeeeeee ƴar gatan mamienta ba, to maza taho muje ki nuna ma papiey kitson da new Mamien ki ta miki" da haka aka mata yawo tana faɗin "mamiena ki tsaya anan anxu dan dawo!" Da murmushi kwance saman fuskarta take ɗaga mata hannu itama, da sauri ummie ta dubi ledar dake ajje irin mai salo-salon nan cikin azama tace "maza ɗauki yi maza kada amm aliey ta tafi ki bata", badan taso ba ta ɗauka domin a duniya bata ƙaunar abinda zai kuma haɗa ta wannan mugun.fuskarta ko kaɗan babu annuri ta nufi inda motarsu ke Parker yana shirin tashi, da ɗan hanzari ta ƙarisa wurin yana ƙoƙarin yin reverse ammie ta dakatar dashi, ganin fatiman tana nufo.
"Gashi inji ummieee, wannan kuma na baby" tana miƙa mata ledoji guda biyu, "to kice mata na gode sosai Allah ya ƙara girma yabar zumunci", "Ameern tace da sauri tana barin wurin, " New Mamie Naaaaaa " Amnah ta ƙwala mata ƙira da masifar ƙarfi. A birkice ta juye tana sauƙe idonta masu kama dana mage akan Amnah, murmushi yarinyar ta saki tana ce mata "ke yausheeeee zaki dawo gidan papieyna da zama ki zam...... Tsittttt tayi shiru sakamakon wata razananniyar uwar tsawar da papieyn nata ya buga mata. Kunnuwanta ta toshe tare da fashewa da kuka tana ƙanƙame Ammiey.
Da wani irin bala'in ƙarfi itama taja baya tana jin tsawar har tsakiyar kanta, "banza mugu azzalumi, wato ƴar tashi ma baya raga mata keñan,da sannu sena yi maganinka ne!"
(Hhhhhhhhhh Ni kuwa nace a ina ɗin zaki yi maganinsan, bayan kina dab da zama mallakin wani🤌🤗 fan's kunji fa queen teemah da naiman magana🤣.)
Sosai ammien ta riƙe Amnah a jikin ta, ganin yadda jikinta ya ɗau mazari. Cikin sheshsheƙar kuka tace, "kuma na fasa nuna maka kitson da mamiena tamin, sannan bazan faɗa maka tayi min harda wanka bama, kuma baxan cema ta bani abinci a bakin ba" yana jinta amma yayi banza da ita domin shi kaɗai yasan irin zafin da yake ji na sanya shi da tayi ya mata tsawa. A haka barci ya dauke ta tana ƴan qananun Maganganun ta mara sa kan gado.
Kwanci tashi hasarar mai rai yau ya rage saura kwanaki biyar cifff auren Aliyu shureim da amaryarsa queen teemahnsa, a kuma yaune zai tafi Abuja sakamakon ƙiran gaggawa daya same shi, domin da a satin daya wuce ne tafiyar nashi, sai kuma suka cira zaman sabbin ma'aikatan da za'a ɗina sakamakon wani uziri daya hana shugaban campanyn xuwa, sai jiya da dare ƙira ya same shi ujila daga campanyn.
Duk wasu shirye shiryen biki sun fara kankama kama daga gidansu amarya teemah da kuma gidan su angonta Aliyu shureim. Dede ta akwatuna harsun kai kayan su akwatu biyar cifff aka mata kaya na alfarma aka zuba mata kasancewar Aliyu shureim shi kaɗai ne Namiji gaba da baya a wurin iyayen sa, sai kuma ƙanwarsa fareedah wancce ta kasance ita ce auta.
Æangaren queen teemah kuwa uyummmmmmmm tamkar tajayo nesa kusa haka take ji, tana ganin waÉ—an kwanaki biyar É—in tamkar shekaru biyar, gaba É—aya kafff cikin school Meta nata babu wanda bai san da bikinan ba domin abubuwa take shiryamusu na musamman. Ita dasu fareedah Æ™anwar ango kuma babbar Æ™awar amarya ake shirya komai. Tunda satin bikin su ya kama itada Æ™awayenta suka kasa zaune suka kasa tsaye, gyaran jiki na musamman Fatima ke amsa daga É“angaren ummiey da kuma mamansu Aliyu shureim É—in domin tace itama Æ´arta ce, tunda itada da mahaifinta uwa É—aya uba É—aya ne suka aifesu. Sosae suke ji da wannan bikin domin tsabbb suka shirya zuwansa dama, da fatiman zataci gaba da karatun tane sai kuma daga baya iyayen suka sanja shawari suka ce gwamma kawai ayi auren. Daga baya taci gaba a gidan mijinta idan yana da ra'ayin hakan.
Shi kuwa yace daga nan har birnin sin in ana zuwa ya barta taje tayi karatun ta don zama babbar likita shine burinta, shi kuwa ya riga ya yima kansa alƙawarin duk abinda queen ɗin nasa keso, to shima kuwa yana son koma miye take so ɗin da gasken gaske.