← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 52

Sashe 17

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Khaleed ne zaune tareda saeed, saeed yace aboki ka sanarwa da salmah halin da ake ciki kuwa? Yace inafa frnd ae ina tsoron gayamata ne takasa fahimtata, kuma naga dai auren ma na dan lokaci ne, saeed ya gyada kai amma ni abokina a ganina gwanda ka gayamata da taji a wani wurin, dan idan wani ya gayamata bazata yarda dakai ba, khaleed yace kuma haka ne fa bari na kirata yanzu, call yasa yau cikin sa'a ringing 2 tayi akayi picking, hello my baby, khaleed yace today is my lucky day, kindaga call dina without delay, tace ai kasan uzuri yasa bana picking din call dinka, bt u mean d whole world 2me, nima ina kewanka, yace can't wait to see u swthrt, khaleed yace akwai abunda zangayamiki gamma inaso ki tsaya ki fahimceni, tace don't worry sweary ai ni takace u can tel me anything, khaleed ya kwashe halin da ake ciki ya gayawa salmah, as tsaye ta miqe cikin masifa, ni zaka yaudara khaleed? Yace no salmah listen to me, cewa tayi kasan alqawarin da ka daukarmin ba wata mace da zaka zauna da ita saini huh? Yanzu kawai ka cemin aurenka saura kwana 3 kuma wai fake ne, who are u decieving? Kar ka sake ka qara nemana, i hate you ta kashe wayarta, khaleed a rude yake kiranta amma salmah tama kashe wayarta, ya tura txt har ya gaji shiru, cikin mintuna da basu wuce ashirin ba khaleed ya fita hayyacinsa, saeed kuwa sai kallon ikon Allah yake, baita6a tinanin abokinsa zaiso mace haka ba, haquri yake bashi ys bari ta sauko tayi fushine idan har tana sonshi zata fahimceshi, khaleed kuwa kuka kamar mace, waishi ya fasa auren Allah, haushi ne ya ishi saeed ya tashi ya rafi ya barshi.
[9/14, 1:44 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/22, 6:53 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul

7⃣0⃣ gefen mom kuwa events kusan kala 5 suka shirya kuma ko wanne da ankonsa, kuma ko wanne na kece raini, designers aka nemo dan kawai su tsara kayan da ango da amarya zasu saka a kowane event, sun kashe nera kamar su ke qerata amma mom gani take kamar batayi komai ba.

Ameerah kuwa tare suke da kausar kullum da yake sunzama best frnds, kai bakace matar yayan kausar bace, yauma tare suke sunje skul sun dauko khadijah nasir barau qawar ameerah, domin su qarasa rabon invitation cards duk da ameerah tace bazatayi ba, amma kausar da khadijah saunce dole ne, dan baza'ayi biki ba qawayen amarya ba, bayan sundawo ne kausar ta tsaya da mota bakin titi, tafita ta tsallaka ta kar6o kayan dinkinta a wani shago, qishin ruwa ta dami ameerah tace khady bari na tsallaka shagon chan na kar6o ruwa wlh qishi ke damuna, khadijah tace bari na kar6o miki kar amaryarmu tasha wahala, ameerah tace bakomai jira kawai yanzu zandawo dama inason in miqa qafa ta fita ta tsallaka titin.
Bayan ameerah ta kar6o ruwan tasha ta juyo da roba daya zata kauwa khadijah da ke mota, hakan yayi daidai da fitowar kausar shago, mota taga tayo kan ameerah da gudu, kiranta ta dingayi amma ina, kafin kausar ta iso, motar ta riga ta qaraso, da qarfi ta kwashe ameerah sai da tayi sama-sama ta fado, sai ga ameerah kwance a jini bata ko motsi. Wata qara kausar tayi wadda duk mutanen da ke wurin hankalinsu ya dawo gunta, iya qarfinta take gudu, ta tunkare motar da ta kade ammeerah, husnah ta hango a mota tana murmishin cin nasara, a ranta tana fadan ai dama ba wanda ya isa ya rabani da abunda nakeso duniya, kuma ya zauna lfy, yanda kika rabani da khaleed nima na rabaki da duniya. Kausar taga tayo kanta gadan-gadan taja mota da gudu tabar gun, kankace kwabo wuri ya cika da jama'a, da qyar kausar ta kutsa girgiza ameerah take ta tashi amma ina, bata ko motsi tayi facha-facha cikin jini, jama'a ne sukecewa akaita asibiti kausar tace su taimaka mata plz ga mota chan, a saka ameerah, haka akayi kuwa suka nufi mota inda khadijah ta dasqare wuri daya tama kasa motsi da taga abunda ya faru, saida aka bude qofa aka saka ameerah sannan ta motsa, kuka take gwanin tausayi tana jijjiga ameerah, its my fault duk laifina ne da naje na soyomiki ruwan, kausar kuwa kasa driving tayi coz hannunta qyarma yake, wani da ke taron ya kar6i key yaja motar, sai asibitin USMAN DANFODIO TEACHING HOSPITAL dake sokoto, emergency aka wuce da ita direct, da yake asibitin sunsan kausar da kuma waye ubanta shiyasa ba'a sha wahala ba aka kar6eta.
[11/22, 8:58 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
7⃣1⃣ Kausar ta kira mom cikin tsananin tashin hankali, mom kizo asibiti husnah ta kashe ameerah, wlh mom bata motsi, mom da tashiga rudani cikin 'yan mintuna takasa ta6uka komai, sai yawo take a tsakiyar parlour, alhj ne ya sauko, Aisha lfy kike kuwa, mom sai fadin take shikenan ta kashemin ita, alhj ya rude ya kasa fahimtarta, girgizata yayi wai aisha meh yake damunki, kuka tafara mai tsuma zuciya, alhj husnah ta kade ameerah da mota suna asibiti, kuma wlh tace ameerah bata motsi, alhj yace dauko mayafinki mutafi asibitin, ki nitsu ba abunda zai sameta inshaAllah, kasa daukowan tayi alhj da kansa ya sakawa mom hijabinta yaja hannunta kamar qaramar yarinya suka fita, daidai nan khaleed ya fito waje, alhj yace son kazo muje asibiti cikin rashin fahimta khaleed yace meh zamuyi a asibiti? Dad yace muje kaga ko mene, suka shiga mota, kausar dad ya kira, ya tambiyeta suna ina? Cikin kuka tamasa bayani, khaleed dama tin fadansu da salmah ya riga ya fita hayyacinsa duk ya birkice, tsananin tashin hankalin da mom ke ciki yasa bata lura da yanayinsa ba.
Chapter 17 · 0% Book details