Sashe 47
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da Lubna Takeda ciki babu abinda Yasani, saide ya Kade rigarsa yafice office
Bazai dawo gidanba Sai dare, yanzu kuma gashi yanayi Dan dolensa
mamy tatashi tawuce kitchen, ta hada mata komai yanda ya dace, sannan tadawo falon, har zuwa lokacin suna nan zaune yanda ta barsu,abincin ta dauka tafara Ci amma ko guda daya bataci ba taji amai, haka, da gudu tasake tafiya taje tadawo, Asim ya runtse Idonsa
gaba daya abin duniya yataru yayi masa yawa
Bayan tadawo mamy tayi mata sannu, ta kalli mamy tace "nagaji da Aman nan mamy, kuma yunwa nakeji, na gaji wallahi, bansan meyake damu naba"
Mamy tayi murmushi ta kalli Asim tace "baka fada mata ba?"
"ban fada mata ba mamy, naga Bata gama warwarewa bane"
Mamy tace "A a Asim"
Ta kalli Insaaf tace "Insaaf Allah ne ya azurta ku da samun baby, ciki ne dake, laulayi ne yasa bakya iya cin abinci dayawa, Sai kiyiwa Allah godia da kyautar daya miki"
Maganar taji wani iri, cikin ranta tace ciki kuma?
Haka ake cikin?
Yanzu ahakan itace zata haihu?
Kallan mamy tayi tace "mamy ciki kuma?
Ina tsoron haihuwa zan'iya mutuwa"
Cikin sauri Asim yajuyo ya kalleta, yace "wacce irin magana kike hakane?"
Kafin ta bashi amsa ya dauko zo6on da mamy ta hada mata yakai mata gaban ta yace "Kinga, ba zaki mutu ba, Sha abinki, ga zo6on Kisha"
Kanta ta daga masa sannan ta karba tafara Sha, yayi mata dadi sosai kuwa, cikin ikon Allah datasha batayi Aman ba, tana gama Sha ta kwanta Akan kujera
Mamy tace "to ai bakici komai ba zaki kwanta, me kike so sai adafa miki"
Kallan mamy tayi tace "mamy alale kawai nakeso, amma bazan iya cin wannan dinba"
Mamy tace "Ok bari na fadawa Ishraqa tayi miki ko zaki iyacin nata"
Wayarta ta dauko adaki takira Ishraqa, ta nayi mata Bayani Ishraqa tace zatayi, aikuwa ko awa biyu ba'ayi ba tabawa maigadinta yakawo, zama tayi tafaraci amma daya Kasa zaune yakasa tsaye Addu'ah yake a ransa Allah yasa ta'iya Ci, kalau kuwa taci, ta tura masa flaks din tace "Yaya ajiye min sauran, anjima shi zan qaraci"
Babu musu yace "to" sannan ya tashi yayi kitchen da sauran abincin, Yana tafiya Yana waigenta, wacce irin fitina ce wannan ace bazaka iya cin abincin gidanku ba saina maqota
Da daddare suna cikin bacci tafarka, wata irin hamma tayi tashafa cikinta taji babu komai kamar anyi mata yasa, kallan Asim taga Yana bacci, Ahankali takai hannunta tashafa sajensa, Bude Idonsa yayi ya kalleta "Baby lafiya?
Meyafaru?"
Shiru tayi tana darurar fada masa yunwa takeji
Janyota yayi jikinsa yace "fadamin, meyake faruwa?"
"Yaya yunwa nakeji"
"tome zakici?
Sai naje kitchen din da kaina nagani ko zan iya hada miki"
"Yaya nifa dabino nakeso"
Zaro Idonsa yayi
yace "Dabino baby?
Dare yayi fa"
Tace "ai Yaya idan banci dabinon nan ba akwai matsala, bazan iya bacci ba"
Tashi yayi zaune yace "Subhanallah...meyakawo wannan maganar kuma?"
Tsaye ya miqe yazura jallabiya, sannan yasake Kallan agogo, ya dauki key din Mota yafuto, Dasauri tabiyoshi tace "Yaya muje"
Babu musu yace "to sako hijabi mutafi"
Maigadi ma yariga yayi bacci, saida suka tasoshi yabude musu get din sannan suka futo, haka suka dinga bulayi suna neman dabino amma basu samu ba, wani mai kayan fruit suka gani Yana tattare kayansa da alama Shima yayi dare ne bai tafi gida ba, tambayar sa sukayi yace maqocinsa dai Yana siyarwa, haka suka daukeshi Amota suka tafi gidan, aka taso maqoci, yakawo musu dabinon kusan Rabin kwano
Asim ya kalleshi yace "Bata kwano biyar, idan yaqare saina dawo aqara mata wani"
Jikin me dabino na rawa ya auna musu sannan suka tafi gida, suna zuwa yacire rigarsa ya kwanta, ita kuwa zama tayi Akan gadon tafara cin danon, saida taci yakai Rabin kwano Sanna tature sauran, Shima gajiya tayi taci, amma ba qoshi tayi ba, juyi yayi yaganta azaune tana hada qwallon dabino waje daya, cikin muryar bacci yace "Wai baki kwanta ba?"
Tace "yanzu de zan kwanta Yaya"
Murmushi yayi yakoma yaci gaba da bacci
*** ****** ***
Tunda safe dasuka tashi yake da daure fuska, Yana kallanta tanata zirga-zirga saide ya kalleta ya dauke kansa, babu alamun wasa ko kadan a fuskarsa, singlet ce a jikinsa Sai dogon wando na jeans, tunani yake ina zaije yahuta tunda ya dauki hutu awajan aikinsa?
Yasake kallanta Sai abin gaban ta takeyi ko kallo ma be ishetaba, mezai sa yazauna ma a gidan suna wannan Zaman ko in kula din?
Kallanta yayi yahadiye wani irin saliva saboda yanda kayan jikinta suka gama tafiya da Imaninsa, yace "Amrah dauko min rigata adaki inaso nafita"
Kallansa tayi, cikin ranta tace Amrah!
Ta kalli jikinsa Sai wani shining yake kasancewar sa fari tas, tasake Kallan dantsan hannunsa taga kamar bashi ba, tunani take kode taje ta dauko masa?
Gida da gashi Sai ita Gara ta lallaba shi surabu lafiya
Afili tace "da meyasa kafuto babu rigar"
Fuskarsa a daure yace "to ko bazan samu bane inyi abinda Naga ya dace?"
Dasauri tace "menene abinda ya dace din?"
Tashi yayi yafara nufarta yace "bari inzo in nuna miki"
Tana ganin ya nufota tayi sauri tashige dakinsa ta dauko rigar ta kawo masa
Murmushi yayi yace "thank you, sweet Anty"
Itade Amrah tayi Shiru ta qyaleshi, rigar yagama sakawa Idonsa ya sauka Akan qirjinta yayi wani irin murmushi yace "Suger Anty...."
Juyawa tayi zata bar wajan, taga alama Jan magana kawai yakeji, tana tafiya taji ya rungumota tabaya, tace "Amjad bari mana"
Kafin yayi magana sukaji wani irin qara mai firgitarwa sakamakon tayar wata babbar Mota data fashe, gaba dayansu suka kwasa aguje zuwa daki, Amrah gudu Amjad gudu
Suna shiga daki suka Amjad yafara kokarin rufe wa, Amrah kuwa jikinta ne yake rawa takama hannunsa Tariqe tana fadin "Amjad yi sauri karufe kofar"
Yana rufewa tashige cikin jikinsa, tana jiyo yanda bugun zuciyarsa ya sauya, kallanta yayi yaga tashige cikin jikinsa gaba daya Sai yanzu ne yaji wata irin kunya ta kamashi, Yaya akai wannan qaran yasa shi ya tsorata harya biye mata suka shigo daki aguje?
Anya kuwa wannan abun ba zaisa Amrah tasake raina shi ba?
Murmushi yayi yasaka hannu yasake rungume ta sosai a jikinsa, yayi qasa da kansa cikin muryar rada yace "Amrah abin yatafi fa"
Qin dago fuskarta tayi daga qirjinsa tace "tsoro nakeji Amjad"
Wani irin dadi yaji, yasake rungume ta,yayi qasa da kansa dede fuskarta, cikin shagwa6ar daya saba yace "Allah yatafi fa"
Bakinta tabude zatayi magana yayi sauri yahade bakin su, zaro idonta tayi ka kalleshi, suna hada ido ya lumshe mata Idonsa, yasaka hannu yariqe kanta Yana yi mata wani irin kiss, kokarin tureshi take amma yayi mata wani irin ruqo, dukansa tafara amma maimakon yasake ta saiya sake riqeta yakai hannunsa bayan rigarta yayi qasa da zip din
Lokacin da yayi arba da qirjinta rasa nutsuwar sa yayi, Amrah tafashe dawani irin kuka, takaici ya kamata, cikin kuka ta qwace bakinta tace "haka mukai dakai?, dama bakada alqawari?"
Idanunsa sunyi jajir yadago kansa ya kalleta "me mukai dake?
Wai kina nufin na aureki ne saboda na sakeki?
You know I love you ko?
To bazan iya sakin ki ba, and kisa aranki auren mu mutukaraba ne"
Wani irin kuka tasaki tana dukansa hannu bibbiyu, bai saurareta ba yaci gaba da wasa da qirjinta, ita kuma takaici ne yake kamata duk lokacin data tuna Amjad ne yake taba mata breast, haka ta rabu dashi taci gaba da kuka, bai Barta ba saida yayi abinda yake so dashi, sannan ya tashi yafice daga d'akin
Yana fita takira wayar Insaaf, alokacin tana zaune afalo ita kadai da apples a hannunta tanata faman ci, tana dauka Amrah tafashe da kuka tace "Insaaf Amjad ya cuceni, dama qarya ya shirya min ya aure ni, Wai yanzu bazai sakeni ba, wallahi gida zan taho, bazan Bari qanin bayana Yana lalubemin qirji ba"
Insaaf tayi murmushi cikin ranta tace to anzo wajan
Afili tace "Anty Amrah idan kin dawo gida ma Amjad ba sakin ki zaiyi ba, mutumin daya shirya qarya ya aureki tayaya kike tunanin zai sakeki?
Ni banga laifin Yaya Amjad ba, Yana sonki, kuma auren qaninki aiba haramun bane, Anty Amrah manzon Allah s.a.w matarsa ta farko ta girmeshi, meyasa bazaki so kiyi koyi da Nana khadija ba?
Kiyi hakuri Dan Allah, wannan de bada abincin da kikace ina yiwa Yaya Asim da wanka da shirya shi,haka zakiyi hakuri kema kifara yiwa Amjad"
Hawayen idonta ta share tace "ainima nasan ba haram din bane, amma Insaaf saboda tsabar rashin kunya Amjad zai kalleni Yana lalubeni, ko kunya ta ba zaiji ba"
"to wacce irin kunya zaiji Anty Amrah? dama kece kike ganinsa a matsayin qani, amma shi baya daukar ki yayarsa, mamy da kowa da kowa yayi farin-ciki Akan aurenku, Dan Allah karki Bawa kowa kunya, gashi Yaro Dan saurayi, da kudinsa, Keda ya kamata kici gaba da lallaba abinki karya kula kowacce mace, yanda yake qaunarki wallahi Sai yanda kikai da abinki, amma kiyi tunani akai "
Jikin Amrah yayi sanyi,Ahankali tace"to shikkenan Insaaf nagode" daga nan suka ajiye wayar, Insaaf ta ajiye wayarta tana murmushi, da niyya ta yabi Amjad, ta zigashi, saboda yasake samun karbuwa awajan Amrah, fatanta daya Allah yasa shawarar data Bata zatayi amfani da ita
Mamy tayi murmushi tafuto daga dakinta bayan tagama jin duk maganganun da Insaaf takeyi awaya, tasan Sarai da Amrah take waya, godia tayiwa Allah acikin ranta daya Bata sirika ta Gari, dama tasan Amrah da Amjad akwai wani abu aqasa, bakomai ne yabata murmushi ba Sai lokacin data ce yanda Amjad yake sonta Sai yanda tayi dashi
hakan yana nufin Shima Asim din da yake sonta Sai yanda tayi dashi kenan acikin daki
Falon ta qaraso tace "sannu Insaaf, jeki turomin Asim"
Apple din hannunta ta ajiye tace "to mamy"
Dakinsu tashiga taga yagama shiryawa Yana fesa turare, qananun kayane a jikinsa da sukai masa kyau sosai, tsayawa tayi a bakin kofar tana kallonsa tace "kayan yayima kyau Yaya, saika zama kamar saurayi , please kadinga sakamin su, inaso"
Murmushi yayi yace "aikece mai shirya ni,komai Yana hannunki Baby, amma nida ba Yaro ba ina zan dinga saka qananun kaya"
Kafafunta tafara bubbugawa aqasa, cikin shagwaba tace "ni.... ni....