Sashe 48
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah nide saika sakamin"
Cikin sauri ya qaraso wajan ta ya riqeta, "haba Baby, bafa ke kadai bace, kidena wannan bige bigen qafar Dan Allah, naji zansa, zan saka miki"
Murmushi tayi tace "to kaje inji mamy"
Daga nan tashige toilet
Murmushi yayi yafice daga d'akin Shima, yanason shagwa6ar Insaaf, duk lokacin data fara yimasa shagwaba rasa nutsuwarsa yake
Zaune yake a gaban mamy, ta kalleshi tace "Asim zuwa yanzu ya kamata ace kadauki dukiyar Insaaf kabata, tun yarinya batafi shekara uku ba kake kula da komai na dukiyar ta, mutanan nan basu taba yima maganar kudinsu ba, babu wanda yasan ba naka bane Sai iya mu yamu, ya kamata yanzu kamaidata makaranta, idan tagama tafara aiki itama saitaci gaba da kula da dukiyar ta, amma Yaya kagani?
"
"mamy wanne irin aiki kuma?
Nifa school dinma nafasa, ba zataje ba"
"aikuwa baka isaba Asim, wacce irin magana ce wannan yarinya ba zatayi karatu ba, waini kam dakata ma, haka zata zauna babu ilmi tsawon rayuwar ta?"
Cikin tsananin kishi yace "mamy to idan tatafi makarantar waye zai dinga kula da gidan?
Haka za'a bar gida babu kowa?"
Mamy tace "menene amfani na?"
"to mamy idan kina nanma ita saita dinga fita kullum, sannan idan tagama makaranta ma kince zata fara aiki, waye zai kula girkin gida, da Yara, ni kwata kwata ba'a magana tama, dukiyar ta de zan Bata, amma tayaya zata bar Yara babu kulawa"
Mamy tayi Shiru tana ganin wannan tsananin kishi irinna Asim, ta kalleshi tace "ni Narasa wanne Yara kake magana Asim?
Yaran da ko duniya basuzo ba kake maganar za'a barsu babu kulawa?"
Amnah El yaqoub
[3/5, 11:15 AM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
53&54
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Kansa ya sunkuyar qasa cike da kunya yace "Wai dama Ina nufin idan sunzo"
"a a Asim, ya kamata abata haqqin ta itama kamar kowa, tunda dama can kaima kayi mata sha'awar karatun, idan tafara kamar yaune zakaga tagama"
Badan yasoba yace "hakane mamy, to zan duba nagani"
Tace "to aduba da kyau"
*** ****** ***
Tunda yaje office dinsa bai zaunaba, kaya kawai yake harhadawa wanda yasan ya shafi Insaaf, duk wani documents dayasan natane da takardun gidaje da filayenta saida ya hada su waje daya, wayar sa yad'auka yakira Amjad, alokacin yana dakinsa a kwance, Yana tunanin irin takun dazai sakewa Amrah, idan ba daure mata fuska yake ba, bazasu taba daidai tawaba, tsaki yaja da yaji qaran wayar, Yana ganin wanda yakira shi ya tashi Dasauri yace "hello Yaya"
"Amjad ina office kazo ka sameni yanzu"
"Ok Yaya, gani nan zuwa"
Amjad Yana zuwa Asim yayi masa Bayanin komai, Amjad yace "Toshikkenan Yaya,"
Tare suka zauna sukaci gaba da harhadawa, Shima Amjad yakawo na wajansa, babu abinda yarage ahannunsu Sai ribarsu dasuke riqewa, ya kasance yanzu itace zasuci gaba da Juyawa kafin court tabasu nasu, wanda zata karbo musu awajan alhaji Umar
Saida suka gama sannan Asim yayi waya a shirya masa hall babba, wanda zai dauki mutane dayawa, nan da nan kuwa suka bashi tabbacin zasu hada komai, kawai date suke buqata yafada musu
Shiru yayi yana nazarin wacce Rana ce ta dace, kawai saiyace su shirya masa zuwa jibi
Bayan yakashe wayar Amjad ya kalleshi
yace "Yaya jibi jibin nan baiyi sauri ba?"
"a a, beyi sauri ba Amjad, ai lokacin abu ayishi, kasanar da mutane kawai, akwai babban taro jibi"
"Ok Yaya, Allah yakaimu"
Amjad yajuya yafita, yafara kiran mutane Yana fada musu, bai koma gida ba saida yamma, Yana zuwa kuwa yafada kan kujera ya lumshe Idonsa, dama agajiye yake sosai, wani irin qamshi yaji yadaki hancinsa, yasan Amrah ce tashigo falon, amma saiya share ta ko Bude Idonsa baiyi ba bare ya kalleta
Kallansa tayi, tatuna shawarar da Insaaf tabata
Tace "Sannu da zuwa"
Daga mata kai yayi, batare daya Bude Idonsa ba yace "bani ruwa"
Babu musu taje ta dauko ta kawo masa "gashi"
Mamaki ne ya kamashi,yayi tunanin bazata kawo ba, wata zuciyar tace kasani Kota shiryu ne?
Wata dabara ce tafado masa, yayi Dan qaramin tsaki, yace "kaina yana min ciwo sosai"
Zama tayi Akan kujerar tace "Sannu, kona kawoma magani?"
Mamaki yaqara kama Amjad, cikin ransa yace Alhamdulillahi nasamu mafaka
Fuskarsa ahade Cikin sauri yace "A a, basai Nasha magani ba, idan na kwanta nahuta zai daina"
"Allah yasawaqe" abinda tace dashi kenan, ya amsa mata, ya dauki ruwan data kawo masa yasha, sannan yawuce dakinsa ya kwanta, har magrib Yana daki yaqi futowa, kuma yayi hakane da niyya danyaga tadamu dashi ne kokuwa haukansa kawai yake
Amma abin mamakin da daddare ma har daki ta kawo masa abinci da magani, tayi masa sannu sannan tatafi nata d'akin ta kwanta
Maganin ya riqe Yana murmushi, ya ajiye shi ya tashi yarufe dakinsa yaci abinsa sosai ya qoshi, sannan ya kwanta, dasafe motsinta da yaji a kitchen ne ya tasheshi,zuwa yayi ya ganta tana kokarin hada breakfast, bataji shigowarsa ba saiji tayi ya rungume ta taba ya, babu wata shagwaba ko alamun wasa yace "good morning"
Daga masa kai tayi jikinta duk yayi sanyi, shi kuwa kissing din wuyanta yayi yace "bakya gajiya da aiki ne?"
"yajikin?"
Murmushi yayi yace "Alhamdulillahi, da d'an sauqi, saide jinyar rashin matata akusa dani"
"uhm..." abinda tace kenan
Yace "bari in tayaki, aikin" yasaketa yasaka hannu suka qarasa, sun Gama kawai dinning kenan ya kalleta yace "gobe fa akwai taro, Yaya Asim ya shirya taro, amma gaskiya ba lalle kije ba"
Kallansa tayi tace "saboda me?"
"to yaushe mukai auren da zaki fara fita?bayan ko amarcin ma baki tsaya munyi ba"
Maganarsa ce tasata kunya, Wai Amarci, kuma amarcin ma da Amjad, har yau gani take kamar almara, zata iya zama dashi tayi kowacce irin biyaiya, amma banda wannan abin kunyar, tayaya haka zata faru?
Babu musu tace "to shikkenan, taron menene?"
"babu ruwana, idan naje sainayi miki video inzo in nuna miki, hakan ya miki?"
Tace "to"
Tafara zuba musu abincin, cikin sauri ya tashi ya karba yace "zauna ki huta, zan zuba"
Tace "kaida bakada lafiya?"
"babu damuwa"
Shida kansa yazuba mata abincin, sukaci suna fira kadan kadan, bayan sun Gama yashige daki ya shirya, sannan yadawo falon yazauna, haka kawai yake jin kansa cikin farin ciki kasancewar yau Amrah tayi hakuri tasake dashi tanayi masa biyaiya
Acan gidansu Asim kuwa Shima ya fadawa su mamy da Insaaf dasu Ishraqa duk su shirya zasuje wajan taro gobe dasafe, mamy ta tambayeshi taron menene saiyace ya shirya wa Insaaf yar qaramar walima ne, bayaso kowa yasan abinda ya shirya
Yauma saida dare yayi Amjad yasake langa6ewa kansa Yana masa ciwo,Amrah ta kalleshi tace "Sannu, Allah yasawaqe"
Yace "Amin, idan kingama kallon kikai min magani da ruwa, zansha in kwanta"
Bata kawo komai a ranta ba tace "to" sannan ta dauki remote tana sauya Channel
Shikuma Yana zuwa d'akin yafada kan gadon sa yasaki wata irin dariya yace "yau nake ango insha Allah"
Har wajan 11 Bata kawo masa ba, harya hakura yayi shirin kwanciya, yakashe wutar d'akin sannan yaji anbude kofar, cup ne a hannunta da ruwa Sai magani, ganin d'akin babu haske yasa ta kunna, cikin sauri yace "kashe kashe, banson hasken nan Amrah"
Yanda yayi mata magana da sauri sauri Sai yasa ta tsorata cikin sauri takashe wutar, kusa dashi ta zauna tace "ga maganin"
Kallan maganin yayi cikin duhu, yanzu tayaya zaisa paracetamol bayan lafiyarsa kalau? haka ya karba Dan dole yasha, tatashi zata fice yayi saurin riqo hannunta yace "ki ajiye sauran maganin anan, may be anjima zaiyi amfani"
Tace "kamarya?
Ban fahimta ba, ko zaka sake Sha ne anjima?"
Murmushi yayi yace "eh, tun dazu kannawa yake ciwo, nasan zuwa anjima ma zan buqace shi, pls kidan matsa min kaina kadan kozai rage wannan ciwon"
"amma Amjad Naga wani lokacin agida idan kana ciwon kai dazaran kayi bacci shikkenan, meyasa yanzu bazaka kwanta kayi bacci ba?"
"Amrah, wannan ciwon kan daban yake, nayi tunanin idan nace kimin abu bazaki min musu ba a matsayina na dan'uwanki"
Tace "to shikkenan" tasa hannunta Akan goshinsa tana danna wa, Ahankali ya lumshe Idonsa, yadora hannunsa Akan nata, batare daya Bude Idonsa ba yace "kaina ciwo Amrah"
Tace "Sannu"
Tashi yayi daga kan fillo ya maida kansa kan cinyar ta, cikin sauri ta kalleshi tace "kwanciya nakeso naje nayi Amjad, please ka dagani"
Wata irin fuzga yayi mata tuni tasamu wajan kwanciya a gefensa, yayi juyi, yariqe hannayenta duka biyun yace "ki yimin abinda na saki malama"
Gabanta ne yafadi, tafara zare ido tace "to... to zanyi"
Hannunta yasaki yace"cigaba "
Cikin rawar tace" toka dagani mana "
Daga ta yayi, tasa hannunta akansa taci gaba da abinda take, tun tana yi na nutsuwa harta fara gajiya, shi kam Amjad Dadin yanda take masa yake ji,cikeda qosawa tace"ninagaji, d'akina zan tafi" tasaki kansa tafara kokarin tashi, cikin wata irin murya yace "Dan Allah Karki tafi please"
Tsaki taja, cike da tsiwa tace "Dan Allah Malam karabu dani haba!, wannan wacce irin jaraba ce....."
Kafin ta qarasa magana yahade bakin su waje daya, cikin fitar hayyaci yake nuna mata tsantsar yanda yake sonta, gaban Amrah banda faduwa babu abinda yake, gashi yasakar mata nauyi tarasa yanda zatayi dashi, ahakan take kokarin tureshi amma takasa, Amjad kuwa abinda yasa a ransa shine sai Amrah ta gane kurenta,cikeda mugunta yafara tafiyar da'ita,lokaci daya Amrah tafashe da kuka tayi masa wani irin cizo akafadarsa, Sarai yaji ta cijeshi, amma kwata kwata yakasa yimata magana ba sakamakon tsintar kansa dayayi acikin wani irin yanayi wanda bai taba tunanin akwaishi ba, da nufin mugunta yaje mata, amma rasa nutsuwarsa dayayi yasa ya aikata mata abinda koda a muguntar ne ba lalle yayi mata hakan ba
Cikin kuka take neman taimako "Amjad zaka kashe ni, kabari Amjad Dan girman Allah kayi hakuri, wallahi bazan sake ba, zanma duk abinda kakeso"
Amjad kuwa baisan ma tana yi ba, saboda Hankalinsa baya tare dashi, hannunta yasake riqewa cikin fitar haiyaci yace "Bazaki bari... bako...