Sashe 6
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Amina na ganinsa tayi sauri ta zuge zip din bakkonta zata dauko masa laptop dinsa, juyawa tayi zatayi masa magana saita kamashi Yana qare mata kallo Yana wanke qafafunsa (
Cikin sauri ya sake kawar da kansa, miqewa tsaye tayi tafasa dauko laptop din,tazuba masa ido qarara tana kallonsa, Tome yake gani ajikin ta?Shima ganin ta kamashi da satar kallonta yasa cikin sauri ya miqe yashige Dakin Ammar, yanata mamaki meyasa gidan aure amma kuma babu mutum kodaya dayazo musu? (
)Da daddare baba yakira su yayi musu fada shida Inna, sannan baba yarakata har Dakinta dayasha gyara, sabuwar atamfar datasa tayi mata kyau sosai dawani uban mayafi mai girma data boye kanta aciki, fuskar nan taji kwalliya irinta su ta qauye, Addu'ah take cikin zuciyar ta Allah yasa Yaya Ammar karya nemi wani abu awajan ta, koda yake aitasan ma babu abinda zai nema tunda shima Yana mata Kallan qanwar sa ne, tunda gida d'aya suka tashi, koda ace yanemi haqqinsa ma bazata taba yarda ta bashi hadin kai ba, saboda tanaso yarayu, Gara su Inna suyi bacin rai ta Hana shi haqqinsa Akan ta bashi haqqin nasa daga qarshe yamutu yabarsu
Sai can dare sannan ya shigo Dakin bakinsa dauke da sallama, Ahankali kuma cikin zaqin muryarta ta amsa masa, zama yayi agefenta ya ajiye ledar daya shigo da'ita mai dauke da kayan marmari, yace "qanwata yazaman kadaici"
"lafiya Yaya" abinda tace dashi kenan
"ya kamata ki tashi kiyi alwala muyi sallah koda raka'a biyuce"
"inada alwala"
Kallanta yayi, yaga taqi yaye mayafin nata, yace "toki Bude mayafin mana, ko Nima saina sayi bakin?"
Ahankali tayaye mayafin nata, amma taqi yarda su hada ido dashi tace "aikai baka buqatar siyan baki Yaya Ammar, tunda gida daya muke rayuwa kanada Damar dazakamin magana na amsa akoda yaushe"
Murmushi yayi, yasan saboda tatunatar dashi wani abu ne shiyasa tasako masa maganar suna rayuwa gida daya, to Dan suna rayuwa gida daya saiya Kasa neman haqqinsa awajan ta?
Ya kalleta cikin wasa yace "tokidan Kalleni mana amarya, kina magana bakya Kallan angon naki"
Tafukan hannunta tasa tarufe fuskarta cike da kunya , daga nan suka tashi, suka gabatar da sallah, yayi musu Addu'ah sosai, ya dauko musu fruit dinsu da yaji kankana sosai sukasha, sannan suka kwanta
Bata cire kayan jikinta ba, Shima beyi mata magana Akan haka ba, Shiru Dakin yayi itade duk atsorace take, tana kuma Addu'ah Allah yasa ko yatsanta karya riqe bare ace ga neman haqqi
Har bacci yafara fizgarta taji hannunsa Yana shafa wuyanta, gabanta yayi wani irin faduwa taji wani abu kamar yafada cikinta daga qirjinta, Addu'ah take a ranta tayi Shiru kamar tana bacci
Shikuwa Ammar awannan halin da yake ciki ba yajin zai Iya hakura tunda ta riga tazama halalinsa
Ahankali yajanyota jikinsa yarungumeta sosai
Jiyayi yanda gabanta yake faduwa, yayi murmushi sannan yatura hannunsa cikin rigar ta yafara shafa cikinta yajishi ashafe kamar ba yanzu suka Gama cin kayan marmari ba, ta cikin rigar yafara shafar qirjinta, Yana goga mata hancinsa Akan wuyanta, yanda yake mata yazo mata awani irin yanayi, duk mazajen data taba aura babu wanda yake mata abubuwa haka ahankali cike da aji kamar baya so, Ahankali ahankali jikinta yafara saki, harta fara sakar masa jiki, Yana ganin haka yadage rigar Tata gaba daya yafara wasa da qirjinta sosai, ahankli tafara sakin wani irin numfashi, Shima gaba daya yafita haiyacinsa cikin rawar murya yace "Qan...qanwataaahhh kinajin abinda nakeji kuwa?"
Idanunta a lumshe tadaga masa kai, Ahankali yaci gaba da abinda yake, al'amarin daya dauke su kusan awa daya Yana wasanni da'ita kafin yafara neman rabata da budurcinta yaji hannunsa yadauki wata irin rawa, haka ya daure yayi bismillah cikin ransa, yaci gaba da neman hanya
Zafi da radadin da wajan yake mata ne yasa tasaki kuka tafara tureshi, amma inaaa!
Gaba daya Ammar yasakar mata nauyin sa, ko tunanin saurararta beyiba awannan halin, yaci gaba da abinda yake, Jiyayi wuyansa kamar ansaka masa igiya an shaqeshi, lokaci daya yadena abinda yake, yasaka hannunsa a wuyansa yariqe, yaga d'akin nasu Yana wata irin juyawa, baisan lokacin da yafad'o qasan gadonba,har lokacin kuma hannunsa Yana kan wuyansa, qafafunsa ne suka fara rawa kamar mutumin da aka dannewa kai da fillo anaso yamutu, jiyayi wata irin murya marar Dadin ji tacika d'akin tana bashi umarni "Kasake ta!!!, Kasaketa zamu kasheka fa"
Amina ta duro daga kan gadon tana kiransa "Yaya Ammar, menene?, Wuyanka ne yake ciwo?"
Kwata kwata Ammar bayajin abinda Amina take fada masa, wannan babbar muryar datake bashi umarni ita yakeji, daqyar ya'iya yin magana cikin qarfin hali yace "bazan saketaba"
Amina tasake kallonsa tana masa magana amma taga alama kamar ma baya jinta, shikuma Ammar sake shaqe masa wuya akai har yakasa numfashi idanunsa suka futo waje sosai Yana zare ido, baisan lokacin daya fara sakin Amina ba, kawai cewa yake "Nasaketa, nasaketa, wallahi nasaketa, lokaci daya kuma ansakeshi kamar ma babu wata murya data cika d'akin, numfashi yake maidawa sosai kamar wanda ya shekara Yana tseren gudu
Amina tana jin abinda yafada tafashe da kuka, ''Yaya Ammar mekake fada haka?
Kaida waye?
"
Cikin fitar numfashi na azaba ya kalleta cikin duhun d'akin yace
"Amina, kiyi hakuri, babu yanda na'iya"
Kuka tafashe dashi sosai takasa cemasa komai, Ahankali ya miqa hannunsa yajanyota jikinsa yayi mata wani irin ruqo, itade tajishi yayi mata wani riqo datayi tunanin ballata zaiyi, gaba d'aya kuma Sai jikinsa yasaki yafara Tari
Daqyar tatureshi daga jikinta tadauki ruwa a cikin jug din roba ta bashi yasha, Ahankali tace "sannu Yaya"
Kallanta yayi da Idonsa da sukai jajir ya d'aga mata kai, daga nan yajata jikinsa suka kwanta bacci anan qasan d'akin, cikin ransa kuwa tunani yake haqiqa Amina ba'ita kadai bace, akwai mutanan boye atare da'ita, dole dasafe ya fadawa su Inna aje anemo mata magani awajan Malam liman kokuma wasu malaman
Dahaka sukai bacci, har Gari ya waye basu tashiba, saboda basu kwanta da wuri ba,Gari ya waye, jama'ah kowa yanata sabgoginsa
Su Inna ma babu wanda ya qwanqwasa musu daki kawai de ta ajiye musu kwanon abincin su akofar Dakin, ta cigaba da harkokinta atsakar gidan.
Dawani irin zazzabi Asim ya tashi yau, idanunsa har rufewa suke, ga ciwon kai da yake damunsa har yanaji kamar kansa zai rabe gida biyu, amma ahakan yayi sallama dasu Inna da baba Akan zai tafi gida, kuma Insha Allah zai dawo wajan su nanda 'yan Kwanaki shida Mamynsa
Cikin baccinta tajiyo muryar Inna da baba sunayin sallama dashi, Ahankali tabude idanunta, tafiya zaiyi kenan?
Basu yi sallama dashi ba kuma, kallonta takai wajan Yaya Ammar taga Yana bacci, gaba daya ta manta da batun laptop dinsa, saide aranta taji tanaso tasake kallansa koda sau daya ne kafin yatafi, cikin sauri ta daga labulen window taganshi shida baba, suna shirin fita, Ahankali tasaki labulen tadawo dakin tafara bubbuga gadon domin tashin Ammar
"Yaya Ammar katashi, mun makara ko Salla bamuyi ba"
Tana jiran taga ya tashi taji Shiru, da sauri ta kalleshi takirashi dad'an qarfi "Yaya Ammar!!!"
Nanma taji Shiru, gabanta ne yabada wani irin dam!
Lokaci daya jikinta yadauki rawa, hannunta Sai karkarwa yake ahaka ta Dora hannun Akan hancinsa taji kwata kwata baya numfashi, hannunta tadora aka (
) tasaki wani irin qara, nan take tazube atsakar d'akin sumammiya
Inna ce ta shigo d'akin da gudu, dakuma baba daya raka Asim bakin titi yadawo, ganin Amina sukai a kwance aqasa da alama ta suma, Ammar suka fara dubawa, jikin Inna har rawa yake tafara tattaba ko'ina na jikinsa, gaba daya duk ta rude Tama rasa gane yanada rai ko bashi darai, baba ne da yake cikin nutsuwa ya daga hannun Ammar yaga hannun ya silale yafad'i, daga nan jikin baba yayi sanyi, yasan shikkenan Ammar babu, rai yayi halinsa (
) ahankali yazame yazauna da6as aqasan d'akin yafara hawaye kamar ba Malam buba ba
Inna tana ganin haka ta futo daga d'akin tana ihu tana kururuwa, baba Yana "larai, Larai"
amma Inaaaa!
Inna ko kallonsa batayi ba, hannu ta Dora aka (
) taci gaba da ihu "innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, nashiga ukuna ni larai, Ammar yatafi yabarni, Ammar shi kadai nake gani naji dadi yanzu babu, babu Ammar yatafi babu dawowa"
Haka Inna tadinga ihun kuka wanda ya janyo hankalin maqota suka garzaya gidan maigari suka sanar dashi ai Ammar yamutu, nan da nan kuwa maigari yataho gidan shida tawagarsa (
Baba ne yataso yabiyo Inna tsakar gida anan yaga mutane sun taru Sai leqensu suke takatanga , ya tsugunna agabanta tare da dafa kafadarta
"larai ki tashi Dan Allah kidena wannan ihun, Ammar Addu'ar ki yake buqata a yanzu, babu kyau a dinga yiwa mamaci kuka larai"
Bige hannunsa dake kan kafadarta tayi, tace "Nika rabu dani Malam, wannan abun ya isheni, haqurina yaqare Malam, d'annawa guda daya tilo yamutu yabarni yazaka hanani kuka"
"larai hakuri zamuyi, duba kiga yanda mutane suka taru suke Kallan ki, kiyi hakuri mana"
"wanne irin hakuri kake magana Malam, Wai kai wacce irin zuciya ce dakai?