Sashe 44
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko shikkenan angama komai harda ita zamu tafi?"
Mamy tace "a a, mu kadai zamu tafi, shida ya aikata mata hakan ai zai taho da'ita"
Ishraqa tace "Wai Asim?
To Yana inane?
Kona Kira shi awaya nafada masa yazo mu zamu tafi?"
Mamy tace "A a, a a, Karki ki rashi Sarai Yana jinki, tare muke dashi"
Ishraqa tace "A a, to Yana ina?
Ai ban ganshi ba"
Mamy tace "Yana cikin toilet, yanajin tahowarki yashige yarufo"
Ishraqa tayi yar qaramar dariya , cikin ranta tace rayuwa kenan, Wai yau Asim ni yake kunya
Mamy tadaga murya tace "kafuto mu zamu tafi gida!!"
Yana jinta yayi Shiru yaqi amsawa, tasake daga murya tace "Asim!!!"
Nanma yanajin ta yayi Shiru, Ishraqa tayi murmushi tace "muje mamy, Allah yabata lafiya"
Mamy tace "to ai shikkenan muje, shiya sani"
Daga nan suka fita daga d'akin, mamy Sai mita take, shi kuwa yanajin fitarsu ya tashi tsaye ya lumshe Idonsa, yasaki wata irin Ajiyar zuciya tare da hamdala acikin ransa
Ahankali yabude kofar toilet din yafuto, kujeran da mamy tatashi yazauna, ya kama hannunta yariqe Yana kallonta
Ahankali ahankali tafara Bude idonta, harta gama budesu gaba daya, cikin sauri yace "my wife...."
Cikin qaramar murya tace "Yaya..."
"na'am Baby na, sannu, sannu kinji"
Daga masa kai tayi tace "yaya kakusa kasheni"
"bazan kashe Kiba Insaaf, idan na kashe ki dawa zan rayu bayan kece rayuwata gaba daya?"
Wata irin shagwaba tayi masa tace "to ba Kaine ba..."
"Insaaf kidena min wannan shagwa6ar mana, ko ki naso a samu matsala?"
Daga masa kai tayi alamun eh
Murmushi yayi yace "Ok kinaso ko?
Saboda kinsan bazaki bani ba, to kiyi hakuri, Yaya yayi laifi, amma bazan sake ba kinji?"
Yatsina fuska tayi tace "ni saika siyomin kaza"
Murmushi yayi, dimple dinsa ya futo, yaga alama de rigima kawai take ji yace "inde kazace zan siyo miki, data siyan baki ranar da aka kawo ki, data Daren jiya, data Daren gobe" Yana qarasa wa sukasa dariya gaba dayansu, Sai wajan Sha biyu na Rana aka sallamesu, koda wasa bai bari tataka kafarta ba daukar ta yayi suka tafi gida
Suna zuwa gida Yagansu gaba dayansu afalo, da Ishraqa da mamy da Amrah da Amjad dayasa mamy agaba da alama akwai abinda yake nema
Jiyayi inama qasa ta tsage yashige saboda kunya, zuwa yanzu kam Amrah da Amjad ma da ake 6oye musu suma sun gane komai
Insaaf tana hada ido da mamy tayi sauri ta6oye fuskar ta acikin qirjinsa, shi kuwa kallo daya yayiwa Ishraqa yayi saurin kawar da kansa
Murmushi tayi tace"Asim sannu da zuwa "
Yasan da biyu tayi masa maganar, to Wai dan Allah shi Yaya zaiyi ne?
Ga Insaaf a hannunsa gaba daya saiya rikice, ina zaikai wannan kunyar?
Cikin sauri yayi fuska
yashige d'akin sa tare da rufowa
Suna zuwa ya ajiye ta Akan gado tace "Yaya naji kunyar mamy, kaga Kasa tasan abinda mukai ko"
Zama yayi akusa da ita yadora kansa Akan fillon datake kwance yace "idan mamy ce Aida sauqi, bakiga Antynki a falon ba?"
"naganta mana Yaya, to menene?
Kai ita kakejin kunya?"
Yace "sosai wallahi, bazaki gane bane"
Murmushi tayi tace "Yaya ka kaini toilet nayi wanka inaso nayi sallah"
Cikin sauri ya tashi ya kaita toilet din, bai futo ba saida yayi mata wankan yasake gasa mata jikinta, suna futowa sukaga abinci adakin, anan suka zauna yafara Bata itama tana bashi, ahaka suka wuni adaki babu wanda yafita acikinsu
Tsawon sati daya Asim yad'auka Yana kula da Insaaf, ko kadan bai sake neman taba, duk da ya naji a jikinsa kamar ya hadiyeta saboda sha'awa, ita kanta atsorace take dashi, muddin tatuno ranar data shiga hannunsa gabanta har faduwa yake idan tatuna ranar dazai sake cewa ta bashi
Yau tana d'akin mamy fruit ne agabanta tanasha, Mamy Bata d'akin
Turo d'akin yayi yashigo, cikin sauri ta kalli agogo tace "Yaya, yanaga kadawo da wuri yau?"
Zama yayi yajanyota jikinsa, yadora ta Akan cinyar sa yace "Nima zansha"
Daukowa tayi takai masa bakin sa, babu musu yabude bakin tasaka masa, Shima saiya karba yafara Bata yace "kece kikasa nadawo ai"
Bakinsa ta goge masa tace "ni kuma?"
"emana, kayan ki sunzo fa, suna dakinmu, su mamy suna can suna gani, kitashi muje kema ki kalla"
"na kalli me Yaya?
A a, zan gani Ahankali, amma yanzu de bazanjeba"
Yace "shikkenan, yanda kikace" ya ajiye fruit din hannunsa ya jata suka zube Akan gadon
Cikin sauri tafara tashi tace "Yaya d'akin mamy nefa, ya zamu kwanta mata agado"
Zip din rigarta yaja yace "waike bakya tausayi nane?"
Kukan shagwa6a tafara yimasa, shi kuwa Yana cin Karo da nashanunta Hankalinsa yakasa kwanciya saida yafara wasa dasu, cikin ranta tace mayen nono kawai
Ganin taki saki ranta yasa yafara tsokanarta Yana Jan hancin ta harta sake dashi suna dariya, mamy taturo dakinta tashigo, tana ganinsu tayi sauri taja kofar tarufe sannan ta daga murya tace "Asim!"
Kallan Insaaf yayi yakasa magana, itama shi take kallo idonta ya firfito, mamy datake bakin kofa taqara cewa "Asim baka jinane?"
Rigarta yafara maida mata, kafin yarufe saida yayi kissing boobs din sannan yayi sauri yafuto,kansa aqasa, yayi tunanin magana zata masa Akan abinda tagani saiyaji tace "magana zamuyi kazo inason ganinka, muje falo"
Kansa aqasa yace "to mamy"
Sannan yawuce zuwa falo
Mamy ta leqa cikin d'akin tace "Insaaf mekike bakije Kinga kayan naki ba?
Kije kigani mana"
Itama cikin kunya tace "to mamy" sannan tafuto
Mamy tawuce wajan Asim tace "munyi magana da abokin Daddyn ku, Akan maganar Amjad da Amrah, Amjad yafadamin sun Gama daidai ta kansu, ina ganin kaje ka sameshi saiku San ranar daya kamata Asa ayi bikin nan"
Mamaki yakama Asim, Anya kuwa Amjad da gaske yake?
Amrah ce ta amince haka cikin sauri?
Kokuma de wani abun ya shirya, kafada ya d'aga yace "shikkenan mamy, amma kina ganin idan akasa wata daya yayi?"
"haba Asim wata daya yayi kadan, nifa auren nan dande yazama dole nema amma banaso Amrah ta barni wallahi"
Asim yayi murmushi yace "Mamy yau kece kike fadar haka? to ai tare dake take akoda yaushe, meyasa zaki damu?"
"tare dawa?bazasu zauna daniba wallahi, kuma in aurar da 'yar tawa in zauna gida daya da'ita?"
"to menene mamy, muma bagamu ba?"
"ku daban Asim, suma daban, Kai Kaine ka auro, zaku iya zama agida, amma Amjad shine ya aure ta, dole gidan zasu bari"
Murmushi yayi yace "to shi Amjad din badan gidannan ne ba?"
"kai Asim kome zaka ce fa saide kafada, amma bazasu zauna daniba, Yara kullum suna fada suna cacar baki suna doke doke tayaya zan zauna dasu, suje can su qarata, idan sun Gama doke doken saisu Bawa kansu hakuri, ni har yanzu ma nakasa yarda Amrah ce ta amince da auren, amma bansani musu ba "
Asim yace" to shikkenan mamy, zanje nasame shi yanzu "
Yana fita yawuce gidan Muhsin ya dauke shi, suka dauki El-Hameed, daga nan suka wuce gidan Abokin Daddy, inda aka yanke ranar bikin Amrah da Amjad tsawon wata biyu
Da kayan sa Rana yadawo gida yabawa mamy
Pls kuyi hakuri Dan Allah
jiya kunjini Shiru banda data ne kuma Asim bai samin ba
Yanzunma Ishraqa ce ta taimaka ta samin
Gashinan babu yawa, amma insha Allah gobe saikun gaji da karatu, nagode
Mrs.
Usman ce
[3/3, 8:46 AM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
49&50
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Lokaci daya aka fara shirin biki, mamy tahana kanta sakat, Bata zama yau itace nan gobe itace can, idan tatuna yau itace zata aurar da Amrah saitaji hankalinta yasake kwanciya, uwa uba idan tatuna autanta ne mijin
Zaune suke a dakinsu da gashi Sai ita, kayan lefen da yayi mata take dubawa akwatuna goma Sha biyu, tun ranar da aka kawo taga akwatunan ko budesu batayi ba, Ahankali take daga kayan tana gani kayane masu tsada daga gani wanda ya hada yaji a jikinsa
Kallonta yayi Yana shan coffee "Sai yau kika duba kayan nan, kwanan su uku kenan acikin d'akin mijin ki, ko basu yi miki bane a sauya?"
Wata irin hararar wasa tayi masa tace "sunyi kyau sosai, amma basu kaika kyau ba"
Wani irin dadi yaji, yau shine Insaaf tasake dashi har take fada masa wannan maganar,jiyake kamar karta daina yabon nasa,wani kallon soyaiya yazuba mata, sannan yayi sipping coffee yace "nidin har wani kyau ne dani?"
Ita ba tasan danta fada masa komai yayi mata wannan tambayar ba, ba tasan wayo yayi mata ba, zuciyarta daya tace "kaii emana, nida nafara ganinka ma jinake aljanine"
Cup din hannunsa ya ajiye yafara wata irin dariya, tadena duba kayan ta kalleshi, ashe Yana wannan uwar dariyar Shima?
Cikin dariya yace "Aljani kuma?"
"emana, nida naje diban ruwa naganka a kwance natsorata, natafi da gudu na fadawa su Inna, Allah sarki rayuwa, ina fatan ace Allah yabada fuskata datasu Inna kafin na mutu nabar duniyar nan"
Cup din hannunsa ya ajiye yataso yadawo wajan ta ya kama hannunta, "Nima inaso na gansu, Ada banyi tunanin Aljani ne yasa suka miki haka ba, shiyasa naji basu kyauta ba, amma yanzu dana gane sainaji ya kamata ace ko sau daya ne mungansu, tare da matar Malamin nan"
"Aljani kuma Yaya?
Kana nufin aljanin da mamy tacemin ancire min sune sukasa Inna tayi min haka?"
"sune, haka suka fada da kansu, sannan ina tunanin Shima Malamin da muka sauka agidansu dasa hannun wannan aljanin, but lokacin da ake miki ruqiyya aljanin beyi magana Akan Malamin ba, amma koma menene idan Aljani ne, idan ma bashi bane, ina qara yiwa Allah godia daya azurta ni da mace kamar ki, kuma dole musan yanda zamuyi mu nemo matarsa musake yimata godia, hakan ya miki?
"
Jikinta a sanyaye tace" yayi Yaya, yawwa Yaya, namanta ban baka abinka ba "
" abun me?