Sashe 34
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba yanzun nan kuka Gama doke doke ba?"
Kansa ya shafa yace "mamy hakuri zan Bata fa"
Tace "naji, Allah ya shirya minku gaba dayanku"
Murmushi yayi ya kalli Yaya Asim, sannan yashige Dakinsu Amrah, Asim ya girgiza kansa, wadannan yaran basaji, wato bai daddara da abinda yaji dazu ba shine yanzu yakoma
Yana shiga d'akin yaganta a kwance agado idanunta a lumshe, zama yayi agefenta Yana qare mata kallo, Amrah fa mace ce har mace, duk wanda ya aure ta dole ayi masa murna saboda zai huta sosai, yakai dubansa zuwa hips dinta ya ganshi abaje kamar na wata matar aure, Ajiyar zuciya yasaki yayi Kasa da murya yace "Amrah!!"
Gabanta ne yafadi, mekuma yakawo shi wajan ta?, Shiru tayi masa kamar me bacci
Sake matsawa yayi kusa da ita ya kalli tafin kafarta fari tas dashi babu digon datti, Ahankali yadora hannunsa akai Yana shafawa, cikin shagwaba yace "Anty Amrah..."
Doke masa hannunsa tayi da kafarta, cikin masifa tatashi zaune tace "miye yakawo ka dakina?
Amjad bansan ganin fuskarka katashi kafice"
"naji zan fita, amma kiyi hakuri, Nima.... nima dazun bansan hakan zata faru ba,kiyi hakuri kinji...."
Banza tayi ta qyaleshi, yasake sassauta murya yace "kinji please"
"naji, Dan Allah katashi kafice"
Ahankali ya tashi daga kan gadon yafuto, tabi bayansa da wata irin harara cikin ranta tana fadin d'an iska kawai, marar kunyar banza
Yana futowa daga d'akin nata basu 6ata lokaci ba suka nufi wajan Daddy, suna tafiya Ahanya Amjad yayi Shiru Yana kallon hanya, shide yasan cewa ba soyaiya yake da Amrah ba, amma besan dalili ba idan tayi fishi dashi yake Jin babu dadi a ransa, gashi koda yaushe cikin fada suke, amma idan tayi fishi taqi kula shi yana shiga cikin damuwa
Dan qaramin tsaki yaja a ransa, to mema ya kaishi kissing dinta?
Wacce masifar ce ta kaishi?
Karma tafara tunanin da niyya yayi mata hakan Dan yaji dadi kokuma wani abu makamancin haka, bayan Shima ba hakan ya soba, to Amma tayaya zai Hana ransa abinda yake so?
Yana wannan tunanin har suka qarasa, basu Sha wata wahala ba tunda tare suke da mamy aka bar Daddy yafuto, mamaki ya kama su ganinsa tare da Alhaji Umar, qanin mahaifin Lubna, wanda shi din abokin Daddy ne qut da qut
Jikin Amjad yayi sanyi, yakoma gefe daya Yatsaya kansa agefe, kwana daya kawai amma har kamar Daddy tafara sauyawa
Yana qaraso wa wajan su ya tsugunna yace "Hajiya Ussaina, kinmin komai a rayuwata, yanda kika riqemin dana ba kowacce macece zatayi hakan ba, Amma son abin duniya yarufemin ido naci amanar dan'uwana da muka futo ciki daya, naci amanar yaransa, haqiqa nabiyewa Rudin duniya, Amma inaso kisani ba laifi na bane hakan, asalima Alhaji Umar shine silar lalace war komai, shine mutumin dayake zigani daga gefe ina aikata komai, yasa na dauko takardun kadarorin ku nabashi a jiya, ashe yariga yagama siyar da komai yayi amfani da kudin, yar dan'uwansa taga Asim a makaranta ta nuna tana sonsa, yazo min da maganar auren banyi tunanin komai ba na amince, bayan yariga yasan yarinyar ba mutuniyar kirki bace, asali ma shida kansa yafadamin yasha neman yarinyar, amma rashin hankali yarufemin ido nayarda aka hadata da dan d'an'uwana, bayan zaluncin da yayiwa yarinyar yake ne manta a matsayin ta na yar dan'uwansa, hakan bai isa ba saida yafara yimata barazana Akan inde Bata kashe Asim ba, zaizo har gida yatona mata asiri, ita kuma hakan ne yasa take aikata komai
, abinda nasani shine na zalunci kaina da kaina, saboda nida kaina na aikowa da Lubna guba tazubawa Asim, amma Sai Allah ya kare shi Widad taci, saboda alokacin gani nake kin riga kin janye min dana Amjad daga jikina, kin rabani dashi, shiyasa Nima naso na rabaki da naki Yaron, amma banda wannan sauran kashe kashe da komai alhaji Umar ne yake kiran Lubna yake Bata umarni Akan komai, nariga na amshi laifi na tun a Daren jiya nayiwa hukuma Bayanin komai, ina fata hukuncin da za'a yanke min yazama Shine Sanadin shiryuwata, inaso Keda Asim da Amrah ku yafemin "
Yana gama wannan maganar yafara hawaye sosai, ita kanta mamy jikinta yayi wani iri, hawaye ya zubo mata tasa hannu ta share
Amjad kuwa yarufe Idonsa da tafukan hannunsa yana kuka wiwi, Asim ya goge kwallar Idonsa ya dubi d.p.o yace "babu yanda za'ai muyi belinsa yanzu?"
"mun riga mun tura case dinsu zuwa kotu Yallabai, laifin dasuka aikata ba qarami bane dazamu iya badashi yanzu, anrasa rayukan mutane ta sanadinsu, yanzu haka mun tura ataho da Lubna, zamu tattarasu mu turasu court gobe, amma idan bai Bawa kotu wahala ba kamar yanda muma yabamu hadin kai yafada mana komai tun kafin kuzo, to itama kotu zata iya masa sassauci Akan haka "
Al'amarin yawuce inda Asim yake tunani, haka suka dawo gida cike da damuwa, washe Gari kuwa kotu ta yanke musu hukunci, Alhaji Umar hukuncin kisa ta hanyar rataya,sannan kotu zata saida kadarorinsa abawa su Asim haqqinsu daya cinye, Daddy kuma an turashi Gidan kaso na tsawon shekara biyar, Lubna kuma Shekara biyu tare da aiki mai tsanani
Sosai take kuka tana kallon Asim, tanaso ta roqeshi yayafe mata amma babu hali
Bayan sun dawo daga katun Kasa gane kan Amjad sukayi, saida suka hadu gaba dayansu suka bashi hakuri tare da kalamai masu dadi sannan ne yad'an saaki ransa
Su Ishraqa ganin gidan babu lafiya suma basu nunawa Mamy suna son Insaaf tadawo wajan su ba kafin ayi maganar yanda zata tare agidan mijinta
Sai bayan sati daya suka shirya duk su ukun suka tafi Sudan domin taga dangi suma su ganta
Bayan sun sauka a qasar anan ne taga soyaiya sosai awajan dan'uwan mahaifinta Hammudi, Sai kuma wata cousin din Ishraqa mai suna Malaz, tunda sukaje awajan ta take zama, Ishraqa kam Bata zauna ba, kasuwa take shiga itada wata qawarta suna hado abubuwan gyaran jiki
, kwanan su hudu amma saboda yanayin Garin harta fara haske, kowacce Rana da abinda Malaz take koyawa Amina na kula da miji,kwanansu biyar Ishraqa ta turata wajan qawarta dake Shari Moya, acan ake mata gyaran jiki, turaren tsugunno kuwa wato (dukkan) tsallaken kwana daya sukeyi, yau idan akayi, gobe ba za'ayi ba, lokaci daya jiki ya murje, fata tafara sheqi, lungu da saqo nata ya dauki qamshi
Dazasu taho Nigeria sunje kasuwa, taga wani agogo mai kyau ta kalli mamanta tace "Anty Kinga wannan kamar zai yiwa Yaya Asim kyau"
Ishraqa tayi murmushi tace "zaiyi masa mana, ki dauka masa kihada masa da zobe ma, idan mun koma saiki saka masa"
Kunya ce ta kamata, tasa hannu tarufe idonta,
Haka suka bari qasar cikeda kewar yan'uwa
washe Gari suka dawo Nigeria, Kai tsaye agidan Ishraqa suka sauka, anan Amina taga wata sabuwar duniyar, kasancewar da daddare suka sauka basu nuna mata komai ba, bayan sun Gama cin abinci, tayi wanka tana saka kayan bacci Ishraqa tashigo d'akin
Zama tayi a gefen gadon ta tana kallon yar Tata, Amina ta juya ta kalleta tayi murmushi, turare ta fesa sannan tadawo kusa da ita zauna tace "Anty ina Abba na"
"Yana kwance adaki, yanzu zan tafi Nima, karbi ma ganinki Kisha, Antynki Malaz tace Karki yi wasa dashi"
Yatsina fuska tayi, idonta yayi rau rau Yana kawo ruwa tace "nifa Anty dama Dena bani wannan abun kukai"
Ishraqa ta kalleta da mamaki tace "saboda me?"
"Anty ni banaso Shima narasashi"
"waye bakya so ki rasa?me kike nufi?"
"shi Yaya Asim din,Kinga shine ya taimaka min, kuma ni...ni inajin tausayin sa"
Ishraqa tayi murmushi tace "Kinga Insaaf, kifadamin menene matsalar?
Ba'iya uwa zaki daukeni ba, harda qawarki, kifadamin komai, kince kina Jin tausayin sa, hakan yana nufin kina sonsa ne?"
Cikin sauri tace "a a Anty, ni Bana sonsa, nide kawai inajin tausayin sa, kuma banaso narabu dashi"
Ajiyar zuciya ta sauke, takamo hannun yarinyar Tata tariqe, tace "Insaaf kinason Asim, wannan shine maganar gaskiya"
"A a Anty, ni tausayinsa nakeji kawai, sannan Kuma Ina tsoron wani abu yafaru atsakanin mu, zai mutu,kamar yanda sauran mazajan dana aura suke mutuwa, ni kuma Bazan iya jure rashin sa ba"
Mamaki yakama Ishraqa, tace "mazaje kuma?"
Idonta ne yacika da qwalla, tabbas akwai abinda yake damun yar tasu, wacce irin damuwa ce wannan?
Muryarta na rawa tace "kintaba yin aure ne Insaaf?"
Kanta ta daga mata, sannan tace "Aurena shida Anty"
Hawaye ya sakko wa Ishraqa, akwai wata aqasa kenan, tasa hannu ta share tace "meyasa baki fadamin ba?
Haba Insaaf?
Nifa mahaifiyar kice, ta wani Fannin kuma qawarki, tunda kina auren abokina ai kema kinzama qawata, meyasa tun kafin muje Sudan baki sanar dani ba, Dan nasan irin gyaran dazasu miki?
Wacce irin rayuwa kikai Abaya Insaaf?
"
Kallan mahaifiyar Tata tayi tace" Anty nifa... ni... ni babu abinda yake hadani dasu, kowa na aura mutuwa yake, inde sunzo wajena da daddare to shikkenan saisu mutu, bansan meyasa ba Nima, Yaya Ammar ma Dana aure shi kwanan sa daya yarasu, shine su Inna suka koreni daga wajan su, Shima me garin yace dama yafadamin inde wani yasake mutuwa ta dalilina to zan bar masa garinsa, shine Yaya Asim yace nazo mutafi, dana biyoshi wani malami yayi mana aure dashi, Shima washegarin daya daura mana aure yamutu, Kinga Shima Yaya Asim zai mutu ko?
Shima tafiya zaiyi yabarni, shiyasa nakeso Shima yasake ni, banaso yamutu Anty...."
Sharhi,Anda Share please
Amnah El yaqoub
[2/24, 1:08 PM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
37&38
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Kasa magana Ishraqa tayi, Sai kuka data fashe dashi, kawai Girgiza kanta take takasa cewa komai, itama 'yar dataga haka saita fara hawaye, cikin kuka tace "Anty kiyi Shiru"
Cikeda kuka tace "saboda me zanyi Shiru Insaaf?, nadade na sanin akwai abinda kika boyemin, ina nan ina Addu'ah Allah yasa kinfada cikin hannu nagari, ina tunanin mutane zasu soki ashe gudunki suke, hasbinallahu wa ni'imal wakeel, wacce irin masifa ce wannan?
Aurenki bakwai Insaaf meyasa kikeso kiyi na takwas?
Idan Asim ya sakeki wakike tunanin zai aureki ya 6oye miki sirrin ki kamar yanda Asim yayi?