← Book details Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 53

Sashe 45

Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
" toka tsaya kagani mana"tatashi ta dauko masa saqonsa tadawo wajansa tace "rufe idonka"
Babu musu yarufe idon nasa, tasaka masa Agogon data siyo masa a Sudan da zobe sannan tace "to Bude"
Yana budewa Yagani yace "wow, I luv you so much Wife, yaushe kika siyomin?"
"lokacin da mukaje Sudan"
Agogon yadinga shafawa, ya kaishi bakinsa yayi kissing,sannan yace "yayi kyau sosai,bazan taba mantawa da wannan kyautar ba, tana daya daga cikin abubuwa masu muhinmanci dakika bani, amma wanda yafi kowanne muhinmanci acikinsu shine yanda na sameki a matsayin cikakkiyar budurwa, nayi tunanin Narasa wannan Damar a rayuwata"
Kallansa tayi tana nazarinsa, acikin maganarsa kamar yanaso yace bai taba samun mace budurwa ba, to inhakane Anty Lubna fa?

Bata tambayeshi ba Sai tayi Shiru kawai, tunda Shima bai futo fili yafada mata ba, under wear tafara dubawa ta dauko brezia tace" Yaya wannan ai sunmin yawa, saide Anty Amrah tayi amfani dasu "
Sake matsowa yayi jikinta yace" bawani yawa, hakanne ta miki yawa?

Dede size dinki nace su saka miki"
"to kai waye ya fadama size Dina?

Sunmin yawa nikam"
Wani irin kallo yayi mata yace "size din naki Sai an fadama min?

Kawo kiga nasa miki kigani, zata miki daidai"
Dariya tafara tace "a a, barshi, idan zan saka saina gani da kaina"
"Allah baki isaba Sai an gwada rigar nan"
Dariya yabata ganin yanda yadage saiya gwada mata riga, tasan da biyu, inba hakaba mutum yadage Sai yayi abu bayan kace bakaso
Tana dariya Shima yanayi ahaka yacire mata rigarta, sannan yafara saka mata brezia, aikuwa tayi mata daidai
Kallanta yayi yace "tobagashi nan ba, amma da kikace tayi yawa"
Shafa gefen breast dinta yayi yace "Kinga nan dama basai yashiga duka ba, haka ma yayi min"
Maimakon yacire hannunsa tunda ya nuna mata wajan saiyaci gaba da shafawa, lumshe idanunta yayi, cikin wata irin murya tace "ya....ya,kabari please"
Matso da fuskar sa yayi kusa da Tata, "mezan bari?"
"abinda kakemin kabari pls"
Muryarsa ashaqe yace "bazan iyaba, nayi hakuri fa baby, yau kwana nawa?

Kusan kwana goma fa, ke bakya tausayina?

Ko so kike nayi miki kuka?"
Shiru tayi tarabu dashi tana tuno ranar daya mata filla filla, Ahankali tasa hannunta ta janye nasa hannun, gaban ta Yana tsananta faduwa, cigaba yayi da abinda yake, lokaci daya hawaye yafara zubo mata, bakinsa yadora a face dinta ya lashe hawayen, sannan yahade bakin su waje daya, sosai yafara nuna mata zazzafar soyaiya, lokacin daya jishi acikin wata duniyar daban kuka yafara Yana kiran sunan Mamy,
Haka itama kukan take tana kiran sunan Anty Ishraqa saboda azaba, amma ahaka tasa hannu tarufe masa baki, kartaje Garin kiran dayake mamy tajiyo shi tazo tana bugs musu kofa
can Sama Sama kamar a mafarki yake jin kukan nata, amma bai saurare taba saida yasamu abinda yake so, taji jiki sosai, haka Tasha kuka harda na banza, kwata kwata bataji banbanci dana farkon ba, hatta tafiyar ta saida ta Dan sauya,lalla6ata yadinga yi bayan komai ya lafa, aikuwa Sai shagwaba take yimasa, shikuma duk saiya gigice yarasa ina zai sata, rungume ta yayi a qirjinsa bayan sunyi wanka, sumar kansa tashafa tace "Yaya"
"na'am baby na ya akayi"
"Wai meyasa kake kiran sunan mamy ne, wataran fa zata iya jinmu"
Sake matseta yayi a jikinsa yace "wallahi bansan ina kiranta ba, idan ina tare dake rasa nutsuwa ta nake gaba daya, da dinki yayi yawa Insaaf, Allah yasaka wa mamanki da Alkhairi"
Murmushi tayi "Amin yaya"
haka ya hanata futowa falon ranar, har dare suna dakinsu, kuma babu wanda ya nemesu
*** ****** ***
Ahankali lokaci yana tafiya har bikinsu Amrah ya qaraso, zuwa yanzu Insaaf harta fara sabawa da jarabar Asim, saide babu wani dadi datake ji, saide wahala kawai, wani lokacin tafi son yayi wasa da'ita ma biki yarage saura sati daya Ishraqa tahadasu duka takai su wajan gyaran jiki, amma na Amrah yafi yawa, idan Insaaf taga Amrah tana shan maganin mata har tausayi take Bata, to Amma idan tatuna cewa Amjad ne Angon saitaji da Dan sauqi, ba lalle yakai Yaya Asim mugunta ba
, biki yazo yan'uwa da abokan arziqi na nesa dana kusa duk sunzo, gida yafara taruwa da jama'ah, tun kafin ma mutane suyi yawa Insaaf tafara jin kanta Yana mata ciwo, ga tashin zuciya datake ji, haka ta silale tabar gidan babu ma wanda ya lura, ta tafi gidansu, itama Ishraqa tana gidan bikin anata abubuwa, qawaye mamy kuwa kowa Sai murna yake tayata saboda yaude Amrah zatayi aure cikin hukuncin ubangiji
Insaaf kuwa saida yamma dataji dama dama sannan tadawo gidan, Yaya Asim baya nan, suna tare da Amjad suna sake shirya gidan da zasu zauna tunda mamy ta Dage basu zauna mata agida ba
Washe Gari daurin aure, tunda safe data Daukowa Asim manyan kayansa ya shirya yaga tana yatsina fuska, fuskarta ya kama da hannunsa yace "Baby meyafaru?

Kalau kike kuwa?"
Cikin dauriya tace "lafiya ta kalau Yaya, Sai yaushe zaka dawo?"
"kinason ganina ne?"
"inason Jin qamshin jikinka, banaso kayi nesa Dani"
Mamaki ya kama shi, janyota yayi jikinsa ya rungume ta, babu musu ta cusa kanta acikin qirjinsa ta lumshe idonta
Daukarta yayi cak, suka koma kan gadon yace "Baby, kona cire kayan muyi Zaman mu kina buqatata?"
Daga masa kai tayi tace "eh ka zauna, ni kawai qamshinka nakeso naji"
Wayarsa ce tayi qara, Yana dubawa yaga El Hameed ne, yad'auka cike da ladabi, ba tasan me aka fada masa ba taji yace "Ok, toshknn"
Ya kalleta yace "Insaaf, Abban ki ne ya kirani, zamu tafi wajan daurin aure, kuma Kinga nine waliyin Amjad, suna jirana"
Shagwa6ar Tata sakar masa, Sai yatsina fuska take tace "uhm... uhm Yaya... nide banaso katafi"
Rikicewa yayi yace "A a haba baby na, Kinga to kiyi hakuri kiyi Shiru, shikkenan mu zauna kawai"
Kallansa tayi tace "to kaje, amma kadawo da wuri"
"Ana daurawa zan dawo, ko zama bazan yi ba"
Tashi tayi daga jikinsa tace "toka kulamin da kanka "
Kissing dinta yayi yace "to wife"
Daga nan yafice cikin sauri
Itama shiryawa tayi ta fita wajan su Amrah da sauran qawayenta, bayan sallar Azahar Ana ta shirye shiryen kamu taji wani irin jiri Yana dibanta, haka ta daure Bata fadawa kowa ba, Asim daga wajan daurin aure mutane suka riqeshi, amma komai cikin sauri yake yinsa saboda jikinsa ne kawai awajan su tunanin sa da zuciyar gaba daya Yana wajan Insaaf
Da yamma tasake shiryawa cikin less da yayi mata masifar kyau, ankai amarya wajan kamu itama tafuto da sauri zata shige Mota driver yakaisu, tana cikin sauri taji jiri ya debeta, ga ciwon kai, cikin sauri ta dafe kanta tana Kallan sararin samaniya Sai gata tazube aqasa
Ishraqa tana can tanata kokarin saka mutane Amota ta hango kamar Insaaf ce mutane suke kokarin daga ta, gaban ta ne yafadi cikin sauri tadawo gidan, tattaba fuskarta tafara yi taga yarinya Bata motsi, tadubi driver tace "muje asbiti kawai"
Cikin sauri ya daukesu suka tafi, suna hanya Ishraqa ta Kira wayar mamy tafada mata, mamy tace zata taho amma Sai Ishraqa ta hanata tace takula da mutanan kawai tunda ita tana tare da Insaaf din
Bayan an kar6eta gado suka Bata, akayi mata txt likita tazo tayi allurai, sannan tasaka mata qarin ruwa
Har bayan la'asar Ishraqa tana zaune Shiru, ledar ruwa biyu ta qare aka saka mata ta uku, itama ta qare aka saka mata tahudu, itama data qare aka saka mata Leda ta biyar
To daga nanfa jikinta yafara sanyi
Batayi wata wata ba ta dokowa Asim Kira, alokacin sun Gama komai Yana hanyar tafiya gida Sai tsaki yake, yaji wayar sa tana qara, Yana dubawa yaga Ishraqa ce mai kiran, dauka yayi yace "Maman Insaaf ina wuni"
"lafiya Asim, gamu a asbitin doctor Ilyas fa, Insaaf Bata jin dadi, nayi tunanin qaramar jinya ce, to yanzu an saka mata ledar ruwa ta biyar kenan"
"innalillahi...., gani nan, gani nan zuwa" daga nan yakashe wayar yajuyo zuwa asbitin
Yana qaraso wa yaga har ruwan yakusa qarewa, ya kalli Ishraqa yace "meyake damun tane?"
"bansani ba wallahi, dazu de sunyi mata txt da allurai Sai kuma qarin ruwan dasuka saka mata"
Zama yayi a gefen gadon yafara tattaba fuskarta, Ahankali tabude idonta ta kalleshi yace "sannu"
Tace "yawwa Yaya"
Ishraqa ta matso tace "kintashi?

Yajikin naki?"
"lafiya kalau Anty, banajin komai yanzu, dama kawai jiri nakeji"
Likita ne yashigo yasake dubata yace "zaku iya tafiya, babu abinda yake damunta kawai maleria ne da ciwon kai"
Katin Asi
m ya karba sukaje akayi discharge dinsu sannan suka wuce gida
Suna zuwa gida taci gaba da harkokin ta, saida Asim din yahana ta yin komai, amma tanajin jikin nata dadan sauqi, batajin jirin komai,lafiya kalau suka kwanta, amma tana manne a jikinsa tana shaqar qamshin jikinsa
Cikin dare tatashi ta wata irin mahaukaciyar yunwa, Ahankali ta zare jikinta daga nasa tatafi kitchen, yan gidan da sauran yan biki duk suna bacci, indomie tadafa guda biyu tazauna a kitchen din tafara ci, zuciyarta ce tafara tashi, kafin tayi yunqurin tashi tafara sheqa amai awajan, Asim kuwa Yana juyi da yaji Bata kusa ya tashi ya duba toilet bai ganta ba, yafuto falo anan yaji motsinta a kitchen, Yana shiga yaganta ta dafe kanta da hannunta, cikin sauri ya qarasa wajan ta ya tare ta, mamy yakira ya sanar mata, cikin sauri tafuto tabiyosu zuwa d'akin, bayan ya kwantar da'ita mamy tace "Sannu Insaaf"
Bata iya amsawa ba Sai kanta data daga kawai
Mamy ta dubi Asim tace "meyake daamuntane?"
"mamy likita yace maleria ne, har qarin ruwa fa yayi mata, amma kuma yanzu ma Kinga jikin nata"
Tasake duban Insaaf tace "menene yake miki ciwo ne?"
Tace "mamy inaji kamar na mutu, ga jiri dayake dibana, kuma yunwa nakeji sosai, kuma amai nakeji gaba daya"
Mamy ta zaro idonta
tace "Amai?
Chapter 45 · 0% Book details