← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 52

Sashe 9

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

i notice how he looked at me dazun, a fili kuwa nace ofcourse sweatheart i wil teach u, sai cewa tayi sister inlaw where is my chocolates mum said u'll bring lots of chocolates to me like sister husnah did, gabanane ya fadi nace na banu, ina zanfito da chocolates yanzu? Sallamar khaleed ce ta dawo dani daga tinanina. [11/15, 1:39 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣0⃣ khaleed ya shigo ya ajiyemun ledoji a gabana, ga ledojinki da kika bari a mota, kallonsa nake irin kamarya bangane ba, ko da na duba naga ledojinsa ne da ya fito dasu daga yaro gobirawa dazun, kan inyi magana siyama ta dira ta fara bude ledojin, leda ta farko chocolates ne kawai kala-kala da biscuites, siyama tafara jumping 4 joy ta sheqo da gudu ta rungumeni sister inlawa thanks alot i love u, tamin peck a kumatu, kausar ce tace sister inlaw is not fair fa, ni ina nawa chocolates din? Siyama ta mata gwalo tace bari induba sauran ledojin, leda ta biyu ta buda taga kayan makeups ne da turaruka, ta miqawa kausar sister dis is 4u tana dubawa tafara murna tayi hugging dina wow sister inlaw dis are all my stuffs thank u, nidai yage haqora kawai nike dan nasan banda ko ficika a ciki, 3rd ledan kuma turaruka ne manya-manya designers da gani zasuyi kudi, siyama ta miqawa mom, mummy dis is 4u and dad, mummy ta duba tace wow daughter ya akayi kikasan kowa abunda ya ke so? Nace mom khaleed ne ya gayamin, mum tace you shoudn't have bother yourself but anyway mungode, amma mutum daya kika manta dashi daz salim, khaleed ne yayi sauri yace mum ni nace mata basai ta siyamasa komai ba dan yana karatu a egypt bayanan, dariya mum taya ai da baka hana ba idan yadawo he'll be happy to see her gift, nace mum don't worry next time i won't listen to khaleed, mum tayi dariya no its ok, it good to start listening to your husband ae, kallonsa nayi naga yayi kicin-kicin da rai, murmushi nayi a raina nace, now i know u ar not all dat bad, u love ur famly and kasan abunda suke so, so u know how to make dem happy, nima zantayaka son su jst hoping dat you'll love me some day. Mummy ta katsemin tunani my daughter zo ki raka kausar wani wuri zan aike ku nace toh mummy na miqe, khaleed ne ya juya zai fita mum tace son kazo kai zaka kaisu ae, ransa baiso ba amma baya iya yiwa mahaifoyarsa gardama, cewa yayi mum toh su fito su sameni a waje. [9/14, 12:59 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/17, 5:53 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣1⃣ ko da muka fito khaleed na a mota, baya na bude da niyar inshiga kausar ta riqemin hannu, gaba ta bude ta turani dis iz ur perfect place ta rufe qofa, now u look like a couple nd also u look cute together, khaleed ne ya daka mata tsawa ke suda ki shigo mota mu wuce kintsaya kina wani sanabe shiga tayi a baya tazauna ta tur6une fuska, bayan munfita get ne yake tambaya ina zamuje tayi shiru, tsawa ya qara daka mata tambayarki nike ina zamuje? tace cikin alamar kuka shagon waya zaka kaimu, kallonsa nayi naga yayi wani kicin-kicin da fuska, amma na dake nace kadaina yiwa qanwarka haka mana, hakan baidace ba, kaga har ka sakata kuka, wata harara ya watsomin da saida en hanjina suka kada, kausar tace sister inlaw karki damu aini nasaba da halinsa, shuru ne ya biyo baya a motar inba qarar motocin da ke wulgawa ba bakajin komai, a haka har muka isa shagon saida wayoyi na yaro gobirawa, mota muka bude mukafito, muryar khaleed mukaji a bayanmu karku 6atamin lokaci i have something important to do, bamu ko waiwayosa ba muka wuce, kausar take gunguni dis guy is so mean, nace mijin nawa kike gayawa haka? Dariya tayi sister inlaw kema naga kamar fada kuke har mukazo nan banga ya kulaki ba, nida na dauka zanga soyayya na yawo, dariya nayi nace kinmanta halin yayan naki ne halan? Kinsan bayason raini taya za'ayi yayi soyayya a gaban qaunwarsa? ta6e baki tayi tace too bad nikam naso nasha kallon love scene, dariya nasa nace karki damu zaki gani watarana inshaAllah . Da haka muka shiga shagon wayar tsaye tayi sis ki za6i wanda kike so, kuma ki za6awa su mama da duk wanda kikeso ki siyama, ido na fito dasu nace no way, karki damu bana buqatar waya yanzu, tace don't embrass me mana sis, gardama taga zanyimata ta daga wayarta tasa call, sai ji nayi tana fadan mum taqi ta za6a,kan in ankara ta dora mun waya a kunne, muryar mum naji tana hello, na kar6amata, tace haba daughter kin daukeni matsayin mahaifiyarki kuwa? Nace ofcourse mum tace den ki za6i wanda kike so kuma ki za6awa kowa a gida, nace mata alright mum, gefen da naga alamun masu arha na nufa na fara za6awa, kausr tace sister inlaw miye haka? Jan hannuna tayi mukayi wani gefen waya ta dauko ta miqomin ki daukin wannan , naga ansa iphone 6 ido na zare, dan nashaji a skul ana labarin wayar tanada tsada, nace kausar a'ah wayar tayi tsada bari in za6i wani, kausar ta dafe kai stop embrassing me plz sister inlaw ,yanzu kema kinshigo M khalipha's famly kudi ba damuwarmu bane. Dole tasa na dauka tace next wa zaki siyawa kuma? nace mamana da qanena, wasu samsung galaxy ta dauko guda 2, nadai kar6i daya nace mama bazata iya amfani da wannan ba, bold 5 tace akawo mata guda 3, kallon ta nayi 3? Tace yes ni daya, ke daya da mama nace bayan iphone din kuma? Tace eh zaki iya amfani da bb 4 data subscription yafi sauqi, kada mata kai kawai nayi a raina nace kudi manya, wayaga mama da balackberry 😂 mukaje aka mata bill, atm card naga ta bada sun saka a wani abu sai naga an cire anbata, nace ohh dama haka akeyi? Lallai wonders never end reciept aka bamu muka fito. [11/17, 6:19 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣2⃣ fitowa mukayi muka nufi motor, munkusa zuwa mtn office ne kausar tace big bro plz katsaya muyi register sim card, cewa yayi wane simcard bayan wanda kikeda? ke Baku's gajiya da chanja layine? tace no bro sister inlaw zatayi, ni mamaki ma nike taya za'ayi kuna soyayya kabar budurwarka ba waya? sauri nayi nace no sister, yayita insisting ni naqi saboda banason waya tasa nadaina concentrating a karatuna, ko yanzu dan mommy tayi insisting ne kuma bazan iya mata gardama ba, tace wow i wonder meh mommy takedashi ba ba'a iya yimata gardama ba, keda big bro duk daya shima baya tsallake maganarta, tsawa ya daka mata tareda taka birki da qarfi, just shutup will u? Shegen surutun tsiya kuje ku dawo karku 6atamin lokaci . Fita mukayi cikin sauri muka shiga office din, kausar jana tayi muje wurin customer na, tace masa as usuall inason kabamu special numbers guda 4, nd kayimana register da sauri coz we ar in hurry, numbers ya bamu mu za6a wasu numbers na samu guda 3 iri daya just last digit ne different na dauka, kausar ma ta za6a akayi mana register muka fito, mota muka shiga ya figa da qarfi kausar tace sister inlaw wane sim kikeso ki sama dayan wayar? Nace nima bansani ba, tace kiyi trying etisalat layin nada kyau kuma suna browsing da sauri, bro........ Dakatar da ita yayi, karma ki tambaya nagaji dan ni ba direbanki bane, tace karki damu sister inlaw zanyimiki register na kawo miki, sis yaushe zaki fara registration? ni monday zanje if u don't mind muje tare, nace am sis ni inajiran sponsorship ne sai governor ya biya, tace what? zamuyi on monday kawai ba wani jiran sponsor da zakiyi, karkidamu u ar famly now, murmushi kawai nayi mata da haka har muka isa gidansu khaleed. Sallamah mukayi a parlour muka shiga, mommy ce ta taso wow welcome bak my daughter nd hug me, kausar ta 6ata face alamun shagwa6a mommy nifa tace come here too nd hug her, mukayi dariya, wani qaton mutum naga yana saukowa daga stairs mum taja hannuna mukaje wurinshi, my dear wannan itace surukarmu kyakkyawa da ita ko? Duqawa nayi nagaidashi ba yabo ba fallasa ya kar6amin, mum tace dadyn khaleed ta kawomaka turaruka kuma duk irin wanda kake so, yana a daki kausar je ki dauko masa yana a wall drop, dakatr da ita yayi, no don't bother kausar, angode ya wuce ya zauna ya dauko jarida yana dubawa. Sallamah akayi muka juya dan ganin mai sallamar tareda da kar6awa. [9/14, 12:59 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/17, 6:31 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣3⃣ wa zangani husnah ce ta shigo tana wani yatsina fuska tana rausaya, anyi shiga duk ta tsuke jiki kannan yasha attachment da wanin siririn mayafi da ta doro a kai, hada ido mukayi nayi saurin duqarda kaina gabana na faduwa, ga mamakina sai naga ta kawar da kanta, ajiyar zuciya nayi nace i think bata ganeni ba, yau nasamu transformation ba kamar matar liman ba😂 Dady ta nufa, dady karatun jarida ake ya dago kai welcome my daughter yaushe kika shigo? Tace yanzu dad, mind dinka na kan news paper, yace so ya mutanen gida? tace all fyn dad, yace good baki gaida mummynki ba, sannan ta dago kai sorry hi mum, hi kausar, wow siyama zo kiga na kawomiki chocolate, siyama tayi tsayinta taqi zuwa, tashi tayi what is going on? Siyama tace ni yanzu bana sonki i got my new pretty sister inlaw ta kawomin chocolates da yawa nd bicuits suna dakin mummy zo muje na nunamiki, husnah tace stupid girl meh kike cewa? Taje zata kwada mata mari kausar ta shiga tsakani karki sake ki ta6amin qanwa, abunda kikaji ta fada gaskia ne, wannan da kike gani itace matar da yaya khaleed zai aura, juyawa tayi wurin dad, dady meh suke fadane ban fahimta ba? Dad yace husnah kije gida kawai zamuyi magana, jijjiga dad ta ringayi dad just tel
Chapter 9 · 0% Book details