Sashe 13
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Toh nidai deejah ina biye dasu inga ya wannan drama zata qare shin khaleed ke wahalar banza ko ameerah?
[9/14, 1:12 PM] +234 706 332 8523: [11/18, 1:54 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
5⃣3⃣ juya kan motar mukayi, wata motar muka isko a qofar gida na dauka ma saeed ne ya iso har a raina nace amma saeed yayi sauri dama dai a kusa yake, kausar ce tafito love birds a ina kuka fito? Nafito waje ban tarar daku ba, soyayya ruwan zuma, wata harara khaleed ya banko mata tayi shiru ba shiri, wurin wanchan motar naga ta nufa, driver mom tace ku shigo da kayan a ciki, buhuhuwan shinkafa uku naga anshige dasu ciki da jarkar man gyada da ta manja da su semovita da wasu kwalayen da bansan miye a ciki ba, mamaki nayi nafito nabi kausar muka shiga ciki, mum da mama na isko a tsakiyar gida mama nata aikin godiya har da su kuka, mom tace wlh bakomai duk abunda na muku duk qaruwar muce dan anzama daya, hugging mom nayi nace mom Allah ya biyaki da aljannar firdausi da kowacce mace zatayi sa'an suruka ta gari kamar ke da duniya tayi dadi, mom tayi dariya don't flirter me daughter bakomai wlh, tace ina aliyun ne ya bani takardun? Tsulum yayi ya fito daki ya miqa mata, akayi dariya nace su alhaj ali ashe dama ana bakin qofa jira kawai kake ayi magana, wata dariyar aka sake, mom tace daughter ni zantafi yaushe zanqara ganinki? Nace mom sai kin ganni kawai tace toh ko kinqi zuwa ma dai na kusa daukeki na maidake kusa dani, murmushi nayi na sadda kai alamar kunya.
Waje muka fito zanmusu rakiya daidai isowar saeed, duqawa yayi yagaida mum, tace a'ah saeed lfy dai ko? Yace mum zamu gaida maman ameerah ne, tace ya dace kuwa, kausar kizo mubi driver kawai ya maidamu gida sukaja mota suka tafi.
Cikin gida na koma na tararda mama tsaye inda na barta, ganin take kamar a mafarki abunda ke faruwa, nace mama su khaleed zasu gaida ke, sannan ta koma daki ta saka hijabi.
Waje na koma nace dasu su wuce muka shigo tare dakin mama nakaisu, suka gaisheta saeed kawai ke ta faman zuba ana dariya amma khaleed kansa na qasa baice uffan ba, daga bisani suka miqe zasu tafi bandur din en nera dubu khaleed ya ajiye suka fita tashi nayi na bisu mukayi sallamah har na juyo khaleed ya kirani malama da battery na zaki ne? Sannan na dawo na bashi waya ya cire battery ya miqomin kwalin wayata da simpack, na shige su kuma kowa yaja motarsa suka bar wurin da alama har yanzu saeed fushi yake.
[11/19, 6:41 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
5⃣4⃣ Dawowa nayi cikin gida nashiga dakin mama na isko ta tayi jugum, nace mama lfy kuwa? Tace ameerah anya ba mafarki nake ba kuwa? Zuwa nayi na girgizata ta tureni wai yaushe kika rainani haka ameerah? Dariya na saka nace mama tadake nake daga mafarkin da kike, aliyu ne yashigo daki yaci karo da kudin da khaleed ya ajiye a qasa, yace iye yaushe kudi suka fara yawa a gidannan har ake zubarwa a qasa, kuma kudi har 100 thousand, mama ta zabura dubu dari aliyu? Nace mama fa khaleed ne ya ajiyesu, mama tace waisu ko wane irin mutanen da basujin wuyar kashe kudi haka, tsakanin jiya da yau nawa aka kashemiki, nifa ameerah inajin tsoro dan bamuda abunda zamu biyasu, nace mama karki damu inshaAllah ba abunda zaifaru sai alkhairi, sunada kudin ne shiyasa suke kasheshi, mama bakiji ana fadin alhaj M khalipha a garinnan ba? Tace badai shahararren meh kudin garinnan ba? Nace shifa mama, ai shine mahaifin khaleed kinga kuwa su kudi ba komai bane a wurinsu, mama ta girgiza kai shiyasa kenan uwar tace su nan da wata daya su keson ayi auren, ido na zare 1 month mama? Tace eh aikema na lura auren kikeso, nace haba mama ni wlh ba wani nan, tace toh shikenan bari ince masu kince kinfasa auren ba yanzu ba, tashi nayi na fita da gudu ina fadin nidai mama bance ba, dariya sukayi da aliyu tace ja'ira Allah ya kawomu zamani.
Fitowata waje tayi daidai da shigowar su suhaila, turus sukayi suna kallon kayanda ke waje, Fatimah tace mama halan yau biki za'ayi a gidannan? Mama ta fito tace Fatimah ba biki abun alkhairi ne de aka kawomana, amma bikin ma na zuwa, suhaila tace bikin wa mama tace na yayarku mana, suka fara tsalle, muka taru muna duba kayayyakin, buhun shinkafa 3, na semo 3,buhun suger 1, na gishiri qarami 1, jarkar manja, jarkar mangyada, katin din taliya 3, na macroni 3, na coucous 3, na indomie manya 3, dayan kwalin kuma kayan magi ne aka hada kala-kala. Mama tace Allah ya sakawa wannan mata da alkhairi mukace amin, tace haka na wayi gari yau ba ko ficika har ina tunanin meh ya rannan zasuci idan suka dawo, sai gashi cikin ikon Allah abinci yanzu saidai mu baiwa wani Allah mun godemaka, a raina nace mama inshaAllah hakan zai dore kuwa, mama tace to kufara kwashe kayan ku kai dakin ali, kwalayen kuma akai na ameerah, haka muka fara kwashe kayan muna sakawa daki yanda mama tace.
Mama tace aliyu ina kudinnan? Zarosu yayi daga aljihu, nace su alhaj ali meh nera ashe kudin har sunkai aljihu, dariya akayi yace sis kedai gwanda na riqe banta6a riqe kudi haka ba inadai gani a movies, mama ta kar6a ta zaro dubu 6 ta bawa aliyu kar6i wannan kaje ka siyo mana kaji, ka hado da kayan miya harda kayan salad a hada cose low, gwanda muji dadi a yau, khairi ya fara murna harda tsalle yau gidansu za'aci dadi, Fatimah tace mama yauwa kinsamu kudi a chanja mana uniform da takalmi kinga wannan duk sun tsufa, mama tace angama fatiti, har jaka ma sai an chanja kuje dai kucire uniform sukayi daki suna murna.
[9/14, 1:14 PM] +234 706 332 8523: [11/20, 7:04 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
6⃣0⃣ mama tace ameerah ki gayawa khaleed yazo gobe alhaji na son ganinshi da yamma, dama ae ya dace sugaida mahaifin naki, nidai gabana ya fadi nace a raina mama tajamin rigima taya zan iya convincing khaleed yazo ya gaida baba shehu? Na tabbatar ma ko gaida mama da sukayi saeed ne ya tirsasashi, inaga shiyasa ma yake fushi, mama tace ba dake nake magana ba kikayi shiru? Nace ni mama ina tsoron su wulaqantashi ne kinsan halinsu, mama tace ai baiyi musu kalar wulaqanci ba bare su rainashi, ni nasan alhaji da kwadayi yana ganin dan masu haline zai aminche ayi auren, nache toh shikenan zan gwada da haka har muka isa gida.
Wayoyina kawai na dauka, nace mama ina ta aliyu? Tace ai tun da rana ya dauka, dariya nayi nace aliyu sarkin rawar kai, nayi hanyar dakina mama tace toh ni baza'a tsaya a nunamin amfani da wayar bane? Dole na dawo na saka layi na kunna nafara nuna mata, dama duk da banida waya na iya harkar waya dan ina kar6ar ta khadijah nasir barau a skul, ita kadaice qawata da muke tare a skul.
Daki na koma bayan na nunawa mama na kunna i phone dina, dama layin yana ciki da khaleed ya saka dazu, a raina nace waini ameerah yau nice riqe da iphone rayuwa kenan, balance na fara checking dubu goma sha tara da dari takwas nagani, nace tab wato khaleed dubu ashirin yasa a layinnan dazu lallai manya, register transfer nayi, nayiwa mama transfer 5000 aliyu ma haka, toh yanzu ni wa zan kira? Mum wata zuciya tacemin nace aikuma banida number, saeed ya fadomin a rai, na duba call record nayi saving number sannan nasa call.