Sashe 53
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
'yar'uwa mafi yawan lokaci muna gane masu sonmu ne yayinda muka kwanta jinya kokuma muka shiga cikin wani yanayi, kibiyoni cikin Labarin BABBAN
YAYA kiji yanda tsarin yake, soyayya mai tsayawa Arai, zumunci, dakuma karamci, acikinsa ne zakiga yanda qawance yake da tsananin tasiri, kaiiiiii Bana ziga labari inde nice zan rubuta, amma labarin BABBAN YAYA Amnah El yaqoub ta zigashi da kanta, BABBAN YAYA maqura ne, but FOR SALE
Labarin kudi ne, bazan iya rubuta labarin BABBAN YAYA a free ba, Karku manta Amnah cede da tazo muku da labaranta abaya,kun karanta DANA SANI, kunji yanda salon soyaiyar Ahmad da Feenah ya kasance, dakuma BURINAH, kowa yasan soyaiyar Amal da Daddy tayi, uwa uba WAZAN ZABA? yanda muketa zuba sharhi atsakanin Haidar da Imran shin waye tauraruwar mu zata zaba?
SHALELAN BABA kuwa basai nafada ba
, har private kuke biyoni kuma cewa soyayyar Haneef da Haneefa tayi, haka NI DAKE, kunsan yanda mk ya haukace Akan Baby Nawal,
banaso natuno muku nasu salon, nasan kun karanta kunji, DANGI DAYA kam duk wanda yaji ance DANGI yasan Antara masoya dayawa, musanman soyaiyar Nihla da Yaya Abba, to gakuma INSAAF na qarshe, basai natuna muku ba tunda yanzu muka gamashi, to Alhamdulillah insha Allah, nadena ihu Akan comments, idan Kinsayi Labarin BABBAN YAYA natura miki, idan baki biyaba kuma Karki kuskura ki karanta min littafi, zaizo muku bayan nahuta insha Allah.
Dan girman Allah masu YouTube channel Karku doramin littafi a YouTube
ban yarda ba, ban amince ba, Kar a doramin littafi na a YouTube, idan da wanda nayiwa laifi Sanadin rubuta wannan labari, please yayi hakuri yayafemin, Nima nayafewa kowa,
Sai mun hadu a BABBAN YAYA
TAMMAT BI HAMDULLAH
Amina Muhammad El~Yaqoub Jigawa State A.k.a Amnah El~Yaqoub
b d f
d f
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
a6315691405d4ab18bf06ad5681cc98f