Sashe 49
Insaaf Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah zan dakeki"
Tasan cewa yafadi hakanne cikin fitar haiyaci, saboda a zahiri Amjad bai taba nuna mata cewa Wai zai Iya dukanta ba, Cikin kuka tace "Amjad abinda kakemin yafi duka, Gara ka daukeni, pls kayi hakuri"
Amjad kam Shiru yayi bai sake sauraron taba, saida ya dauki lokaci mai tsawo Yana abu daya, kafin yadawo cikin Hankalinsa, yanda yaga tana kuka harda majina saita bashi tausayi, amma saiya saki wani irin munafikin murmushi yace "Allah yayi miki albarka Amrah, Gara da Allah ya qaddara kece matata, idan da ace ba nine mijin ki ba haqiqa dana tafka babban rashi"
Kuka take sosai, haka haka take jin maganar tasa, ko fahimtar Sama batayi saboda yanda take jin wata irin azaba, kamar qafafunta Baza jikinta haka takeji
Tashi yayi ya gyara jikinsa yazo ya kamata "tashi muje kiyi wanka, sorry sorry nadena bazan sakeba kinji"
Kanta ta girgiza tace "bazan iya ba Amjad, nashiga uku na" tasake fashewa da kuka
Murmushi yayi ya dauke ta zuwa toilet din, batayi mamakin yanda ya d'aga ta ba, mutumin da ya'iya yimata wannan aika aikar ai bafi qarfin ace ta yi mamakin daga ta dayayi
Bayan sunyi wanka kwanciya sukai, har zuwa lokacin hawaye Amrah take, saita tuna lokacin da Yaya Asim ya dauko Insaaf daga Asbiti, idan hakane lalle dole aji tsoron maza
Hannunsa taji Yana share mata hawaye, yace "Kiyi Shiru mana, ko saina qara zaki daina kukan?"
Cikin sauri ta girgiza kanta tace "nayi Shiru fa"
Murmushi yasaki ya rungume ta Yana shafa bayan ta, daga nan wani irin bacci mai dadi yadauke shi, Amrah kuwa daqyar tasamu ta rintsa
Da asuba ma kukan taci gaba dayi, tun tana bashi dariya harta da
wo tana bashi tausayi, bata sake fashewa da kuka ba saida ya kaita toilet din zatayi alwala taga wani jinin a jikinta, lokaci daya tsoron Amjad yasake kamata, mamaki take Wai Amjad ne me wannan uban qarfin,Bata iya yin sallah ba Sai azaune, bayan ta idar komawa sukai suka kwanta, tana jinsa yajata jikinsa batayi masa musu ba.
Karfe goma na safe kiran wayar mamy ne ya tashe su, cikin bacci Amjad ya dauki wayar, mamy tace "Amjad har yanzu baku futo ba, ko muwuce kawai saiku taho daga baya?"
Kansa yadan Sosa yace "mamy zanzo, amma kuje din kawai, zan shirya nataho"
Sallama sukai, duk wayar da suke Amrah tana jinsu, Ada kam tace bazata ba, amma a yanzu kam dole ne ta shirya tabishi, ai saiya sake ganinta a gidan bare yanemi ya kashe ta, inde tabar gidan nan bataga me dawo da'ita ba
Tare suka sake wanka,ya hada mata ruwan dumi tashiga ciki, Sai taji jikin nata dadan dama dama ba kamar cikin Daren ba, gani yayi tana shiryawa yace "ina zakije?"
Idanunta ne sukai qwalqwal suna kawo ruwa tace "inaso na bika"
Hularsa yasaka yajuyo ya kama hannunta yace "mezakije kiyi?
Yaushe mukai auren da zaki fara fita?
Bahaka Bama ki kalli yanda kike tafiya , kiyi hakuri kawai"
Hawaye ne suka sakko mata, taga alama kamar bazai Barta tabishi ba, kuma idan ta zauna a gidan nan inde wannan abun zai dinga mata watarana saide azo a dauki gawarta
Hawayen ta share tace "Dan Allah"
Yace "to shikkenan, amma idan munje karkiyi nesa Dani, kizauna akusa dani idan kingaji da tafiya saina daukeki"
Ahankali tace masa "to"
Daga nan ya taimaka mata ta shirya suka tafi
*Federal Place Hotel & Events*
ya qawatu iya Kar qawatuwa, babban hall din an tsara shi yanda ya kamata, da wajan Zaman baqi da abokan cinikayya dakuma 'yan'uwa, su mamy suna tare gaba dayansu, da ita da Insaaf da Ishraqa da El-Hameed, Asim kam Yana tare da baqi Sai gaisawa yake dasu Yana musu Barka da zuwa,baya cikakken minti biyu bai juyo ya kalli Insaaf ba, Ishraqa dai kawar da fuskarta kawai take, mamy kam ajiyar zuciya tayi Dan ta riga ta saba
Ahankali suka shigo wajan hannunsa Yana cikin nata, kayan dasuka saka iri daya ne, adon shadda sukayi, duk wanda ya gansu zai Iya rantse wa cikakkun masoyane, mamy ta daga kai ta hango su tayi murmushi, taji Dadin ganinsu hakan, saide tana ganin tafiyar Amrah, ta gane cewa Autan nata ya girma, itama Ishraqa tana ganin yanda take tafiya tana Dan Buda kafa saita gane, cikin sauri tatashi taje taruqo hannunta tace "amarya da kanta, sannu da zuwa" tasake yin qasa da murya tace "kedan gidanku gyara tafiyar ki"
Wani irin kuka ne yataho mata, Ishraqa tace "mene hakan kuma Amrah?" Amjad Yana ganin haka ya Sosa Qeyarsa yayi wajan Yaya Asim
Amrah ta dora kanta ajikin Ishraqa tace "Allah Anty bazan koma gidansa ba, Amjad mugu ne"
Mamy tana ganinsu ta kawar da kanta Bata nuna ma tasan akwai abinda yake faruwa ba,tunda ga Ishraqa nan tasan babu damuwa
Ishraqa ta lallasheta tayi Shiru, sannan suka zauna, anan tagaidasu mamy da El-Hameed
Taro aka Bude da Addu'ah, sannan Asim ya tashi yafara magana "tsawon rayuwata, bansan da wacce irin kalma zanyi amfani wajan gode muku ba"
Kowa yanajin wannan furucin nasa Sai hall din yasake yin shiru, Ana sauraronsa
Yaci gaba da fadin "kunyi min komai, ba'iya nikadai ba harda dangi na, irinku ne wani lokacin ake Kira da Bare yafi dan'uwa, rayuwar makaranta ba'a bar mantawa bace, koda zan manta rayuwar danayi a'iya makarantun danayi haqiqa bazan taba mantawa da makarantar data hadani dake ba "
ya qarasa maganar Yana kallon Ishraqa
Yayinda hall kacokam ya nutsu, kowa Yana kallonsa
Yaci gaba Dacewa"Alokacin dana rasa komai, Narasa mai tallafa min, Allah ya jefoki acikin rayuwata, kika tallafamin tare da sauran yan'uwana kika hanamu furta kalmar DANA SANI, kun dauki yarda kun bani, kun bani kudi alokacin danake tsananin buqatar su, idan kanaso mutum yaji dadi to ka kyautata masa adede lokacin da bashi dashi, Ishraqa!!
BURINAH a rayuwa shine nariqe amanar 'yarku a gareni kamar yanda nariqe amanar dukiyar ta,Bana fatan wata macen daban tashigo cikin rayuwata harta sanya min wasiwasi acikin zuciyata ta yanda zanzo ina tunanin WAZAN ZABA atsakanin su biyu, duk da yar gata ce awajan iyayenta banaso gatanta yasa wataran iyayenta su kirata da SHALELAN BABA, saide shalelan Asim"
Yajuya ya kalli Insaaf data zuba masa ido tanajin wannan dogon Jaws jawabin nasa, suna hada ido yace "NI DAKE har abada zamu rayu tare, mu kasance mun zama DANGI DAYA, ina alfahari dake INSAAF, kuma ayau ne nakeson sauke nauyin dake kaina, na dukiyar matata, inayi mata albishir da komawa makaranta, dakuma fara aiki aduk lokacinda taso"
Yana kaiwa nan hall din ya dauki tafi, yayinda jikin Ishraqa yayi mugun sanyi, El Hameed ya kalleta yace "Wai saboda wannan dama Asim ya kiramu wajan nan?"
Ishraqa ta kalli mamy tace "haba mamy?
Meyasa hakan Dan Allah?"
Mamy tayi murmushi tace "Ishraqa ai kunyi kokari, bamuda bakin da zamu gode muku, Dan Allah mubar maganar nan"
Kafin Ishraqa da El-Hameed suyi magana sukaji Ana kiran sunan Insaaf Akan step, kallan Iyayen nata tayi, El Hameed yayi mata alama taje, cikin sanyin jiki tatashi aikuwa Sai kallo yakoma kanta, bakajin qaran komai saina camera qyas qyas qyas, tana zuwa tayi masa wani irin kallo, ta kalli hannunsa taga documents ne yake miqo mata, hannu tasa ta karba, microphone ta dauka tayi sallama, tareda yiwa baqi Barka da zuwa kamar yanda taji Asim yayi, muryarta ce tafara rawa, gab take da sakin kuka tace "bansan mezance ba, abinda nasani shine mijina yagama min komai a rayuwata, alokacin dana rasa kowa nawa, babu dangin iya babu na baba, shine yayi sanadiyar hadani da iyayena...."tana kawowa nan tasaki kuka, taci gaba da fadin" shine abinda nake so ba dukiya ba, dag yau nabashi wannan dukiyar halak Malak, shine fatana, burina, muradina, shi nake so ba dukiya ba "ta ajiye masa duka documents din daya Bata, ta sakko tana share hawayen idonta, hall ya kaure da tafi da hayaniya, Shima Asim din yanda ta ajiye documunts din bai dauka ba,Amjad ne yayi murmushi yafara tattara komai daga wajan
Asim kuwa biyota yayi har inda take zaune, babu kunya ya sunkuya yayi qasa da muryarsa, yanayi mata rada akunne , amma taqi dago kanta ta kalleshi, ita kanta Ishraqa kin kallonsa tayi
Mutanan dake cikin hall kowa yafara cin abinda yake so, masu selfie nayi, masu video nayi, kowa Yana harkarsa, masu tafiya kuma suna tafiya, Insaaf tasa hannu ta goge hawayen idonta, kamar wasa tadago kanta zuwa window saita hango su dubiyu atsaye, gaban ta yayi mugun faduwa
Cikin sauri tatashi tsaye tana qare musu kallo, tanaso ta tabbatar su dinne kokuwa basu bane?
Suma anasu bangaren suna ganin yanda take kallonsu cikin sauri Inna tace "Malam mutafi, Kar Amina tasa akamamu, muje, muje, Naga kamar ta gane mu"
Baba ya sunkuya ya dauki wani tsohon buhunsu na kaya ya kama hannun Inna zasu tafi
Asim yajuya ya kalli inda Insaaf take kallo, lokaci daya ya ganesu, menene yakawo su Lagos Suda aka kore su daga Yola?
Jikin Ishraqa ta taba tace "Anty, wallahi sune, su Inna ne, kin gansu can"
Kafin Ishraqa tayi mata magana tatafi da gudu tabi bayansu tare da rungumesu duka su biyun
Asim ya rintse Idonsa,
jiyake kamar Akan qaya take gudun nan saboda lafiyar Baby's dinsa
Amnah El yaqoub
[3/6, 1:56 PM] El~Yaqoub: INSAAF
Writing by:Amnah El yaqoub
55&56
Like my page on Facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Kasa juyowa sukai su kalleta, suna jin yanda ta rungume su ko qyamatar su batayi ba, Inna tafashe da kuka ta tsaya cak, amma takasa daga ido ta kalleta, baba ne yadago kansa ya kalleta yace "Amina... ashe da Rabon zamu sake ganinki?Dan Allah kiyi hakuri Karki sa ayi mana wani abu, ba komai ne yakawo mu wajan nanba Sai Bara, Shima saida nacewa larai karmu zo ta Dage Sai munzo"
Insaaf tana jin furucin baba tafashe da kuka, tadago kanta daga jikin su tace "baba Bara kuma?