← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 52

Sashe 4

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

too, ina isa wurin sa'id naji yana fada, dis man u ar too stubborn ita salmar taka takasa komai akai idan har tadamu dakai she suppoz to agree ko auren ne a daura den she can continue wit her studies but no, now u are left wit no other option rather dan ka aure husnah, miqewa naga yayi what are u saying man, kasan yanda na tsani yarinyar nan nida na aureta gwanda na rasa raina beside ma, i promissed salma she'll be the only one 4me, saeed yace now m sure u gone mad, sai kagayamin meh zakayi now and today is your dead line, cikin tsawa khaleed yace i don't know man, may be zanyita roqonsu ne may be zasu haqura, saeed yace karma kasa ran faruwan haka kasan halin parent naka idan sukayi niyyar abu only God can stop it. Khaleed neh yace cikin muryar tausayi now what i'm gonna do, kasan idan aka auramin dat girl angama da rayuwata, nd dat means she won over me kenan? Sallamah nayi musu wanda yasa suka juyo wurina, saeed ne ya kar6a cikin sakin fuska, ameerah gimbiyar mata kema kinfito kenan, eh nace masa cikin sakin fuska, khaleed ne ya juya zaibar wurin, nayi sauri nace masa excuse me plz ya tsaya yanamin kallon meh zanmiki, nace can i suggest something please? Khaleed yace i don't get u, nace i over heard ur conversation and akwai abunda nakeson na fada may be dat will help you............ Daga mun hannu yayi cikin fushi daz enough who do you think yo are? Waya baki damar da zaki shigo rayuwata har kiyi tunanin zaki taimakeni? I don't need any help from anybody nd definately not from someone like you, yayi tafiyarsa, jiri naji yafara daukata take nakai zaune hawaye ne naji sunfara zubomin, saeed ne yace common big girl don't cry mana don't mind my friend yana cikin tension ne, sai sannan ma na tuna da mutum a wurin tears dina nagoge nayi murmushi wanda dagani kasan na dole ne, nace bakomai he is right i should have mind my own business. [9/14, 12:55 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 2⃣1⃣ saeed ne ya zauna kusa dani, now tell me wane suggestion ne zaki bawa abokina, miqewa nayi never mind kawai wanda zanbawa dinma he is not interested so what is the point of telling you, tasowa yayi shima, don't say dat if ur suggestion wil help my friend wit his problem ki fada kawai i'll be the one to convince him, kabarshi kawai sa'eed is ok, is not ok really i beg u in d name of God ki fadamun ko sai na duqa a qasa, dariya nayi no its ok komawa nayi na zauna shima ya biyoni, i'.m all ears rasa ta inda zansoma nayi. Nace do you know sa'eed yace no i don't, murmushi nayi nace nima halin da nikeciki daya ne da abokinka😳 yace kamar ya mumcy? Na nisa nace akwai cousin brothers dina da suke sona guda biyu , so nikuma da wanda nikeso anturashi course a england sai nan da 1 year zai dawo, so wa en nan cousins din nawa sune suka fara rigima akan ko wanne shi za'a baiwa ni, so shine mamana tace na fito da wanda nikeso kawai a raba gardama, amma da naje na sameshi shine yake gayamin inba mama haquri da zaran ya dawo daga england zai turo magabatansa ayi zancen aure, shine da nayiwa mama bayani tace batasan zancen ba dole ne na fiddo wani dan ita tagaji da maganganun da ake gaya mata a dangi, kamar ita ta hanani aure, ko dai nakawo wani ko na za6i daya daga cikinsu, ni kuma na tsane auren dangi beside ma ni da wanda nakeso banji zan iya haqura dashi ba, gashi mama tabani 1week na zo mata da zabina, ko ita tayimin na kammala zancena ina qwalla😂 nima dai deejah da nike gefe ina kallonsu mamaki ne ya turnuqeni naji yanda ameerah ta taqar qare tana zuba qarya😂😂😂 kuma ga alama saeed qaryar ta shigeshi dan naga jikinshi yayi sanyi yakasa magana, dariya ce taso taci qarfina nayi sauri na rufe bakina dan kar su lura dani su kora ni. 😂 [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 2⃣2⃣ saeed ne yayi ajiyar zuciya yace, amma na tausaya miki mumcy na kema ashe kina cikin tension just like my friend, yanzu miye suggestion din, nace saeed abunda zanfada is strange or weired sef may b ma kaga wautata, but a tunanina daz d only solution to our problm, why not nida friend dinka muyi aure, saeed naga ya kalloni, alamun what are you saying, nace i mean muyi fake marriage kawai, muyi aure just 4 d sake of our parent and muyi avoiding auren dole, kafin wa 'yanda mukeso su dawo den kowa ya kama gabansa😳 matsowa nayi kusa ni deejah dan na tabbatar da abunda kunnuwana suka jiyomin Saeed ne ya quramin ido daga bisani ya nisa yace ameerah u are a small girl really, do you take marriage as a joke? Taya zaki iya zama da wani namijin a matsayin fake marriage? Nace sa'eed as long as mun aminche da junanmu zamuyi aure just 4 a year da zaran wanda nikeso ya dawo zai sauwaqemun na aure wanda nikeso😳 shima yaje ya aure wachche yakeso, seed yayi shiru na dan wani time sannan yace shikuma wanda kikeson kina tunanin zai aureki later on? Nace i'll tel him my plan kuma nasan shima zai aminche coz he can't afford to luz me too, saeed yace u are crazy ameerah ni ko deejah a raina nace no she think she is smart ta dauka aure game ne nd i wonder ya zatayi keeping auren idan khaleed din ya amince, saeed ne ya katsemin tunani ta hanyar cewa anyway zangayawa abokina naji meh zaice though nasan is hard ya yarda dan shi bai hada salma da kowace mace ba, nace he can keep his salma 4 d mean time now yayi tunanin matsalarsa, fake marriage din ya za6a ko auren husnah. Saeed yace clever girl toh zan gayamasa but how wil i get bak to you, kibani number ki, nace aini banda waya, yace so ya kenan nace i can wait 4u here den yace are u sure dat wil b okay nace yes sure, ya ce toh shikenan sai kin ganni nace adawo lfy ya tafi, niko na nemi wuri na zauna ina tinanin what will happened next. [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 2⃣3⃣ nikam deejah kasa jira nayi nabi bayan saeed da gudu, motarsa naga ya shiga atake na tsaida taxi da tashigo kan layin na fada nace malam bi bayan motar chan plz, tafiya mukayi amma ba mai nisa ba naga yayi parking gaban wani tamfatsetsen gida, mai kyaun gaske duk layin ba kamarsa, hon yayi aka wangame masa gate, na la6a6a nabi ta gefen motarsa na shige kar maigadi ya hangoni ya hanani shiga, wani daki naga ya nufa yayi nocking sannan ya tura qofar, khaleed ne kwance kansa na kallon ceiling, daki kam iya haduwa ya kai tamkar na diyan sarakuna, sai zuba qamshi yake, saeed ne yaje kusa dashi ya ta6ashi sannan ya dawo daga dogon tinanin da ya tafi, my man wai meyasa kakeda saurin fushi ne, abunda kayiwa ameerah sam bai dace ba, au toh idan fada kazo kayimin katashi ka tafi, saeed yayi murmushi khaleed kenan, ko daya magana dai nike baka, atleast u should have listen to her kaji meh zatace, khaleed yace kafi kowa sanin halina saeed banason shishshigi a rayuwata, who is she da zata yi suggestion in my life? Ko dan taga kai ka sake da ita ne, you should have told her ni dakai are 2 different people, what ever d case khaleed mutum daraja ne dashi, bakasan ranar da zata maka ba a rayuwa, yanzu dai tel me dan naga alamar aikoka tayi and you wont left here without convincing me dan nasan halinka, just tel me, what is her suggestion? Saeed ne ya kwashe duk maganar da mukayi ya gaya mai, zumbur ya miqe what are you saying? Ai kaji abunda na fada nd i also think daz d only solution you have left now, gayamin meh kace naje na gayamata she is still waiting there, cikin sauri khaleed ya fito dakin kamar zai tashi sama, nida nake la6e a bakin qofa sai jina nayi a qasa an wuntsilani, saeed ne ya fito shima da sauri yabi bayansa, yana fadin where are you going man? Bai saurare shi ba, ya shige motarsa ya tada saeed shima ya shiga tashi, tashi nayi nima na kakkabe jikina nafita da gudu na fada taxi da na shigo dan dama ban sallameshi ba nace yabi bayansu, inda mukabar ameerah naga mun nufa, aguje ya tsaida motarsa naga yayi cikin wurin da sauri, saeed na biye dashi yana kiransa, amma ina baya ko waiwayensa, nikuwa da gudu-guduna nike biyarsu dan kar ayi ba dani ba. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/12, 8:26 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣1⃣ wucewa nayi ba tareda na tanka masa ba, a raina ina fadan anya banyiwa kaina salalin tsiya ba kuwa? Tsaye nayi ina jiran naga wuce warsu amma naga shiru. A wajen khaleed kuwa cewa yake saeed mutafi mana, amma yayi tsaye yana kallonsa yaqi tafiyar, wai kai khaleed yaushe zaka rage wannan zafin ran? Haquri mu kazo bayarwa amma duk ka lalata al'amari, so can't u hear what d girl is saying? Saeed cikin fushi yace kai kuma ka manta abunda ka gaya mata jiya ne? Kasan wanne hali ta shiga ne? Ai ko nine ita wlh kai tsaye bazan amince dakai ba, yanzu ma wai dakace zakayi keeping promise whether wit her help or not meh ka shirya yine? Kamanta halin iyayenka ne? Meh zaka cewa umma ne da take zaman jiran ka kawo mata surukarta? Wata budurwar kake da ita zata taimaka maka? I don't think any girl wil accept diz madness of yours and help you, dat girl da kake fada is your only solution dan itama
Chapter 4 · 0% Book details