Sashe 29
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mama ta miqe suhaila, fatima, khairi ku tashi mutafi, mom tace tin yanzu? Mama tace toh meh muke jira kuma, nima miqewa nayi nadau bags dina, mama tace waike ina zaki? Nace gida mana tareda ku, mama tace ae yanzu kinga gidanku nan, ba inda zaki bimu, kukan shagwa6a na fara harda buga qafa ni wlh a'ah gida zanje, mom tace daughter bakison zama damu ne? Duqar dakai nayi, kausar tace mom kinsan ae ba'a kaita ba tasa dariya, haj asabe tace muma dai idan ta zauna wannan abun kunya ne, kowa yasani anan aure kawai aka daura ba'a kai yarinya gidan mijinta ba sai kawai ace ta zauna? Dady yace kudai mata halinku sai ku, miye na wani abun surutu ko ta zauna ba gidan mijinta bane? Amma ke ameerah ku tafi din kawai aidai nan da sati daya za'ayi bikin sai akawo kin, yace khaleed ka amince da haka? Yace bakomai dad yace toh ka jawo mota ka kaisu gida ya fita waje jawo motar.
[9/14, 7:08 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
9⃣9⃣ Khaleed na fita saratu ta bishi waje, khaleed ta kira sunansa ya waigo yana mata wani kallon raini, tana wani karairaya ta iso wurinshi tana wani kashe ido, shi dariya ma abun ya bashi ita wannan kodaddiyar nan meh take nufi ne? Ta qaraso wurinshi sai cewa yayi lfy malama, ta zuge zip din jaka ta fito da wani abu anyi wrapping ta miqamasa, ga wannan yace na menene? Tace gift ne da naso na baka na murnar aurenka da er uwata amma bansamu dama ba kuntafi india, tana wani kashe murya, ta6e baki yayi ya kar6a ya juya angode, yaje jawo mota itako ta bishi da wani kallon qurullah wannan guy ya hadu ta ko'ina dolene na mallakeshi, ni bansan meh wannan matsiyaciyar tayiwa Allah ba ya bata wannan hadadden guy din, fitowa mukayi, su kausar dauke da kayanmu, kausar ta radamin a kunne meh wannan figaggiyar take a waje? Nace oho idan ma mijina ta biyo qwalelenta nima nan fama nike da kayana, mukayi dariya.
Mota ya kawo su kausar suka bude boot suka fara zuba kaya, mom tace son kafito ka tayasu mana, yafito riqe da gift din da saratu ta bashi, kausar tace broda miye a hannunka? Wurgo mata yayi kar6i idan kinaso, itako tafara yage leda wasu turaruka ne guda biyu da agogon maza, kausar tace broda ae duk kayan mazane, yace ki kaiwa saurayinki, tace ni wani saurayine dani? Sai tace ohh yes bari mu baiwa yaya saeed kawai dama yace sai munbashi tsaraba nace ai kuwa.
Saratu haushi, ta cika tayi fam kamar ta fashe, sai cewa tayi mom dad kuzo mutafi mana, sukayi sallama suka juya, nace saratu bazaku bari muqarasa gida ba? Tace no munada baqi ku tafi kawai zamu shigo, taja hannun uwarta, ita kuma tace meyasa kikace haka? Kinga kuwa manyan bags dinda ake loda musu kibari muje mu yagi rabonmu, saratu tace ni mom fa na tsani ganin khaleed da ameerah a tare, kawu yayi dariya a tunanina ai kema macece sai kiyi qoqari ki qwace mata, dan ita yarinyar ma wata bagidajiya ce ba wayewa a tare da ita, haj asabe tace wlh kuwa kedai sara baby karki damu ni zan qara koyamiki kissa iri-iri suka sheqe da dariya, saratu kam ba'ayi sa'ar uwaye ba.
Mota kausar ta turani gaba, su mama na baya muka dau hanya, bamaicewa qala, har muka isa gida, kowa ya fito muka fara tattara kaya zanshige gida, mama ta watsomin harara haka zaki tafi bazakiyiwa mijin naki sallamah ba? Komawa nayi na bude mota na zauna, har saida suka kwashe kaya suka shige, zaune muke zugum sai chan yace malama idan bakida abun fada ki fita ki bani wuri inada gun zuwa, fita nayi da qarfi nima din ba dan mama ta dawo dani bane toh meh zammaka dama? Na shigewata gida ido ya bini dashi saida na 6ace yayi dariya ya girgiza kai wannan yarinya akwai quruciya mutum zai zauna da ita kodan yasha dariya ya juya ya tafi.
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣0⃣ Shiga gida nayi na fada dakin mama, su suhaila agaya musu labarin india, nan muka zauna mukasha fira daga bisani na miqe nace kunga nagaji bari na kwanta na huta, tsarabarku sai na tashi, daki naje na kwanta inata mamaki yau wai nice da auren khaleed abun kamar wasa a haka har bacci ya daukeni.
Sai kusan magrib na farka na shiga toilet na watsa ruwa, wata qaramar riga da wando na saka, na zunbulo hijabina nayo dakin mama, nayi sallah sannan nace mama zanje gidansu saudah na gaida mama sannan na kar6o number saudah ko ta mijinta, mama harara ta watsomin da izinin ubanwa? Ko kin manta da aure akanki ne? Kije ki tambayi mijinki ko kuma suhaila taje ta kar6omiki, haushi wai shikenan yanzu saida izinin khaleed zanfita? Dawowa nayi na zauna dan idan na kira khaleed tunanin wani abu nake nema zaiyi niko koda ina sonshi bazan bari har ya gano ba bare yayimin wulaqanci, cewa nayi suhaila jeki gidansu sauda kice ina gaida mama kuma dan Allah ta bani number ta ko ta mijinta, suhaila ta tafi, na jawo bags na fara bude kayana ina fito musu da tsaraba, kusan kowa kala biyar namasa masu kyau da tsada, harda aliyu da bayanan, su fatima da suhaila harda jewelries, saudah, khadijah nasir, da aunty fareedah ko wannensu wani tsadadden materia da jewelries na siyo musu.
Sallamah mukaji maman saudah ce ta shigo tareda suhaila , tace ae nayita zuwa gidannan ba kowa tinda saudah taji hadarin qawarta kusan kullum sai ta kira naje na dubo yakike, kamar tayi tsuntsuwa tazo amma mijin ya hana, nace Allah sarki saudena nima tana raina mama bani number ta kiga na kirata, wayarta ta miqomin na kwashe number na tashi nayi daki na kira saidah.
Tanajin muryata ta miqe tsaye dan Allah ameerah ce ko kunnena kemin gizo, dariya nayi nice qawas kukan farinciki ta fara, qawas wlh Allah na shiga damuwa kusan kullum sai nayi kuka, kinga usman har kishinki ya fara wai nafi damuwa dake akanshi, dariya nayi kwantar da hankalinki qawas na warke sarai, nan muka dinke da firar duniya tace qawas naji mama tace wai andaura aure, nace ba wai bane qawas yanzu nazama mrs khaleed m khaleepha, tace wato kedai saida kika dage da auren nan, nifa ina jiyemiki abunda zaifaru gaba, nace qawas aure dai anriga andaura yanzu sai ki tayani addu'a kawai, kuma wanin satin za'a fara biki, kuma dole kizo, tace ba dole sai maigida ya yarda, nace kibanishi toh ta miqamasa waya, muka dinga fira yana gayamin yanda matarsa taso ta zautu kaina, nikuma sai dariya nikemasa, nace zakabarta tazo biki nxt week ko? Yace wannan ai dole ne idan bamuzo ba ma bazata bari na zauna lfy ba, nayi dariya mukayi Sallamah akan sai sunzo ana gobe za'a fara bikin.
Dakin mama nakoma na gayawa maman sauda mijin yayarda zasuzo ana gobe biki, tsarabar saudah na bata ita kuma na bata turaruka tayi godiya ta fita.
[9/14, 7:13 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣1⃣ Shirin biki ake zangu-zangu, rabon kati da anko kawai muke dan wasu qawayen ankon ma kyauta aka basu, gashi muna shiga skul dan anfara lectures.
Ana gobe za'a wanke amarya saudah tazo , dan abisa al'adar sokotawa sa lalle ake farawa sannan da dare a wanke amarya sannan duk wani event ya biyo baya, bayan an wanke amarya, murna wurinmu ba'a cewa komai, duk inda ka ganmu mu hudu kausar, saudah, khadijah nasir da ni, kausar ma kaya kala daya ta dinka musu su 3 na biki dan na amarya special ne.
Ansaka lalle an wanke amarya, yau su kausar suka kaini wurin dilka da qunshi gun wata er sudan, an zanamin lallen da kowa ya gani sai ya yaba, anyimin gyaran jiki sai sheqe da qamshi nike zubawa idan ka ganmu basai ka tambaya wacece amarya ba ka qyalli da qamshin da nike na musamman, aunty fareedah matar yaya saeed itama ba'a barta abaya ba, dan gwana ce wurin iya tsara kwalliya da ado, duk wani kayan gyaran jiki ta samo sai ta kawomin cikin en kwanaki qalilan muka dinke da ita, nasha kayan mata band adadi dan dama mu sakkwatawa munyi suna a wannan fannin.
Indian night aka fara yi, ranar ango da amarya ba'a cewa komai, duk wanda ka kalla maza da mata kowa yayi shigar indiyawa, ranar kowa kaji namaste namaste da wanda ya iya indiyancin da wanda bai iya ba kowa kwa6awa yake😂😂😂 Nidai DEEJAH DA CHUCHUN GAYE da na nemo er rakiya ba'a ganemo dama biyarsu da nayi india na kwaso mana kayan india, ranar an chashe da kidan india, chuchu ansha rawa dama gwana ce a fannin, duk da da abincin wurin na indiyawa akayi, munci su roti, gulab jamun, parathas😂 harda drink ansha su madara da kheer chuchu sai zubawa take a jaka ina hanata bafa yau za'a gama bikin ba sauran gara na zuwa.