Sashe 43
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amjad Yana ganin tashin mamy da Yaya Asim yayi sauri yadawo wajan Amrah , qasan kujerar datake zaune ya zauna kamar me neman gafara yace "Anty Amrah har yanzu baki cemin komai ba"
Wani irin haushi ne ya kamata, ta tsani taji Amjad Yana mata wannan magana, takaici hanata magana yake, shikuma taga alama baya gane hakan, tashi tayi tashige dakinta, Shima dafe kansa yayi, yarasa ta ina zai 6ullo mata, wata dabara ce tafado masa, ya tashi yaje dakinsa ya dauko biro da takarda yabi bayan ta zuwa dakinta, tana ganinsa ta kawar da kanta, zama yayi agefenta, ya marairaice mata murya cike da salon wayo da yaudara yace "Anty Amrah, idan natuna magana ta ta qarshe tsakanina da Daddy Sai inji jikina yayi sanyi"
Tace "Umm... yayi kyau"
Yasake kallonta yaci gaba da cewa "maganar sa ta qarshe daya min, Amjad ya kamata kayi aure, karna mutu banga 'ya'yanka ba, Amjad burina kayi aure kafin na mutu nabar duniya"
Cikin sauri ta kalleshi, shima kallonta yayi,idanunta kadai ya kalla yagane maganar tasa kamar ta shigeta, dayaga zancen sa yayi tasiri a kanta saiyaci gaba da cewa "yanzu gashi baya nan, Bama lalle kafin yafuto nanda shekara biyar yaganni ba, qila mutuwa ta rabani dashi, wannan ne dalilin dayasa nakeso muyi aure Amrah, Daddy yayi muku laifi, amma idan kika aure ni zaiji dadi Shima, zaiji dadi ace yau na auri yarinyar Mami, muje mukai masa ziyara a matsayin ma'aurata, amma idan baki yarda da magana ta ba, ga wannan takardar muyi a rubuce, ki yarda ayi auren, idan Daddy yaga nayi auren bai mutuba, Hankalinsa ya kwanta, shikkenan saina sakeki daga baya "
Kallansa tayi tace"in hakane meyasa bazaka nemi wata ba?
Dole saini?
Saboda Nika raina nikake gani kullum?"
Sake marairaice wa yayi yace "to Anty na wajan wa zanje?
Wace zata yarda ta aure ni da wuri bayan ko halin juna bamu sani ba?
Kece de yar'uwa ta kuma yayata, kece me rufamin Asiri"
Ajiyar zuciya tayi tace "to zan tonama asiri kuwa duk lokacin da yarjejeniya ta qare kaki sakina"
"babu maganar tone tonen asiri ma, kalau zamu rabu insha Allah, saka hannu yanxu de"
Babu musu ta karbi takarda ta rattaba hannu
****
Da daddare shida kansa yadinga Bata abinci a baki, saida ta qoshi sannan ya ajiye sauran, shirin kwanciya sukayi, kayan jikinta ya rage mata, itade tana zaune tana ganin ikon Allah, yanda yake Bata kulawa Yana lallaba ta kamar ba Yaya Asim ba
Kwanciya sukai yasaka ta cikin jikinsa, basu dadeba bacci ya dauke su
Kusan karfe daya saura yafarka azabure, har hakan yayi sanadiyar farkawarta, tace "Yaya lafiya?"
Kansa ya Girgiza yace "wallahi shaf na namanta, ban baki maganin ki,ya kamata ace kinfara amfani dasu tun yau din, dakuma wanda zaki shafa"
Turo bakinta tayi gaba, cikin shagwaba tafara magana
"Yaya to...toka barshi gobe sainayi, yanzunfa inajin bacci, kuma ni Allah banajin ciwon komai"
Kallanta yayi yasakar mata wani irin kallon soyaiya, yanayin yanda take masa shagwa6ar Yana birgeshi, saqon Yana zuwa inda ya dace, qasa yayi da muryarsa yace "A a fa Baby.....kina wasa da lafiyarki Kenan ko?"
Sake turo masa baki tayi tace "uhm.... uhm...Allah ni...."
girgiza kansa yayi, ya tashi ya dauko mata maganin, wanda zata sha yabata Tasha, sannan yabata wanda zata shafa, karba tayi tafara shafawa a hannunta da kafafunta, qwacewa yayi yace "hakan shafawa kike?"
Kafin ta bashi amsa yafara murza mata man, batayi masa musu ba ko kadan tunda tasan magani ne, tundaga tafin kafarta yafara shafa mata har zuwa cinyar ta,sosai yake murza mata man, laushi jikinta dakuma gyaran datasha yasa yama fara mantawa magani yake shafa mata
salon yanda yake shafa mata ne ya sauya, shi kansa baisan laushin fatar ta dana man ya d'ebeshi ba saijin kansa yayi Yana shafa ko'ina na jikinta, jikinsa ne yafara rawa Yana fitar da wani irin numfashi Dasauri Dasauri.
man yasake lakutowa yafara shafawa a qirjinta, da farko tayi tunanin shafar magani ce, amma dataga abin nasa Bana qare bane, Ahankali yace "Yaya.....Yaya Wai iya nan za'aci gaba da shafa wa ne?"
Kallanta yayi yace "me kikace?"
Bakinta tatura tace masa "babu komai"
Sbd taga baya cikin Hankalinsa,tarasa meyasa yake son taba kirjinta, saikace baitaba aure ba
Shikuma Asim qirjinta yaci gaba da shafawa baisan lokacin daya Fado kanta ba, cikin wata irin murya yace "Insaaf...."
Kallansa tayi takasa magana, yace "please in gwada mugani?"
Daga masa kai tayi tace "amma....
Ahankali Yaya"
Bai iya cemata komai ba, Sai wasu irin zafafan wasa daya fara aika mata, tun tana jinsa tana share shi batasan lokacin data bashi hadin kai ba, Abin mamaki wannan Yaron kalau yaji shi babu wani ciwon kai, Kai tsaye ya nufi hanyar sa, cikin ransa ya karanta Addu'ar saduwa da iyali, Insaaf batasan meyake faruwa ba, tunanin ta yayi gaba, Dadin da Asim din yake jiyar da ita ta hanyar wasa yasa ta manta dacewa ta bashi dama ya karbi haqqin sa.
lokaci d'aya taji wata irin azaba ta shigeta
Batasan lokacin data saki wata irin gigitacciyar qara ba, a firgice mamy tafarka daga baccin datake Sanadin jin wannan qaran
Insaaf kuwa hannu biyu tasa tana dukansa, cikin kuka tace "Yaya! zan mutu, Yaya Asim please kayi hakuri, kabari zan mutu, wallahi zaka kasheni"
Asim kuwa baisan ta nayi ba, Yana cikin wata irin duniya wadda bai taba tsintar kansa aciki ba, kuka yafara yimata wiwi Yana kiran sunan Mamy
"mamy.... nashiga uku na, mamy...dadi, Insaaf zata kasheni"
Tun Insaaf tana jin kukansa Sama-Sama harta daina jin komai, daga nan Bata sake sanin inda kanta yake ba
shi kuwa Asim baisan abinda yake faruwa ba, saboda bai tashi dawowa hanyacin saba Sai wajan karfe uku nadare
Sai alokacin yaga halinda take ciki, gabansa yayi wata irin faduwa,dudduba jikinta yayi yaga yarinya Bata motsi kamar macacciya, hannunsa yadora akansa yace "innalillahi...."
Jikinta yasake ta6awa yaga kwata kwata Bata numfashi
Daga kan gadon yasauko yayi sauri yashiga toilet yayi wanka, ya nemi rigarta doguwar yasaka mata, yadauke ta cak, suka futo daga d'akin, mamy data Kasa komawa bacci tun lokacin dataji wannan qara saita sake jin qaran Bude kofa
Futowa tayi anan ta ganshi dauke da Minal, cikin tashin hankali tace "meyasa me ta?"
Kasa magana yayi, gabansa Sai faduwa yake,Idonsa yayi tsilli tsilli kamar 6arawo
jikin Insaaf din ta kalla anan taga jini duk ya 6ata mata jiki, nan take ta Fahimci komai, cikin tashin hankali tace "nashiga uku ni Usaina Asim kanka daya kuwa?"
Shiru yayi yakasa Bata amsa, tace "ka tsaya kana kallo na Muje, muje a kaita asbiti"
Suna zuwa asbitin dayake na kudi ne anaan suka karbeta suka fara dubata
Shida mamy suna zaune har zuwa lokacin yakasa daga kai ya kalleta, wata irin kunyar ta yake ji
Har Gari ya waye, ba'a basu Damar ganinta ba, Amrah da Amjad suka tashi suka ga gida Shiru babu kowa, saida suka Kira mamy sannan tace su zauna sunje unguwa ne, yanzu zasu dawo
Ishraqa da El-Hameed ne suka zo ganin jikin Insaaf, Amrah tace ai sun tafi unguwa inji mamy
Haka suka juya, El Hameed yawuce wajan aiki, ita kuma takira wayar mamy, anan mamy take fada mata suna Asbiti, Ishraqa Bata tambayi ba'asin komai ba tashigo Mota tabiyo su Asbiti
Alokacin anbasu damar ganinta, suna zaune adakin shida mamy, ita kuma Insaaf an saka mata qarin ruwa
Tana kwance tana bacci fuskarta tayi wani irin fayau, Ishraqa ce tayi sallama tashigo d'akin da taimakon wata likita data rakota, Asim yanajiyo muryar ta a bakin kofar d'akin yayi sauri yashige cikin toilet din d'akin
Ishraqa Bata ma lura dashi ba,tashigo d'akin ta tazauna jikinta a sanyaye tana kallon Insaaf dake bacci
Tace "mamy lafiya?
Meyasa meta?"
Kafin mamy tabata amsa likitar data duba Insaaf tashigo d'akin tadubi mamy tabata wata takarda tace "yawwa hajiya gashi, Za'a siyo mata wannan magungunan, sannan anyi mata dinki dazu, Dan Allah afada masa yad'an d'aga mata qafa kafin wajan ya warke"
Lokaci daya Ishraqa ta Fahimci komai, wani irin farin-ciki ya kamata, hakan yana nufin 'yarta tasamu lafiya kenan?, Aljanin daya aureta yabarta kenan, godia tafara yiwa Allah acikin ranta
Asim Kuwa dayake cikin toilet yanajin Bayanin da likita tayi yadafe kansa da hannunsa
Cikin ransa yace yau nata6owa kaina, tayaya zan fita daga Toilet dinnan in kalli Ishraqa?
Tab yau akwai wunin toilet awajan wasu
Amnah El yaqoub
Like my page on Facebook
[3/2, 5:47 PM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
47&48
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Ina miqa Godiya ta agareku, fan's dina da suke cikin page dina na Facebook, musanman Ummu Nihla Junaid, inajin Dadin sharhin ki, naji Dadin maganar ki Akan littafin INSAAF, nagode sosai
_____
Sunkuya wa yayi yadora hannunsa Akan gwiwar sa Yana qarewa toilet din kallo Yana neman wajan zama, Dan maganar gaskiya bazai iya fita ba
Acikin daki kuwa Ishraqa ta kalli mamy tace "ai Amjad da Amrah cemin sukai kunfita, da alama basusan Bata da lafiya ba ko?"
Mamy tace "basu saniba, Nima kaina bansani ba, qara najiyo a falon na futo shine naganshi zai kawota asbitin, in banda jaraba ma irinta maza yarinya daga yin magani amma akasa yin hakuri?"
Cikin sauri Asim ya rufe Idonsa Yana girgiza kai
, fisabilillah mamy tun cikin dare suke tare amma takasa yimasa fada saida Ishraqa tazo?
Yanzu inda Ishraqan tasan Yana cikin toilet din Yaya zaiyi kenan?
Ishraqa tayiwa mamy murmushi tace"to ya za'ai mamy ai lokaci ne, duk Daren dadewa dama haka zata faru, Sai hakuri "
"A a, ba irin wannan yanayin ake cewa Sai hakuri ba Ishraqa, har wanne irin naci ne zaisa ka haikewa yarinya qarama irin wannan har dasu dinki, yaran zamani bazasu taba saura rawa mata adaren farko, kowa kansa rawa yake Yana jin karfi a jikinsa kamar doki"
"nashiga ukuna"
cewar Asim dayake toilet
Ishraqa tayi murmushi tace "to Allah yabata lafiya, tunda tarabu da wannan masifa ai Alhamdulillahi, Mamy kije gida ki huta, saina zauna tare da ita"
Mamy tace "Dama basai kinfada ba Ishraqa, tafiya zanyi, kema tashi zakiyi mu tafi"
Cikin sauri Ishraqa tace "to mamy waye zai zauna anan?