Sashe 39
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasan har yanzu fa ban tabbatar tana sona ba"
Muhsin yayi murmushi yace "bawani laqanin soyaiya, Kaine zaka koya mata soyaiyar, wannan maganin, idan kasha, Kaine zaka ban labari, maganin maza ne, kasan de yarinyar nan kaida kanka kace aurenta shida, kasan kuwa me iya mata Sai Allah"
Girgiza kansa yayi yace "A a Muhsin, yanzu a yanda nake sainasha wani magani? ai banda matsalar komai, ni ahakan ma ina tausayin tane"
"tausayi kuma?
To Kar take kallon ka, tasan komai kamar yanda kaima kasani, wallahi idan kaje mata, taji Bata gamsu ba, raina ka zatayi, qarshe ma tace tsohuwar matarka tagama janye ka, kuma kasan Ana musu Dan gyare-gyaren jiki, kawai Malam kafuto a mutum musamu qananun Yara "
Shiru yayi, Sai can yace" kuma fa hakane, maganar ka tana kan gaskiya Muhsin, bani maganin "
Muhsin yabashi, ya karba yace" godia nake abokina "
Suka tafa, Sai dariya suke kamar basu ba, sannan yayi masa sallama yakoma ciki
Yana zuwa falon sa yabude fridge ya dauki ruwa yasha magani,
sannan yawuce cikin daki, alokacin harta futo daga wanka tana shiryawa
Kai tsaye toilet din yashige domin ya watsa ruwa, yakusa gama wankan yaji yanayin sa Yana sauyawa, cikin ransa yace ashe maganin nan Yanada kyau sosai
Futowa yayi qugunsa daure da Towel
Tana ganin futowar sa tatashi ta dauko masa kayan sakawa, kawo masa tayi ta ajiye agefen gadon
Binta yayi dawani irin mayen kallo, wata irin sha'awa tana taso masa, wadda tunda yake, baitaba jin makamanciyar taba, lips dinsa yasa a baki ya ciza, sannan ya sunkuya yariqe gwiwar sa kamar mai ruku'u
Kallansa tayi da mamaki tace "Yaya lafiya?"
Girgiza kansa yayi yace "ba kalau ba....
Bazaki gane bane...."
Matsowa tayi kusa dashi tace "bakada lafiya ko?"
Yace "sosai....inaji kamar....
Kamar na mutu..."
Gabanta ne yafadi, tace "mutuwa Yaya?"
Wani irin kallo yabita dashi, Sai lashe lips dinsa yake, yasaka hannu ya fusgota jikinsa, tana jin yanda Towel din jikinsa ya kunce tayi sauri ya rufe idonta
Gaba daya jikinsa rawa yake, sosai ta tsorata da yanayin sa, mutum yashigo kalau amma lokaci daya yafita a hayyacinsa?
Bai iya cire mata rigar jikinta ba, hannu kawai yasa ya yagata, soyaiya yafara nuna mata a zafafe, yanajin yanda take ture hannunsa daga jikinta, yahada gaba daya hannayen nata yariqe
Cikin fitar hayyaci yace "meyasa kike min haka ne?"
Kallansa take cike da tsoro, duk abinda yake yi faruwa taqi yarda ta kalli jikinsa, Girgiza kanta tayi tace "Yaya....wai meyake damunka?"
Kallanta yayi da rinannun idanunsa,jiyake lokaci daya kansa yana ciwo, tsakiyar kansa kamar Ana doka masa guduma haka yake ji, amma bala'in dayake ji a jikinsa yahana ya qyaleta
tsoro yasake kamata, cikin fitar hayyaci yae"kece....kibani haqqi na "
Gabantane yayi wata irin muguwar faduwa, lokaci daya mutuwar mazajen ta tafado mata, tsoro ya kamata, duk da tanashan magani tana jin tsoro, gani take kamar Shima zai tafi yabarta, koba wannan Bama ai bazai iyu ba, saboda yanayin datake ciki, gakuma su Mami
Cikin wani irin zulumi tace masa "Yaya ai inada period..."
Mrs.
Usman
[2/27, 7:24 AM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
43&44
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Zaro Idonsa yayi
Ya kalleta yace "innalillahi, Muhsin kakashe ni"
Sai yanzu ne tasake tabbatar wa akwai abinda suka qulla shida abokin nasa, tace "Muhsin kuma?
Meya yi ma Yaya...?"
Kafin ta qarasa magana yasake fuzgota jikinsa, lokaci daya yahade bakin su waje daya, ganin tsayuwar bazata musu ba yasa yadauke ta cak suka fada kan gado
Yanda yake bida'ita cikin zafi-zafi yasa tafara jin dadin abinda yake mata, amma da akai Nisa taga abin nasa yawuce na hankali anan idonta yafara raina fata
Tafada masa tana period amma taga kamar ma baiji abinda tafada masa ba,gaba daya yafice daga haiyacinsa, hannu biyu tafara dukansa amma ko kadan Asim bai jinta,ciwon da kansa yake masa ma yanaji amma a halin dayake ciki yanzu bazai iya hakura ba, gashi yahade bakin su waje daya, Sai mutsu mutsu take tana neman agaji
Bai qyale taba saida ya tabbatar yabiya wa kansa buqata ta cinyar ta, amma abin mamakin jiyayi kamar ma yanzu yafara, wani irin Karfi ne yasake zuwa masa, baisan lokacin daya fashe dawani irin kuka ba, ya kamata ya qanqame ta, cikin ransa kuwa Allah ya'isa kawai yake aikawa Muhsin
Idanunta sha6e-sha6e da hawaye tace "Yaya Dan Allah kayi hakuri..."
Kallanta yayi amma yakasa magana, yarasa hakurin me take bashi, tanaso tace masa batasan komai bane kome?
Tayaya za'ai mace bazawara tazauna tana masa wannan kukan?
Meyake damun tane?
Cikin wata irin murya yace "kiramun Amjad"
Kamar dama jira take cikin sauri tatashi daga jikinsa, saida ta tsaya taga yanda jikinta yake, babu kaya ko daya, takai dubanta gare shi taga ya zuba mata ido kamar tsohon maye, wardrobe tabude ta dauki dogon zani ta daura, sannan ta saka qaton hijab tafi ta daga d'akin
Tana fita taga Amrah zaune afalo, cikin tashin hankali tace "Lafiya Minal?
Meya sameki kike kuka?"
Ahankali ta girgiza kanta tace "Wai Yaya Amjad yazo injishi"
Dariya ce takama Amrah, amma batayi ba, saboda babu dadi yanda take kukan nan kuma kakama yiwa mutum dariya, dafa kafadarta tayi tace "toki koma bari in turo muku shi"
Babu musu tajuya zuwa ciki, Amrah kuma tashige d'akin Amjad, tana shiga ta ganshi daure da towel yafuto daga wanka, saita ga kamar ba Amjad ba kullum qara girma yake, suna hada Ido tace "kaje inji Yaya"
Tayi sauri taja masa kofar tabar wajan
Minal kuwa tana zuwa d'akin taga yasaka jallabiya, yana zaune agefen gadon, amma kansa Yana qasa, wajansa ta qarasa tace "Yaya Wai gashinan"
Baibata amsa ba Sai hannunsa,daya miqa mata, babu musu ta qarasa wajansa,janyota yayi yasaka ta a jikinsa, yasaka hannunsa duka biyun ya qanqameta, Sai wani irin numfashi yake saukewa, ta cikin hijabin nata ya zura hannunsa Yana wasa da qirjinta, ita kuma zafi take ji, Sai runtse ido takeyi, mamakin sa take yanda baya gajiya da wannan abun, qwanqwasa d'akin akayi, cikin sauri tafara janye hannunsa dake kan qirjinta, amma saiya sake riqewa, Sai tura kansa yake cikin wuyanta, cikin rawar murya tace "Yaya Ana nocking.... fa"
Cikin wata irin murya yace "Insaaf....ki barni....
Ki naso na mutu ko?
"
Cikin sauri tafara girgiza kanta "a a Yaya, banaso ka mutu, idan ka mutu zanshiga cikin wani hali"
Kallanta yayi furucin ta yabashi mamaki, kokarin hade bakin su yake yi amma Sai aka sake wani nocking din
Maimakon ya tashi saiya fara kokarin shigewa cikin hijab din nata, kuka tasaka masa, Ahankali yace mata "sorry..."
Sannan ya tashi tsaye, tana Kallan yanayin dayake ciki tayi sauri ta sunkuyar da kanta, shi kansa jiyayi mararsa tana masa wani irin ciwo, cikin sauri ya sunkuya, adaddafe yabude kofar, Yana ganin Amjad yace "mutafi Asbiti Amjad"
Cikin tashin hankali yace "innalillahi...
Yaya Asim?
Meyasameka kake tafiya a sunkuye?"
Bai iya Bawa Amjad amsa ba, Sai wucewa da yayi,suna zuwa main falo Amjad yajuya yace "bari nakira mamy"
Cikin sauri yayi caraf yaruqo hannunsa, ya girgiza masa kai alamun a a, Amjad de yayi Shiru mamaki duk yagama kashe shi, haka yasa hannu yaruqo kafadar yayan nasa, suka futo daga falon
acikin wannan halin yafita compound, maigadi damai wanke motocin gidan suna ganinsu suka qaraso suna tambaya "Yallabai lafiya kuwa?"
Amjad ne yasamu sukunin basu amsa, daga nan suka musu Addu'ah, suka juya, shikuma Amjad yayi sauri ya6ude masa Mota yashiga, sannan Shima ya Zagaya yatada motar suka bar gidan
Acikin motar ma Sai hada uban gumi yake, yadora kansa ajikin glass din window, Ajima kadan Amjad yadubeshi yayi masa sannu, da haka suka qarasa wani private hospital
Acan asbitin ma Asim qin dagowa yayi, haka yake tafiya a sunkunye Yana runste ido, duk taku daya da zaiyi zagin Muhsin yake acikin ransa
Kai tsaye wajan likita suka nufa, saida yabawa Amjad baya sannan ya'iya miqewa, likita kuwa Yana ganin yanayin sa yafara salati, anan ya hada allurai masu qarfi yayi masa, ciki harda na bacci, yabashi gado ya kwanta, ya dauki babban blanket yarufe shi saboda yaga kamar Yana 6oyewa qanin nasa halin dayake ciki
Ko minti goma bai qara ba, bacci yayi awun gaba dashi, kusan awarsa uku Yana bacci, sannan yafarka, cikin ikon Allah kuwa saiya jishi kalau, yasaka hannu ya shafa jikinsa yaji komai normal, sannan yayi hamdala ga Allah
Yana Juyawa gefensa yaga Amjad a zaune, yazuba ido Yana kallon saman d'akin
Mamaki ya kama Asim, toshi wannan Yaron menene yake damunsa haka
Gyaran murya yayi yace "Amjad"
Firgigit yayi yadawo daga duniyar tunanin dayake ciki yace "na'am Yaya"
Kai tsaye yace "kiramin Muhsin da wayar ka"
Amjad ya kalleshi, Yana mamaki, daga tashin sa daga jinya Yana neman abokin sa, beyi musu ba yakira shi, tana shiga kuwa Muhsin yad'auka, Asim yace "Ashe bakada mutunci Muhsin?"
Muhsin yayi dariya yace "A a, ango, ashe Kaine, Toya Bayani? dafatan de an wuce wajan kaji Dadin maganin"
"dalla Malam wanne irin jin dadi, Kasa ni acikin halin ha'ula'i, yanzu haka ina Asbiti"
"subhanallah...
Asbiti Asim? to magani beyi aiki ba, tunda itace takai ka asbiti ba Kaine kakaita ba"
"Muhsin ka cuceni, yanzu inda ace yarinyar nan kalau take haka kakeso naje?
Kashe yar mutane kakeso nayi?"
Amjad ya kalli yayan nasa ta qasan ido, Sai yanzu yagane inda jinyar Yaya Asim din ta dosa,dariya ce ta kamashi, ya kawar da kansa gefe ya Dara
Muhsin yace"tooo, yanzu kam na Fahimci inda zancen ka yadosa,...." ya kwashe da dariya, sannan yaci gaba da cewa" tabdi, kace akwai qura, kuma ya kayi Asim?