Sashe 32
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Insaaf nada shekara biyu muka zauna nida iyayena da Hameed cewa mezai Hana muzo Nigeria mujuya wa insaaf kudinta kafin ta girma tayi hankali, tayi ilmi me zurfi, taci gaba da kula da abinta, tunda abaya mun zauna a qasar munji Dadin haka,
haka kuwa akayi, alokacin Hameed yace muje, shi akwai abinda zaiyi, haka muka taho nida iyayena, bana mantawa alokacin tana sanye da rigar dana ganta da'ita dazu, dakuma zoben da El Hameed yasiya mata shi, mun sauka a Nigeria cikin Garin Abuja, kai tsaye babanmu yace muje kano anan ya kamata muyi komai, ahanyarmu ta tafiya ne mukai hatsari, Allah yayiwa iyayena duka su biyun rasuwa, ni kuma nasamu raunuka daga qarshe ma na suma, nide Sai a gadon asbiti naganni, nafarka na dinga tambayar yata insaaf amma wanda suka kawo mu asbiti sunce su basu ga wata yarinya ba, mutum uku kawai suka gani acikin motar
nashiga tashin hankali matsananci, babu iyaye babu yarinya ta,nakira El Hameed awaya nasanar dashi, alokacin yazo, munfi kwana da Kwanaki muna cigiyar Insaaf amma babu wani labari, haka muka hakura muka koma Sudan
Bayan munkoma hankali na yaqi kwanciya, koda yaushe ina kuka ina tunanin yarinya ta, haka muka Kasa hakuri saida muka dawo nida El Hameed, alokacin ne Naga Asim baya aikin komai, shine muka yanke shawarar mu bashi kudin Insaaf yadinga Juyawa, bayan mun bashi haka muka sake komawa Sudan, ahakan ma hankalin mu bai kwanta ba, koda yaushe gani muke kamar idan muka dawo Nigeria zamu sameta, haka muka tattaro, muka rabu da danginmu muka dawo Nigeria da zama, bayan mundawo shine muka sauka a Lagos, muka nemi
gida kusa da naku "
Tana gama jin wannan labarin nata tafashe da kuka, ashe haka iyayenta su kasha wahala a kanta?
Wacce irin qauna ce wannan?
Hannunta ta daga Sama tana qara yiwa Allah godia, taga iyayenta, menene kuma yayi saura yanzu?
Saide su Innah, sune kuma take fatan ace tasake haduwa dasu a rayuwarta koda sau daya ne
Hawayen idonta tashare, bayan tatuno gagarumar matsalar datake tare da'ita
Ta mutuwar mazajen datake aura, dole Yaya Asim yayi hakuri ya saketa, bazata so yamutu saboda itaba
Gaba daya falon yayi tsit, bayan sungama sauraren Ishraqa, mamy tace "Amma kuma Ishraqa kince a ahanyarku ta zuwa kano kukai Accident, shikuma Asim yafada min Ayola yahadu da'ita"
Girgiza kanta tayi tace"bansan Yaya akai taje Yola ba, wannan shine iyakar abinda nasani mamy"
Mamy ta kalli Asim tace "Asim Yaya akai Minal taje Yola ne?"
Cikeda aji yace "mamy wallahi bansani ba, itama fa tayi tunanin wadancan mutanan sune suka haifeta, tayaya zatayi bincike Akan Sanadin daya kawo ta Yola?
Sannan Bata dadi muka rabu dasu ba, dama da saina tambayesu"
Dasauri El Hameed yace "mekake nufi Asim?
Menene yahadata dasu har suka rabu Bata dadi ba?"
Asim yayi Shiru yarasa amsar dazai basu, Ishraqa tace "kafada mana man Asim, gudunta sukai ko?
Suma sum qyamaci yata kamar yanda nayi acikin rashin sani?
Sun gujeta bayan sun gaji da ruqonta ko?"
Dago manyan Idonsa yayi ya kalleta yaga duk ta rikice, tayaya zai Iya fada mata cewa yarta tayi aure kusan mutum shida?
Tayaya zai futo fili ya fadawa Ishraqa cewa duk mijin da Minal ta aura mutuwa yake?
Tayaya?
Ajiyar zuciya yayi yace"idan kina jin ciwo wasu sun guji 'yar ki ba gashi Sanadin haka kin hadu da'itaba?
"
Gaba daya falon suka ce hakane, Ahankali ya miqe yabawa El Hameed hannu yace" Congratulations"
Shima cikin farin ciki yayi masa godia, Ishraqa tafara yimasa wani irin kallo, kallon saika raina kanka, sannan ta dauke kai, Shima bece da'ita komai ba yadauke kansa
Saida safe yayi musu, ya kalli Amrah yace takai masa tea dakinsa, shikuma yawuce d'akin Amjad, daya tura yaji arufe, saiya fara neman wayar sa
Ishraqa ta dubi mamy cikin zaquwa tace "Bari mu dubata"
Mamy tayi dariya tace "tomuje mana"
Dakin suka nufa duk su ukun, mamy, Ishraqa, El Hameed.
Har lokacin tana nan tsaye awajan tanajin duk irin firarrakin da suke yi, tanajin alamun tahowarsu tayi sauri tafada kan gadon, taja blanket tarufa, sannan ta lumshe idonta kamar me bacci
Haka kawai takejin wani irin dadi na musamman Yana ratsata, ga wani 6angare na zuciyarta Yana qara girmama Asim da yayi Sanadin haduwarta da iyayenta
Dakin suka shigo, Ishraqa tahau gadon ta zauna asetin inda kanta yake, Ahankali tadora hannunta a kanta, ta dauke mata kanta dake kan fillo tadawo dashi kan cinyar ta, dankwalin dake kanta ta janye, dogon gashin ta mai santsi ya baiyana, gashin tafara shafawa ahankali
El-Hameed dayake tsaye Shima ya qaraso daga daya bangaren ya zauna Yana kallonsu Cikeda so da qauna
Mamy dake tsaye a bakin kofar d'akin tayi murmushi tana ganin irin wannan soyaiya
Duk abinda suke Amina tana jinsu, amma tayi Shiru
El-Hameed yace "Habibty kode Anan zamu kwana ne?"
Daga masa kai tayi, Cikeda farin-ciki tace "Emana, anan zamu kwana tare da Insaaf Habiby"
Mamy tayi dariya cikin ranta tace yau nagamu da mutane, afili tace "haba Ishraqa, kuyi hakuri mana zuwa gobe"
Pls kuyi hakuri da wannan nasan ba yawa
Mutara zuwa gobe
Amnah El~yaqoub
[2/23, 3:11 PM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
35&36
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Yau kunjini Shiru banyi posting da wuri ba,
Wai bari nayi muka tashi daga mkrnta sannan nayi muku medan tsawo
Murmushi sukai gaba dayansu
Daqyar suka iya barin d'akin, bayan tsawon lokaci da suka dauka suna aikin kallon 'yar tasu, sai da dare yayi sosoa sannan suka tafi gida
Awannan dare kam, wadannan ma'auratan basu runtsa ba
Itama anata bangaren suna tafiya tatashi ta dauro alwala tana qara yiwa Allah godia da yakawo qarshan matsalar ta ta farko
Washe Gari da sassafe suka tashi, break suke jerawa a dinning itada Amrah, bayan sun Gama suka zauna awajan itada Amrah kafin yan gidan su futo
Amrah ta kalleta tace "Insaaf matar Yaya Asim, tokefa zama be ganki ba, ya kamata kidage kibawa yayan mu kulawa, Dan Yaya Asim yanason kulawa, kawai samu ne baiyi ba"
Amina tace "Hmm, Anty Amrah kenan,Toni mezan masa?
Ba gashinan yanzu ma Ana masa komai ba"
"to cemiki akai a haka za'a Dore?
Ai komai wajanki zai dawo, bashi abinci abaki,bashi kayan sakawa, ki shirya shi, kigyara masa sumar nan tasa"
Cikin sauri tace "in bashi abinci abaki?
Sai kace wani jariri?"
Amrah tayi dariya tace "lalle ma Minal da sauran ki, waye yafada miki Ana sake da irinsu Yaya Asim?
To bari kiji kibashi mamaki wallahi, kinuna masa kinfi tsohuwar matarsa iya kula da miji, ai shi kamar jaririn ne a wajanki, yanda zaki saka Babyn ki acinya ki shayar dashi, Shima haka zaki masa "
" nashiga uku Anty Amrah, yayanki nefa "
" to Dan Yaya nane Sai nayi Shiru bazan koya miki yanda zaki rikita shi ba?
Ai taimakon sa nayi, ina wannan qananun kayan damuka siyo a kasuwa?
"
Ahankali ta daga mata kai alamun eh, gabanta Sai faduwa yake
Amrah tace"Yauwa, su zaki dinga sakawa, Kinga Anty Lubna Bata sakawa, to ke saiki saka abinki, Shima ki dauko masa qananun kaya kibashi kice shi kikeso yasaka yau Ball kikeso kuyi, idan kungama kijashi toilet kiyi masa wanka "
Hannunta ta dora Akan bakinta
Tace" Anty wanka kuma?
Nashiga uku "
Adede lokacin yashigo falon yayi mutuqar kyau cikin blue din yadi, kayan ya karbi farar fatarsa, Sai zuba qamshi yake, kallo daya Amina tayi masa maganar Amrah ta Fado mata, cikin sauri ta kawar da kanta
Fuskarsa babu digon Fara'ah yanemi waje ya zauna, Dasauri Amrah tace "Yaya ina kwana"
"lafiya" yabata amsa a taqaice
Kallansa tayi qasa qasa tace "ina kwana?"
Kallanta yayi yadauke kansa sannan yace "Lafiya" yafara kokarin janyo flaks zai hada tea
Amrah ta kalli Minal tayi mata wani irin sign da'ido, tana nuna mata Asim
Duk saita rikice tarasa Yaya zatayi, flaks din daya dauka zai zuba shayi ta nuna mata
Anan tadau haske, tashi tayi takai hannu zata karbi flaks din tace "Kawo"
kallanta yayi yanda ta sunkuyo zata karbi flaks din Sai hakan ya haifar da kusanci atsakanin su,uwa uba kayan data saka na less saiya Bawa Asim Damar ganin boobs dinta daga saman rigar
Amrah tana kallansu qasa qasa amma Bata nuna musu taga a halin da suke ciki ba
Mamy ce tafuto, Sarai taga a yanayin da suke ciki amma saitayi fuska
Tanemi waje ta zauna
Babu musu yasakar mata flaks din, ita kuma ta hada masa
Abincin suka fara Ci cikin nutsuwa bayan sun gaisa da mamy
Saida suka gama mamy ta kalli Amrah tace "Amrah, Naga alama har yanzu Autana bai huceba, kije kikai masa abinci ki kula dashi kafin nashigo"
Amrah ta amsa tatashi tahada abincin sannan ta nufi d'akin Amjad, wajan saiya rage daga ita Sai mamy Sai Asim daya dauki wayar sa Yana danne-danne
Mamy ta kalli Minal tace "Insaaf!"
Jitayi sunan yayi mata wani iri, saitaga kamar ba'ita ake kiraba, dago kanta tayi ta kalli mamy tace "Na'am mamy"
"kiyi hakuri ki saurari iyayenki, bakida kamar su a duniyar nan, iyayenki suna qaunarki, Allah yanason mutum mai hakuri, kuma duk abinda tayi miki ma acikin rashin sani ne, ya kamata kiyi hakuri ki fahimcesu"
Asim yadago kansa ya Kalle su, Wai yarinyar nan tun jiya adinga bin kanta?
Gyaran murya yayi yace "ko yanzun ma bakya sonsu na kaiki gidan marayun?"
Mamy tayi murmushi, Ahankali tatashi tashige dakinta zata dauko wayarta tatafi wajan Amjad
Wani irin kallon shagwaba tayi masa, tace "toba kafin na gansu ne nafada ba"
Besan meyasa ba, haka kawai ya tsinci kansa dajin Dadin yanda take masa shagwa6ar,kallanta yasake yi yace "kuma kin samesu kike musu haka?"
"to ai nadena"
"Ok, congrats"
Murmushi tayi tace "Nima nagode Yaya, bansan dame zan saka maba, kayimin komai a rayuwa, Kaine silar haduwata da iyayena, Yaya dame zan sakama?"
Gaba daya Asim ya shagala wajan kallon Dan qaramin lips dinta, bemasan tagama magana ba, tunanin sa da nutsuwar sa gaba daya sun tattara sun koma bakinta
Murya tad'an daga tace "Yaya!!