Sashe 1
Ƙauna Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side ðŸ¤ðŸ¤~
Page 1&2
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
Marubuciyar
👇ðŸ»
*~KAREN BANA~*
*JALAAL AREEF*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
*********
Alhamdulillah, Alhamdulillah, indeed, God is always grateful , is the one who gave me the opportunity to come back to you In this book of mine called ƘAUNA BÃYÚ.
Alhamdulillah masoya na Asali am back na dawo muku da wani fitacce, qayataccen labarin dazai qayatar daku💃, Bazan iya misalta muku meya qunsa ba sai inhar kun biyo alqalamin ammey laylerh, Anan ne kaɗai zaku fashimta inane alqamin ta inda ya dosa🪷, fatar baku manta da ƙayatattun littatafan nan nata ba irin su.
KAREN BANA
JALAAL AREEF THE BILLIONAIRE
D's.
😌
Masoyana qauna ta har abada naga ƙauna, A last littafina, naga masoya masu qaunar ci gabana, Allah ya qara ƙauna, inyi ta sambaɗo muku daɗaɗan littattafai masu ɗan karen daɗi🫰.
( Ƙaddara rubutacciyar abace da take manne a qirjin kowanne bawa, sannan kuma wata abace da ba'a iya ganin launinta da ido, hakanne ma yasa ba'a iya sauyata, daga mummuna zuwa kyakkyawa, acikin kowani rayuwar ɗan Adam akwai salon tarin ƙaddarori masu tarin yawa, akowacce duniya akuma koda yaushe ƙaddara tana tafiya ne daidai da rayuwa. Sannan kuma babu wani bawa wanda ka iya gujema tarin ƙaddaransa, haka kuma ana haifar kowanne bawa ne da salon tashi ƙaddarar.
Kamar yadda ta FATEEMERH tazo mata da tarin ƙalubale, From challenges she has transformed her to a collection of her successes, wanda ta riga da ta fidda ran ta gama yin SOYAYYA har gaban abada. Tashi ɗaya ƙaddara tazo ta sanja nata salon, domin dama masu iya magana sukan ce Ita ƙaddara abace marar TABBAS Nan take take sauyawa kamar yadda tazo ta sanja RAYUWAR ALIEY da FATEEMERH.🤗 Fatar kun gane wanda ya gane kansa🥰)
It's advertising! It's advertising!! ADVERTISING.
_______________________________________________
♥ï¸ðŸ¤â™¥ï¸
______"ƘAUNAHH! GARKUWAN JIKI, NAKI YA TAÆA NI,KECE FARIN CIKIN RAINA,RAINA"
A fusace ummie ta shiga Knoking na qofar ganin tafi qarfin sama da mintoci biyar a tsaye qiqam, amma wacce akema Knoking É—in da dukkan alamu bama tasan an shuka ruwan ummienta, dake tsaye a wurin ba.
cikin tsananin zallar farin ciki da nishaÉ—i, take ci gaba da bin waqar masoyinta, farin cikin ta, ALIYU SHUREIM.
"SO RAYUWANE, WANDA KE GINI, NAKI KIN KABANI YAZAMO SANI, ZUCIYA DA RUHI CAN KIKAI RINI!, BA KAMAR KI TABBAS NAJI NA GANI,SO RUWAN ZUMA NE KINYI MIN TUNINE , ZANA BAKI YARDA KE KUMMA KI BANI ƘAUNAH".
In the heat of passion that is dripping.
ta shiga É—an jujjuya kanta a nutse idanunta lumshe tana bin sautin waqarn.
"Fatimah! Fatimah!! Fatimah!!!".
Ummie da ke tsaye ta shiga kwala mata qira,ina ita kuwa Fatima ta duniyar masoya, domin idan har tana sauraren waqoqin masoyinta farin cikin ta aliyun ta takan tsinci kanta cikin wani irin tsananin farin ciki da nishaÉ—i.
Cikin zallar fusata ummie ta banka É—akin da tsanani qarfin gaske, atake qofar É—akin nata ta buÉ—e.
Ita kuwa matashiyar budurwar dake bin sautin waqar dake tashine, taci gaba dabin sautun waqarta.
"Nai farin ciki da soyay...
Yayyy ince ta maqale a maqoshinta sakamakon ido biyu da tayi da ummien ta, cikin razani ta zaro idanunta waje tare dayin wani irin tsalle,
Ta haye saman gadonta tana sakin wata uwar razananniyar qara, tana maqurewa jikinta da jikin gadon.
"Don Allah ummiena kiyi haƙuri! Wllh yanxu nake shiryawa" tayi maganar tana haɗe hannayenta biyu waje guda alamar roqo. Domin ganin yadda ummien nata ta fusata, tasan ta kaita bango ne. Saboda ummie mace ce mai tsananin haquri da sanyin hali, ba qara min abu ne yake sanya ta fusata irin haka, ita kanta tasan ta kaita qarshe maqura ne tabbas.
"Ka da ma ki shirya don Allah ki bari na kuma dawowa na same ki baki shirya ba!, alhalin kuma kinsan Farida nacen na zaman jiran ki. Kin tsaya banza shirme da sokon banza"
Narai-narai ta shiga yi da idanunta wanda yake shirin fidda ruwan hawaye, bayan ta kashe Æ´anfi É—in data jona da wayarta. Ficewa ummie tayi daga É—akin tana kuma jaddada mata kashe din kada ta yarda ta kuma samunta a É—akin.
Sauri-sauri gudu² ta faɗa toilet nata dake cikin ɗakin tayo wanka shaf² ko basilin bata tsaya zaman shafawa ta zira uniform ɗinta na Islamiyya ruwan toka. Gaban ɗan madaidaicin mirrorn ta ta nufa tana ɗan fesa tulare kaɗan bamai yawa ba.
Directly wurin da jakan Islamiyyarn nata yake ta nufa tana ɗauka tare da fitowa tsaff cikin shirin tafiya makaranta, zaune a parlour ta tadda ummienta tana kallon tashar sunna tv. Ahankali ta kai duƙe daidai inda ummien ke zaune, ta ɗaura kanta a cinyar mahaifiyar ta. "Ummiena kiyi haƙuri na daina kin ji Plsssss baran qara ba" Ahankali ummien ta nisa tana jan wani gwauron numfashi, kafin ta sanya hannunta ta shafa kanta.
"Bansan me yasa sammm mamata take da rashin har haka ba! Maza sauri ki tashi ki tafi, tun kafin yayanku ko abbanku wani ya shigo a cikin su ya ganki ba"
A hankali tayo qasa da kanta tana ɗan turo ɗan mitsil in bakinta gaba, Saida tayi kamar zatayi magana sai kawai ta miƙe tana nufar hanyar barin parlourn. Tare da cirawa umminta hannu, murmushi kawai ummie dake zauna ta saki.
(Allah ya shirya min ke Mamana)
Tayi Maganar a cikin zuciyarta, kafin ta zare soket na tvn ta nufi kitchen domin É—aura musu dinner na dare.
Tana buɗe ɗan madaidaicin get ɗin gidan, suka yi huɗu ita da fareeda. hararan wasa Farida taɗan ɓalla mata "Sarkin ƴan latti! Ai nasan wannan ba aikin kowa bane aiki ummi ne" ita ma hararan wasan ta mayar mata tana qarasa fito wa daga daga cikin gidan nasu, tare da faɗin "wllh yarinyar Nan kin raina ni bara sai kace ba budurwar yayan kiba"
"A ahhhh ai kin manta mata dai kawai zaki ce" Farida tayi maganar tana galla mata wata uwar harara, "wllh zan faÉ—a ki da NURUL QALB! tunda Ni kin raina ni tunda kinga makwancina"
"Ba makwancin kiba har har mawanki ma na gani ai Æ´ar rainin sense kawai" itama ta mayar mata ta tana shige wa gana.
Dama haka suke suɗin ƙawa yene na gani kashe ka, amma kuma daga inda suka haɗe wuri guda shi kenà n ba xaman lafiya. Ita ma fatiman fuuuuuuuu tazo ta wuce ta haka tafiyar nasu ya kaya wannan ya wuce wancen, wancen ya wuce wannan.
Birki naga fatima taja tare da tsayawa daidai wani qaton stadium wanda aka rubuta sunan (ALIYU SHUREIM STADIO)
da manyan harrufa. Tamkar ansan da tsaiwarta wani kyakkyawan matashin saurayi ya leqo da kansa. Wani irin ƙayataccen murmushi ya saki yana fitowa baki ɗayansa, tare da nufa inda Fatima take tsaye.
Kyawawan Idanunta ta dago tare da sakin nata murmushin itama, shi kuwa madaidaicin saurayin dake tsaye gabanta ne ya talli haɓarsa da duka hannayensa biyu, ya zuba mata narkakkun idanunsa. Wani irin qasa tayi da kanta tana wasa da yatsar hannunta, taji daddaɗan sautin muryarn sa cikin sauqin kallonta daya ɗebe shi.
"Babu kamarki duk cikin duniya!" Wani irin lumshe lulu eyers nata tayi tare da É—an ware su kuma duka a loqaci guda tayi hakan. Shi kuwa cike da tsananin qaunar ta yaci gaba da raira mata waqarn kamar haka.
"Koda ganin ki doguwar yarin ya!, Ni zama dake kawai na shirya, ƙyawun halinki gaki mai tar biyya, mai farin idanu nai ta jiranki sannu"
Duk yadda taso da hana murmushin ta subce mata amma ta gagara, wani kalan murmushi Aliyu shureim ya saki yana nuna daidai saitin zuciyarta da hannunsa, tare da faÉ—in.
"ZUCIYARKI 💘 ta wace dole nai kulawa, hhhhhmm dole nai kulawa"
Tamkar bata taɓa jin Waqar ba haka taji idan har ba gizau kunnuwanta suka mata ba saima taji kamar a haka waqar tafi mata daɗi akan yadda ya raira ta. Hannuwanta ta haɗa alamar luv.
Manyan idanunta da girman su basu taɓa ɓuya ta ware duka hango ƴaƴanta Nurien da tayi, ta tsaƙiyar love in data haɗa.
Ai bata ma san loqacin data yanka a 380 ba, haka ta ba iska wuta har kuma loqacin ko mai kama da Farida bata gani ba. Alamar tayi zuciya tayi tafiyar ta.
Shi kuwa Aliyu shureim daya fashimci nura ta gani juyowa kawai yayi yana banka masa wata qatuwar harara. â€banza É—an baÆ™in ciki, Wato kai don kaki fidda matar aure Ni! Shine kake min É“akin ciki da muguntar gani na da masoyiya ta abar Æ™auna ta ko?". Yayi maganar tare da qara cilla masa wata hararar, ko inda yake Nurien bai ma kalla ba saima komawa da yayi da baya yana faÉ—awa saman É—aya daga cikin kujerun stadio É—in.
To za'a je?🥰 Ko bara aje baaaaa?.
🤗🤗🤗🤗🤗
Akwai shagali💃💃💃💃💃
*Kai daga jin sunan littafin ba sai an baka labari ba😶 ƘAUNA BIYU! ƘAUNA BIYU!! ƘAUNA BIYU!!!*
*Labarine na ban al'ajabi, mamaki, tausayi,tsananin zafin Æ™addara mai ratsa zuciyar mai karanta littafin ƘAUNA BÃYÚ,kana akwai Sanya zukata nutsuwa mai tafe da zazzafar SOYAYYAH🫰*
*KAR Amanta akwai kyautar book ɗina ga duk wanda ya siya wannan za'a bashi KAREN BANA kyauta ya karanta ina maraba da ku masoya 🤠ta haka ne zangane kalar soyayyaku gareni MASOYAN AMANA💃*
*iya wanda ya sai wannan shi zai karanta JALAAL AREEF a bonus🤓🤓😎 AMMEY LAYLERH âœï¸ ce*
A gimtse 🫰

Page 3&4
*BY*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠OFFICIAL MIRRAH 💫~*
*~Alhamdulillah for everything ðŸ™ðŸ»~*
______________